← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 116

Sashe 54

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gareki, uzurinshi ya kai mu masa uzuri, kada ki fahimta b daidai ba." A hankali ta sake lumshe idanu a kan la anta ta karanta addu'ar yaye ba in ciki _" Babu abun bauta da gaskiya sai Allah mai girma (wanda babu abinda yake girmama a gareshi). Mai ha uri (mai jinkirin azaba tare da cikakken ikon aiwatar da ita). Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ubangijin Al'arshi mai girma, babu abun bautawa da gaskiya sai Allah, ubangijin Al'arshi mai yawan baiwa."_ Safiya da bakinta ke ta motsi tana hararen Ardiya dake zaune ne tace" Abbn Hajia, ni fa ban yarda da lamarin nan, ba fa zan lamunci a lalata min sunan yarinya ba, magana ta gaskiya na fi tunanin wani munafikin ne a cikin gidan nan ya aikata wani abun, ba ina ba in cikin Saleema ta rasa Mu'az bane, hasalima kna ji a jikina hakan alkairi ne, sai dai zan so na garga i duk mai hannu a cikin lamarin nan, akan] ata fa sai na ci mutumcin mutum, akan ar gudaliyata wallahi sai na sa a da kowa waye, dan haka a kiyaye." Da mamakin kalamanta suka kalleta shi da Ardiua da take jin lallai da ita take, da yanayin jimami yace" Me yasa zakiyi wannan tunanin? Ki barwa Allah komai mana, kuma a gidan nan wa ye zai so a fasa auren Hajia ta?" e baki tayi tace" Hmmm! Ban da tabbas, amma ina zargin ranar da ka daki Saleema Hadeeya hoton abinda ya faru ta auka, dan da idanuna na ganta tana aukar hoto a lokacin, ai ba da iya ba ce ni." Gyara zama Ardiya tayi duk da tana cikin farin cikin fasa auren, cike da garga i tace" Kinga malama maganarki ta tsaya iya nan, dama tunda kika fara magana na fahimci mu kike nufi, idan ni kika ce ma sai na auki hakan a matsayin kishi, amma ata? Ki sani nima zan iya yin komai dominta." A hasale Safiya tace" Kinga bana son haukan banza, ki bari har na sa da ke tukuna, kinsan dai ba arya zan mata ba ko? Na wa aka yi ke kanki ma balle Hadeeyar?" Tashi tayi tsaye ta kalleshi tace" Ka ga Baby bana son haka, ba zai yiwu ka kirani nan dan matarka ta zageni ba, ka fi kowa sanin ina da aikin yi ni, ba zaman banza nake talauci na damuna ba." Sosai ta ji zafin abinda ta fa a mata, dan tana yawan fa a idan suka samu sa ani, da kallo ta bi Ardiyar da ta fita a falon na shi, tana fita ta bushe da dariya da sauri ta nufi akinta dan jinjinawa arta da ta auki hoton da ya zama silar duk wannan matsaloli. Tana fita ita ma ta mi e za ta fita, da sauri yace "Ban gama magana da ke ba." Yatsina fuska tayi tace "Maganina zan sha, bana jin da Ficewa tayi ba ta jira me zai ce ba, maida dubanshi yayi ga Saleema ya sake tausasa murya yace "Mamana, ki yi ha uri kinji ko, kada ki damu kanki, da izinin Allah wani zai fito miki wanda ya fi shi." Jinjina kai tayi alamar to, gyara zama yayi yace "Tashi ki je, kuma ban da kuka, idan ba haka nima zan zo na tayaki." ewa tayi a sanyaye tana fa in "Ba zan yi ba Abba." Murmushi ya mata yace "To da kyau." Har ta kai bakin ofa sai kuma yace "Kina ji." Juyowa tayi a tsanake ya ora da "Ki shirya ki je gidan auntynki Lubna ki mata kwana biyu, na san zakiyi farin ciki." Tabbas ta san yayi hakane dan ta saki ranta, dan shi bai yarda suyi nesa da shi ba idan ba inda ya yarda zasu je in ba, dan ta nuna masa hakan ya mata da i sai tayi murmushi ta sunkuya kadan alamar ladabi tace" Nagode Abba." a fara'arsa yayi yace" Yawwa, yarinyar kirki, idan kin shirya ki zo ki amshi ku in kashewa." Da fara'a ta amsa da" To Abba." Fita tayi a akin take fuskarta ta sake ha e, dan kuwa yanayin sabo ne a gareta, ba ta san me ta wa Mu'az da ya ce ya fasa aurenga ba, mahaifinta dai na ta fa in uzuri uziri amma bata san wane irin uzuri ne da zai sa shi fasa aurenta haka kwatsam ba, dama tun ranar da ya bar gidan basu sake ha uwa ba ko da a waya, sai kawai wannan sa o da ya turo a fa a wanda a cikin masu kawl sa on babu Alhaji Auwal, hakan ya tabbatar mata shi ma lamarin bai masa da i ba. warai ta ji da in barinta gidan, musamman da ya zamana mahaifinta ne ya bu aci hakan dan farin cikinta, sannu sannu ta fara rayuwa a gidan anwar mahifiyarta wanda ba ta ta a yi ba, gida ne cike da hayaniya da yara, dan akwai an mijin Lubna ga kuma na ta, hakan ya taimaka sosai wajen mantar da ita da kaso ma fi yawa na abinda ke damunta. *Bayan Kwana