← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 116

Sashe 46

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da ya sa ni mantawa ni an Mama *Hajara* ne?" Cike da jin da in lallai tarkonta ya kama kurciya ta zame daga jikinshi tana dariya, ri ota ya sake yi yace" Fa a min mana." "Um um." Ta fa a tana ma ale kafa a, ido cikin ido suka kalli juna yace "To fa a min me kike so a matsayin tukuicin zumar da kika shayar dani?" Saida ta sa hannu tana zagaya kyakyawan sajenshi kafin tace "Ni kai ka ai kawai nake so mijina." ora bakinshi yayi a daidai la anta sannan yace "Ni naki ne, idan kina so ma zan iya nuna miki yanzu, amma fa in kinsan za ki yi jarumta." Zillewa tayi ta arta a guje za ta fita falo ya sake ri ota ya rufe akin, a hankali ya lula da ita kan gadon tare da sake kashe musu wuta. (da safiyar ma malam ba za'a huta ba?) _______________ Tamkar an damisa ya mirgina kan gadon ba tare da ya bu a idanunshi ba ko ya yaye zanen rufar da ya hana kowace irin halitta mai ido duba izuwa jikinshi, sanin inda coffre in yake wanda ke auke da fitila mai aramin haske wanda sukan canza haske duk sakan aya daga shu i zuwa yelow, fari zuwa kore, pink zuwa ja, wayarsa dake ta vibration ya lalubo sannan ya bu a fararen idanunshi da bacci ya saku an kumbura ka an daga asan idon da kuma launin ja ka an. Ok ya danna kafin ya ora wayar a kunne yana tashi zaune a kasalance, magagi na bacci ne ya ha u da sarauta, hakan yasa shi furta wata sanyayyar sallamar da ba lallai wanda ke gabanshi ma ba ya ji, amma a haka suka shiga gaisawa tamkar yadda yake gaisheta a zahiri da ladabi da girmamawa, saida suka gama gaisawa ne ta ora da "Babana, ina ka je? Ko sallama baka min ba." Tafin hannu ya sa a fuskarshi yana shafawa a tausashe matu a yace "Mama ina Riyadh, zan dawo nan kusa." Ajiyar zuciya ta sauke dan jo ba komai ta ji da in in da ya je in, hakan zai sa ya du ufa ga ibada kamar yadda ya saba, numfasawa tayi sannan a harshenta na kanuri tace "Baayi ayiyo don nya damejin?wuro gwulle mana nya maduwalan yaye banakkin , karunin min awo kuttu rotadi nyro kuttu gade de suudin (Babana me ye matsalarka? Ka fa a min mana ko na tayaka da addu'a, barin matsala a ranka wata damuwar zai ara haifar maka)." Shiru yayi na wasu da u kamar wanda bai gane yaren ba, sai kuma ya auko filon dake gefenshi ya ora a cinyoyinshi yana an tausawa, cikin warewa a yaren mahaifiya da salo mai birgewa cikin sanyin murya yace "Maani nam kirmai maradawa yero klani afungna, maa bla,ada warata baniy yeya wa wazanah,sawiyaye wuro mana kirmaiyeya lorusa yeya sadin maa , karunyi tai dazi bannatin, karunyidi gwalgwaljin surodin kwannu huwata yairo fayin, hangalniye loktu diman tiini kwaljin, awo fal dima karuniy ro ishin, bladii luwukke kwalyin, ngai giyi maa roni tiini kwaljin yayro fayiin. ("Ummina, na hakura da masarautar mara awa, Ummi garin nan da gadon mahaifina ba sa kaunata, duk sanda za'a min maganar mulki ko aure, raina aci ya ke matuka, sannan zuciyata ta dinga tafasa tamkar ana rura min wuta, hankalina kuma sai ya bar gangar jikina, abu daya ke zuwa min shine na gudu na yi nesa da kasar, idan ba haka kuma ji nake kamar raina zai bar jikina)." Da yanayi na tashin hankali ta kirashi da sunan da ba kasafai ta cika fa a ba tace" Abdus-Samad, kana cikin matsala irin wannan amma shi ne ka yi nesa dani? Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Ina tsoron magauta ne suka saka min kai a gaba." A nutse ya auke matashindaga afafunshi ya yaye farin zanen daya rufe masa jiki ya zuro afafunshi a nutse, mi ewa yayi gaba ayansa ya shiga takawa har gaban dogon madubin dake zagaye da rantsatsar kwalliya, kallon kanshi yake ta cikin madubi, irin tsayinshi da lafiyayyen jikin da Allah ya bashi ga kuma lafiya, zubin irarshi wacce idan ka ganshi a cikin kaya ba zaka auka yana da kwatankwacinta ba, cikin girmamawa yace "Maa, wa maduwalan bananee kla lorusayen, maa lorulan tai dazi muradiyi mbai wande danawuro yukkurukiyi maa wudi awo wa damejin mbay. ("Ummi ki tayani da addu'a, musamman ma aure, Ummi ina so na yi aure tun kafin na fada halaka, Ummi ina cikin matsala, kawai ki min addu'a)." Da muryar da ta tabbatar masa kuka ta fashe da shi tace "Babana kana lafiya? Kana azumin kuwa?" an murmushin ya e yayi yace "Ummina, ai tunda na zo ma irin azumin Annabi Dawud nake." Dogon numfashi ta ja tace "Ka dawo, ka dawo gida na sama maka magani, baka da lafiya mai gado." Sadda