Sashe 80
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bata da ra'ayin komai, amma tana kifa kai sanyin madarar nan ya dinga ratsata sai kuwa ta shanye tas ta mi a mata robar, aramin kofin tasar dake hannunta da cokali arami ta cikashi da zuma ta debo ta nufi bakinta da shi, bu a bakin tayi tare da sake yin bismillah ta kar a, ta sake ebowa za ta kai bakinta aka wasa ofar akin. Sadda kai Saleema tayi san ta fara aukar darasin matar, ita kuma ta aje tasar ta nufi ofar, saleema ta dai hangi hadimar suna magana us, dawowa tayi ba tare da ta rufe akin ta tallabo Saleema tace "Ranki shi da e an zo tafiya da ke." Kallon fuskar Saleema tayi tana mata murmushi tace "Zaku je tare da ita, jakadiyar sarki ce, ki kasance mai ha uri, kada ki zama mai raki." Saleema ba ta ce komai ba ita dai tana kallo har aka mi a bakin alkyabbarta ga aya jakadiyar ta shiga janta tamkar makauniya. Gaf da ofar shiga akin baccin ta dakata a sanyaye tace" Sarauniyata, bakin tafiyata dake iya nan ne, bani da hurumin wucewa ciki, ki shiga ciki." A hankali Saleema ta aga kanta ta juya ka an ta kalli falon a an sakanni, ya fi arfin ta faslta kyawunshi a an kallon nan na da u, irin amshin da falon ke fitarwa ya fi tsaya mata a rai har take jin anya kuwa duk amshin nan da jikinta ke yi ba sai ta gaza gamsar da ma'abocin akin ba? Ganin har yanzu jakadiyar na inda ta rusuna yasa ta kama hannun ofar ta mur a a nutse sannan ta zura afarta da yau tsabar darzar sa suka gani har sukayi wani taushin alhaki, saida ta shige gaba aya ta maida ofar ta rufe sannan jakadiyar ta bar wurin. Tsaye take wuri aya tana arewa akin baccin kallo, tun daga gaban madubin dake sha e da mayuka da turaruka kala kala, zuwa kan kyakyawar drower kaya kan ha en gadon Hunkar da ya awata akin, ga wani sabon amshin da yayi daban da na falon, nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke tare da matsawa an ta zauna kan kujera tana ci gaba da kallon ko ina, wanene shi? Ya zai kasance gareni? Mai tausasawa? Ko mai kausasawa? Ya Allah. Ta fa a tana dafe gaban goshinta tana lumshe idanu, ta gaji matu a yau da wannan al'amari, kanta har yanzu yana mata ciwon lamarin daya ba unceta, hakan yasa ta ara gyara zamanta ta mi ar da afafunta ba tare data cire silifas afarta ba ta buga tagumi tana ta lumshe idanu saboda sanyin dake ratsata ya gama kashe mata jiki bacci ke neman aukarta. Baccin da ya fara fizgarta ne yasa ta bu a idanunta da sauri da kuma arfi sakamakon ofar da aka rufe, ofar a gabanta take can gefen gado, hakan ya bata damar ganin mai shigowar da kyau, ido cikin ido suka kalli junansu, kowane fuskar da yanayin dake nuna tsantsar mamakin ganin anuwansa, duk da bata ga alamu da ya nuna mata ban aki bane, ama kuma ya fito jikinshi sanye da doguwar farar riga tas tas tamkar madara, saisanyayyan amshin turarenshi na Brand 69 ya fara kai mata karo a hanci. A hankali ta gyara zamanta har ta mi e tsaye fuskarta ba ta daina mamakin ganinshi da tunanin ko dai shine mijin nata? Mutumin da ke fama da ciwon afafu ko tafiya baya yi da kyau? Mutumin da idan ma wani tsautsayi yasa ta tuna da shi take kiranshi da sunan da ya dace da shi saboda kwalliyar data ta a ganinshi cikinta da kuma takonsa na aya, tuna haka da wannan tunanin a ranta yasa da sigar mamaki da kuma an tsoron da ta ji na ganinshi tace "Kaiii! * AWISU* Kai ne?" _Wato Saleema ta ware a wajen sakawa kowa sunan da ya dace da shi, mai mara awar namu? Huzeifa Alhudahuda, Mu'az Akhu, sarkinmu kuma shine awisu?_ ba ruwana, ki fanshi kanki. Kwate ga sabuwar majinyaci nan, a bata gado a asibitin da aka kwantar da awata Aminatu. *Alhamdulillah.* 20/06/2022 22:07 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _43_ Rashin sanin waye shi har yanzu da kuma tunanin kar dai a ce shine sarkin yasa ta sauri rufe bakinta ta sadda kanta asa tana wala-wala da idanunta alamar rashin gaskiya, cike da kunya take wasa da yatsun hannayenta tana ci gaba da jujjuya idanu. Tsaye yake cak! Wuri aya yana kallon fuskarta, yallin da fuskarta ya ga tana yi ne yake bashi mamaki, ba dan kar ya zuzuta dayawa ba sai ya ce tamkar *jaririn wata* yake kallo, idan baiyi atan lissafi ba kenan wannan marar kunyar da bata iya gaishe da manya ba ce Ummi ta aura masa? Gashi yanzu ta sake tabbatar masa hada fitsara ma ta iya, yarinyar da ta gaisheshi da *Barka dai*! Hmmmm! Da wani masifaffen yanayin da ilewa ya shiga takowa gabanta, hakan ya haddasa mata faduwar gaba tare da kowane