← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 116

Sashe 111

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

asu yayi zai wyce sai kuma ya dakata ya kalli Alhaji Yusuf yace "Sai dai fa kuyi ha uri, domin an rasa abinda ke cikinta." Dammmmmmm! Kai wallahi na gaji jama'a gashi ba kazi a kusa. *Alhamdulillah.* 02/07/2022 10:42 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _58_ Tangal tangal yayi yana shirin kifewa a gaban likitan yayi saurin ri oshi inda Safiya ta zabura tana fa in "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!" Tallaboshi tayi ta baya duk da ya mata nauyi, irin kakkafewar da yake neman yi idanunshi tsaye kan likitan bakinshi na har ewa da yar ya furta "Ta....ya...ya? at..." iffff! Idanunshi suka rufe ya arasa neman zubewa Safiya da likitan suka ri eshi da kyau likitan na wala kiran malamar asibiti. Ardiya data jingina da bangon tana kallon komai dake faruwa a idanunta sai dai hankalinta baya jikinta, tana gani aka kamashi zuwa wani akin sai Safiya da suka dakatar da ita a ofar akin. Da sauri ta araso wajen Ardiya da ta bata tausayi gaba aya saboda yadda ta yi wani iri sai idanun kawai, dafata tayi a nutse tace " ar uwa, kiyi ha uri ki nutsu, dan Allah ki saki ranki ki barwa Allah komai, kar ke ma wani ciwon ya sameki." Luf! Ta lumshe idanunta wasu hawaye masu zafin gaske suka kwaronyo mata a fuska, a hankali ta bu e ta kalli Safiya sai kawai ta fashe da kuka daga asan zuciyarta tana fa in" Safiya ata fa, ata wai ciki, a ina? Yaushe? Wa? Garin ya ya? Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!" Ta fa a da sake fashewa da wani matsanancin kukan ta sulale asa, binta Safiya tayi ta dur usa ita ma tana rumgumota jikinta tana fa in" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Tabbas akwai tashin hankali, amma mu kwantar da hankalinmu mu jira komai ya daidaita sai mu ji ta bakin Hamdeeya, sannan ma zan ara magana da likitan ya tabbatar mana." Girgiza kai Ardiya tayi tana kuka tace" ata fa duka shekararta sha hu u, yaushe ma ta zama macen da har za'a ce an mata ciki? Kai! Kai! Kai! Wallahi ba zan yarda ba, ko uban waye sai na yi shari'a da shi." ewa tayi tsaye tana shirin fita wata malamar asibiti ta fito daga akin da Hamdeeyar take ta tsaresu da idanu tace" Kunga ana bu atar jini da za'a arawa yarinyar nan, a gaggauta dan Allah." agauce Safiya tace" Dan Allah idan akwai na siyarwa a siya a saka mata zamu biya, idan kuma nawa zai dace muje a gwada sai a iba a saka mata." Kallonta likitar tayi tace" Baki da ciki?" Girgiza mata kai tayi, orawa tayi da" Hawan jini fa?" Nan ma girgiza kai tayi tace" Sai dai ulcer." asan matakalar ta nufa tana fa in" Biyoni muje." Ardiya na tsaye ta rasa ina ma za ta nufa me kuma za ta yi har Safiyar ta dawo ba tare da an ebi jinin ba saboda basu dace ba, arshe dai siyowa aka yi aka shiga dan saka ma Hamdeeyar. Hankali tashe Hameeda ta shigo asibitin kai tsaye wajensu ta nufa, tana zuwa ta kalli mahaifiyarta tace "Momma! Lafiya? Me ya samu Hamdeeyar?" Kallonta kawai Ardiya tayi ba ta ce komai ba, Safiya ce ta kalleta tace "Hameeda ya aka yi kika san muna nan?" Da saurin magana tace "Na je gida ne mai aiki take fa a min, na san kuma wannan asibitin za ku zo, ina Hamdeeyar?" Numfashi ta sauke tace "Tana ciki, jini ake ara mata." "Abba fa? An ce tare kuke." Ta fa a tana zazzare idanu tana dubashi, walla ce ta silalowa Safiya a sanyaye tace "Fa uwa yayi da ya ji halin da take ciki, ban san me ya sameshi ba..." Kuka ne ya wace mata Hameeda kuma ta zaro idanu tace "To me yake damunta? Na ga jiya ma sun je gidana tare da awarta." Saida ta kawar da kanta tace "Wai ciki ta zubar." arfin gaske Hameeda tace "Me? Ciki? Hamdeeyar?" Sai kuma ta kalli Ardiya data fashe da kuka, a sanyaye ita ma tace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Ciki?" Da sauri ta lalubi wayarta ta soma kiran Hadeeya, ba jimawa ita ma ta ji abinda ke faruwa ta kuma garzayo asibitin tare da Zeid, ganin duk sun taru kuma har lokacin ba'a fito aka fa a musu jinkunan marasa lafiyarsu ba yasa Safiya ta kalli Hameeda tace "Hameeda, na ce ki kira Saleema mana ki fa a mata." Saida ta auke kanta ta an yatsina baki sannan tace "Uhum!" Wayar ta fara dannawa sai kuma ta kalli Hadeeya tace "Kina da lambarta ne?" Da sauri Safiya ta kalli Hameeda da mamaki tace "Na auka Saleema na fa a min kuna waya?" Juyar da kanta tayi dan ba za ta iya ce mata e Saleema na kiranta ba amma bata ta a saka suna a lambar ba, wani lokacin ma gogewa take dan haushinta take ji sosai yadda ko gida zasu