Sashe 63
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta manta da duk wani wanda zai zama sanadin koyonta inki, sai dai akwai abinda shine yake sonka ba kaine kake sonshi ba, wani abun za i ne a wajen ubangijinka babu yadda zakayi ka barshi ko shi ya barka, idan ka fara dole ka kai gaci, idan kuma ba ka fara ba dole ka fara ko baka so _(tamkar dai ni da rubutu ya i barina )_. Jiya mahaifinta ya tafi, kamar jiran tafiyarsa ake kuma sai Mamanta ta shiga mur ususun ciwon ciki, hakan ne yasa ita da mai aiki suka kaita asibitin da take zuwa, bayan saka mata ruwa da wasu allurai aka ba Saleema takardar magani ta je ta siyo, ta samu wasu tun a pharmacy dake cikin asibitin, sai waya aya ne ta rasa aka ce ta tafi kasuwa tsohuwa za ta samu wajen babban mai maganin nan, ba ta tsaya komai ba ta fito ita da dreba dake waje wanda Alhaji Yusuf ya ce ya tsaya wuri aya kar ya kuskura ya bar wurin nan dan ya ji me ake ciki suka nufi kasuwar. Kamar yadda kullum shagon yake cike da mutane sai an kama layi, haka ita ma ta bi sahu duk da maza ne a gabanta, rabon ha uwa da Fareeda yasa ta juyowa jin sallamar mace a shagon, sua ha a idanu duk alamun mamaki da kuma farin ciki ya bayyana tare da su, da farik ciki Saleema tace "Fareeda, ke ce?" Turo baki Fareeda tayi tace "E mana, baki so ganina ba ko?" Zaro idanu tayi tace "Haba ke kuwa, ya zaki ce haka? Kinsan farin cikin da na yi da na ganki?" auke kai Fareeda tayi tace "Ban yarda ba, bayan kin manta da ni." Murmushi Saleema tayi ta sunkuyar da kai dan magana ta gaskiya kam ta manta, hatta da lamba rta sai yanzu ne da ta ganta ta tuna cewa ta kar a kuma tana wayarta, amma ba ta ta a jaraba kiranta ba ko dan a gaisa ma. Dan ta kawar da ita daga zancen yasa ta kalleta tace "Amma me kike yi a nan?" Da alamar jimami tace "Wallahi Mama ce ba lafiya, shine na biyo siya mata magani." Da yanayin tashin hankali da kulawa tace "Subhanallah! Ke ma? Nima Mamata ce ba lafiya, amma ya jikin Maman?" Murmushi tayi tace "Jikin Mama sau i, ke fa? Ya jikin..." Tun bata arasa ba tace "Da sau i ita ma sosai." Da ladabi Fareeda tace "Allah yasa kaffara ne." Kafin ta ce ameen wanda ke kusa da ita ya gusa hakan yasa ta matsawa ta shiga shagon, ba ata lokaci aka mi o mata maganin ta biya, Fareeda ma na fa in wanda ta zo nema aka auko mata, tana mi a ku in Saleema tace "Ka cire a cikin nan kawai." Jinjina mata kai yayi ba tare da ya ce uffan ba ya cire Fareeda kuma na ta godiya, tare suka fito ganin Fareeda za ta tare adaidaita sahu yasa ta tilasta mata shiga motarsu suka tafi tare, saida suka aje Fareeda a gida za ta fita tace" Ki bani lambarki?" Dariya Saleema tayi tace" Ai ina da lambarki, zan kiraki." Girgiza kai Fareeda tayi da yanayi na rigimammuyar auta tace" A'a, ni dai ki bani da kaina, na san ma ba kirana za ki yi ba." Dariya Saleema ta sake yi ta kar i wayar ta saka mata lambarta sannan sukayi sallama ta ce ta gaishe da mai jiki. Wannan shi yayi dalilin sake ha uwar Saleema da Fareeda, har yau suke waya da ita bayan gaisuwa Fareeda ke tambayarta " ar uwa kika ce kina son koyon inki, amma shiru ban sake ji daga gareki ba, lafiya ko?" Murmushi kawai Saleema tayi tana ci gaba da matsawa mamanta afafunta da suka kumbura tace "Lafiya lau." Murmushi Fareeda ma tayi tace "Yayana yayi gaskiya, dama ya fa amin an masu ku i ba wahala suke ba, tun kafin su mallaki hankulansu iyayensu sun gama musu tanadin kyakyawar rayuwarsu ta gaba, jira kawai ake su girma su ci a nutse." Wani murmushin ya e Saleema tayi tana kallon fuskar Safiya da bacci ya auke tace" Ba haka bane." Cike da zolaya Fareeda tace" To yane in ba haka ba? Aure za ki yi?" Da sauri Saleema tace" A'a ina! Ai ko saurayin ma bana da shi." A nutse ta gyara zamanta tace" Kin gane? A ranar da mukayi magana da ke, bayan kwana ka an na fa awa mahaifina, sai dai..." Duk abinda ya faru ta fa a mata dan ta lura za ta mata gurguwar fahimta idan bata wanke kanta ba, cike da tausayawa Fareeda tace" Allah sarki! Ke kuma jarabawarki kenan? Karki damu ar uwa, ki ci gaba da addu'a watarana sai labari, in sha Allah mahaifinki zai amince ki koyi inki, ke dai ki yi ta masa biyayya." Ajiyar zuciua Saleema ta sauke tace" In sha Allah, nagode sosai." Da haka suka yanke wayar, suna gamawa kuma ta aje wayar ta tofa addu'a ta shafawa mahaifiyarta sannan ita ma ta kwanta gefe. Fareeda ma na aje wayar ta shiga