Sashe 29
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ne ya katseshi da cewa "Ba ta amince a ba da aurenta ba, ta amince ta na sonshi?" aure fuska Alhaji Yusuf yayi dan shi wannan sa'a ta Saleema a ganinshi ba sai an tuntu eta ba, dan kawai Papi da Alhaji Auwal in sun matsa ne, wanda ya tasa dalilin da ya sa suke wani ririta yarinyar, alamu ma nuna masa yake Alhaji Auwal zai iya yin komai dan Saleemar, kamar dai wacce ta aikata masa wani babban abu da ba wanda ya ta a kwatanta yi masa. Maida dubanshi yaui ga Saleema yace "Muna jinki, kin amince?" Daga cikin hijabi ta zuro hannunta ta share gumin da ya ji a mata goshi har zuwa dogon hancinta, rawa jikinta ya kwasa da tunanin mafita, duk arinta na satar kallon Mu'az ta kasa ganin fuskarshi saboda tsayinshi sannan ya shige cikin kujerar da yake zaune sosai, tana so ko ya ne su ha a idanu ta aika masa kallon "Ya za ka min haka? Haka kwatsam?" Saidai rashin nasarar ganin fuskarshi yasa ta auki sama da minti aya ba ta amsa ba har ma ta manta a ina take saboda tashin hankalin da take ciki, ba ta san me ye so in ba kanshi, ba ta san wane irin zama za ta yi da shi ba, hasalima ba ta jin komai a game da shi, sannan abubuwan da ya dinga mata farkon haduwarsu ya saka mata shakku a kanshi, idan fa bai da abi'ar warai? Za ta rayu da ba in ciki kenan har abada? A kausashe Alhaji Yusuf yace "Malama ke fa muke jira, ya zaki wani yi mana shiru kamar yaranki." A gigice ta ago kanta, hakan ya ba hawayen da suka taru a idanunta damar zirarowa suka sauko kan kutatunta, a ki ile ta girgiza kai sai kuma ta kalli inda Mu'az yake, suna ha a idanu ya jefo mata kallon" Ki min rai Saleema." Inda ita ma ta bishi da kallon" Ba zan iya ba Mu'az." Alhaji Auwal ne yace " ata." Kallonshi tayi saidai suna ha a idanu ta fashe da kuka, cikin kulawa ya taso daga inda yake ya zo kusanta ya tsuguna, cikin tausasawa yace" Baby, kina ji na? Idan ba ki shirya ba ki fa a mana, kamar yadda na fa a miki da farko babu wanda zai miki dole, fa i ina jinki?" Sadda kanta tayi asa cikin muryar kuka tace"... *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:48 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _19_ Sadda kanta tayi asa cikin muryar kuka tace" Abba ni ban san komai ba, ina so zan yi magana da Mamana..." arashe tana fashewa da sabon kuka, murmushi yayi ya dafa kanta yace" Shikenan ba komai, ki je sai ku tattauna da mahaifiyarki, zamu tafi yanzu zuwa gobe sai mu ji amsarki." ewa yayi yana fa in" Kuma duk wanda ya takura miki ki sanar da ni, ni zan auki matakin da ya dace." a idanu sukayi da Alhaji Yusuf dan ya san da shi yake, shi ma kuma ya kalleshi ne dan ya san ya ji kuma ya fahimta, mi ewa tayi a rikice ta juya ta bar falon na mahaifinta. Mu'az da ya bita da kallo tana fita a ofar ya kalli Alhaji Yusuf yace" Abba zan iya magana da ita?" Jinjina masa kai kawai yayi dan takaicin na Saleema ya hana shi magana, shi kawai gani yake yarinyar nan kamar ma sauya masa ita aka yi a asibiti, sam yarinya kamar wacce ta zo a zamanin Kakarshi Hajia Zarah. Tana kaiwa tsakiyar falonsu ta tunkari akinsu ta ji muryarshi a bayanta yace "Saleema." Cak! Ta tsaya jikinta ya ara aukan kyarma, ba ta juyo ba har saida ya zo daf da ita ya tsaga gabanta, kallonta yake sosai kamar zai ha iyeta, kamar an mintseneshi sai kuma ya dur usa gwiwarshi aya a asa yana kallonta yace "Saleema, ban san me kike so na fa a miki ba bayan wanda na fa a miki a gida, kamar yadda na fa a miki ke ce mace ta farko dana fara jin ina so, Saleema kwana uku ka ai kukayi a gidanmu, amma rayuwar gidan gaba aya ta canza, a wadanan kwanakin na maida komai na wa zuwa ga Allahn da ya halicceni, kwana na ke ina neman gafararsa akan abin da na aikata a baya, Saleema na kasance..." Saida ya sadda kanshi sannan yace" Ina biyan bu atata da duk macen da ta birgeni, amma fa ba zina na ke aikatawa ba..." Baya Saleema ta ja ka an tana kallonshi da kyau, hakan ya sa shi mi ewa da sauri kamar zai ri ota yace" A'a ba yadda kike tunani ba ne, ina nufin ba na jima'i da mace, amma dai mu kan yi...wasa da junanmu har bu ata ta biya, Saleema ina ganinki na ji na aje komai gefe ina kuma so na yi aure da wuri." Tafin hannunshi yasa shima ya an shafe gumin da ya