Sashe 103
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fa abinda na ke nufi kenan ba, kinga kwanta dan Allah ki yi bacci kinji, da safe zan miki bayani." Ajiyar zuciya ta dinga saukewa tana fa in "Ta ! Idan abinda nake tunani ya zama gaskiya ko? Hmmmm! Yalla ai ina kishinki fa." Sai kuma ta sake ameshi tace "Ina so...na yi ta zama a haka har abada." Dariya kawai yayi shima ya sake rumgume a jikinshi yana addu'ar bacci ya kwashe mishi ita yanzu yanzu, shiyasa kwanakin nan baya son farkawar nan ta ta fitsarin dare saboda kafin wani baccin ya aukesu ba sai asuba ta kusa yi. *Washe gari*: Hannun yasa zai figi ri in da take ta ci hankali kwance ta yi saurin janye hannunta tace "A'a fa." Kallonta yayi yace "Kinga fa ba o ne zai shigo, idan ba zaki daina cin abun nan ba ki koma aki to." ewa tayi ta nufi akin tana cin abunta ya bita da kallo, haka kawai fa ta sashi tsayawa a hanyarsu ta zuwa ya siyo mata shi mai yawa, shi wallahi ya auka tsaraba ce za ta yi, amma gashi nan sai ci take kuma ya nemi hanawa ranar wuni tayi tana kuka da fa a dashi a gidan, arshe Ummi ta fa a ma ita kuma ta ce ya bata ai baya komai dole ce ta sa haka, da ya nemi sanin dolen sai ta bashi bayani a ninke cewa yarinyar da aka sani da kunya da zurfin ciki, amma harbta iya buda baki ta ce a mishi magana ya bata abunta ai ko abun babba ne, to shi dai har yanzu bai gano komai ba bai kuma ga dalilin da zai sakata cin waccen abun ba mai za i da aci aci. an sakamakon gwaje gwajen da aka yi musu yayi sannan ya sake maida hankalinshi ga likitan dake fa in "Sannan yalla ai akwai ar matsala dangane da tafiyar taku tare da uwar-gida." Tsareshi yayi da idanu yace "Wace irin matsala kuma? Ta ta a tafiyar nan fa." A ladabce yace "E yalla ai, ba wai daga takardun bane ko wani abu daban, kasan wannan sabuwar gwamnatin ta aza sabuwar dokar hana masu ciki tafiya aikin Hajjd ko umra saboda wasu wahala ta kan sasu ari musamman idan cikin arami ne, to kuma a gwajin da muka ma madame ya tabbatar mana tana auke da juna biyu har tsawon sati goma sha biyar, shine dai kawai ar matsalar, amma idan kuna so za'a iya goge rahoton dan..." ewa yayi tsaye hannunshi dafe da irjinshi yana kallonshi yace" Ciki? Da gaske ciki gareta?" Jinjina kai yayi yace" Tabbas yalla ai, dake gwajin wafi mukayi daga jini muka gano hakan." Rintse idanu yayi wasu zafaffan hawaye suka silalo masa daga kurmin ijiyarshi ta dama yana furta" Alhamdulillah, Alhamdulillah, tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai, Allah kaine Allah kuma kaine abun godiya." Aje takardun yayi akan aramin teburi ya fuskanci gabas yayi sujadu shukr ya kara aga hannu yace" Allah nagode maka, Allah ka sauketa lafiya, Allah ka raya mana abinda za ta haifa, Allah ka bamu ikon tarbiyarshi bisa tafarkin addininka." "Ameen." Likitan ya fa a yana gyara zama da murmushi a fuskarshi, tashi yayi ya juyo ya kalleshi yace "Ka zama shaidata ko da na mutu, na yi al awari tsakanina da ubangiji zan yi azumin wata aya bayan watan nan da muke ciki na gode masa akan wannan babbar kyauta da ya min." Envelope in ku i ya ciro daga aljihunshi guda biyu, niyyarshi dam zai ba wa likitan aya ne dayar kuma zai fita ne yanzun, amma sai ya mi a mishi duka yace" Goron albishir inka." a yayi ya rusuna yana godiya har ya bar gidan bai bar godiya ba na jin da in wannan kyauta. Yana komawa ciki ya zauna bakin gadon yana kallonta wai har bacci ya auke hannunta ri e da ri in nan, murmushi ya saki tare da an jan rigar atamfarta sama ka an ya tsurawa mararta idanu, dur usawa yayi kasa ya sumbaci daidai cibiyarta sannan ya gyara mata rigar ya tashi tsaye ya sumbaci goshinta, a sanyaye yana kallon fuskarta yace " *Ina sonki rayuwata.*" Juyawa yayi ya fita a akin yana ayyana "Bari ta tashi ta min list na duk abubuwan da take da bukata na ci in siyo mata, idan babu a nan kuma zan sa Ummi ta turo mana." Yana jin kunya sosai na fa a mata wannan magana dan shi dai bahaushe ne ta wajen uba, ama da ya ce Ummi ta baro fada ta zo ta dage ba za ta zo ba haka kawai dole ya fa a mata an fasa tafiyar ne da Saleema, kuma baya so ta koma gida ita ka ai ya fi so su tafi tare da Ummin, dan barin masarautar ba shi ba Saleema kuma ba Ummi akwai matsala, hankalinta ta so tayarwa me yasa aka fasa tafiyar da Saleema? Shine kawai a ta aice yace mata "Ummina an ce ba ita ka ai ba ce ba fa, kuma yanzu an hana tafiya da masu wannan abun..." itt! Ya yanke kiran wanda ya