← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 116

Sashe 115

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kurakuren da yayi wanda yanzu har suka fara shafar Hamdeeyar da ta rage masa, shine ya nemi aurenta kuma ya bashi sannan yayi al awarin auren kawai za'a aura miji ya auki matarsa su tare a binsu. *Bayan shekara uku* Rayuwa na ta tafiya tare da sababbin canje canje, rayuwa ta ba wa kowa isashen lokacin da ya shigar da dayawa a cikin hankulansu musamman Alhaji Yusuf da kuma Ardiya tare da Hameeda wacce ke cin wutar gashinta hannun kishiya, wacce sam ba ta tsammaci kishiya daga mijin nata ba, amma sai gashi ya mata tun ba'a je ko ina ba, Hadeeya dai ce suna nan ita da Zeid ka ce takalmin kaza ne, sai dai yanzu ta rage wannan haukan a kanshi da kuma tsoronshi, hasalima yanzu haka aiki take nema ido rufe, kuma ta ce idan ta samu sai dai a yi aya, ko ya barta tayi aikinta ko ya saketa, jin haka yasa Alhaji Yusuf taka lata birki da wasu mahaukatan ku i ya ce ta kama sana'a kawai, sai dai ina? A gaba suka saka ku in suka cinye ba dan babu ba sai dan mazanmu dama indai kana da shi to za'a karyaka ne ta hanyar ranta min bani bashi. Saleema ma ta haihu kuma sai wannan shekarar ka ai ta yi nasarar shiga gasar nan wanda ta zo musu a daidai za'a gudanar da ita a babban birnin Niamey, Alhamdulillah rayuwarta sai san barka, mijinta daya zama abokinta, babban anta na farko da a gidan ake kiranshi da mai jiran gado, ga kuma anenshi *Sa'ud* da shima ake kira da yarima, ga sarakuwarta mai sonta wacce girma yasa tafiya ma yanzu sai da taimakon sanda da aka ha ata dasu a asibiti, ga kuma awayenta na amana wato Fareeda da Khairat sai anwarta yanzu da suke k ara sha uwa wato Hadeeya da Hamdeeya, Hameeda dai ce ta i sadda kanta kuma a yanzu ita ma kunya ce ke hanata hakan. Ta hanyar Fareeda kuma tana samun labaran da suka shafi Huzeifa da tsohuwar matarshi, a yanzu haka ta ji labarin mahaifin Sharhasila ya bu e mata wuta dole ta auri wani mawa i da ake kiransu wurin biki suna wa a, ba maganar da in rayuwa dan har aikinta ma ya hanata zuwa haka fita ba ko ina yake barinta zuwa ba. *Alhamdulillah.* 02/07/2022 10:42 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _60_ Daga sama hawa na uku zuwa hawa na arshe duk mutane ne da suka cika kujerun wanda ilahirin akin taron ke aukar mutane sama da ari hu u, dake manyan mutane ne a wurin da kuma manya masu hankali, sai wurin ya kasance shiru babu ko da waran motsi, lokaci lokaci ne akan tafa da kuma shewa yayin da aka kira wani dan bashi lambar yabo akan bigiren da ya bawa arfi. Sunan *gimbiya Abdus-samad Haleematu* da aka kira yasa wurin sake aukar wata shewar, inda Saleema kuma ta zaro idanu ta kalli Abdus-samad dake gefenta, tattausan murmushin da ya sakar mata tare da jinjina mata kai ya mata alamar ta tafi, da sauri ta sake juyawa inda Mamanta take, ita ma murmushi ne shinfi e a saman fuskarta, a nutse tace mata "Ki je, lokacinki ne ata, ki cancanta." Wata zazza aramar muryar yaron matashi ce ta daki kunnuwan duk wanda ke wurin sanda ya furta "Mummmyyyyyyyy." Da iya arfin da Allah ya hore mishi, da sauri ta juya bayanta fuskarta auke da hawayen farin ciki, akan Sa'aud ta sauke idanunta daya mi e tsaye daga afafun Ardiya dake ta doka uban murmushi tana so ta ga Saleema ta tashi, sunanta da aka sake kira a lasifikar yasa ta mi ewa a nutse, a hankali ta shiga takawa inda kyakyawan sangen da ta ma siket inta kwalliya ke jan asa sautin takalminta kuma na fita aya bayan aya ga kuma alkyabbarta data rufe kaf jikinta. Premiere dame da suke vip ne aka kira ta bata lambar yabonta na wani kyakyawan almakashi da aka yi na zinare, karo na farko kenan da suka ha u ido da ido kenan, bayan waya sai a tv take ganinta, hakan yasa da ta ganta ta rusuna sosai ta kar i kyautar tace "Nagode." Kamo kafa unta tayi ta rumgumata a jikinta da fara'a a fuskarta tace "Kin cancanta gimbiya." Mai kiran sunayen ce ta an matsa tana fa in "Ranki shi da e, za ki fa a mana wani abu a minti biyar kacal." Kallonta Saleema tayi tana fara'a, a hankali ta shiga takawa har inda aka tanada dan maganar tare da lasifika, kallon kyautar ta sake yi sannan ta kalli tarin jama'ar dake wurin an yi tsit ta bakinta ake jiran ji. Kan mahaifinta ta fara sauke idanunta kafin Yayanshi da kuma Mamanta zuwa kan sirikarta da auntynta da kuma anta sannan ga mijinta ma duk a wurin, baya ga kamerorin aukar hoto ne ta ko ina ga kuma yan jarida suma