ha e da Saleema sai dogarai da jakadiya sun dinga wani nuna musu su ba kowa bane, wani lokaci ma sai sun fara shigowa sun sanar wai za ta shigo kafin zata shigo, gani hakan take kawai a matsayin wula anci irin na Saleemar da samun dama, shiyasa ba ta shiga sabgarta kwata kwata. Da mamaki ta kalli Hadeeyar da take zayyano mata lambar Saleema a kai da alamar ta hardaceta tamkar ruwan sha, sai dai ita Hadeeya ta fita wayon zaman duniya, takanas ta Kano ma tana kiran Saleema su gaisa, hakan yasa ta fi Hameeda cin moriyar kasancewar Saleema Yayarsu, dan sallah ma da ta wuce da yan kwanaki inkin sallah ta aiko ma yaranta an mata harda takalmi sannan ita Hadeeyar ta bata ku i har da cewa tanyi ha uri ka an, ranar kwana tayi tana zumdumawa Saleema albarka. Jin wayar na ara yasa ta mikawa Hadeeya tace "Ke kiyi magana da ita." Kallonta Safiya ta sake yi sai kawai ta girgiza kai ta auke kanta tana ayyana "Akwai ranar in dillanci." Saleema na aga wayar Hadeeya ta gaisheta da girmamawa hakan kuma na arawa Hameeda acin rai kafin daga bisani tace "Aunty dama Mama ce ta ce a kira a fa a miki Hamdeeya na asibiti, idan da za ki zo wai da ta ji da Hankali tashe Saleema ta amsa da tana zuwa yanzu, suna gama wayar ta kira lambar Abdus-samad da shima yake ta shirye shiryen dawowa kasancewar jirgi na biyu da zai taso na su ne, sai dai sam wayar ta i shiga, hakan yasa Ummi ce mata ta tafi kawai tare da dreba tunda larura ce. Tana zuwa ta fara tambayar Mamanta "Me ya samu Hamdeeya Mama? Tana ina yanzu? Ya jiki..." Fitowar wani likita duk ya ha a gumi yasa su zuba mishi idanu, saida ya araso kusansu yana cire abun hancinshi ya dinga kallonsu yace "Gaskiya jikinshi ya tsananta, kusan awa biyu kenan muna arin ceto rayuwarshi, sai dai abun ya ci tura..." Da mamaki Saleema ta kalleshi tace "Wa ye kuma? Mama..." Ta fa a tana kallon Mamanta tace "Mama ina Abba? Da Ahmad?" Ba tare da ta kalleta ba tace "Abbanku ne." Tsareta tayi da idanu hawaye na neman gangaro mata, likitan ne ya katse mata tunani da cewa "Gaskiya awa takwas gareku da zaku kaisshi babban asibitin Niamey, idan ba haka ba zai iya zarcewa a doguwar suma." A tattare suka zaro idanu suka furta "Doguwar suma?" Sai kuma suka fara wa junansu kallon kallo, wucewa likitan yayi ya barsu Saleea kuma ta kalli Mamanta da ke fa in "Awa takwas?" Hadeeya ce tace "Awa takwas ko a aramar mota ba zamu isa Niamey ba." Ardiya dake bayan Hameeda zaune ce tace "Hameeda ki kira mijinki ki fa a masa, tunda suna da gwamnati a hannu ko jirgi ne zai iya sama mana." Juyawa Hameeda tayi tana kallonta tace "To Momma." Wayarta ta dandanna ta kira mijin nata, yana agawa a shagwa e tace "Bab, jikin Hamdeeya da Abba ya yi tsanani, yanzu haka..." Tsaf ta labarta masa abinda ke faruwa, cike da rashin damuwa yace "Shikenan, zan ga abinda zan iya yi, amma fa ba zaku samu jirgi ba, magana ta gaskiya masu iko ka ai ke samun wannan dama sai kuma idan kana da kudinka a hannu..." Sai kuma yayi niyyar kashe wayar tare da fa in "Zan kiraki, na tsaya wani wuri ne." Yanke kiran yayi ta bi wayar da kallo, Saleema dake share hawaye kallonta tayi tace "Ba'a dace ba ko?" A gatsine ta amsa mata da "umm!" Takwaf takwaf ta sake yi da fuska tana ara aikawa Abdus-samad kira dan ta san zasu iya samun taimako daga wajenshi, sai dai har yanzu shiru kake ji ta ma i shiga. Kanta ne ya fara sarawa, a hankali ta matsa jikin bencin dake wurin tana zama tare da dafe cikinta da taji yana aure mata wanda yanzun watanshi bakwai, cikin kuka ta sake furta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!" Matsawa tayi kusanta ta zauna tana fa in "Hajia, kar ki damu kanki kinji, kinga fa kema a halin da kike ciki." Kallonta tayi tana ci gaba da kukanta tace "Mama ya zamuyi yanzu? Na kasa samun Abdul a waya bare ya san halin da ake ciki." Hadeeya ma matsawa tayi kusanta tace "Aunty, to da mu tsaya surutun nan ko a aukesu a motar a jaraba a gani." Kallonta tayi tace "ina ga hakan zamuyi, tunda bamu yadsa zamuyi yanzu, ko iya visar jinyar ka ai idan muka ce a wa Abba zai aukemu kusan kwana takwas in idan ba an bi ta wasu dabarun ba." urawa tayi za ta tashi tsaye tana ri ugunta, sallamar dogari aya da suka taho tare ne bayan dreba ta kara e kunnuwansu, da sauei sauri ya araso inda Saleema take tare da zube gwiwoyinshi asa yana fa in" Allah ya taimaki gimbiya, Allah ara lafiya da nisan kwana, kira ne daga fadar shugaban asa..." *Kafataninsu* zaro idanu sukayi har ita Saleemar da ta yi mamakin ashe mota ta baro babbar wayarta, a sanyaye
Chapter 111 · 0% Book details