Sashe 116
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
matseta yayi a hankali ba tare da ya bu a idanunshi ba yace "Allah ya miki albarka, Allah ya miki albarka ata, ki yafewa..." Cikin kuka tace "Shiiiii! Abba, ka kuwa san girman ranar nan a gareni? Ka san albarkar nan da ka saka min ta fi duk nasarorin dana samu a rayuwata?" ago kanta tayi yasa hannayenshi yana share mata hawayen yace "Ya isa haka to Hajiata, ki yafewa Abbanki kinji." Kama hannunta yayi zasu koma dan zaunawa mai gabatarwar tace "Kyakyawan ahali, gimbiya Abdus-samad Haleematu kenan..." Da sauri Saleema ta dawo baya kusan matar ta jawo lasifikar gabanta ka an tace "A gafarceni, aramin gyara mai gabatarwa, *Saleema Yusuf*, ki kirani da haka." Murmushi ta mata tare da gyarawa kamar yadda ta ce, ko da ta zauna wurinta ya ri o hannunta sosai ya kanne mata idanu aya yace "Wato kin haye kan minbari kina ta ko a mijinki ko?" Murmushi tayi cikin ra a tace "To wa kake so na ko a idan ba mijina ba?" Cikin ra a yace "Tsohon saurayinki mana." Zaro idanu tayi tace "Me? Waye kuma hakanan?" Hararanta yayi yace "Uhummm! Za ki ce kin manta da Yayan Fareeda ne?" e fuska tayi tana kallonshi tace "Lahhhh! Wai kishi ne? To ai ni Huzeifa a Yaya na aukeshi, kuma shima haka yake kallona." Girgiza kai yayi yace "Ke kam zan yarda idan kin fa i haka, amma shi na san da wuya a ce lokacin da kuka auka yana koya miki inki bai ji komai a kanki ba." an hararenshi tayi tace "Saboda matarka ce sarauniyar kyawu ta duniya?" Kanne mata ido aya yayi yace "Ni na fi sanin sirrin kayata, dan haka a barni da *zam-zam* ita." Murmushi tayi ta ora kanta a kafa arshi tana sakaya hannunta a tsakanin hannunshi tace "Nima a barni da * awisuna*." a ya mata a kunne cewa "Amma kinsan ya kamata Sa'ud ya samu ane yau ko? Dan rana ce ta musamman." Jinjia kai tayi tana murmushi tace "Gaskiya ne, tunda Abba ya saka min albarka yanzu ai ko an uku uku ne ma zan ta haifa maka." Kan'e masa ido aya tayi tace "E mana... *mijin tela*." ar dariya yayi ya la ace hancinta yace "Ko kuma mijin *saraunuyar teloli ba*, tunda gashi ma an baki lambar yabo ta zinare." ara matse hannunshi tayi sosai tana kwantar da kanta a kafa arshi tace "Ina alfahari da kai sarkina." Shafo kumcinta yayi da aya hannunshi yace "Ni ma ina alfahari dake gimbiyata, sannan kuma..." Jin yayi shiru yasa tace "Uhummm!" Ra a mata yayi "Ina sonki." ora kanshi yayi a nata kan suna kallon abinda ke ci gaba da wakana, inda ahalinsu ke hangensu suna ci gaba da musu fatan farin ciki. Fareeda na gida zaune amma ta ga irin sadaukarwar da Saleema ta mata, ita kanta kukan tayi tare da tabbatarwa lallai ita in mai halacci ce, haka ma Hadeeya wacce a yanzu zamu iya cewa ashin Saleema take tana ci, dan kuwa bayan jarinta ya karye Saleema ta dinga bata kayan da take zubawa a shagonta na inki tun daga atamfa less da shadda tana siyarwa tana samun na rufin asirin, hakane ma yasa wata rana Alhaji Yusuf da ya kalli Hadeeya ya ayyana a ranshi _"Lallai Allah Allah ne, wacce ba ta yi bokon ba, wacce ba ta gane bokon, sai gashi mai bokon a ashinta take ci, me ya fi da i a rayuwa kamar ka ba wa anka tarbiya sannan ka orashi a turbar ilimin addini? Rayuwa kenan."_ *Alhamdulillah, Allah abun godiya, Allah nagode maka da ka nuna mana arshen wannan labari lafiya kamar yadda muka farashi, Allah ka yafe mana kurakurenmu, daidai kuma ka sa mana a mizani, masoya ina matu ar godiya a gareku, ha a na auka ba zan yi labarin da zai kai sanin masoyi ba, sai dai ubangiji na ta ikonsa a kaina ta hanyar nuna min wasu dubbanin masoyan, BAIWATA ya ci tura ta musamman, wanda shi ma a yanzu ya shiga jerin sahun bakandamiyata.* _To fa masoya, ga wani sabon salon nan da zai zo muku in sha Allah mai taken *CARBIN WAI (TASBIWUL DANE)*, sai dai wannan na ku i, ban san ko zaku nuna min irin wannan aunar ba ta hanyar garzayowa da gudu ku siya, duk da ina ji a raina zaku siya kuma na yarda daku, dan haka zan jiraku masoyan asali._ *Ba zan manta da ku ba* Maman Rumy Jamila Alawiyya Momyn Dady Choukra Djamila Djamila Mom Teema Sis Lub Kawa Aminatu Dota Aleesa Ummul Husna Aunty Safiya Fatima Kaduna Aunty Fauzy ingel Nanne Halima Fatima Zara (Kakus) Khadija Fauziya Bilqees Halima Ahmad Ummee Adnan Rahama Maryam (Mom) Hafsat Aysh Naja'atu Maman Bala Momyn Husein Zeinab Musa Mom Abdul Nazichou Cyamat Ummi Amin Aisha Sambo Mmn Khair Nafissa Ibrahim Oum Afrah Isma'il Nafissat Momyn Abdul Hajia Zuwairriya Rukayya Umar Ummee Zariya Hajara tambuwal Fiddaussi Shehu @utar Mommy Maman Mubarak Mom Khady Matar Malam Halima Harouna (sisina) Saleema Harouna (autarmu) Amira Harouna Rahila Harouna Rashida Harouna Saleem Harouna Uwar Afdal Fatima Yusuf Ummu Hanan Aisha Abubakar Mussa Halima Shehu Aisha Chappa'atu. Maman Abulkhairi Ummi Aisha Maman Chafa'atu Ummu Isma'il Mormees Sis Faty. _Wanda bai ga sunanshi ba mu tarba a na gaba in sha Allah sannan ku min uzuri, saboda haka yasa na ce kowa ya rubutu dan na gani._ *Godiya ta musamman gareku mutane na* _SAJIDA_ *(Kwatena)* _RAHEENAT_ *(my Heenat)* Mu ha e a *TASBIWUL DANE* In sha Allah.
*Bissalam.*
*Alhamdulillah.*
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
b56a721743fb471ca85e6841c29fb6cc
*Bissalam.*
*Alhamdulillah.*
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
b56a721743fb471ca85e6841c29fb6cc