Sashe 104
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ce ta so kubxewa Sheikh, wato lamarin Abdus-samad sai Allahn da ya halicceshi, ta ya ma zai rikuta musu lissafi haka ya hautsina musu kayan ciki, sannan ya ce a rufe da salatin annabi? Sai kawai ya sake murmushi yana sadda kanshi tare da satar kallon mutanen. Tabbas gimbiya Kubra na bu atar ganin likita da gaggawa, dan jikinta rawa yake matu a inda idanunta ke ta kakkafewa tamkar wacce ke zanzana. Haka ma galadima da waziri a matu ar ru e suke dan sai kallon kallo suke suna ara sadda kawunansu, bai ce su ne ba, yayin magana bai kallesu ba bare kowa ya gane, amma su da suka san kansu duk firgici ya bayyana a tare da su. *Tiiiiff!* Gimbiya Kubra ta arasa kai wa kwance ta fa i, hakan yasa yaran suka yi ca a kanta musamman ma anta da babu wanda ya damu dan kasan kai dai ba ka yi komai ba, ko Izzatu ma da take da wasu daga cikin halayarta bata san komai akan abinda take shiryawa ba. Da azama aka auketa zuwa asibitin dake jere da gidan sarki duk da aqibitin maqarautar ce amma ta fi kar an ba i daga waje fiye da daga masarautar. A lokacin da suke likita cirko cirko galadima da waziri suka samu rufaffiyar wasi arsu daga mai martaba cewa an ciresu daga mu amensu washe gari kuma za'a yi sabon na in wasu, hakan ya ara dagula musu lissafi da tunanin ina zasu kai wannan abun kunya, su basu samu babban matsayin ba kuma an tun ukesu daga wanda suke da. Dan haka ma basu kula da kururuwar da an gimbiya Kubra suke yi ba sanda aka fa a musu ta samu shanyewar aren jiki, sai dai akwai yiwuwar a kaita babbar asibiti. *Kwana biyu* kenan gimbiya Kubra na babbar asibiti tana kar ar kulawar likitoci, gashi asibitin dama tsari biyu gareta, in ma ka bar kulawar marar lafiya a hannun likitocin, ko kuma dai mai kulawar ya zama guda ce dan ba'a son tarwatu, gimbiya Kubra kuma duka an nata guda biyar mata uku ne dama biyu manyan sune masu aure, sai maza biyu duk suna karatu sai Izza, hakan yasa ita ka ai ba za ta iya kula da ita ba dole aka barta hannun likitocin. Gashi yanzu tana kwance asibiti ba ma a masarautar ba bare ta ga me ke faruwa, kuma kusan hakan shi ya fi mata alkairi, dan kuwa a gidan soyayya da kulawa ce ta musamman ake ba wa Saleema da kowa ke ta fatan saukarta lafiya, ba ga hadiman ba baga uban gidan ba da Ummi. Yanzun ma ayabar da ya bu e ya saje mi o mata yace "Daure ki ci wannan to shikenan, kinga fa ce min akayi mai ciki ta dinga ci sosai tana koshi." Juyar da kanta tayi kamar za ta fashe da kuka tace "Ni wallahi na gaji yalla ai, ta isheni hakan." Iska ya huro daga bakinshi ya aje ayabar ya sake matsawa kusanta yace "To yanzu me kike so.?" Girgiza kai tayi tace "Ba komai, ni bana son komai yanzu." Murmushi yayi ya jawo kanta ya ora a irjinshi yana shafa mararta yace "Kinsan me? Yanzu fa a min burinki a kan inkin da kika koya?" Numfashi ta sauke sannan ta kamo hannunshi tana wasa da shi a sanyaye tace "Da so samuna ne ko? Na bu aton shago na zuba teloli kamar guda biyar haka, sai na zuba yara da zasu dinga min dinki ni kuma ina biyansu." Jinjina kai yayi yace " inki na ki da zaki saka ko na mutane?" aga kafa a tayi tace "Duka ma." Sake jinjina kai yayi yace "To amma na ji kince ki zuba yara, maza ko mata? Dan kinsan fa ba na yarda a zuba min arti suna kallonki ba ko?" e fuska tayi tace "Ka ji wata magana, to na ce maka tsirara zan je gabansu ne?" Tallabo fuskarta yayi yace "Daina ma wannan maganar." A sanyaye kuma yace "Kin san me? Na ji zan miki abinda kike so, saboda a yanzu dai a duniya cikar burinki shine nima burina, amma ki min wani al awari guda?" Gyara zamanta tayi tace "Uhum! Ina ji?" Suna kallon juna yace "Ki min al awarin duk sanda za ki shiga shagon zaki saka ni ab da babban hijab." Da murna ta fashe da dariya ta rumgumeshi tace "Wayyo mijina, ai wallahi har asa ma zan saka." Rumgumeta yayi shima yana jin aunarta na sake ratsashi sai dai har yanzu ba wanda ya ce ma wani ina sonka alhalin suna kallon juna kai ko da ma ta sa on waya ne. *Alhamdulillah.