← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 116

Sashe 56

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sauke ya tsura mata idanu suna gaisawa da Zeid sai wani wasae baki yake shi ya ga aramar yarinya. Kallon da ya ma Zeid yasa shi ha e fuska ya kalli Hadeeya yace "Bari na baku wuri." Gefe ya koma yana hangensu wayarshi a hannunshi, Mu'az kuma kallonta yayi yace "Ina jinki, me za ki fa amin?" Farrr! Tayi da idanunta ta dan matso daf da shi tace "Dear, dama ina so na sake fa a maka ne cewa ina sonka, dan Allah ka ce zaka aureni, tunda ba ka auri Saleema ba." Sadda kanshi yayi asa yana murmushi na wasu sakanni sannan ya ago ya kalleta, gyara tsayuwa yayi sosai ya lafe a jikin motarshi ya kalleta yace" Hadeeya, aure da ni da ke ba zai yiwu ba, ban san me yasa kike sona ba, amma ni ina son mace ne kamar ar uwarki Saleema, Hadeeya ina yawan fa a miki ke yarinya ce, idan na amince na aureki zuciyata ba ta sonki, zaki fuskanci matsi a gidana, sannan abunda ya faru tsakaninmu tun farko, ba lallai mu mutunta junanmu ba, sannan bana tunanin zamu iya zama lafiya, sannan kinga abinda ya faru tsakanina da ar uwarki, idan har kika ga iyayenmu sun amince da auren nan, to tabbas kawaici suka mana, amma ba dan rayukansu na so ba, dan dalilin da na bayar na fasa auren wacce na ke so, ba lallai ya gamsar dasu ba da har zai sa su sake daukarki su bani, amma kinga wannan...?" Ya fa a yana nuna mata Zeid dake gefe sannan yace" Aminina ne, ban da wani sama da shi, na sanshi sos1i fiye da yadda na san kaina, yanzu haka maganarki yake min wai yana sonki kuma zai aureki, ki amince masa Hadeeya zai ri eki da kyautatawa, saidai akwai abinda ba zan oye miki a game da shi ba, idan kin amince zan miki bayani dan abu ne da ya shafi rayuwarsa ta sirri." Kallon Zeid tayi, ta sake kallonshi sosai kamar mai son gane ya mata ko a'a, sai kuma ta kalleshi duk da bata ga makusa a Zeid in ba tace" Amma fa ni kai nake so." Wani murmushi yayi yace" So? So Hadeeya? Kin san shi ne? Me ye so?" Yatsina fuska tayi cike da shirme tave" Kawai ka ji abu na birgeka, kuma kana bu atarsa." Girgiza mata kai yayi yace _" Hadeeya, ba komai bane so face gizo, abune na an lokaci da akan ji shi farat- aya, auna ita ke haifar da so, amma so baya kawo auna, hakan yasa ma aunata sukan rayu har abada duk tsanani, amma masoya su kan rabu da dalili mara ma'ana saboda babu auna."_ Kallonta yayi yace" Ba zan ta a yarda da soyayyarki ba Hadeeya, dan na san babu auna a cikinta..." agowa yayi daga jinginar da yayi ya kalleta yace" Ki fara sanin yadda zaki aunaci ar uwarki kafin ki so wani, kada ki kuma kirana a waya bare ki je inda na ke, idan ba haka ba zan ajiye sanayya a gefe aya na miki abinda ban ta a kwatanta yi wa wata mace ba." Murfin motar ya jawo zai bu e yace" Kada kiyi biyu babu, ofar abokina a bu e take, idan aure kike so dan biyan bu atarki bismillah, namiji ne shi har da ari." Shigewa yayi motar ya barta nan tsaye, Zeid na ganin haka ya tako da sassarfa ya zagaya ya shige motar bayan ya kalli Hadeeya da mamakin yadda take tsaye kiskirim kamar wacce bata motsi, yana shiga Mu'az ya ja motar suka bar unguwar ba tare da sake waiwayarta ba. ______________ Kowa rayuwarsa yaci gaba da yi da taimakon mai hura musu numfashi, sam Mu'az bai san da labarin fara soyayyar Hadeeya da Zeid ba sai da ya ji wai za'a kai ku i gidansu Hadeeya, yayi mamaki sosai kuma daya tuntu i Zeid da maganar ya nuna masa kawai ya share wasa ne fa, amma a ranar da aka tabbatar masa an kai har ya ga hotunansu a status in abokansu sai ya sake mamaki sosai, amma tunda ya fahimci ba'a son sa da maganar ne sai ya yi kamar bai sake ji ba. Zeid kuma a ganinshi Mu'az baya sonshi da Hadeeya ne tun farko, shiyasa yake ganin zai iya yi masa bu ulun tona masa asiri a rabashi da ita, shiyasa yasa aka gaggauta komai kafin ya farga har ya tura ku inshi, a yanzu kuma ya san ya gama sace zuciyar Hadeeya da kalamai da nunamata ololuwar soyayyar da ba zata iya rayuwa babu shi ba. Ita kanta Hadeeya sai yanzu take jin tana so, inda Ardiya ba dan ta so ba akayi hakan, dan ita ta so ta samu Mu'az, amla da Hadeeyar ta ce uta fa ga wanda take so yanzu kula ubanta ya goya mata baya sai t zuba musu idanu kawai, a yanzu harinta na gaba Hameeda ce, gaba aya za ta saita makamanta ta tsaya tsayin daka har sai ta ga ta samu wanda ya fi mijin da Hadeeyar ta kawo mata a matsayin suruki. Kwanan