← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 116

Sashe 93

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidansa sannan ta koma bayan ta gindaya masa shara in ba ara neman mata. _______________ Cike da jin haushin maganar da yake mata hankalinta na kan goyon yaron da take gyarawa yace "Ke wai ba dake nake ba? Ri e min na ce." Ya sake mi a mata takardun hannunshi tare da makulin mota, kallonshi tayi tana hararen sama da asa ta sa hannu ta kar a tana fa in "Na fa a maka ka daina kira da ke wallahi, haba sai ka ce baka san sunana ba." awa yayi yana aure igiyar takalminsa yace "Sunan naki uwar me zai min? Ke duniya idan ba nunawa kikayi ban da daraja a gurinki ba hankalinki baya kwantawa." Hararenshi ta sake yi tace "Ni dai kar i kayanka na gyara goyon yarona malam." agowa yayi tare da yin kamar zai mareta yana fa in "Zan tattakaki a wurin nan, marar kunya." Da sauri ta ja baya tana fa in "Ka daina fa Mu'awwaz, ka daina fa bana son irin haka, wai kai idan baka taba jikina ba baka jin da i ne? Kuma sai na aga hannu zan rama sai ka ce Allah zai tsine min." Motar ya bu e zai shiga ya tsaya ya kalleta yace "Wai anya kuwa kina neman albarka Nafissa?" Zagayawa tayi za ta shiga mazauninta tace "Idan ma ina nemanta sai a gun wanda baya da ita ne zan nema?" A mugun sukwane ya ya zagaya ya nufeta yana nuna kanshi da fa in "Ke, ni ne marar albarka?" Da sauri ta saka tafukan hannayenta ta rufe fuska, dan in ta ce ta gudu na iya tsere masa za ta yi duba da goyon dake bayanta, kuma ma Mu'awwaz idan yayi niyya ba inda ba zai bita ba tunda mahaifinshi baya nan haka ma Mu'az, su ka ai ne yake shakka dama a gidan, arar da ta kwamtsa sanda ya zo daf da ita ta sa shi dakatawa yana kallon yadda ta tsorata ta rufe fuska, da arfi ya jaye hannayen nata yana tsurawa fuskarta idanu, gashi dai dukan mutuwa yake so ya mata yadda za ta kasa gane tsakanin ansu ma, amma kuma sai ya dinga jin ba zai iya ba saboda tausayinta ke kamashi sai kuma ya ji to akan me zai ta a lafiyarta? Ya barta mana ya horata a kan gado zata fi jin azabar. Sakin hannayenta yayi yana wafa tare da cewa "Kinyi sa'a yau jama'a, da na ragargaza miki fuska." Dan ya i yarda da sonta yake kamar yadda baya so ta gane yana jin wani abu a kanta, gwara dai a tafi a haka shi fa an nasu ara masa farin ciki yake, dan kullum idan suna fa a sai su gudanar da soyayyar dake oye a zukatansu ba tare da saninsu ba. Yanzu ma hakane ya faru, dan kuwa hararanshi ta sake yi ta bu a motar ta shiga bayan ta murgu a baki tace "Mugu." Tayar da motar yayi zasu fita yana fa in "Muguwa." ufule tace "Ka ga ni na fasa zuwa ma saukeni, ai dai dama bikin matar abokinka ne ko? To na fasa ajeni na koma gida, dama ina da abubuwan yi a ciki." Hannunta ya ri o gam yana kallon idonta yace "Ke wai ba zaki iya tausasa murya idan kina min magana bane?" Tsura masa idanu tayi ita ma, irin she in da gemunsa keyi da kyawun daya ara yanzu, shiyasa fa take haukan kishi akan Mu'awwaz, dan ta san an mata rubibinshi suke. Btare da ta rusuna idanunta ba tace" Wai ke ba zaka zauna dani ni ka ai bane? Ka daina kula wasu matan mana." Sama da asa ya kalleta sai kuma yace" Idan na daina zaki ban mmammman na sha ne?" Da sauri ta aga kai tace" E mana, wallahi zan baka, ka ga ma..." Ta fa a tana kwance goyon bayanta hakan yasa shi tsayawa cak a daidai ofar fita inda tuni mai gadi ya bu e musu ofar yana jiran fitarsu, ganin da gaske za ta ciro nononta ne daga rigarta yasa shi saurin rike hannayenta yana rufe mata irjin da gyalenta ya juya ya kalli inda mai gadi yake tsaye hankalinshi ko na kan motar yana son sanin me ya tsaidasu? Harara ya wurgawa mai gadin ya zura kanshi yace masa "Tafi ko malam." Sai kuma ya kalleta cikin ra a yace "Ke ashe baki da hankali, gabanshi za ki ciro min kayana? So kike ya gani ya yi sha'awa?" Sai kuma ya fara arin tayar da motar yana baya baya yace "Mu koma ciki, idan na gama sha sai muje." Ba ta masa gardama ba suka koma ciki, Gaishata dake zaune a falon tana duba wasu takardu kallonsu tayi tace "Me kuma ya dawo daku?" e hantsar amammen wandonshi yayi irin na gayun zamani yace "Ba komai Momma, wani uzuri ne ya taso." A hassale ta kalli Nafissa tace "Kuma sai tare da ita zaku dawo? Me yasa ba zata jiraka waje ba?" Bai tsaya ba ya nufi akinsu yana fa in "Ki ji Momma da wata magana, ko wa ya fa amata uzurin zai yiwu idan babu ita." Da harara ta bi Nafissa wacce ke sinne kai tana kwance goyon yaron dake bayanta wanda dama Gaishata ce ta ce sam ba za'a bar mata raino ba sai dai ta je da anta, dan yaranma ba wani sake musu fuska take yi ba, shiyasa ma har yanzu ba sa jituwa da Mu'awwaz in dan kai tsaye yake fa a mata ba ta son abinda ya haifa, ita kuma sai ta ce ai uwar ce bata so, to fa da ya ce ai shi yana sonta tunda yana mata cikin sai ta hau masifa. *Alhamdulillah.