← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 116

Sashe 38

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a bolar kawai ya rage, wawan tsaki ta ja ta shige akinta tana fa in "Tsinannen albarka da bai san ciwon kanshi ba, ai sai ka ja ayi ta zagina a gari, shege asararren haihuwa." _Wal'iyazu billah, ta ya shiriya za ta samu kenan a haka? Allah ka shirya mana yaranmu ka bamu ikon binsu da addu'a. AMEEN._ Suna idar da sallarsu Saleema ta kira Mamanta a waya, tana agawa Saleema tace" Mama kina gidan bikin ne?" Murmushi Safiya tayi tace" Gidan biki ko gidan makoki?" A tsorace Saleema tace" Makoki kuma Mama? Wani ne ya rasu?" Dariya tayi tace" To kinga gidan shiru kamar dai yanda ya ke, uwar angon kanta gata can daga ita sai auntynku (Ardiya) a akin, nima gani nan akin sarakuwarki." Murmushi Saleema tayi tace" Kai Mama, wai sarakuwata?" " E mana."Ta fa a da tabbaci, murmushi ta sake yi tace" Mama, dama ku i nake so idan kina da ki bani, za mu je wajen mai kwaliyya ne tare da Nafissa." Ajiyar zuciya Safiya ta sauke tace" Saleema, milyoyin ku e fa gareki, amma kika ce ke sisi ba ki bu ata wai a ba mahaifinki, saboda dalilinshi kika samu duk abin da kika samu, yanzu ba gashi ba kina bu atar ku A marairaice tace" Mama, to dan Allah me zan yi da su idan na aje, amma Abba ba gashi ba yana ta siya mana abinci muna ci ba." Girgiza kai Safiya tayi kamar suna kallon juna tace" Kuma aka fa a miki da ku inki yake ciyar damu? To kinga ki kirashi ya baki, ni dama ku in da zan bayar gudumuwa ne na kar o, kuma uwar angon sai kumburi take ta i kar ar komai daga hannun kowa." Da zumu i Saleema tace" Yawwa Mama, to ki ranta min su, idan muka ha u gida sai na kar a wajen Abba na biyaki." Murmushi tayi tace" To shikenan, ya za'ayi yanzu?" Da zumu i tace" Yawwa Mamana, zamu shigo adaidaita yanzu, idan muka zo saina shigo na kar Da haka suka aje wayar suka ara kimtsawa Nafissa ta auki duk abun bu ata sannan suka fita bayan Nafissa ta jadaddawa anwarta ta kula da an uwansu zata dawo zuwa magriba. amshi amshi mata, ta ce wai tunda na shafa humrar nan yake ta shinshinata uwa mage, haka al'amarin yake dama, ba wani amshi da zai sake mishi da i face na jikinki yer uwa, ke ma kina bu ata ne? To tuntu eni a wannan lambar 94-98-56-52.* _Ba iya humra kawai ba, akwai sabulu na gyaran fata, wanda ba zai sakaki haske bane kawai zai kwantar da yamutsatsar fata ne sannan ya taso da wata koma a, ga kuma sabulu na toilet wanda yake magance ayin gaba, sannan ya dawo da ni'imar da ya auke da yardar Allah, haka kuma akwai mai na gyaran jiki musamman ga amarya, abubuwan ha in babu mai cutarwa a ciki, dan dukansu abune da ko likitoci suna shawartar mata da anfani da su, irinsu *man zeitun*, *sabulun habba*, *magarya*, *zogale da anta da ma manta*, ki garzayo yar uwa dan samun na ki._ *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:49 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* _*NI ZAN LADABI*_ *NA* *SAJIDA NIGER* Asalamu alaikum wa rahamatullah, makaranta novel dina gani na dawo da sabon takarda, sabuwar tafia, sabon salo mai dauke da darusan rayuwa, da karfin ikon sunnah, da gwagwarmaya da kula kula, rayuwa ce irin ta talaka bawan Allah dake gannin hawa da sauka dan ya rayu da mutuncinsa, rayuwa ce ta Mace mai dauke da hatsari, sadaukarwa, Biyaya da karfi.......zai zo maku da shafuka na gyara tun daga kan fatar jiki, ppart, sirika irin na cikin kurya a gangaro kan sabulai na sana'a da kuma turaran HUMURA wace kowace mace zata iya yiwa kanta tsumamen hadin tada hankalin mai gida Wannan Novel na kudi ne ba free bane Yan Nigeria jama'ata ga naku : 500 Naira account number: 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ka turo shedar biyanka ta numberta kamar haka +227 93811618 SAJIDA NIGER Wa'inda suke da matsala da harkar banki zasu iya turo kati ta numberna, ko su yi pos in sha Allah, kuma a kan number nawa kamar haka 93811618..... Sai kun zo Jama'ata yan NIGER ga naku : Dala dari , 500 francs cefa ta katin AIRTEL ko SAHELCOM ka turo ta numberna kamar haka 93811618 sai na saka ka *NA gode sosai, Allah ya saka da alkhairi, sai kun zo *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _24_ Da taimakon Allah da jajircewar Saleema Nafissa ta samu kanta tamkar kowace amarya, kwalliya aka mata sosai, sai dai ana auko kayan da zata saka riga ta gagara shigarta, Saleema kam dariya tayi ta she awa tana cewa ai dama ta fa a, ita tana ganin rigar ta ga ba lallai ta shigeta, mai kwalliyar ce ta ce a je