Saleema biyar a gidan Lubna ta dawo gida, tana so ta ma mahaifinta maganar ta koma makaranta, saidai tsoron abinda zai faru ya hanata fa a, dan bata manta dukan da ta sha ba har saida ta yi jinya a akin Mamanta. Dan haka kullum take zaune aki da litattafanta tana karatu wani lokaci kuma da Al ur'aninta. *Bayan wata biyu* Ba tare da mamaki ya bar fuskarta ba ta auki katin da ta gani a ar jakar kyauta da aka bata tun masarauta, wacce tunda ta zo ita dai bata bu a ba mahaifiyarta ce ta ga abinda ke ciki kula ta mayar, yanzun ma tana canzawa kayanta wurin zama ne ta ga katin, zaro idanu tayi tace "Lahhh! Wallahi lambar Maman nan ce sarauniya." Jujjuyawa ta fara yi da niyyar aukar waya ta kira, sai kuma ta tuna ranbonta da waya tun ranar da Mu'az ya dinga kiranta tana kashewa har ta kashe wayar gaba aya, dama ba damunta tayi ba shiyasa bata kuma damuwa da ita ba tunda ta kai ta aje, da sauri ta nufi kayan Mamanta ta shiga binciken neman wayar, tana ganinta ta auka da sauri ta fito falon tana walawa Hamdeeya kira. A tsakiyarsu Ardiya ta sameta da awayenta sun cika falon da kaya saboda za su je gyaran aki, tsaye tayi ta mata alama da hannu tace "Zo." ale kafa a tayi alamar ba zata zo ba, harara ta dalla mata tace "Za ki zo ko saina takaki?" Tana turo baki ta taso ta nufota Ardiya kuma ta harari Saleema, hannunta ta kama zasu fita farfajiya, daf da zasu fita wata gogaggiya kuma wayayyar] ar walisar mata ta shigo akin, amshin turarenta daya daki hancin Saleema, daga sama har asa ta kalli yanayin shigarta da suturarta mai tsadar gaske, irin ajin matar da shan amshi, dole ta tabbatar babbar mace ce, kauce mata tayi ta fara wucewa tana gaisheta a ladabce, a yatsine ta amsa mata wanda hakan ya ma Saleema zafi, duba da ba wasu shekaru ne a kanta, ba zata fi ashirin da bakwai zuwa da takwas ba, girma ko dukiya a ganinta ba su zaisa ta wula antata ba, sharewa kawai tayi ta fita a akin dan ba ita ce gabanta ba. Ardiya na ganin amaryar gwamna Alhaji Nasir ta mi e tana wasar baki da mata sannu da zuwa, an murmushi kawai ta mata amma ba ta amsa ba, duk matan nan dake akin suna ta hayaniyarsu suna kuma gaisheta ba wanda ta amsa ba, kallon Ardiya kawai tayi a sanyaye a kuma sha e tace "An kawo kayan?" Da sauri Ardiya ta juya kan kujerar data tashi ta auko ledojin guda biyu tace "An kawo, gasu ma, duba ki gani Madame." A yatsine tace mata "Karki damu, ina sauri ne, dreba na jirana." Take mata baya Ardiya ta yi har suka fita a farfajiyar tamkar wacce ke maula a wajenta sam ta manta da na ta ajin da kuma wayewarta. Saleema na tsaye tana jiran Hamdeeya da ta aika siyo mata kati matar ta fita, da kallo kawai ta bita kafin ta auke kai sanda jami'i biyu suka take mata baya sai mace aya ita ma jami'a ga kuma ar abi yarima a sha ki a. Tana nan tsaye Hamdeeya ta kawo mata sa on ta kar a ta koma ciki, zaune tayi a tsanake ta shiga saka katin har ta gama sannan ta shiga saka lambaobin tana jin gabanta na faduwa sakamakon kiran da za ta aikawa wannan babbar lalba ta babbar mace. Sosai ta ame tana jiran a aga kamar wacce za ta auke numfashi, saida wayar ta yi kamar za ta yanke aka aga, a hakan ma dan an kira aramar wayar sarauniya Ramlat ce, alamu ne na wanda ya kira makusancinta ne sosai, dan ahalinta kadai take ba wannan lamba, da ta ga ba uwar lamba sai ta aga dan tasan duk yadda aka yi ita ce ta bayar da lambar ko kuma wani ahalinta ne ya kira da wata lambar. A matu ar nutse ta fara da "Assalama alaikum." A tausashe, a rarraba ta amsa mata da "Wa...alaiki..salam." Numfashi Saleema ta sauke tana sakin murmushi ta ma rasa me za ta ce da jin wannan murya, abun mamaki da bata taba tsammani ba sai ta ji matar tace "Saleema, ke ce?" Fada a fara'arta tayi tace "E, ni ce, barka ranki shi da A yanzun sai ta ji yanyin maganarta ya canza, ma'ana daga da ilen nan zuwa sauri sauri ka an tace "Saleema, me yasa ba ki kirani tun tuni ba? Na yi ta dakon kiranki amma shiru, kina lafiya?" A tusashe da ladabi tace "Lafiya lau, a gafarceni, waya ne bana Abbana baya so na ri e sai yanzu ya yarda." Tana arashe fa a ta rintse idanu sakamakon aryar da tayi, a ganinta ta ce bata ga lambar ba sai yanzu kamar bata daraja kyautar da ta mata bane, sai dai abunda Saleema bata sani ba hakan ma da ta yi arawa kanta girma da kima tayi da kuma kankaro mutumcin mahaifinta har take ganin jajircewarsa akan tarbiyar yaranshi. Cike da
Chapter 56 · 0% Book details