← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 116

Sashe 81

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aukar rawa, harafin s kawai take jin yana fita daga bakinshi har ya janye hannunshi ya kalleta yadda duk ta tsorata, ta e baki yayi a ayyana " *Me zan tsinta a jikin jaririya kamar wannan?*" auke kanshi yayi daga dubanta yace "Je ki kwanta." a idanu tayi a hankali ta an saci kallonshi, har ta yun ura zata tashi sai kuma ta koma ta zauna cikin tattausan muryarta tace "Zan iya tambaya?" oye ya amsa da "Uhum!" Saida ta ago ta kalli fuskarshi, ha a idanu da sukayi yasa shi jin wata arniyar kasala saboda kwallin dake idanunta ya kama sosai, kuma tubarkallah idanun suna da girma, hakan yasa ya ga kamar mai neman aukar hankalinshi da fitina, ita kam ba ta kawar da dubanta ba saida tace "Ban...san sunan...ka yalla ai, kuma...bana so na ji ga bakin kowa sai..." Irin kallon daya mata na kamar yana hango wani abu a jikinta yasa ta yin shiru ta sadda kanta asa, murmushi kawai ya saki tare da mi ewa tsaye ya shiga taka lallausan afafunshi ya shige akin nan na azu dan shi kam bai san me zai ce mata ba, ya daga zuwanta za ta nemi ora masa hawan jini? In ba ita a waye zai masa ma wannan tambayar a cikin gidan nan? Hmmmm! Tunda ta bishi da kallo har ya shige ta mi e tana ta e baki tace "Ni da ka tambayi sunana fa?" Ta jima zaune ganin dai ba ta da wani abu da take yi ta tashi ta arasa gaban sofar dake akin, saida ta daidaita zamanta ta mi afafu kafin ta kwanta aga hannayenta ta shiga karanta addu'o'in bacci ta kwanta tana du unewa cikin hijabinta. Ba ta auki minti biyar ba bacci ya auketa dan yau tun asuba da ta farka ba ta kuma rintsa idonta da sunan bacci ba. Ya jima ciki kafin ya fito ba tunanin komai a ransa, ganinta kwance kan kujera yasa shi ta e baki kafin ya fita ta aya ofar, arasawarshi ke da wuya ya kama labulen dake jikin ofar dan ya gyarashi ganin kamar an an jayeshi ta yadda ana iya hango cikin akin, arasawa yayi ya ja labulen ya gyara ya juya da niyyar nufa wajen ofa ya ji arar fa uwar makulli wanda kuma ba makulli aya bane da alamar sun fi uku, juyowa yayi da mamaki ya kalli tagar, da an sauri ya ago afafu ya sake dawowa ya yaye labulen. Inuwar da ya gani ta mutum an gilma ta corridor dake sadashi da akin mahaifiyarshi yasa shi mamaki da tambayar kanshi waye? Me ake a nan a wannan lokacin? Da sauri ya nufi akin baccin nashi yana shiga ko kallon inda Saleema take bai yi ba ya auki wayarshi arama ya danna kiran lambar Ummi. A gigice gimbiya Ramlat na ganin kiran wani tunani daban zuciyarta ta kitsa mata, duba da yaronta sabon shiga ne a harkar ke ewa da mace, sai ta yi zaton ko ya halaka ar mutane kuma ya rasa yadda zaiyi, a hanzarce ta aga tana tashi zaune ta furta "Mai gado, lafiya?" A nutse duk da hankalinshi ba kwance yake ba na son sanin waye ya shiga angarenta yace "Ummi, kun rufe ofarku?" Da mamakin tambayar tace "E an rufe, me yasa ka tambaya? Kana bu atar wani abu ne?" A sanyaye yace "A'a, Ummi..." Sai kuma yayi shiru, da sauri tace "Ina jinka mai gado." A ta aice yace "Ki kula da kanki Ummina." Da sigar mamaki tace "Lafiya? Ba ka yi bacci ba har yanzu?" Numfashi ya sake saukewa yana ta le a tagogin dake falon yace "Ummi mutum na gani a angare, ban san waye ba, kuma ban san me yasa na ga kamar ana min le e ba." Shiru tayi tana salati a ranta, bayan wasu da u tace "Ka yi abinda ya dace mai gado, yau ranarka ce kuma ranar tashin hankalin ma iyanka, idan har tunanina ya yi daidai ba zai wuce ana son sanin ko za ka iya wani kata us ba daya kasance kana tare da mace, ka kula da kanka mai gado, Saleema yarinyar kirki ce, sai na tantance a cikin dubunai na za o maka ita, saida safe." Lumshe idanu yayi ya sauke wayar daga kunnenshi yana ayyana Lallai shima abinda ya zo masa a rai kenan, amma ganin an shiga angarenta yasa kuma tunaninshi karkata ta wata sigar, amma ba komai, koma wanene da shi yake zancen, zai nuna masa ya samu sau i da yardar Allah, da kam baya da tunanin yi mata komai a yau, amma yanzun nan tunaninshi ya sauya. Saida ya tabbatar ya rufe kuma ya kashe komai kafin ya koma akin, rufewa yayi da makulli ya kashe wutar ya matsa gaban gadon ya kunna siririn haske, doguwar rigarshi ya cire ya ratayata kan kujerar dake kusan gadon zaman mutum aya sannan ya arasa gaban Saleema dake ta sharar baccinta. Hannaye yasa cimak ya agata sama, a take ta nu a idanunta a saman rufin akin, tabbas a sama take kuma