fara tsatsafo mishi gaban goshi yace" Yanzu idan ki ka i amince ya zanyi? Saleema ba zan iya auren macen da bana so ba dan kawai maganin sha'awata, idan ba ki amince dani ba kamar kin yerje na ci gaba da aikata arnar da nake aikatawa a baya." Duk da hawayen da ke mata anbaliya saida ta kalleshi tace" Kenan nima *auren sha'awa* ne za ka yi da ni?" Girgiza kai tayi ta ha e hannaye tace" Ka ga dan Allah ka janye udirinka a kaina, ka sake tunani ka bincika za ka samu wacce ta yi daidai da kai, ni...ni fa na sani wannan in ha ine dake hawa kan duka ma'aurata, amma yanda ka ke nuna min ya sa ni jin tsoron lamarin fiye da yadda kake tunani." Numfashi ya sauke cike da sacewar gwiwa yace" Shikena Saleema, ba zan tilastaki ba, amma kamar yadda kika ce kiyi shawara da Mama, zan ji daga gareki zuwa gobe." ata yayi ya wuce ya barta nan tsaye, saida ta ji ya rufe ofar sannan ta arasa ita ma akin ta samu mamanta zaune bakin gado tana shan magungunan ta. Ganin alamar ta ci kuka yasa hankali tashe ta aje kofin hannunta ta jawo hannunta ta zaunar da ita kusa da ita, cike da kulawa ta kalleta tace "Hajia, me ya faru? Me ya sameki kike kuka? Wani abu ya miki?" Girgiza kai tayi ta kwantar da kanta kan cinyoyin mahaifiyarta tana ci gaba da rusa kuka, dadda ata ta fara yi ta sake cewa "Fa a min me ya faru? Dukanki ya yi ne?" Girgiza kai tayi cikin kuka tace "Mama ki tayani da addu'a, maganar aure Abba ya min kuma da Mu'az, bana jin komai da ya danganci a game da shi, ina tsoron kar Abba ya tilasani na auri Mu'az." Girgiza mata kai tayi tace "A'a Hajia, Abbanku bai da wannan tsarin a rayuwa, ba zai tilastaki ba in sha Allah, amma ki zauna ki nutsu kiyi tunani, idan kin ga ya miki sai ki amince, idan bai miki ba ba wanda zai miki dole." Share mata hawayen tayi tace "Yanzu tashi ki wanke fuskarki ki zo ki ci gaba da karatunki." Jinjina kai tayi tana shashe ar kuka ta shiga ban aki, da kallo ta bita har ta shige cike da tausayinta da kuma fatan kar ya mata auren dolen, dan bata san me yasa yake hassala akan lamarin Saleema ba wasu lokuta? Mi ewa tayi ita ma ta fita daga akin dan ba lokacin baccinta bane yanzu. *Washe gari* Gidan Alhaji Auwal dai ba'a yi baccin arzi i ba musamman ma Alhaji da amarya, tunda ya fa a musu Mu'awwaz zai auri Nafissa suka rikice ita da Mu'awwaz in, da kuma ta fara kawo masa hauka ya nunata da yatsa yace "Ke baki isa na fasa abin da mahaifina ya ke so baa, in ma za ki ha ura ki ha ura ki lallashi anki, da yake iskanci a garin nan kina ina? Ba kallon yaro kike masa ba? To ki nutsu daga ke har shi, idan har kuka ce za ku bijere min wallahi mataki zan auka a kanku da zakuyi mamakina a rayuwarku." Bugu da ari saida ya kalleta sama da asa sannan yace" Kin fi kowa sanin ba tare muka zo duniya ba, sannan anki ba shi ka ai na haifa ba bare na ji takaicin rasa me gadata bayan raina." Cike da hauka da hargagi da kuma jin cewa ita ce hasken gidanshi ta cire an kwalinta ta jefar, yalo-yalon gashinta ba i mai tsayin gaske ya bayyana, cikin aga murya ta fara bubbuga irji kamar wata dangin inyamurai take fa in" Ahaji ni ka ke fa ama haka? Akan me za ka yanke mana wannan hukuncin? Laifi muka maka ne? an nawa za ka ha a da mai aikin gidan nan azamar yarinya saboda ka tsanemu, wallahi ba ka isa ba, Mu'awwaz Hameeda zai aura ar Ardiya ko kana so ko baka so." A nutse ya jinjina mata kai yace" To shikenan mu zuba, zan nuna miki na isa har na yi yawa." Cikin bala'i da masifa tace" Ni dama tunda yaran nan suka zo na ga ka canja, wannan na san ba zai rasa nasaba da yarinyar nan da na ga kana wani shige mata kana mata kallon auna, gwara ma ka fito fili ka fa a mana gaskiyar abin da ka ke shiryawa, dan na san gaba ka an za ka ce mana aurenta za ka yi." A tsawace Alhaji Auwal ya kalleta yana nunata yace" Ke *Gaishata* (team amare) ki san me bakinki zai dinga fa a min, wallahi kika min hauka nan bar min gidana za ki yi, yarinyar da kike magana a kai ita ta zama fitilar da ta haska mana gidan nan shekara da shekaru, daga ke har Rabi cikinku wacece ta ta a ce min na gyara tsakanina da mahaifina? To ki sani da zan iya samun wata kamar Saleema wallahi zan aura na ga idan kin isa ki hanani, shi kanshi an na ki da kike aga murya a kai ba dan shawarar da