Sashe 94
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
angarenta. Saida dogarin dake bakin ofar ya rufo musu ofar bayan ya ma Saleema sannu da fitowa sannan ya sake kallon gimbiya Kubra da ta bi Saleema da kallon jin haushi da tunanin me yasa zai ce ta tafi? Bayan ita ta tsayar da ita? Ai ta so ne ya yi magana a gabanta dan ta gane irin matsayinsu a gunshi. Muryarshi na fitar da sautin ladabinshi garesu kuma a tausashe yace "Maamaa, wannan ra'ayin *mai akina*, ina ga kamar ba matsala a hakan, dan ina jin da in girkin nata, game da..." Saida ya ja numfashi ya sauke kafin yace " an uwana kuma, duk ranar juma'a za mu karya tare, dan ranar ba na fita sai lokacin masallaci ya yi." Maida kallonshi yayi ga mahaifiyarshi da ita dai ba ta ce komai sai murmushin da take dokawa a yanzun saboda hukuncin nan ya mata daidai sannan ya kallesu dukansu yace "Iyayena zan fita, a min addu'a." Mahaifiyarshi da gimbiya Zulaihat ne suka rufeshi da addu'ar amma gimbiya Kubra a asan ma oshi tace "Allah ya tsare." Da haka ya mi e ya fita yana mai fatan Allah ya bashi ikon aukar wannan nauyi dake kanshi, dan baya jin zai iya idan zai zamana daga cikin gida ma ana kawo masa maganganun da basu kai basu kawo ba, sa'arsa aya da Allah ya bashi matar da take gefenshi a kowane lokaci, a sati biyun nan da suka auka wata sha uwa ce ta sake shiga tsakaninsu, gaba aya jin ta yake har asan zuciyarshi, ta ko ina baibayeshi take da farin ciki, sai dai har yanzu bakinshi nauyi yake wajen furta mata kalmar so, duk dai yana fata ita ta fa a amma abun mamaki yarinyar ba ta rawa da kanta game da shi, hasalima ko tambayarta yayi tana sonsa sai ta bar wurin idan waya ce kuma ta kashe. *Ranar Juma'a* Irin kwalliyar da ta fito da ita cikin wata irin shiga ta rashin a'a yasa mahaifiyar ta ta sakin baki ta nunata da hannu tace "Sharha, ke kuma ina zaki je yanzu da rana tsaka? Rana yau babu aiki." Dakatawa tayi tana ara duban kanta a ecran in wayarta tace "E Mama, amma kin manta ranar mata ce yau? Akwai wasan da za'a yi ne a mess (gidan rawa)." A zabure ta zuba idanu tace "Yanzu kenan can in ne za ki je?" "E." Ta fa a tana shirin ficewa, cikin aga murya mamanta tace "Sharha karki fita a gidan nan, kinga kullum rigima muke da mahaifinki wai na hanaki aure ko, ki dawo gida wannan ba wajen zuwanki bane." Juyowa tayi ta yatsina fuska tace "To wai mama me ye a mess in? Yau fa duk awayena da sauran manyan mata za su ha u ne, sai kuma ni na kasa zuwa." A hassale tace "Saboda bai dace da ke ba, kar fa ki manta ba budurwa ce ke ba, aurenki na fari ya dace ya zama silar ara hankalinki, kina dai gani anki ma neman rasashi kike, kuma kullum abinda Huzeifa ke fa a shine baya so kina kusanta kanki da an nan saboda bai yarda da tarbiyarki ba, kenan kin fi so a dinga ganin laifina?" A wani zabure tamkar za ta cijeta tace" Haba Mama bari wannan maganar, Huzeifa kuma wallahi nan kusa ka an zai dawo hannuna ko ya i ko ya so, Sudeis kuma ba mai rabani da shi ai tunda ni na haifi abuna." Tana gama fa a ta fice a gidan da sauri dan kar ma ta sake jin wani abu daga mahaifiyar ta ta, da kallo ta bita tana girgiza kai cike da takaici tace" Allah ya shiryeki, Allah fito miki da wani mijin, amma Huzeifa kam ba zai ta a maidaki ba har abada, na farko ma da yayi biyayya ya wa mahaifiyarsa da muka je mata da tayin aurenki, na tabbata ba zai wannan kuskuren ba tunda yana da hankali." _______________ wasa ofar tayi ta aga murya tace "Yalla ai towel in." ofar yayi ya zuro hannu zai kar a sai kawai ya ja tare da hannunta hakan yasa ta fa a ban akin ba tare da ta shirya ba, zazzaro idanu tayi sai kuma ta li esu gam tace "Wayyoooo Allahna! Na shiga uku." Towel in da har yanzu ke hannunta bai kar a ba ta rufe fuskarta da shi, hannu yasa ya fizge towel in ya jefashi kan bahon wanka tare da mata ra a a kunne cewa "Yanzu *Ade* ni ne ke da shiga ukun dan an ganni haka?" Da a sauri ta girgiza kai tare da arga rintse iddanunta tace "Haba yalla ai, wai kai baka jin kun..." Tsaretan da yayi da idanu yasa ta yin shiru ta sadda kanta, tallabo ha arta yayi yace "Bu a idonki mana ki Kalleni." Girgiza kai tayi tace "Um um, gaskiya ba zan iya ba." "Me yasa?" Ya fa a yana murmushi, ara sinne kanta tayi tace "Kawai dai, ka fara aura towel in sannan." Rumgumota yayi jikinshi tare da arin cire mata yaloluwar rigar dake jikinta wacce tun safe ta so cireta ya ce sam bai yarda