kanshi yayi yace "Ummi, zan dawo, ki ara min lokaci." Cikin kuka tace "Shikenan, Allah ya baka lafiya, Allah ya rabaka da sharrin ma iya." "Ahhhmeen." Ya fa a a wani yanayi na jin kamar ya yi kuka shi ma dan bawa dai ba zai uya hango girman matsalar da yake ciki ba sai Allahnda ya jarabceshi kawai da larurar. Aje wayar ya yi kan gado bayan sun yi sallama, singlet in jiinshi ya cire ya aje kan gadon sannan ya nufi ban aki dan watsa ruwa. ______________ Daga kan sallayar da ta sallame ba ta tashi ba saida ta dannawa Alhaji Auwal kira, ba jinkiri ya aga suka gaisa da sakin fuska da raha, tambayarta yayi da "Babyna lafiya dai ko?" Cike da jin kunyar sunan da har yanzu yake kiranta ta shiga murza gaban goshinta tana fa in "Abba, dama azu ne muka yi maganada Mama, shi ne ta ce na kira na fa a maka kai za ka wa Abba magana." Gaba aya ya tattara hankalinshi ya bata yace "To, lafiya dai ko? Wani abun ne ya faru?" an gyara murya tayi tace "Abba dama inki ne nake son koya, shi ne Abba ya ce ba zan yi ba, kuma Abba... Tun farkon labarin ta auko masa ma'ana tun daga yarinta, tana gama fa a masa ya nisa cike da mamaki da ganin jahilci irin na Alhaji Yusuf, a ganinshi to me yake son nunawa duniya? Me yake so ta zama? Da yanayi na acin ran da ya fara shiga yace" Shikenan kar ki damu, zan masa magana kin ji, ki fara shirin zuwanki koyon abinda ranki ya ke so, zan yi maga'ada shi." Jinjina kai tayi tace" Nagode Allah." it ta ji ya katse kiran, hakan bai dameta ba dan tafi ta'allak a hakan da zai kira Babanta ne, kuma kal hakane ya faru dan take ya kira Alhaji Yusuf ya ce yana son su ha u, lokacin yana wata majalisarsu ta dattijai wacce musamman aramin gidan gona ne mai zaman kanshi, ai kam ba ata lokaci ya sameshi a can dan ya san wurin. *Ga mai bu atar Humra ta tuntu e, ga sau i ga da i mata, sai an gwada a kan san na warai.* *Ni Zan Ladabi* yer uwa garzayo ki biya na ki dan kuwa an gama free page, jin yadda auren wannan bayin Allah zai kasance sai kin biya na ki. Sai kun zo masoyan asali. *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:50 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _28_ Dake a ofar gidan ya samesu sai ya nemi da su shiga ciki zasu tattauna, ciki suka shiga suka zauna kan kujerun da suka awata wurin, Alhaji Yusuf zai sake gaishe da su dan can waje ba wata gaisuwar arziki sukayi tsakaninsu ba, sai kawai ya kalleshi da yanayi na mamaki da acin rai yace "Alhaji Yusuf me ye haka? Me yake damunka ne? Ya kake neman zama tamkar wanda bai ta a shiga aji da sunan karatu ba, yanzu ar taka kake neman mayar da ita baiwar da ka siyo kasuwa? Yanzu *basirar ta ta* kake son dannewa kar ta fito da ita? Kada ka zama aya a cikin mutanen da suke ruguza burikan ansu mana, me ye matsalar inki? Ina ce kayan dake jikinka wani ne ya baje tashi basirar, kafin ka bayar a inka maka ba kowane mutum dake tafiya kan titi ka mi awa ba, saida ka tabbatar da iyawar wanda ya maka ka yarda shi wararre ne a wannan aikin, to yanzu idan muka ce zamu hana wasu koya, ya kenan an baya zasuyi? Su yi yawo tsirara? Ko su dinga yafa tufafin hakanan ba sai sun zargeshi ba?" Gyara zama yayi sosai yace" Kaga Alhaji Yusuf, hanata koyon abinda take so zalinci ne, sannan da ka ce ko aure tayi baka so Mu'az y taimaka mata, wannan kuma lalata mata rayuwarta ne gaba aya, a sanin da na maka kana son mace mai dogaro da kai, kenan kai a wajenka duk wacce ba gwamnati take wa aiki ba banza ce? A ganika duk wacce ba wata babbar masana'anta take aiki ba to bata yi sa'ar rayuwarta ba? Kenan ya zama dole ta rayu yadda kake so, bayan kai kanka ba ka da ikon tsara ma kanka ta ka rayuwar, madadin hanata yin abinda take so, me zai hana ka tsaya mata tsayin daka wajen ganin ta cika burinta? Ba ka tunanin a dalilin inki ta je inda bamu ta a tsammani ba?" Numfasawa yayi yana an sassauta kaushin muryarsa yace" Alhaji Yusuf, dan Allah ka da ka hana yarinyar nan yin abind take so, yin hakan tamkar cirewa tsuntsuwa nan fikafikinta, ka ga kuwa har abada na ita ba tashi sama, ita ma arka ce ka yi tunani a kanta." Yana gama fa a ya mi e tare da ficewa daga akin ya barshi, Alhaji Yusuf da tunda ya ji inda ya dosa ya sadda kanshi asa, saida ya ji ya fita ya ago kanshi ya bi ofar da kallo, wani irin takaici da kunya ne suka kamashi, a rayuwarshi bai ta a jin zafi da unci irin na yau ba, kenan fa ararshi ta kai? A matsayinshi na mahaifinta? A
Chapter 46 · 0% Book details