takonshi aya mai kama dana gajiyayyar mai tsohon ciki, tuni ta kuma sadda kanta ta rintse idanu ta gama yanke auna da kifeta zaiyi da mari sannan ya mata hargagin kan me za ta shigo masa nan in da har yanzu ba ta san akin waye ba. Saida ya zo kusa da ita kawai ya ra ata ya fita a akin, wawuyar ajiyar zuciya ta sauke tare da kmawa kan kujerar ta zauna tana fa in "Wallahi dole na iya bakina, wannan idan ya mareni sai na ga taurari." Sai kuma ta ta e baki tace "Hmmm! Kamar wata mace yayi ta abu da sanyi." Sai kuma ta yatsina fuska tace "Ba kazar-kazar irin na maza, sam *baka min ba*." Ba jimawa aka sake shigowa, wannan karan ba ta motsa ba saida ta kalli mai shigowar ta asan idanu, tashin hankali! Zaune yayi bakin gadon yana fuskantarta hannunshi ri e da sallaya, sa'a aya suna an nesa ka an sai amshin dake jikinsu daya gauraya an wurin kowa na sha ar na an uwansa. Kamar almara yasa hannu aya ya kama afar kujerar da take zaune ya jawota gabanshi, rarako idanu tayi a ranta tace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Shi kuma kalar nasa ciwon kenan?" Daf da daf suke a yanzu, gwiwarta ta dama har ta na gugar tashi gwiwar, muskutawa tayi ta gyara zamanta sosai tana amewa wuri aya numfashinta na fita da sauri. Idanunshi na kan fuskarta cikin amon rikitacciyar muryarshi da mamakin yadda ya samu kusanci da macen da ba muharramarsa ba amma baya jin komai a jikinshi, a da ile a mugun rarrabe kowane harafi yace " *Me...su...nanki?*" A cikin ranta take mamakin rainin hankalin nan har ta ayyana. "Wuni aya muna matsayin ma'aurata amma bai san sunana ba? Lallai ma." Sai kuma wata zuciyar ta raya mata "To shi me sunanshi?" Oho! Kema baki sani ba kenan? A raunane cikin rawar murya kamar a ce ass ta zuba a guje tace "Saleema." Ba tare daya daina tsareta da idanu ba yaace "Na gasken?" Kanta asa sosai tace "Haleematus-sadiya." asan ma oshi har amon na fita da yanayi na arfan namijin da muryarsa ta nuna haka saboda wasu ruwa ruwa dake fita a muryar yace "Shekararki nawa?" Saida ta an saka yatsarta manuniya a bakinta sannan tace "Ashirin...da." Ta nuna masa yatsu biyu ma'ana ashirin da biyu, ta e baki yayi yace "Kin iya karatu?" Da mamakn tambayar cikin nutsuwa tace "Wane a ciki?" Mamakin yarinyar yake sosai, dan ta fahimceshi da kyau yasa shi kai hannunshi ya tallabo ha arta ya tilasta mata kallon fuskarshi amma ba ta kalli wayar idanunshi da ta ga ya ranba a musu kwalli, fuskarshi a ha e da yanayin kowane lokaci fa zai iya hassala yace "Wane kika iya ke?" Sakin ha arta yayi da sauri ta sake dasa kanta asa idanunta har sun cika taf da hawaye muryarta na aukar ari sosai tace "Na...um..na...wan...ka." Kuka ne ya wace mata ta ja tattausan alkyabbarta ta rufe fuskarta tana an sheshe ar kuka, da ma aukakin mamakin dama hakan mata suke? Ya kalleta da kyau yace "Wane abu aka miki na kuka?" Sai kuma yayi saurin fa in "Kina da alwala?" Da sauri ta aga masa kai, dan haka ya mi e yana warware sallayar yace "Ta so." ewa tayi daga yadda ta gani ya tabbatar mata da abinda yake nufi, ganin tana daidaita alkyabbarta yasa shi takawa a nutse ya sake bu ofar da ya fito da fari, tsaye tana tana ta share hawaye tana ayyana "Kenan dai shi ne mijin nawa?" Fitowarshi tasa ta sake nutsuwa har ya mi o mata farin hijabin da ya auko a akinta, cikin dubara ta cire alkyabbar ta saka hijabin sannan ta tsaya bayanshi suka gabatar da sallah raka'a biyu, basu jima ba suka idar ya gyara zamanshi ya juyo yana tan washe afafu yana kallon asa, sun auki minti biyar a haka kafin ya mi a hannunshi na dama alamar ta ora hannunta akan na shi, da mamaki ta kalleshi da tunanin me yake nufi kuma? Da idanu ya sake isar mata da abinda yake nufi, saida ta dinga dun ule hannun nata na dama tana bu ewa da wara yatsun kafin ta shigo kusanto da hannun har ta ora akan na shi, rintse idanu tayi shi kuma ya urawa hannun nata idanu, tabbas bai ji komai ba da ta ora, a da kuma da kuskure hannunshi zai ta a na wata macen sai ya ji tamkar ya ta a wutar da za ta onashi, da sha'awa za ta bijiro masa idonshi kuma su kalli wata mace ko da a tv ne, sai ya ji ranshi ya ace ya ji tsanar wacce yake kallo in matu a da kuma aukewar sha'awar, amma abun mamaki da al'ajabi a tare da wannan shine, yanzu da ta ora hannunta a na shi sai sha'awar ta bijiro masa har zuciyarshi na raya masa wannan fa halalinka ce. A hankali ya kai hannunshi kan fuskarta har yayi nasarar ri e goshinta, ara rintse idanunta tayi tana jin jikinta na neman