← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 116

Sashe 60

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zan sake aure na auri ar mutumci, ba ballagaza irinki ba." Nunashi tayi da yatsa c ike jin zafin ran washin nan tace" Tir da kai wallahi, azzalumi mai lalata an mutane, kuma ka sake dukana ramawa zany..." A haukace ya nuna kanshi yace" Ni in? Ke ni kike fa ama haka?" " An fa a ka kasheni." Ta fa a tana maida dubanta ga titi, jinjina kai yayi yace" Bari mu je gida za ki gane kurenki." Cike da izgili tace" Akan gado ba, an fa a maka ina tsoro ne? Mu je in mana, ni yanzu ba tsoronka na ke ba wallahi, dan baka yi warin da zaka firgitani ba." Kallonta yayi irin kallo mai tafe da takaici da jin ta muzantashi, shi yanzu duk irin yadda yake ganin yana bada wuta, shine za ta fa a masa wannan maganar? wafa yayi ya shiga tu i cike da son su isa gida ya nuna mata ita ba tsararshi ba ce. Gaishata na tura ofar akinsu ta ji a kille, tsaki tayi tana ayyana " ar kwaltar ko ina aka nufa kuma?" Tana juyowa suna shigowa falon, yadda Mu'awwaz ke tafe da sauri ita tana baya ya nuna mata ranshi ace yake, tunkararsu tayi ta kalli Nafissa tace "Daga ina ke kuma da safen nan?" Sinne kai tayi ba tace komai ba, a tsawace ta sake fa in "Na ce daga ina kike? Gantalin aka je ko?" Duk da a ladabce tayi maganar amma dai maganar ta mayar mata a shagu e ta hanyar fa in "Mama ai tare da shi muka je." Da sauri ta kalli Mu'awwaz dake bu akinsu ko kula da tsiyarsu bai yi ba tace "Kai daga ina kuke?" Cikin acin rai ya amsa da "Anguwa." Takowa tayi kusanqhi tana fa in "Anguwa bat d suna?" Bai tankata ba har ya bu akin, zai shige kenan Gaishata ta finciko hijabin Nafissa da arfin da ya sa Nafissa sakin ara tana fa in "Dan ubanki sai kin..." Kafin ta arasa fa in abinda tayi niyya, Mu'awwaz da jin ararta ya daki kunnuwanshi matu a, karon farko a rayuwarshi da ya ji mahaifiyarshi na neman kassarashi, na farko a tarihin rayuwarshi da ya ji mahaifiyarshi tamkar ta jawo tsokar zuciyarshi ne daga irjinshi, na farko kenan da ya ji wani abu mai kama da damuwa da wacce aka ta a. Ba tare da saninme ya aikata ba, ga anshi kawai suka sukwane zuwa garesu, bai tsaya wata-wata ba yayi caraf da kunkumin Nafissa ya tallabota jikinshi gaba aya sannan ya kalli mahaifiyarshi da yanayin acin rai da rashin sanin girma da darajar uwa cikin aga murya yace "Wai Momma me ye haka dan Allah, cikine fa da ita, idan kika ji mata ciwo kuma fa?" A razane Gaishata ta rarako idanu tana kallonshi, shi kuma ko a jikinshi sai ma sakin Nafissa da ya yi yana cije fuska ya sake nufa akin, a haukace Gaishata tace "Ciki?" Sai kuma ta kalli Nafissa da kyau ta sake kallonshi sandaya juyo yana kallonta, dan shi ya ma manta nuna lata yake ba abunda ya ta a shiga tsakaninsu tunda aka yi aure, amma sai ya basar kamar bai gane ba yace "E, ciki." Da sauri ta taka gareshi tana neman sha o wuyan rigarshi, da sauri ya ja baya tarz da aga mata hannu yace "Momma rigata, karki ata min karin guga." Cak! Ta tsaya saidai bata daina kallonshi a firgice ba, cike da acin rai da mamaki ta nuna mishi Nafissa dake tsaye ko a jikinta ita ma tace "Cikinka ne? Ko dai wani ya mata? Kai fa ka ce ba abinda ke ha aka da ita?" Wani sakaran murmushi ya mata yace "Haba dai Momma, na bi anyan naman dake waje ma bare gasasshe a cikin gida." A gigice Gaishata ta nunashi da yatsa tace "Wallahi ba dan aunar da nake maka ba da na wanke fuskarka da mari." Murmushi ya sakar mata ya juya ya shige akin yana fa in "Ba zaki iya ba dai ne Momma." Nafissa na ganin haka ta san kanta zata juya da sauri tabi bayanshi, tana kawowa daf da ita za ta shiga ciki ta tunku ata sai da tayi kamar sa ta fa i sannan tace "Banza ar talakawa, kin samu abinda kike so hankalinki ya kwanta, ke da waccen kidahumar Saleemar ka ai kuka san gurin bokan da kuka kai min ana, da yardar Allah sai na rabaki da shi ko da zanyi yawo tsirara." Nafissa data sinne kanta a ranta tace "Sai na ara miki zanen gadona ki yafa ba." Gaishata kuma orawa tayi da "Maza ki shirya ki zo muje bikin nan, dan sihirinki har Alhaji bai bari ba, ya ce dole sai tare zamu je." Cike da ladabi Nafissa tace "To Mama." A haukace Gaishata tace "Ki nemi uwarki can ba ni ba." ala ba ta sake cewa ba ta shigewarta aki, tana shiga ta sameshi tsaye gaban madubi yana shan ruwa da kuma wani placket na magani da alama