a canza ko kuma a gyara kafin magriba. Saleema ce ta kar i rigar tace "Ina aka miki inkin?" Mai kwalliyar ce tace "Nan ma akwai mai inki, ki kai mata can." Girgiza kai Saleema tayi tana sake kallon rigar tace "Akwai inkin d wanda ya yi shi ka ai ke iya gyarashi, idan aka ba klwane irin tela yanzu ba lallai rigar ta dawo yadda take ba." Cike da gasgata ta mai kwalliyar tace "Wallahi hakane kuma." Kallon da ta ma Nafissa yasa ta cewa "Shagon da muka je ranar tare da ke, muka kar inkin su Hajia." Da zumu i ta mi e tana aukar jakarta tace "Na gane, ina zuwa." Adaidaita ta samu ta kama hanyar zuwa shagon, ta shafe mintuna kusan sha biyar kafin su isa, sai dai yau wani sabon al'amari ta samu, dan kuwa shagon a rufe yake da kwa o, dafe gaban goshinta tayi da tunanin abun yi, can sai ta tuna ai ranar wannan sarkin surutun ya fa a mata gidansu ne nan kuma ana inki ciki ma. Da sauri ta etara titin ta kutsa kanta cikin gidan tana ranga a sallama a nutse, hayaniyar da ta tabbatar mata gidan ma taro ake yasa ta dakatawa da tunanin suma ko biki suke ko wani abun? Sai kawai ta juyo da sauri da niyyar barin gidan ta kai wani shagon tunda kusan ta ga ma inka a wurin ba su ka ai bane. Karo sukayi da wata matashiyar budurwa da ba za ta wuce tsarar Hadeeya ba, da fara Saleema tace mata "Sannu." Ita ma da fara'a ta amsa da "Yawwa sannu, wani kike nema?" Nuna mata shagon tayi da suke hange daga soron gidan tace "E, shagon can na zo kuma na ga rufe." Murmushi tayi tace "Ayya! Ai yau basu bu a ba, mai shagon aka aurawa aure yau, kuma gobe ma ba lallai su fito ba dan gobe ake bikin." Tsura la anta idanu Saleema tayi tana nanata kalmar "Mai shagon?" Sai kuma tace "Kina nufin malam Alhudahuda?" Da mamaki a fuskar matashiyar tace "Alhudahuda kuma? Waye haka?" Zaro idanu Saleema tayi sai kuma ta an sosa girarta tana murmushi tace "Am...ina nufin,... *HUZEIFI*." Dariya yayinyar ta sakar ma Saleema kamar ta ga wata sirikarta sannan tace "E shine, shi kike nema dama?" aga kai tayi alamar e tace "Wallahi kayan wata amarya ne za'a gyara, kuma muna tsoron a ba wani mai inki a samu matsala." Hannu ta mi a mata tace "Mu ga kayan?" Ledar hannunta ta mi a mata ta shiga warwarewa Saleema kuma dake kallonta tace "Ko dai ke ma kin iya inki?" Jinjina mata kai tayi tare da fa in "E, anwarsa ce ni." e baki tayi tace "Lahhh! Amma kina da kirki." Murmushi sosai tayi tana ci gaba da kallon rigar kafin tace "Me ye za'a gyara?" "Ta matseta ne daga wajen irji, shine za'a bu a ka an." Jinjina mata kai tayi tace "Zan gyara miki, amma sai dai mu shiga cikin gidanmu, dan shagon a rufe yake kuma Yayan baya nan bare ya bu e mana." Da fara'a sosai Saleema tace "Ba damuwa ai, nagode sosai." Cikin gidan suka shiga mata na ta gyaran kayan miya da masu kai da kawowa, ita dai Saleema na biye da ita duk wanda ta ji matashiyar ta ma magana sai ta gaisheshi da girmamawa, saida suka isa gaban mahaifiyarsu matashiyar ta tsuguna ta na fa a mata sa on aiken da ta mata, ganin ita tana tsaye dattijuwar kuma na zaune sai ta ji ba da i, due usawa tayi kamar yadda yarinyar tayi tace "Ina wuni Mama." Cike da kulawa ta kalleta fuskarta auke da murmushi mai cike da kamala tace "Lafiya lau an mata, muna lafiya?" "Lafiya lau." Ta amsa da shi tana sinne kai sakamakon kallon da dattijuwar ke mata, mi ewa matashiyar tayi tace "Mama riga ce ta kawoma Yaya za'a gyara mata , kuma kinga shi ko yana nan baya da dama, shine zan gyara mata." Da fara'a ta amsa mata da "To shikenan, amma ki hanzarta kinga yanzu an fara kiran sallah magriba." "To Mama." Ta fa a tana juyawa ta kalli Saleema tace "Muje." Bayanta Saleema ta bi har suka shiga wani akin da ya tabbatar mata lallai inki kawai ake ciki, cike da so da auna da kuma sha'awa Saleema ta zauna tana kallon duk wani motsin matashiyar komai na sake birgeta tana jin ina ma a ce ita ce, kasa ha ura tayi sai da tace "Ya sunanki?" Da fara'a ta amsa mata da "Fareeda." Murmushi Saleema tayi tana kallon hannayenta da take tashin waccen inki da reza sannu sannu saboda inki ne mai wahalar gaske a shiga tanan ne a fita ta can, idan tayi garaje za ta iya ha awa ta tashi har inkin inda ba bu ata, cikin sanyayyar murya Saleema tace "Za ki iya koya min inki?" Da murmushi ta kalleta tace "Kina son koyon inki ne?" "Sosai ma." Ta fa a tana. Jinjina mata kai, orawa tayi da "To ai da Yaya kika gani tunda duka gareshi muka koya." e baki tayi tace "Kai! Wannan in? Ranar fa da ina tambayarshi ya koya min cewa ya yi ba ya
Chapter 38 · 0% Book details