← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 116

Sashe 90

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidana ma sai a kirani haka?" Da fara'a a fuskarta tace "To me zan ce? Kana so a ce na kiraka da wani sunan da ba wannan ba?" asan ma oshi yace "Um, ina jira." Sanyayyen numfashi ta sauke kafin tace "Zan fa a a inda ya dace." Ajiyar zuciya yayi har saida ta ji sautinta kafin yace "Ya jikinki?" Saida ta sinne kanta asa tace "Ba komai." A nutse yace "Kin warke kenan?" Da gatse tace "Kana tambayata ne dan ka sake famani anjima?" Murmushi yayi mai sautin da yasa ta murmusawa ita ma yace "Kinga laifina ne? Sabon shiga ne ni, lamarin ne ke zautar dani." e baki tayi tace "Nima haka, amma ni mutuwa nake akan wannan lamari naka." ar dariya yayi yace "Na fi kowa sanin haka, dan kuwa ni na fara bi ta hanyar, kuma har abada ni zan ci gaba da wucewa." Da mamaki tace "Uhummm?" Cike da tabbaci yace "Um! Ko kina shakka?" Girgiza kai tayi kamar tana gabanshi tace "Ba wannan ba, yanzu fa amin me zaka ci anjima da rana?" A sanyaye yace "Me yasa kike tambaya? Akwai mai dafawa ai." A tsanake tace "Hakane, amma daga yanzu ni ce zan dinga dafa abinda za ka ci." "Me yasa? Baki san duk wanda kika sa aiki a gidan nan ba zai yi?" Ya fa a a tausashe, cike da tabbaci tace "Na sani, haka kawai nake sha'awa, bansan zan auri sarki ba, shiyasa nake da burin hidimtawa mijin da na aura, da ya zama kai kuma me zai sa na yi asa a gwiwa saboda akwai hadimai? Kenan su zasu kwashe ladar?" Girgiza kai tayi kamar tana gabanshi tace "Ban yarda ba gaskiya." Murmushi yayi kamar tana gabanshi yace "Shikenan, na baki za i yau, idan na ji kin iya girki sai na fara za a da kaina." Waro idanu tayi tace "Kai, na iya fa, a gida ma ni nake wa Abba." Jinjina kai yayi yana lumshe idanu yace "Shikenan, zan tabbatar." Numfasawa yayi yace "Zan iya sake kiranki anjima?" Sadda kanta tayi tace "Yadda mai mara awa ya so." A yangance yace "Ki kula da kanki." Asnyaye ita ma tace "Kai ma haka." Da haka sukayi sallama ta aje wayar ta shiga ban aki, tana fitowa hijabinta ta saka ta fito, tare da jakadiyarta suka shiga madafar inda ta samu Mariya har sun kama aikinsu, a nutse ta shiga gabatar da komai, su kansu saida suka dinga kallonta lokaci lokaci saboda aiki ne take mai wahala, amma a nutse take kai da kawonta cikin kwanciyar hankali tamkar bata son motsawa, duk da jakadiyarta na taimaka mata saida akayi sallah azahar suka kammala, tare da jakadiyar suka auki kwanukan suka nufi angarenshi, akan teburin dake falonshi na biyu suka jere kwanukan tare da jug in kwalba mai auke da sanyayan lemu, suna fita ta rufe akin ta shiga nata dan yin wanka. *Alhamdulillah.* 26/06/2022 22:53 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _48_ Sosai ya zuba mata idanu yana kallon takonta, yadda take karya ugunta da Allah ya hore mata, da yadda inkin nan ya kam jikinta ya fito mata da komai, sai yanzu ne ma yake gama sanin da wa yake zaune, a kwana biyun nan ya dai shafa jikinta ne kawai a cikin siririn hasken da zai iya sa su gane junansu, amma bai ga ainihin zahirinta yadda take ba. Shi fa yadda ugunta ke ka awa ne ya fi bashi sha'awa, dan haka ma da ya ga za ta tsaya kusanshi za ta zuba masa abincin yace "Mi o min remonte?" Rufe kwanon tayi ta nufi inda remonte in suke ajiye, juyowa tayi tace "Wace a ciki?" Lumshe idanu yayi yace "Kowace ma." Da mamakin amsar da ya bata ta sake kallonshi, sai kuma ta auko gaba aya har da ta ac ta kawo ta zube gabanshi, aga idanunshi yayi ya kalleta, kallon remonte in yayi ya auki ta tv yace "Mayar da sauran." auka tayi ta mayar tana juyowa ta ga idanunshi akan kumkuminta, ba ta damu ba ta araso ta shiga zuba masa abincin, dake flate in mai an fa i ne, hakan yasa ta zuba gasassar kazar da ta ma jan gashi gefe aya sannan ta zuba dafadikar da tayi kalar yelow shar gwanin kyau tare da cabage in da ta dafashi a manyan yankanshi da karas, daga sama ka an ta saka mishi ha in mayonnaise da dankalin turawa da aka saka comcombre a ciki, sai an jus in moutarde da tarugu da kuma koren tatttasai duk da bata sakasu dayawa ba saboda bata sna shi in mai son yaji bane ko akasin haka. Kallon abincin yayi yana murmushi yace "Ke kika dafa?" Lemun comcombre da ya sha citta anya ta zuba masa tana fa in "Na fa a maka ai na iya girki." Tura mishi tayi gabanshi sannan ta zauna tana jawo