← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 116

Sashe 100

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai ta ji abun har asan zuciyarta tare da jin kuma me ye haka? Kafin ta gama tunanin komai ta mi e ta zauna kusa da Ardiya tare da ora kanta a kan cinyarta tana fa in "Mama ai ke ba zaki juya min baya ba ko?" Sororo duk sukayi banda Abdus-samad da bai san gaban lamarin ba sai ma dariya da yayi yana ayyanawa a asan zuciyarsa lallai su sunyi sa'ar ha a kawunansu, yo shi ko da wasa ya ta a kwatanta yi wa aya daga cikin iyayensu haka idan ba wacce ta haifi ba? Ardiya da ta rasa yadda za ta yi murmushi ta aro ta shafa kanta tace "Hakane ar gudaliyata, kowa ya juya miki baya amma ina tare da ke." Gyaran murya Alhaji Yusuf yayi yana murmushi ya sake maida hankalinshi ga Abdus-samad yace "Amm... * an arziki*, dama magana ce akan mijin yarinyar nan..." arashe da nuna Hadeeya data ara sadda kanta, shi ma an zuba mata idanu yayi da tunankn dama wannan tana da aure yanzu nan? Sai kuma ya auke idanunshi ya zuba kan yatsunshi da yake wasa da su yana sauraren Alhaji Yusuf na fa in" Jiya da dare iyayenshi sun zo nan su ke fa a mana abinda ya faru cewa..." Saida ya gama bayaninsa tsaf Saleema ta kalli mahaifinta da rashin jin da in wannan alfarma da ya nema, dan ita a nazarce ta kalli abun cewa suna kama afa da ita kasancewarta matarshi suke wannan ro on, idan yayi musu ba tare da ya yi niyyar hakan ba, kenan ya dubi ala arsu ne ya yi hakan kuma ba daidai bane, idan kuma bai yi ba ransu zai ace su ji kamar baya martaba dangantakarsu Wata ila fushinshi ya shafeta. Dan haka tayi saurin Mi ewa tsaye tana shirin cire alkyabbarta tace "Mama, an gama abinci ne? Yunwa fa nake ji, muje mu ci abinci ko?" Duk idanu suka zuba mata musamman ma Ardiya da ta urawa cikin nata idanu da tunanin ba dai *cikin magajin masarautar take auke da shi ba*? A sanyaye Safiya da ita kunya ma ta kama gani ar da iyar arta da ta sha hantara hannun mahaifinta ta zama wata babbar Hajia, a sati kusan uku kenan tayi wata kyakyawar iba ta ara haske da murjewa abunta, cikin sinne kai tace "Yana kan teburi." Kama hannun Ardiya tayi ta mi ar da ita tsaye sannan ta nufo inda Abdus-samad yake zaune tana fa in "Muj mu ci abinci daga baya ma tattauna." Ganin yana shirin Mi ewa yasa Alhaji Yusuf Mi ewa yana fa in "Hajiata har yanzu ba'a nutsu ba ashe." Gaba sukayi wajen cin abinci inda Saleema ke tsaye kusa da shi har ya tashi, an sunkuyo kanshi yayi ya ra a mata "Rufa min asiri ki maida babbar rigar nan, kinga na gaya miki kar muyi fa a a cikin jama'a." e baki tayi tace "A gidanmu za'a hanani sha at ne, duka iyayena." Ta inda suka bi zasu wuce yasa ya auki alkyabbar ya mi o mata yace "Saka, ko wallahi mu tafi yanzu ba tare da an ci abincin ba." an rigar tayi ta saka tana fa in "Ni wallahi ina so na zo na wuni gidanmu." Murmushi yayi yace "Saboda a can cizonki muke?" Kashe mishi ido aya tayi tace "E mana." Jinjina kai yayi ya bi bayanta suka nufi teburin dukkansu, a gaskiya za su iya cewa babbar sa'a suka taka da suke zaune tare da surukinsu kuma sarkinsu suna kari tare, duk da suna ji da sun san za su zo har haka ta faru? To fa da abincin sia dai su suyi daga masaukin ba i da ya fi kowane a garin nan dan muhimmin ba on da suke tare da shi. Shi kanshi cikin farin ciki yake, kuma dama yayi hakane dan gaskiya idan suka bar gidan bai kuma san ranar sa zai sake dawowa ba, duk da tunaninshi shine ya bar musu arsu ta wuni tare da su, amma shi ganinshi zai iya sake musu wahala nan gaba musamman ma mahaifiyarta da ya ga alama ba lallai ita ta dinga zuwa inda suke ba. Abun da ya fi komai saka nisha i shine da ya zama kowa ya saje ana hira sama sama cike da annashuwa, ta b'angare aya kuma ya ji da i matu a da ta datse musu zancensu, dan alfarmar da mahaifinta ya nema abu ne da ko yayi to ba yadda zai yi ne, ba kuma ya so ya fara hakan a yanzu, dan in har za'a dinga yi wa wasu alfarma saboda matsayinsu to mulkin babu armashi kenan, za'a wayi gari kowa ma alfarmar yake nema arshe kuma wanda ya dace a hukunta sai ya zo ba'a hukunta shi ba, hakan shi ya fi lalata kowace irin asa ce kuma. Suna kammalawa Abbanta ne ya fara mi ewa ya nufi gaban madubin dake bayan kujerarshi yana kurkure baki ga aramin fanfon dake wurin, da sauri ita ma ta mi e ta matsa daf da shi cikin