yana son kallonta a haka, asa yayi da hannayen rigar take ta zube kuma dama babu komai a jikinta sai rigar kalar ja yadin nata mai rawa, da sauri ta bu a idanunta ta kalleshi a cikin wayar idanunshi tace "Abdul, na yi wanka fa." Sake ri ota yayi sosai yace "Um! Wankan juma'a zamuyi." Hannu yasa kan ribom in dake kanta ya cire shima yayi fatali da shi, zura hannunshi yayi ya sake kunna ruwan suka shiga sauka a kansu, idanunshi ta sake kallo kamar yadda shima yake kallonta yace "Gimbiyar dake kallon sarkinta babu k..." Da sauri tasa tafin hannunta na dama ta rufe masa baki tana murmushi tace "Shiiii! Ba dan ba dan ba da na ce..." ar harara ya aika mata yace "Da kin ce fitsararren sarki ko." Waro idanu tayi ta yale da dariya tace "Ya akayi kasan abinda na so fa a kenan?" Sai kuma ta ora hannunta akan irjinshi da ruwa ke sauka tana shafawa tace "Yalla aina." asan ma oshi ya amsa da "Ummm!" Amma kuma hannunshi na dama na shafar damtsenta har zuwa nonuwanta, cikin ra a tace "Lokacin masallaci fa zai yi." A nutse ya juyata ya zamana bayanta yake kallo tare da ora ha arshi akan kafa arta ya saka duka hannayenshi akan mararta ya dafe tare da rufe idanunshi yace " *Halee*, yaushe za ki mana ajiya ne?" Da rashin fahimtar tambayarshi tace" Wace irin ajiya kuma?" ara matsa mararta yayi yace" A nan mana." Murmushi tayi tace" To ajiya ba kullum ina yi ba? Sau uku fa zuwa ha u nake cin abinci a rana." a idanunshi yayi yace" Haleema, wai me yasa kika fiya wauta ne?" Turo baki tayi tace" Wata ila dan na kasance ar fari gaba da baya." Dungure mata kai yayi yana ci gaba da shafa mararta yace" Kamar ni kenan, ai ba sai kin gaya min magana ba." ar dariya tayi tace" Ni dai ban ce ba." Kama kafa unta yaui ya juyo da ita tana sake fuskantarshi ya tsurawa fuskarta idanu, ita ma kan fuskarshi take kallo dan har yanzu ba ta yi kasadan kallon asan nan ba dan ba zata iya ba, ba alamar wasa a tare da shi yace" Da gaske fa nake, yaushe za ki min albishirin kina da juna biyu ne?" Waro idanu tayi ta dafa marar ta ta tace" Ni kuma? Ciki? Um um!" Ta fa a tana ma ale kafa a, tsura mata idanu ya sake yi yace" Me yasa? Saboda ba kya sona?" Rarraba idanu ta fara yi tana kakkawar da kai, a dake ya juyo da ha arta ya sake tilasta mata kallon fuskarshi da ya an ha eta yace" Uhum! Ba kya son haihuwa dani ne?" Da sauri ya girgiza masa kai sai kuma ta auke kanta dake kan hannunshi ya tallabe mata ha a ta an kawar da kanta tace" Abdul ka gane mana...ni fa." Zuba mata idanu yayi yana ci gaba da kallonta, jayewa tayi ka an sannan ta juyo ta kalleshi tace" Abdul ba zan i kar an ajiyarka komai nauyinta, anya kuwa ka san irin tanadin da nake mana? Kullum fa cikin tsara mana rayuwarmu nake musamman ma wacce za ta zo mana nan gaba, ranka shi da e indai naka ne zan iya..." Hannu ta sake orawa a mararta tace" Zan iya da izinin Allah, tunda har na yarda na fara rayuwar aure da kai, aukan cikinka da haifeshi ba zai gagara ba in sha Allah..." Sai kuma ta saki murmushi tana rausaya kanta tace" Kai dai kawai ka ta yi mun addu'a Allah ya rabamu da ma iyanmu sannan ya kawo masu albarka." Jawota yayi jikinshi yana murmushi yace" To ki ce kina sona mana." A hankali ta girgiza kai tace" Um um! Kai dai kayi ta addu'a ka yi nasarar sace zuciyar gimbiyarka kawai." Yadda tayi maganar da yanayin kuri yasa shi murmusawa yace" Kenan har yanzu ban samu ba?" Jinjina kai tayi alamar e, tallabo ha arta yayi ya daidaici bakinta ya ora nashi a hankali ya shiga fara tsotsar bakin na ta. *Dake* juma'ar da ta gaba sarki da kansa ne yayi hu uba, hakan ya jawo cikar masallacin dake gaban gidan sarkin yau, duk girman masallacin nan masha Allah ya cika da an mutum har filin dake zagaye da shi wanda wasu lokuta da yamma samari ke cikawa suna ball. Kuma anyi sa'a yau ma tunda ya fita ta ofar dake cikin gida ya shiga masallacin tun bai fara hu ubar ba labari ya kawowa mutanen waje yau ma shi ne da kansa, hakan yasa wurin ya auki shiru duba da za'a fara fiyayyen zance (Na Allah da Manzonsa). Tunda ya fara hu ubar da harshen larabci yana magana kan dan on zumunci masallaci ke amsawa saboda lafiyar amsakuwar, sai dai kuma a tausashe sosai yake maganar a yanayin dake lula lallai jinin sarauta ne, har saida ya dakata na wasu sakanni tare da zama kamar yadda sunna ta koyar kafin ya mi e ya fara da harshen hausa, cike da gamsuwa da kalamanshi da kuma jinjina hikimarshi ta