kujerarta ka an ta yi tagumi tana kallonshi yana shirin fara cin abinci, lomar farko da bismillah ya kai bakinshi, irin shirun nan yayi yana so ya tantance me yake ji, jinjina kai yayi ya sake ebo loma ta biyu ya kai bakinshi, sannan ne ya kalleta ya kasheta mata ido aya yace "Zan baki kyautarki anjima." Zaro idanu tayi tace "Ina fata dai ba sai mun shiga can akin ba?" Ta nuna akin baccinshi, tsura mata idanu yayi yace "Yanzu kuma *turakar tawa ce abar tsoro wajenki*?" Malam turakar nan muna dai shiga ne dan sauke ha Girgiza kai tayi tace "A'a ba haka nake nufi ba." e baki yayi ya kalli gabanta da ba abinci yace "Ke fa?" Girgiza kai tayi tace "Ka fara ci, nauyin mutane dayawa ne a kanka, ba ka rintsawa sai ka tabbatar da ka sauke, ba zai gagareni sauke ha osar da kai ba." arashe tana sunkuyar da kanta, kamar darensu na farko hannu aya yasa ya jawo kujerar da take zaune a kai ta zo daf da shi, ebo abincin yayi a cokali ya nufi bakinta yana fa in" Uhum! Nima kuma ba zan gagara sauke nawa ha in ba, ba zan yarda ki kwashe duka ladar ba." A hankali ta bu a bakinta cike da kunya ta kar ura mata idanu yayi tana cin abinci haka ya dinga bata tana kar a har suka gama yasha lemon nan sosai, tashi yayi tsaye yana kallonta a sanyaye yace "Zan shiga ciki, za ki zo ne muyi bacci?" Da sauri ta girgiza kai tace "A'a bana ji." Langa e kai yayi yace "To muje ki tayani." Shiru tayi tana kallon irjinshi dake daf da ita, jinjina kai tayi ta mi e tace "Tom." Kama hannunta yayi suka shiga akin, kan lafiyayyar sofar ya kwanta sannan ya jawota ta hau kanshi, kallonshi tayi tana kawar da kanta tace "Ba bacci za ka yi ba?" Idonshi a rufe yace "Um." Kya e baki tayi tace "To amma wannan ta mana ka an." Ba tare daya bu a idanunshi ba yace "Um um!" an muskutawa tayi saboda ita dai kwanciyar bai mata ba, a kanshi fa take aro- aro kuma ya yi ram da kunkuminta, sake ri eta yayi gam a sanyaye yace "A haka nake son yin baccina." Marairaicewa tayi tace "To amma za ka iya yin amai." a idanu yayi ya kalleta da mamaki yace "Me yasa?" Cikin jin kunya tace "To ai yanzu ka ci abinci, kuma na tausheka sosai." Murmusawa yayi yace "Kenan nauyi gareki?" Turo baki tayi irin ba ta ji da i ba tace "Ai ka ji." Girgiza kai yayi yace "Um um, ban ji komai ba." A hankali ta karkata ta fa a daga uryar kujerar hakan yasa ya zama shine a baki-baki, saidai matsatsin wurin yasa dole afafunta a nashi afafun suke haka kuma kanta a irjinshi, tsam ya ri eta ya sake rufe idanunshi yana son bacci ko na awa aya ne ya aukeshi. *03:54 na yamma* Murmushi ta sakar masa ta sunkuyar da kanta tace "Ka yi kyau, Allah ya bada sa'a." A nutse ya jawo ugunta ya ha a da na shi yana kallon fuskarta, yatsarshi ya ora a la anta yana zagayawa, a tausashe ya shiga fa in "Idan na fita ki rufe min kayan nan dan Allah...ko kuma na..." an satar kallonshi tayi tace "Wane kaya?" A nutse ya ma mazaunanta wata sassau ar cakuma sannan ya mata alama da idanu cewa "Wa annan." ar dariya ta saki tare da kwantawa kan irjinshi tace "Ashe baka da kunya *Abdul*?" e baki yayi yana tuna wa okin da maza ke yi dan ko a mata, wato abinda suka sani kenan game dasu, lallai duk mulkinka da ikonka a waje ne, a gida kuma tamkar magen da bata da ha ora ne, cikin kunne ya ra a mata "Daga ranar dana sanki ne na koma haka." an dukanshi tayi a irji tace "Ba wani nan, nima da ma ko gaisawa ba mu yi ba a ranar da muka fara ha uwa." ace mata hanci yayi yace "Wawiya, ba waccen ranar ba, daren da ya gabata." Shagwa e fuska tayi kamar za ta yi kuka tace "Kaiiii Abduuuuul." an ja baya tayi ka an tana ara gyara mishi rawaninshi tana fa in "Abdul, ka ga dai kai sarki ne ko, kuma mulkin nan da Allah ya baka ba wai dan dubararka ko kuma ya fi aunarka bane akan sauran bayinsa, jarabawa ce gareka, dan ya jaraba imaninka ne ya baka, Allah kuma ya na jaraba wanda ya so ne, inma dan arfin imaninshi ana so a sake tantanceshi, ka kula ranka shi da e wajen tafiyar da al'ummarka, kada kirarin da suke maka da kurantaka da suke na nuna maka ba wani sai kai, kada hakan yasa ka shagala ka tauye wani a kan ha insa, duk sanda za'a zo maka da wata shari'a, ka kasance mai taka tsantsan kafin yanke hukunci sannan daga arshe ka fa a musu yadda Annabi Muhammad (S. A. W) ya ke fa awa wa anda zai ma hukunci cewa _"Idan har na kasance na ba wani ha in wani saboda iya tsara
Chapter 90 · 0% Book details