← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 116

Sashe 19

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikin samarin da ke zaune ya na fa in" Sannunku." Da sauri ta juyo sai kuma ta auke kanta jin Nafissa ta amsa masa har suna an hira yasa ta sake maida hankalinta gareshi ta na kallon aikin da yake, cike da tsokana matashin nan yace" Ustaza ba gaisuwa? Da alama sarauniyar jan aji ce ko?" A hankali ta juyo ta kalleshi sai kuma tace" Sannu." Kawar da kai tayi tana yatsina fuska, hakan yasa matashin fa in" Sai da na ro a? Wai me yasa an matan yanzu ba ku san gaishe da mutane idan kun gansu?" A take yanayinta ya nuna sam ba ta jin da in takuratan da yake neman yi, ta nutsu tana kallon abin da ta jima ba ta yi ba kuma take kwa ayi, amma sai wani canzen iska yake mata. Cike da jin haushi tace "Ciwon kawunanmu ne mu ka fara sani, ta ya kawai za mu yi arhar da maza zaune a titi za mu wuce sai mun gaishesu? A cikin can akwai Yayana ne? Ko akwai Kawuna a ciki? Ko kuma Baffa na? Ba ko aya? To a kan me sai na bayyanar da al'aurata gareku dan na birgeku?" Irin a an zafafen nan ta auke kanta daga gareshi, karaf! Suka ha a ido da Huzeifa da ya dakata da inkin yana kallonta da mamakin dama akwai an mata ma su irin wannan tunanin? Ganin sun ha a ido a tare suka kawar da dubansu kowa na yafta ido, matashin ya kalla ya wanka masa harara mai cike da garga in da ya fahimta ya kuma juya ya fice a shagon. Kallonshi Saleema ta sake yi cikin nutsatsiyar murya da taushi sosai tace "Malam, am... Na ce, a nan kuna koyar da inki ne?" Kallon fuskarta ya yi yana mamakin ashe dai ta ganeshi? Ya auka ta manta shi shiyasa shi ma yayi kamar bai ganeta ba, a hankali ya fara girgiza mata kai sannan ya maida dubanshi ga aikinshi yace "A'a, ba ma koyarwa." Cikin sigar rarrashi tace "To amma ai kai ka iya inki, ba za ka koya min ba? Ina son koyon inki sosai." Wani *sahibin* kallo ya aika mata yace "Kin ta a koya ne a wani waje?" Cike da zumu i Saleema ta gyara zama tace "Na ta a koya amma tun ina yarinya, amma kuma ban manta abubuwan da na koya ba, sai dai shekara takwas kenan yanzu, ina bu atar koyon irin inkin zamani." Wani malalacin murmushi ya yi a ganinshi wannan in mai kama da an masu ku i, ita ce za ta koyi inki? Ganin bai kulata ba ya ci gaba da abin da yake ya sa ta ara cewa "Malam, ka fa a min ko na wa ake biyanka sai na biya ni ma ka koya min?" Kallonta ya sake yi ba ko yaftawa, a kunyace ta sadda kanta asa da mamakin kallon me yake mata haka? Nan ma dai bai amsata ba, dan haka ta aga idonta tare da wanka masa harara... Sai dai tana fara hararan na shi na jin haushin ya i kulata caraf suka ha a ido, da sauri ta juya kanta tana kallon titi cike da kunyar kamata da yayi. Nafissa da tunda suka fara magana ba ta tanka mata ba cewa tayi "Haba malam Huzeifa, ba za ka koya mata ba?" A hankali ya girgiza kai ba tare da ya kalleta ba yace "Ba na koyawa mata inki." "To amma me yasa?" Cewar Saleema da sauri tana juyowa, satar kallonta yayi da tunanin wai me zai yi da za ta fahimci ba ya son suna doguwar hira ne? Ta kasa gane akwai wani abun al'ajabi a cikin nutsatsiyar muryarta wanda yake sa wa ga an jikinshi na amsawa zuciyarshi na dokawa da sauri, tsoro ya ke kar ya biyeta su dinga zancen ne har ya kauce a'ida. ura masa ido da tayi alamu ne na amsarshi take jira, a hankali ya auke dubanshi daga gareta cikin sanyayyar murya kamar wanda ba ya da lakka yace "... *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:40 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _14_ A hankali ya auke dubanshi daga gareta cikin sanyayyar murya kamar wanda ba ya da lakka yace "Haka kawai." an ta e baki tayi ta kalli Nafissa da ke fa in "To amma ai za ka iya fara wa da ita." Ko kallon Nafissa bai yi ba ya ci gaba da aikinshi dan ba zai iya abin da suke bu ata ba, sun auki mintin da ya kai goma zaune wata mace ma ta zo kar inkinta, a mutumce ya gaishe da matar da kuma alamar sani a tsakaninsu, kujerar da ke gaban wata tela ya nuna mata yace "Zauna ko, bari a auko kayan." Zaune tayi shi kuma ya le a ta tagar da ke gabanshi wajen samarin dake zaune yace "Kai zo nan." Jim ka an matashin nan na azu ya shigo yace "Gani." Kallonshi