* 29/06/2022 15:29 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _55_ Daf da ita ya tsaya yana kallon ugunta, masha Allah mazaunanta na birgeshi sosai, Hmdeeya kuma dake gaban allon dake kafe tana rubutun daya sakata bata san ma me yake ba, saida ta yi shirin juyowa ne yayi saurin kallon allon yana murmushi yace "Wow! Gaskiya kinyi ari." Karban allin yayi da ta gama rubutu da shi yana kallon allon, duk da akwai kuskure a amsar da ta bashi amma sai ya sake juyowa yace "Yayi sosai yar beauty, shiyasa nake sonki saboda wazonki." Murmsuhi tayi tace "Nagode malam." Juyawa tayi za ta zauna kan kujerarta ya riko hannunta yace "Zo mana, ai bamu gama ba..." Ya fa a yana jawota sosai har saida ya kwanta bayanta saboda gaban allon ya turata hakan yasa take gaba shi yana baya, babbaketa yayi saboda ya fita girma da tsayi da komaiqai ya zamana ba ko a ganinta, gashi kuma ya matseta sosai, a haka kuma ya shiga rubutu a allon. Hamdeeya dake jin jikinshi gaba aya a kanta an jaye jikinta take musamman ma abun da take jin yana ta ata daga cikin kayanshi, amma da ta matsa sai ya sake matse mata wuri. Basu ankara ba, basu ji motsi ba, ba su san da zai fito ba sai kawai muryar Alhaji Yusuf suka ji yace "Malam ashe karatun kuke har yanzu?" A mugun tsorace ya ja baya daga jikin Hamdeeya yana zazzare idanu tsakanin Hamdeeyar da kuma Alhaji Yusuf in, jira yake ya ji ya balbaleshi da bala'i har ma ya tuhemeshi da irin tqayuwar da ya samu sun yi da yarinya da ya tabbata ko ba ta fara jinin al'ada ba to ta balaga ta wani fannin. Sai dai me? Tunda Hamdeeyar ta turo baki tace "E Abba, kuma ni wallahi na gaji." Abinda ya fa a ne ya tabbatar lallai uban nan kar Allah ya ba kowace a irinshi shine da yace "Yi ha uri mana baby, kinga fa dan ki gane har lalla aki yake, da alama ma bacci kika fara a jikinshi." Ajiyar zyciya ya sauke yana jin hankalinshi na kwantawa har saida ya ga ya juya ya koma ciki, duk da daren da ya yi da kuma yadda ya samesu bai dameshi ba, a ganinshi me ye a ciki? Me zai mata a nan din? Yarinya ce fa. *Lokaci* ya tafi kamar da wasa, inda da kowace shu ewar safiya da abun da ke faruwa na farin ciki ko akasin haka, sai dai na farin cikin su suka fi yawa, kamar yadda ta bu ata an gama mata komai a matsakaicin shagon da aka bu a mata ofar da zata dinga sadata da nan ba tare da ta fita ba, kuma an nemi matasa an zuba a wurin da haka aka rage wani zaman banzan, alubale na farko da suka fara fuskanta kuma suke kan fuskanta a yanzun shine rashin samun abokan cinikayya, dama kuma dole ne a samu haka duba da wurin sabo ne duk da kuwa ta ofar dake kusa da bakin titi aka fitar da ita, sannan ga komai irin n zamani an saka. Daga gurin wanda ya koya mata inki a yanar gizo ne ta samu shawarar ta dinga tallatawa ta kafafen sada zumunta, sannan akwai bu atar su dinga sau i sosai da hakane zasu jawo mutane a fari. Cikin ikon Allah dake yaran da aka samo mata gogaggu ne a fannin inki dan biyu daga ciki ma idan suka bar nan shagon arfe 08 na dare wani shagon suke wucewa, hakan ya ara bata damar fa ar da hannunta dan a lokacin duk inkin da suka samu daga gidansu zuwa gidan Alhaji Auwal da ya fi iyayenta farin cikin wannan nasara da ta samu da kuma Khairat matar gwamna ita take aikin sannu sannu har kuma tayi daidai. angare aya kuma ga tsufa da cikinta ke da a yi har ta samu kanta a lokacin haihuwarta ya zamana ba ta iya le awa shagon wasu lokuta sai dai su yi waya dan basu damar shigowa gidan ba tare da waran dalili ba, duk da wasu lokuta sai ta ji lamarin inkin na son fice mata a kai saboda rashin aikin yi, dan wataranar ma sai su wuni ba wanda ya kawo ko ya zo kar a gashi tsawon watanni yanzu. *Yanzun* haka dariya ce ta kubce mata ganin inkin da Iklim ya turo mata tare da voice note cewa _"Wallahi Hajia wannan inkin ina ta ajiyarshi ne sai Allah ya sauke mana je lafiya sannan na miki shi dan shigar biki."_ ara kallon inkin tayi da kyau, kawai inkin ne irin na an matan celebrities, ita iina za ta iya saka wannan inki, emoji na dariya kawai ta aika masa ba ta ce ala ba dan jinin nan nata yayi nauyi sosai. Aje wayar tayi taee da aukar al alaminta dake kan cinyarta sannan ta ara jawo takardar dake kan teburin cin abincin ta ci gaba da zanen da take yi tana yi tana gogewa tana yi tana gogewa, hakane take dama har sai ta gaji ko bacci ko kuma shigowar mai martaba ka ai ke sakata dakatawa, idan ma ta gama da wani wani take dauka, hakan yasa take da takardun zanen nen masu tawa a akinta ajiye. *Wata mahaukaciyar dadda a da ta mishi yasa shi zabura ya tashi zaune yana bu a idanu yace