ra a tace "Abba kar ku sake masa maganar nan dan Allah, nk zan masa bayani idan muka je gida." Kallonta yayi da mamaki yace "Me yasa?" Marairaicewa tayi tace "Dan Allah Abba?" e baki yayi yace "Shikenan." Murmushi tayi kafin suka dawo kusansu har ya mi e tsaye yana fa awa Safiya "Ba komai Ummi, ta zauna tare da ku, da dare da kaina zan zo na auketa." Sosai Safiya da Saleema suka ji da i, duka rankayawa sukayi har falon kafin Saleema ta kalli Hadeeya tace "Hadeeya, jakadiya na ofar aki, ki fa a musu sarki na fitowa." Wani kallo Hadeeya ta mata saidai suna ha a idanu sai ta jinjina kai ta juya tana kumburo baki ita ce ma za'a kai shaidawa hadiman sarki na fitowa? Lallai ma! Ai kam har bakin ofar falon suka yi tsaye cirko cirko suna kallon yadda jami'ai biyu dake ri e da bindigu manya suna ta kakkareshi da kuma dogarawa sai kirari suke ta mishi, sai dai banda Saleema da kallonshi ka ai ya isar mata sa on kar ta fito mishi waje hakanan yasa tuni ta shige akin Mamanta ta fa a kan gado tana lumshe idanu. *Bayan Awa Uku* Da sallama ta shigo akin Saleema dake kwance ruf da ciki Safiya na fa in "Za ki sauke min afafun da kika aga sama ko sai ranki ya ace?" Ajiye afafun tayi tare da turo baki saboda ganin yau Maman ta canza mata kowane motsi nata tana binshi da idanu da kuma lura sannan tana ta kaffa-kaffa da ita, wuri ta samu ta zauna tace "Aunty Saleema dama na zo muyi magana ne?" Kallonta tayi, ko da ta ji ta ce aunty ta san bu ata ce da ita, dan haka ta tashi zaune ta maida hankalinta kanta tace "Ina jinki Hadeeya, me kike so?" Da jin kunyar tambayar da ta mata ta sunkuyar da kanta, ganin tayi shiru Safiya ta mi e tace "Bari in baku wuri ko?" Da sauri Hadeeya tace "A'a Aunty za ki iya zama." Girgiza kai Safiya tayi tace "A'a, ke dai bari na baku wuri, magana ce ta yan uwa ai." Ficewa tayi a akin lokacin Hadeeya ta ara kallon Saleema tace "Aunty, kin ji komai da Abba ya fa a a gaban yalla ai mijinki, amma ban ji ya ce komai ba, dan Allah aunty ki taimaka min ki masa magana ya sakoshi, kinga fa ina son komawa gidana kuma ga su *Saudat* a hannun kakaninsu suke sam ba sa jin da in zaman can din in, dan Allah aunty ki taimaka min." Zuba mata idanu tayi tana kallo na tsawon lokaci kafin ta girgiza kai tace" Ki yi ha uri Hadeeya, gaskiya ba zan iya hakan ba." Marairaicewa tayi tace" Saboda me aunty? Ni fa anwarki ce, kina jin da in ganina a gidan nan haka ni ba mai aure ba kuma ba bazawara ba." A sanyaye ta girgiza mata kai tace" Bana jin da i gaskiya, sai dai ba abinda zan iya yi miki Hadeeya." Fashewa tayi da kuka ta tashi da gudu ta fita daga akin tana fa in" Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! an uwa ba zai iya taimaka maka ba?" Da murmushi Saleema ta bita da kallo sannan ta ta e baki ta sauko daga kan gadon ta nufi shiga ban aki dan gabatar da abinda Mama ta sakata, shigarta kenan ta cire rigarta tana ara kallon lallen da Maman ta kwa a na hausa da ruwa ruwa ta ji sallamar Ardiya, towel ta auka ta rufo a jikinta sannan ta fito tana amsa sallamar da cewa "Aunty." Wani washe mata baki Ardiya tayi tana fa in "Ranki shi da e wanka ne ma za ki yi ko?" Murmushi tayi ita ma tace "E Aunty, lafiya?" Kallonta tayi a sanyaye tace "Saleema anwarki ce gata can tana ta kuka ta ce ta miki magana amma kin ce ba abinda za ki iya yi mata, shine na ce tsaya na zo na ji ko me yasa kika ce haka?" Sai kuma ta kamo hannun Saleema ta arasa fito da ita daga ban akin ta zaunar da ita bakin gado sannan ita ma ta zauna, ita fa bata so sai maganar Zeid ta kaisu ga zuwa fadar nan ne, dan haka take so a yi maganar tun nan gida a are, gashi ganin Hadeeya a gida kullum suna fa a ita da Hamdeeya abun na bata haushi dan gani take Safiya dariya kawai take musu tana yama i da su a gari, dan haka za ta sauko ta zubar da ajinta da wayewarta ta ro i wannan yarinyar a karon farko na rayuwarta. Zaunawa tayi ita ma suna kallon juna cike da rarrashi tace "Saleema, kinga a gidan nan ke ce babba, kuma dukanmu muna saka rai ko bayan ba ranmu za ki iya tsayawa kan an uwanki, ki yi ha uri ki manta da duk abinda ya faru, kinga ar uwarki tana ta zama gida haka ba da i, idan kika masa magana na san tasirin da kike da shi a rayuwarsa zai sa ya mana wannan alfarmar, dan na fi ki sanin irin muhimmiyar rawar da mace ke takawa
Chapter 100 · 0% Book details