na ta na su aikin. an matsa kanta tayi ka an cikin sanyayyar murya da kuma girmamawa ga duka mutanen ta fara da "Ina mai farawa da godiya ga duka mutanen dake wurin nan, nagode, nagode da wannan karramanin da aka yi..., duk da cewa minti biyar aka bani, amma ya yi yawa wajen fa in abinda nake son fa a, dan ba wasu kalamai ne a bakina ba da zasu ayatar daku." Numfasawa tayi ka an sannan tace "Lokacin da kowa ke ta fafutukar neman kud'i dan rufawa kansa asiri, wasu na neman ilimi dan samun madogara a rayuwarsu, lokacin ni kuma buri aya ne dani a rayuwa shine na zama ma inkiya, sai dai inkin kawai nake son koyo amma ban san ta yadda zan yi ba, dan ba ni ke da kaina ba a lokaci, akwai magabatana da dole sai da iziinsu zan fara cimma burina, an dakeni, an kulleni a gida, an hanani walwala dan kar na yi abinda nake so, na cire rai da cika wannan burin nawa, sai kawai mijina ya orani a hanyar sanin *wacece ni*? Sannan me ya kawoni duniyar nan? Dogon tunani nayi na gano hakan, to fa daga nan nan sai na sake dubawa ganin kowa yana da abinda ya ta'alla a rayuwarshi da shi, sai na tsaya a gaban madubina sannan na sake tambayar kaina me ce ce *BAIWATA*?" an numfasawa tayi kafin ta d'ora da" A hankalce cike da nutsuwa na fara hango wannan *baiwar* ta wa a jikin madubin da nake kallo, ma'ana ni karan kaina da tufafin dake sanye a jikina, zama nayi na tsawon lokaci ina tunani kan abinda na gani, zuciyata na ta raya min hakane, wani angare kuma na nuna min ba zan yi nasara ba, cike da zumma da warara kai na mi e tsaye sannan na fa awa kaina *zan iya*, haka ma mijina ya fa a min *za ki iya* domin kuwa na gaji da furtawa kaina kalmar ba zan iya ba, na gaji da ji daga bakunan mutane kalmar *da iya* ko kuma *asararriya*, dole nima na samawa rayuwata wani jigo da zan danfararwa kaina shi ya zama na wa, nasara ba ta kowa ba ce kamar yanda ba wani ne ya haifeta ba, sannan nasara wata aba ce da zamu iya kiranta kamar *gizo*, wannan gizon kamar sawaye ne da lokaci alilan ya wadatar aya ya kere aya, daga wannan ranar sai na shawarci *uban gidana* kan abinda nake tunanin farawa..." Murmushi ta saki daya ayatar da fuskarta sannan tace" Adali ne shi sannan ya zama ashin bayana, ana cewa a bayan kowane namiji za'a samu tsayayyar mace da ta tsaya masa ya kai matakin da ya ke, to a wannan labarin nawa a bayan mace ne aka samu tsayayyen namiji, domin kuwa ba dan shi ba da har yanzu ina rayuwata ta baya, ba dan jajircewarsa ba da ban kawo wannan matsayin ba, abu aya dana lura da shi shine...*mijina* shine *nasarata* domin kuwa tun farko shine ya fara nuna min asalin *BAIWATA*, da wannan nake ara mi a godiyata ga mijina, sannan ina fatan maza zasuyi koyi da shi wajen arfafawa matansu gwiwa kan abinda suke so, ba iya maza ka ai ba...harda *iyeyenmu* ina ro on da su dinga kulawa da ansu da abinda suke so, ko me yaronka ya raja'a a kai kayi ari ka tallafa masa dan ganin ya cimma nasara." Saida ta fara ha e kukan dake taho mata kafin ta saki murmushi tace" Nagode, nagode muku da wannan damar da kuka bani, nagode...sannan wannan kyautar zan ba wa wata ne da ta fi cancantarta fiye sa ni..." Hawaye sosai suka wanke mata fuska tana sadda kanta asa cikin muryar kuka tace" Lokacin da na ajiye burina a gefe na watsar da shi, ta dalilin wata ha uwa da ita ta sake dawo min da wannan burin, duk da bata wajen nan amma na san tana ganina a yanzu, *Fareeda*, wannan kyautar taki ce." Kuka ne ya wace mata matu a hakan yasa ta fita daga wurin kanta a asa tana share hawaye ta nufo wurin zamanta, Abdus-samad kam tuni ya mi e yana jiran ta araso ya rumgume abarsa ya rarrasheta, kamar dirar mikiya, tamkar saukan ruwan sama muryar Alhaji Yusuf ya shiga kunnen duk wanda ke wurin sanda ya kar i lasifikar hannun wannan matar cikin arfan sauti yace " *Ina alfahari dake ata*." Cak! Ta tsaya ta juya da sauri, haba wa? Ai da sauri ta arasa gareshi tana shirin dur ushewa dan ta masa godiya kawai ya ri ota ya rumgumeta a jikinshi, fashewa tayi da kukan da gaba aya daga zuciyarta ya fito tare da ameshi, irin farin cikin da ta shiga da kuma da in kalmar da ya fa a mata yasa ta manta da irin kunyar mahaifinta da take ji. Tafin da aka kwasa a wurin ne yasa ta saurin aga kanta, da sauri shima ya maida kanta ya kwantar wata irin azababbiyar aunar arsa ta fari da ya wofantar na saje shiga jikinshi, lumshe idanun da yaui uasa hawaye silalo masa suka sauka kan alkyabbarta, sake
Chapter 115 · 0% Book details