yayi yace "Ka auko kayan Hajia." arasa shiga shagon ya yi ya bu a drower da suke aje kayan, a sau e ya aukosu tare da aukar leda ya saka a ciki ya bata, godiya ta yi ta fita shi ma saurayin zai fita Saleema tace "Kai ma ka iya inki?" Kallonta ya yi yana dariy yace "Sarauniyar jin kai, inki ai a jininmu ya ke, a nan shagon Babana ya rasu, yanzu haka idan kika shiga gidan can za ki samu annaina suna yanka wasu inkuna ko suna gamewa, yayin da anena ke saka mana duwatsu idan akwai bu atar hakan." Kallon gidan da ya nuna mata tayi tace" Can ne gidan na ku?" aga kai yayi yace" E." Da sigar tausayi tace" Allah sarki, Allah ji an Babanmu." Da fara'a ya amsa da" Ameen. " Huzeifa kuma saida ya kalleta sanda ta ce *Babanmu*, ko a ina kuma ya za ma na su? Amma ko ba komai girmamawarta ga na gaba da ita ya birgeshi, uwa uba yanda ta kwatanta tsohon wasu da na ta, har matashin zai fita tayi saurin fa in" Ba ka ji ba?" Tsayawa yayi yana kallonta, a an kunyace tace" Dama ina da sha'awar koyon inki ne, ko zan iya koya a wajenku?" Cike da lura ta fahimci ya kalli Huzeifa, sai kuma ya kalleta yace" To ki yi magana da babban Yaya, idan ya amince ba damuwa." Da sauri Saleema ta juya ta kalli Huzeifa da za ka rantse ba ya gane yarensu, dawo da kallonta tayi ga matashin tace" Yayan ka ne?" aga kai ya yi yace" E, shi na ke bi wa, shi kuma shi ne babba a gid..." an gyaran muryar da Huzeifa ya yi ya ankarar da shi ya kalleshi, rufe baki yayi da tafin hannu yace" Yi ha uri Yaya." Ficewa ya yi a shagon hakan yasa Saleema juyawa ta kalli Huzeifa ranta ace kamar ta ce" Wai me ye matsalarka?" Sai dai sam babu fuska a tare da shi bare ta yi maganar. Yanzu kam ba wani jimawa ya gama ya mi e tsaye, cikin drower ya auko sauran an gogesu tsaf ya ha a da wanda ya ida ya saka a leda, mi awa Nafissa ya yi yace" Gashi, dan Allah ki basu ha uri na jinkirin da aka samu." a Nafissa tayi tace" Ba komai, ga ragowar ku in." Ta fa a ta na mi a mishi, kar a ya yi ya sa aljihu yace" Ki musu godiya." ewa sukayi suka fita a shagon, Saleema ba ta sake juyowa ba bare su kalli juna, shi kuma yana tsaye har suka tsallaka titin suka shiga kwanar da mota ke jiransu yana kallon hijabinta da ke ta a diga-diginta duk in ta aga afar, saida suka ace mi shi ya koma ya zauna kan kujera yana godiya ga Allah da ya bashi damar cika al awarin da ya auka na inkin nan tunda ga shi har ya kammala ya bayar. *Suna* isowa kai tsaye angaren suka tunkara, daf da za su shiga motar Alhaji Auwal ta danno kai cikin gidan, dakatawa Saleema ta yi yana gaba biyu daga cikin mutanenshi na bin shi a baya, tarbanshi tayi cike da ladabi tace "Sannu da zuwa Abba." Da fara'a sosai ya amsa da "Yawwa sannu Baby, ya gidan?" Cike da kunya ta amsa da "Lafiya lau Abba, ya aiki?" Cikin jin da i ya amsa da "Aiki da wahala yarinyata, amma tunda na dawo gida yanzu zan an huta." Murmushi tayi tace "Allah ya baku ladar awainiya da mu." Jim ya yi yana kallonta kamar mai son gano wani abu a fuskarta, sai kuma ya jinjina kai yana murmushi yace " awainiya da ku Baby ai dole, iyalinmu ne ku fa." Ganin ba ta da niyyar shigewa ciki yasa ya nuna mata yace" Mu je ko." Nuna masa hanyar bayan gida ta yi cike da son karkato hankalinshi tace" Abba zan je na ga Papi ne." an zabura ya yi kamar wanda ya manta da tsohon, sai kuma ya mata murmushi yace" To shikenan, ni ma zan shiga yanzu na gansu idan na yi wanka." Jinjina kai tayi alamar to ta juya ta nufi bayan gidan, shima arasa shiga ya yi ya samu Hajia Rabi na mitar ina Saleema ta tsaya, shi ne ya bata amsa" Ta shiga wajen Baba ne za ta ganshi." "Baba kuma?" Ta fa a da mamaki kafin ta ora da "Me ya sa ba za ta zo ta huta ba?" e baki ya yi alamar bai sani ba ya nufi akinshi, fitowar amarya daga akinta ne ta kalli Hajia babba tace "Kamar Alhaji na ji ya shigo?" "E, ya shiga ciki." Ta bata amsa ba yabo ba fallasa, dan tsakaninsu ba wani sha uwa ba ce tsakaninsu da ake ma juna dariya ko sanin sirrin juna, ganin ta nufi akin yasa ta fa in "Ga kayan nan an kar o daga inki." Da fara'a ta dawo da baya tana fa in "Dukansu kuma?" "Um." Ta amsa mata tana zama kan kujera, kayan ta bu a ta shiga dubawa tana cewa "Kai! Gaskiya Huzeifa ya na da
Chapter 19 · 0% Book details