sa Ummi mi ewa a rikice ta aniya sake tura masa kira, saida wayar ta tsinke sannan ya sake kiranta a take tace "Da gaske an tabbatar maka, dama ni nayi wannan tunanin, amma dai da ban tabbatar ba sai nayi shiru, ina take? Ba ni ata na ji muryarta dan Allah." Murmushi kawai yayi yace "Ai daga cin ri in nan bacci ya auketa." Da zumu i tace "To shikenan, Babana ka ga dai yarinyar nan ka kula min da ita dan Allah, kuma banda hushi dan kasna ba ita ka ai ba ce sai a na ha uri." Murmushi ya sake yi kawai bai ce komai ba har suka gama wayar a haka bayan tabbacin da ta bashi safiyar gobe d izinin Allah za ta auko hanyar zuwa. Cikin yardar Allah kam washe gari gimbiya Ramlat ta zo nan, sai dai basu koma ba har saida jirgin Abdus-samad ya aga sannan suka juyo cike da masa fatan alkairi da sauka lafiya. A ranar suma suka baro Niamey suka dawo Mara i, sai dai kamar yadda Abdus-samad ya sani ne indai basu nan dole wani abu zai faru, suna zuwa suka samu labarin rasuwar mutumin da ya farmaki Abdus-samad in a masallaci wai an bashi guba a abinci ta hanyar wani dogarin, dan tunda aka rufeshi sarkin bulala ka ai ke zuwa inda yake kuma yake bashi abincin. Sam wannan bai damu Saleema ba kamar ta corridornta da ta ga an bu a wata hanya ana gyara, ba ta san me ake ba dai saidai yawan hayaniyar da ake wurin yasa ta za ar zama wurin Ummi, idan sukayi karatunsu da safe sai ta yi zamanta can tasha bacci wani lokacin sallah ka ai take tashi yi akan lokacinta. *Bayan sati uku* Duk kallon kallo suke ma juna a falon kowa na son sanin dalilin wannan taro na gaggawa haka, shi kanshi fa Abdus-samad in dirowarshi kenan garin, amma ya wani kirasu a babban falonshi ya kuma zuba musu idanu yana ta kallo aya bayan aya. Gimbiya Kubra da a yanzu bata da damuwar komai, dama mutumin nan ne kuma sun san yadda sukayi suka gama da shi, dan haka take ganin bata da wani sauran fargaba a yanzu, dan su a yadda suka auka tunda har mutumin nan ke gidan horo to fa taurin kai yayi ya i fa an wanda suka aikoshi kamar yadda akayi al awari, dan haka ma da suka kasheshi suke ganin sun atar da shaidar da ta rage ma sarki. Ita a yanzu Saleema ce a gabanta, bayan shiga hancinta da tayi a du une ta hanata rawar gaban hantsi, sai ya zamana yanzu ta lura da wasu canje canje a jikin yarinyar, haske take arawa sai kuma kyau dake fito mata ga iba da take arawa, ma'ana indai cikine da ita to wanda ya kar i jikinta ne ya kara mata kyau? A karo na ba adadi kenan ta ara kallon Saleemar da zaman ya fara gundurarta ta an yatsina fuska tare da fito da afafunta daga lan washewar da ta musu, a tare Ummi da Abdus-samad suka kalleta dan dukkansu motsinta akan idanunsu yake, tsaye ya mi e yana ara tamke fuske ya maida hannayenshi baya. Sadda kai angaladima yayi da waziri da kuma liman da Sheikh Mukhtar kowanensu da mamakin mahimmancin abinda ya sa shi tarasu a falonshi na musamman sannan fuskarshi ba ko rawanin, ba ma maganar rawani ba kanshu ko hula babu, yana dai sanye da riga tazarce, da yanayin zafi zafi da kuma kaushi domin rikita magautashi ya kalli ofar shigowa yace "Na samu labarin mutuwar an kurkukuna tun ina asa mai tsarki, abun mamaki a nn shine..." Sai kuma ya kalli galadima yace "Ta ya akayi haka ta faru?" Sai kuma ya saki murmushin gefen la a yace "Ko da yake, wa anda suka turoshi suna tunanin zai fallasasu ne, shiyasa suke ganin sun auki ranshi kafin na san komai dangane da su, in ba hauka ba ta ya za'a yi tsammanin mutumin da ya auki sama da wata uku hannunmu a ce bamu samu wani bayani a gunshi ba? Mutumin da yake ari saboda tsoro, hakan yasa tun ranar da abun ya faru ya sanar dani komai... Hummmm!" Sai kuma ya girgiza kai yana kallon kowa na akin yace" Allahn da ya halicceku shi ka ai zai muku hisabi, talalar da ya muku kuna cin karanku babu bakakka ita ta bani tabbacin Allah yana son kamaku da kanshi ne, duk u ubar da zan muku ba za ta kai wacce ya tanadar muku ba daidai da cikin cokali, dan haka na barku ku rayu da abun kunyarku, sai dai ku sani..." Ya fa a yana nuna sama da yatsarshi manuniya alamar rantsuwa zai gitta, a kasashe sosai muryarshi a sama yace" Wallahi tallahi idan kuka sake shiga rayuwata ko ta ahalina, na rantse muku da Allah sai na aje rigar sarautar zan gicciyeku a tsakar gari yadda kowa zai ga gawarku, wannan rubutacciyar kalmata ce." Sai kuma ya sake maida hannunshi baya ya goya ya kalli sheikh Mukhtar yace" Kawu, a rufe mana da salatin Annabi." Dariya