* 26/06/2022 22:53 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _50_ Duk wata hanya da za ra sa Abdus-samad ya ci abinda ya fito daga cikinshi yasa har yau udurinta ya kasa cika, ga tabbacin da malamin ke sake bata cewa zai yi aiki mai arfi akan sarkin, hakan ya ara jawowa Saleema tsana daga gurinta, dan tayi babakere kan komai ta hanata rawar gaban hantsi, ita ba ta yi nasara ba wajen cin abinci da ta sa ma magani ba, ita ba ta yi nasarar samun zanin gadon da suka kwanta ba, to ta ina ma za ta samu? Da kanta take gyaran akinshi harda akinta ma, ita ke sharewa ta goge sannan ta bayar da sharar a zuba. Cike da rashin wannan nasara da tafasar zuciya har aka kwashe sati biyu. Sati biyu kenan da auren Saleema, yau ma ta sake kamawa ranar litinin ranar da suke ha uwa gaba ayansu, ba wata doguwar hira sukayi ba, ya dai tambayi ahalin nashi babu wata matsala daga garesu? Sun tabbatar masa da ba komai duk da Abdul Karim akwai abinda yake son fa a masa, hakan yasa shi ora musu nasihar kowanensu ya kula sosai, kada matsayinsu da tunanin an uwansu sarki ne yasa su take wani ko su wala anta mutum, idan har suka yi kuskuren da za'a gabatar da su a gabanshi da wani laifi kuma ya tabbatar da gaskiyar abokin karawarsu, to tabbas za su fuskanci hukunci. Daga bisani yun urawa yayi zai tashi a nutse, a sanyaye gimbiya Kubra ta an kalleshi ka an tace "Ranka shi da e ina da magana." Komawa yayi ya zauna yana kallon inda take, kallon yaran tayi aya bayan aya da alamun dake nuna tana basu umarni su tashi, a ladabce suka shiga mi ewa suna fa in "A huta lafiya." Wasu kuma na fa in "Mun barka lafiya." Saida suka gama fice gimbiya Zulaihat ma ta yun ura da niyyar tashi ta kalleta a sanyaye tace "Ki zauna mana, abu ne da ya shafeki." Komawa tayi ta zauna tana ayyana "Wani abun kike so kuma kike bu atar ha awa dani ko?" Dan ita dai ta san da abu na sirri ne da ya shafeta ko anta, ko kuma abu da ya shafi samu ne ba zata so ta tsaya a nan ba. Saida akin yayyi shiru ya rage duka gimbiyoyin ne, Saleema dake ganin kamar abu ne da bai shafeta ba mi ewa tayi cikin nutsuwa za ta bar wurin, da sauri gimbiya Kubra ta kalleta tace "A'a, zauna mana gimbiya." Juyowa Saleema tayi ta kalleta sannan ta dawo a hankali ta zauna kusa da gimbiya Ramlat hakan yasa suke fuskantar juna ita da shi. Saida ta ga kowa ya bata hankalinta kafin ta kalleshi tace "Duk da ina jin nauyin kiranka da sunanka, amma domin biyayya ga umarninka zan yi kamar yadda ka ce mu dinga yi idan daga mu sai kai ne, hakan ya na ara maka jin kai ba kowa bane face wanda muka haifa a cikinmu." Lumshe idanu yayi na da u kafin ya bu e yace" Hakane *Maamaa*." ara rusuna kanta tayi tace" Abdus-samad, dama abinci ne da aka ware maka, wannan tsarin bai mana ba, gashi har an uwanka ma suna orafi a kai, dan a kullum suna so ko da sau aya ne a sati su dinga cin abinci tare da kai, jin ananun maganar yayi yawa tsakanin an uwanka ya sa na ce zan yi magana da kai, dan su suna jin nauyinka ba za su iya ba." A sai ance Saleema ta saci kallonta, sai kuma ta aga idanunta ta kalli inda yake, kamar kuwa ya san ta kalleshi sai ya zuba idanunshi a kan fuskarta, da ido ta masa alamar" Ana kallonka fa." Sai kuma ta sake zuba masa idanu ta kashe masa ido aya tayi saurin sunkuyar da kanta. Gyara zamanshi yayi tare an sanyayyan gyaran murya ya maida dubanshi kan gimbiya Kubra yace" Maamaa..." Sai kuma ya kalli Saleema da kanta ke asa tana wasa da yatsunta, a dakakkiyar murya yace" *Gimbiya Deeyah*, za ki an bamu waje, zan gana da iyayena." Rusunawa tayi ta mi e ka an cikin tattausan murya tace" Fatan lafiya mai orewa *uban gidana*." an kallon mamanshi tayi ta mata murmushi sannan ta mi e gaba aya ta fita ta ofar da zata sadata da
Chapter 93 · 0% Book details