Biyar* Murmushi ta saki kafin ta ora hannunta a bayanshi ta dadda ashi, a hankali ya fara bu a idanu har ya gyara kwanciyarshi ya sauke ido kanta, da sauri ya zabura ya tashi tsaye yana rarraba idanu, sa'arshi aya doguwar riga ce jikinshi tunda bacci ya aukeshi akan sallaya bai farka ba, ha e fuska yayi sosai da ya fahimci dai ba mafarki ne yake yi ba wanda yanzun ya zamar masa jiki cikin amon osasshiyar muryar namiji yace "Me ya shigo da ke akina?" Gyara tsayuwa Hadeeya tayi tana ri e jakar hannunta da kyau ta kalli gadon dake gefe amma yana kwance asa tace "Wajenka dama na zo, shine Mama ta ce kana bacci." "Me zan miki?" Ya fa a yana nufa hanyar ofa, saida ya bu ofar kamar zai fita sai kuma ya tsaya cak! Ya juyo ya kalleta alamar ita yake jira ta fita, cike da kissa ta fara takawa gabanshi tana fa in "Magana fa na zo muyi, kuma k..." Ba alamar yanayin zai aga mata afa a tare da shi yace "Fita." Cike da kafiya da taurin kai kamar yadda mahaifiyarta ta dorata tace "Um um! Ka saurareni ko na fa a musu e ke tsakaninmu." an kausashe yace "Fa a, fa a mana Hadeeya, sai me? Iskanci a kaina aka fara? Je ki fa a musu mana sai me." ora hannunshi yayi a kafa arta ya turata wajen akin ya maida ofar ya rufe yana fadin "Marar tarbiya." Har zai nufi ban aki ya ji Hadeeya data lafe a jikin ofar tace "Uban da ya haifi mai tarbiyar, shi ya haifeni." Cike da jin haushi ya an dantse le e yace "Sai dai uwar kowace da ta ta, mahaifa ba aya ba." Tsaki yayi ya wuce ya barta nan, cike da takaici ta koma wajen Gaishata dan dama ita ta turota akin na shi har da gyara mata kwalliya. ______________ Da saallama ta shigo shagon, asan ma oshi ya amsa mata yana tsareta da idanun tuhumar le ta shigo yi yanzu da rana? Bayan ta fi kowa sanin ya hanata shigowa a irin wannan lokacin saboda akwai maza da suke inki tare, kusanshi ta matsa cike da ladabi tace "Yaya, dama..." Wurga mata idanunshi yayi dake tattare da acin ran da Sharhasila ta unsa mishi, sosai yake jin zafin rashin lokacinshi da bata da ita mai aiki, saida ta gyara tsayuwarta ta marairaice fuska kamar za ta fashe da kuka sannan tace "Yaya Huzeifa nifa tambaya ce zan yi." auke mata idanun da ya yi ya nuna mata ta ci gaba kenan, dan haka ta ora da "Dama Saleema ce na ga har yanzu ba ta fara zuwa koyon inkin ba, kuma ita ce ta kar i lambata bare na kira, shine na ce idan kana da lambarta ka bani sai na kira." Cak! Ya dakatar da abinda ya ke ya sake kallonta a karo na uku, sai dai wannan kallon auke yake da mamaki, har saida ta fara tsarguwa da kallon kafin yace" Wacece hakanan kuma?" an bu e baki tayi alamar mamakin nan, kenan ma ya manta da ita? (to dama ya santa ne? ) dakewa kawai tayi tace" Yaya Saleema, wacce ta zo ranar?" Yatsina fuska yayi kamar ya ga abun yama yace" Kin ara gindayar da ni, ban ganeta ba." A fasarce ta shiga fadin" Yaya, wacce ta zo ranar aurin aurenka, har ta ce maka Huzeifi sannan ta maka addu'ar sa albarka, har ka ce na koya mata inki, idan abun ya gagareni sai ka nuna m.." Da sauri ya sake tsurawa idanunta ido yace" To ni me zai ha ani da lambarta da kike nema a wajena?" A sanyaye tace" Yaya dama na auka kana da ne." Maida kanshi yayi asa ya ci haba da abinda yake yace" Bani da." Cike da zumu i tace" To Yaya ka san gidansu ne? Ina so na je na duba na ga ko lafiya? Dan ta fa amintana sha'aw..." uf! Ta ha e maganar tana sadda kanta, a an hassale yace" Fareeda ina jayeki a jikina kina hanka ani bango fa, in ba iskanci ba a ina zan san gidansu? Dillalin mata ne ni ko ma inki? Ko wajibi na san gidan..." Sai kuma yayi shiru da kanshi tare da sauke ajiyar zuciya kamar mai tausar kanshi, kallonta ya sake yi a sanyaye sosai kamar bashi ba yace" Ban sani ba, kuma ki manta da ita kema, dama ta ya yarinyar da aka tarawa dukiya za ta antar da kanta ta koyi inki? Karatu take, tana idawa ko ba ta cancanta ba mahaifinta zai sama mata matsayin da take so a ma'aikatar da take burin mulka, ki koa gida yanzu." Ita dai turo bakinta tayi gaba tana mamakin yadda Sharhasilar nan ta lalata musu tunanin an uwa, gaba aya yanzu har ya fara ma an masu ku i kallo aya, ku in goro yake musu duk ya siyar. Gida ta koma kamar yadda ya ce sai dai ta na ji a ranta kamar wata rana Saleemar za ta dawo ta nemesu. ______________ Sosai yake cike da mamakin ganin yau wai harda kayan
Chapter 54 · 0% Book details