maganin ya sha, aje jakarta tayi ta cire hijabi da sauri ta nufi ban aki dan shiryawa kar ta ata musu lokaci, ta gama cire kayanta kenan ta sakarwa kanta ruwa ta ji ya shigo ban akin, bu a idanunta tayi ganinshi babu komai a jikinshi yasa ta ja baya tace "Ya dai malam?" Cike da sha iyanci ya kama dokinshi da hannu yana lailayawa yace "Ba ni ne ban da wari ba, yau za ki gane kurenki." Duk da gabanta na fa uwa dan ita wallahi ta fa a ne kawai dan ta rama, amma fa Mu'awwaz hegen yaro ne da bata jin zata samu kamarshi, ya san duk wani karatun zahiri da ba ini na mace, kamar yadda ya haddace sunnoni da farillai na kama lagon mace. Ba tare da tayi asa a gwiwa ba tace "Ka ga dai Mama ta ce na yi sauri za mu je wajen bikin nan ko, dan Allah ka yaleni yanzu ka bari har mu dawo." Murmushin gefen la a ya mata ya girgiza kai yace" Idan Momma ta gaji za ta tafiyarta, dga baya ni sai na kaiki." Cabkota yayi ya amki wuyanta ya aga kanta ka an, gaba aya ya zura harshenshi cikin bakinta ya fara mata tsutsar da ta kasa aiwatar da komai, saida ya tabbatar ya fara kashe mata jiki ya cire bakinshi ya dur usa asanta duk da ruwan dake zuba, haka ya ware afarta ya shiga bata kulawa ta musamman. _Kashhhhhh! Mu'awwaz ban yafe maka ba._ Gaishata tayi kamar za ta fashe dan ba in ciki, ta so ta je ta dinga bubbuga musu ofar, amma sai ita ta ji kunya ma dan ta san Mu'awwaz dai ba bacci yake a wannan lokacin ba, takaicin duniya haka ya isheta ita da Ummee har Ummee ta tafiyar, saida aka kwashe awa uku cir kafin ta fito a mugun jikkace, Gaishata ba tace musu komai ba musamman da ta ga Mu'awwaz na kallon Nafissa yana dariyar mugunta, har ta ata yake yi gabanta sai kawai ta ga ya fi alkairi ta ja baki tayi shiru, fita sukayi tare da kanshi ya jasu zuwa gidan. A mota ma sai ya kalleta ya yale da dariya yace "Ya dai?" Harara kawai take banka masa dan ita gaba aya jikinta ne bata jin da inshi, wata hikima ce ta ubangiji da ya sa har cikin jikinta ma ke tsaye a mahaifarta har yanzu, amma a jijjigar bala'in da ya gani da ya zube yanzun, dan kuwa zuwa na eta ya mata ba sassauci. Har suka isa gidan bai daina mata dariya ba, Gaishata data yi saurin fita tana tsaki ne ya ba Nafissa damar wulla masa harara tace "A ganinka bajinta ka yi? arfin maganin?" Murmushi ya sake yi ya jinjina kai yace "Idan kin dwo anjima sai mu jaraba babu maganin mu gani." Turo baki tayi ta jingina kanta a jikin kujera ta lumshe idanu, ta an jima haka kafin ta kai hannunta kan mararta tace "Ba lallai ya rayu, ciwo nake ji nan sosai, na san ma ka lalata min shi." Da sauri tamkar wanda dama abi'arsa ce nuna mata damuwa ya ora hannunshi dake kan mararta cike da kulawa yace "Ke! Ba bakinki ba, zai rayu in s..." Sai kuma yayi saurin auke hannunshi yana kawar da kai da nuna bai damu ba yace "Sai me? Sai ki samu wani ai." Kallonshi tayi ta girgiza kai sannan ta zura hannu ta bu e motar, kamar daga sama ta ji muryarshi a tausashe yace "Daga nan zan wuce siyo miki maganinki, zan kawo miki nan sai ki sha." Juyowa tayi ta kalleshi sai kuma ta ta e baki tace "Uhum!" Har za ta fita ya sake fa in "Ku in bikin fa?" Komawa tayi ta zauna tace "Na manta ai, kawo to." Murmushi yayi ya sa hannu aljihu ya ciro ku in ya idaya sannan ya mi a mata, da mamakin yawan ku in ta kalleshi tace "Duka?" Da idanu ya mata alamar e, ta a baki tayi ta fita tare da rufo masa ofar, zagayawa tayi ta kama hanyar shiga gidan, jin bai tashi motar ba yasa ta tsayawa ta juyo, idanunshi na kanta kamar mai son ganin ta shiga sannan ya bar wurin, irin yadda ya tausasa kallonshi gareta yasa bata san sadda ta masa alama da idanu ba tace "Tafi mana." Girgiza mata kai yayi sannan yace "Ki shiga." Sa alamar tambaya tace "Ba ka yarda dani ba?" Girgiza mata kai ya sake yi alamar a'a, murmushi ta saki wanda a tsawon zamansu ba ta ta a kwatanta yi masa ba sannan ta aga masa hannu tace "Sai ka dawo." Murmushi ya kuma sakar mata da ya masa kyau a fuska, juyawa tayi ta shige ciki tana sakin ar dariya ta ayyana "Me ke damunmu yau?" Haka ta shige gidan inda hankalinta bai kwanta ba saida ta ga Saleema, akinsu Saleemar ta yada zango har ta samu ta an kwanta dan sosai bata jin da in jikinta, Saleema kuma har tsokanarta take ko dai za ta sama musu baby ne? Murmushi kawai take ba ta ce mata e ko a'a ba, kamar yadda ya fa a kam bai fi minti talatin ba
Chapter 60 · 0% Book details