wani ne ya agata, ai da sauri ta zunbulo afafunta tana neman durkowa kasa, tsam ya sake ri e kasan afafunta daf da cinyoyinta sannan ya rumgumata jikinshi ya furta "Shiiiiii!" an rikice idanunta a tsatsaye tace "Da girmana za ka auke, saukeni zan iya tafiya." Tsaf ya direta kan gadon yana kallon fuskarta, a lokacin ita kuma ta ga a yanayin da yake, da mugun arfi ta ha a kanta da gwiwa a ranta ta shiga karanta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Hasbunallahu wa ni'imal wakil." Ba kaya fa a jikinshi, kai! Dama haka sarkin yake? Ko dai ba'a masa na in ba har yanzu? Ta ya sarki guda zai tsaya gabanta a haka? Kai da sake gaskiya, a zabure ta sake ago kai ta kalleshi sannan ta kalli hannunshi dake cire mata hijabin jikinta, a tsorace ta kalli fuskarshi tana sako da hawaye tace "Yalla ai me kake yi haka?" Yatsa ya sake dorawa a la enshi yace "Shiiiii!" Sai kuma ya zauna bakin gadon yana kallon fuskarta cikin nutsuwa yace "Zan iya tambayarki *zam-zam*?" Da sauri ta kalleshi jin ya ambaci zam-zam, sai dai dake a rikice take bata fahimci suna ne ya kirata da shi ba, aga masa kai kawai tayi alamar e, afafunta dake kan gadon ya shiga shafawa har sai yayi kamar zai zura hannun cikin rigarta sai kuma ya sake yo asa yana fa in "Na san kin yi karatu, sannan kin san abubuwa dayawa, kuma ma a yadda na ke jin Ummina tana yabanki, na san kin iya wankan tsarki, zam-zam ke yanzu matar aure ce, ni ban ta a aure ba sai wannan karan, ke ma kuma haka..." Numfashi ya ja da arfi ya sauke alamar maganar ta masa tsayi kafin ya ora da" Ban san komai a harkar nan ba, idan kika nutsu shine zan san yadda zan bi dake ba tare da na cutar dake ba, idan kuma ba kya ra'ayi banda niyyar matsa miki, sai na barki har sanda kika ji zaki iya sauke nauyin dake kanki." A tsorace sosai ta kalleshi jikinta tuni ya auki makyarkyata na tunanin wannan lamari kawai, ba wai bata san da wannan abun dake faruwa tsakanin mace da namiji ba, sai dai wayewarta da rashin zuwa makaranta da kuma rashin awaye masu ido tsakar kai yasa ba ta da sani sosai a kanshi, ita dai ta san idan ya risketa kawai za ta kasance mai zubawa sarautar Allah ido ne da kuma mi a wuyanta. Hakan yasa ba ta ce dashi komai ba saidai kanta na sadde asa jikinta na daukar umi da rawa. A nutse ya sake haurawa kan gadon ya kwanta tare da jawota jikinshi ya ora kanta a irjinshi, cikin dubara da nutsuwa da sanin ta kamata da kuma aiki da ilimi ya fara jaye mata hijabin yana fa in "A sanda nake da shekara ashirin a duniya na sauke Al ur'ani, sosai na ji kin birgeni sanda Ummi ta fa a min kin yi saukar hadda a shekaru sha takwas, sanda na ke fama da matsalar rashin lafiya ba inda Ummina ba ta nema min magani ba, ni kaina na yi iya abinda zan i..." arfan numfashin da ta sauke sanda ya ma nononta matsar lemun tsami yasa shi dakatawa ya ra a mata a kunne" Yi ha uri, ki dinga orani a hanya idan kin ji zan ji miki ciwo...ahhhhhh." Shi kanshi wani wahalallen numfashi ya sauke a bazata sanda ya jaye rigar baki aya ya dora tafin hannunshi a tsurar irjinta da babu abinda ya masa shamaki na daga tufafi, rintse idanu tayi shi kuma sai ya karkatar da kanshi ya saita bakinshi kunnenta ya ra a mata "Wayyo zam-zam, kin san me? Ni fa, wayyo... kin gane? Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un!" Tun ba'a kai ko ina ba, da ya so ya auki hankalinta da hira yadda ba za ta yi gardamar da zata kaisu ga jin ba da i ba, sannan ba za ta tantance tsananin girmansa a lokaci guda ba, amma bai san me ya jawo masa rasa nutsuwarsa baki aya ba, jimawar da yayi ba aure? Ko tsananin bu atar daya tara ta mace? Ko kuma dai lallausan jikinta mai santsi tamar na zomo da yake shafa? Ko kuma wannan ikon Allah na an biyu da suke cikin tafin hannunshi ya ma rasa yadda zaiyi duk ya rikice sai zuba musu idanu yake yana matsawa tamkar zai cire mata su. Fashewa tayi da kuka ta nemi tashi zaune dan gaskiya ba za ta juri wannan ra in ba, a dai yadda yake matan nan alamu ne na idan aka ci gaba to za ta zama gawa, duk da ba ta san ya lamarin yake ba, amma dai ita ta san akwai kuskure a yadda yake mata in nan, ita fa gaba aya ma jim ar da yake mata da wani hanzari da yake a lamarin ya gama tsorata ta, neman yake ya tona mata asiri ta hanyar wala ihun da zata kara e gidan, tamkar wanda aka jona da lantarki haka yake wata jijjiga yana tafiyar da ita tamkar za'a wace masa ita. Da mugun arfin da bai san ba haka ake
Chapter 81 · 0% Book details