labartawa Mamanta dake kusanta, ita ma cike da tausayawa tace" Ikon Allah! Shi kuma haka yake? To Allah ya cika mata burinta." A jimame Fareeda tace" Amee..." Ba ta arasa fa a ba Huzeifa dake ofar akin tun sanda ta fara bada labarin ya tsaya yana sauraro sai yanzu ne ya shigo, a tare suka kalleshi Mamansu na amsa sallamar da yayi asa asa, mamaki ne ya lullu e fuskarta na tunanin me ya kawoshi gidan yanzu a wannan daren? Duk da dai kusa suke sosai ba nisa, amma dai a yanzu da arfe goma da rabi ta wuce sai take mamaki dan bai ta a haka ba. ewa Fareeda tayi ta fito tsakar gidan dan ko da ta ga yayi zaune ta san magana zasuyi, kuma a yadda ta ga fuskarshi da yanayinshi ta san ba lafiya ba. A nutse Maman ta kalleshi tace "Huzeifa lafiya? Daga ina kake yanzu cikin dare? Da fa rufe gida zamuyi yanzu, dan ma wannan ja'irin bai siyo min madarata bane ya koma siyowa." Sadda kai ya sake yi muryarshi da amon acin rai sosai kuma a tausashe yace "Mama, yarinyar nan nema take ta kaini bango na aikata abinda za'a zageni, har yanzu Sharhasila ta kasa gane kara nake mata ina miki biyayya bane, ni fa na fara gajiya Mama." Girgiza kai tayi tana mamakin yadda Sharhasila ke neman zubar da darajarta har su kai adamin da zasu kasa tan warashi daga ita har Sharhasila in, a nutse ta sake fa in" Me ya faru kuma?" Numfarfashi ya dinga saukexa yana tausar kanshi kafin yace" Mama, magani take auka na hana samun ciki, shine na gani na mata kawai take fa amin ita ba ta tashi haihuwa yanzu ba, ita wai ba zan lalata mata uruciyarta ba tun yanzu..." agowa yayi ya kalleta ka an yace" Mama ni fa niyyata na korata gidansu sannan na bar mata gidan." Da sauri tace" A'a, kada kayi haka Huzeifa, kayi ha uri ka ji kamar yadda kake yi kullum, ka sake mata maganar cikin kakkausar murya, idan ba ta daina ba sai ka samu iyayen na ta ka fa a musu, wata ila su su tsawata mata." Saida ya gama yabta idanu kafin yace" Shikenan Mama, zan ci gaba da yi miki biyayya kamar yadda na ke yi kullum, fatana ita ma ta gyaru ta san cewa ni mijinta ne ya kamata *ta min ladabi*, amma abinda Sharhasila ke so shine ni na *mata ladabin*, abinda ba zai yiwu ba kuma." Jinjina kai tayi tace" Allah ya maka albarka, Allah ya baka wanda zasu maka fiye da yadda ka min." "Ameen." Ya fa a yana shirin mi ewa, da kallo ta bishi har ya fita daga akin, Fareeda dake zaune tsakar gidan da wayarta ya tsaya yana kallo, agowa tayi ta kalleshi sai kuma ya juya kawai ya fice, ta e baki tayi tana ayyana "In dai matar nan ce ta kasheka wallahi, gwara ma tun wuri ka gane Mama ba zata ta a baka shawarar da za ta sama maka anci ba." *Washe Gari* Sosai Fareeda ta sake mamakin ganinshi da safiyar nan, musamman da ya ura mata idanu da alamar bakinshi akwai magana, amma kuma kamar mai tsoro ko shakkar furtawa, har suka gama gaisawa da Mama ya karya kumallo dan Sharhasila ta rigashi fita saboda haukan da ya sauke mata jiya, ko kwana basu yi gidan nan dan daya sake tuntu arta kan maganar sai ta nemi yi mishi iskanci, dan haka kawai ya sauke mata kalar na shi haukan ya gwara kanta a bango ya mata mur usar tsiya, shine fa take ta hararenshi tana gunguni gari na wayewa ta bar masa gidan. Yana gama karyawa ya fito zai fita ya sake kallon Fareeda dake wanke kayan Mama kafin lokacin islamiyya ya ida ta tafi, saida ya yi hanyar fita yace "Ke zo nan." Kallonshi tayi sai kuma ta ta e baki ta aje wankin ta saka hijab ta bi bayanshi, shago ta saleshi har ya zauna kan kujera amma ya buga tagumi, a ladabce tace "Yaya gani." Shiru yayi kuma bai kalleta ba kamar baisan da zuwanta ba, ya an jima kafin ya ago ya kalleta, cike da kakkawar da kai yace "Kirata zan yi magana da ita ne." Da mamakin da ya jefata a ciki ta kalleshi da kyau tace "Wa fa Yaya?" Wata harara ya watso mata da yanayin masifar da yarinyar can ta fara koya masa yace "Ban gane wa ba? Jiya ba ke na ji kunyi waya da ita ba?" une fuska tayi alamar za ta fashe masa da kuka tace "Wallahi Yaya ni..." Sai kuma tayi alamar tuna wani abu da fuskarta sannan tace "Oho! Saleema?" Harara ya wurga mata mai nuni da kin fahimta kenan sannan ya auke kai, murmushi tayi tace "Wayar na gida, bari in auko." Bai ce mata ala ba har ta je ta dawo ta mi a masa wayar tace "Yaya ba ku i a tawa, ko zaka kira da ta ka?" a yayi yana jan tsaki ya ciro wayarshi a aljihu ya shiga loda lambobin Saleema, yana sakawa ya danna kira, jim