← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 116

Sashe 75

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gwamna, babu wanda ya kamo mahaifin Kabil a ku i, kuma abun haushin ma su in jinin buzaye ne da suke kashe ku i tamkar babu gobe, su in dai bu ata za ta biya to ku i ba komai bane a wajensu. *Sai dai* kuma! Kabil an iska ne na arshe, dalilin da ya sa ma kenan ba ta so ha ashi da aya daga cikin anta ba, yadda labari ke ya uwa a ahalinsu shine, a asar Japan giya yake sha uwa ruwa, mata kuma tamkar an taure haka yake, a jita-jitan da ta ji shine har cocaine yake ta awa yanzu. Wannan dalilin yasa ta sakin fuskarta ta shiga doka murmushi tana fa in "Abu mai sau i, ba dai kana sonta ba?" aga mata kai yayi alamar e, jinjina kai tayi tace "Idan ka aurenta can za ka tafi da ita?" Murmushi yayi yace "Ba ta yadda zan yarda na bar dan waleliyar yarinyar nan a nan, da ita zan tafi can luna holewa." Murmushi tayi cike da mugunta tace "Shikenan, ka jira yanzu lokacin dawowar Abbanta yayi sai na gabatar da kai, na san ba zai i ba." Murmushi yayi yana lumshe idanu ya mata alamar to, mi ewa tayi tace "Muje na bu e maka falonshi sai ka zauna acan ka jirashi." ewa yayi ya bi bayanta yana arewa ugunta kallo, sai kuma ya yi murmushi ya auke kanshi har suka shiga akin ya zauna inda ta nuna mishi, har ta juya za ta fita yace "Aunty, ki turo yarinyar ta kawo min ruwa." Murmushi ta mishi sai kuma ta jinjina kai alamar to sannan ta fice. Tunda ta ce Saleema ta kai masa ruwa Safiya ta ji sam hakan bai mata ba, amma ba sa da sarar hana ansu zuwa aiken juna, sai ba ta hanata ba ta ce mata" Ki saka hijabi, ki kuma shiga da sallama sannan kar ki tsaya komai." Amsawa tayi ta auki hijabta saka sannan ta nufi akin da faranti auke da ruwa, a sanyaye ta furta "Assalama alaikum." Ta shiga akin, idanunta ne suka sauka kan hannayen Kabil dake arin kunna sigari, ha e fuska tayi ta auke idanunta har saida ta isa gabanshi ta sunkuya ta aje masa ruwan sannan ta ago, ba tare data kalleshi ba tace "Rashin girmamawa ne ka sha sigari anan, da zaka bari idan ka fita zai fi dacewa." Ba ta jira me zai ce ba ta fice shi kuma ya bita da kallo dan tunda ta shigo da hijabin nan yake kallonta da acin rai dan ba haka ya so ba, tana fita Ardiya na shigowa da fara'a a fuskarta, tun kafin ta zauna yace" Aunty me ye haka? Ya za ta zo da hijabi? Da alama ma kamar na Mamanta ne ko." Zaunawa tayi tace" To me ye na ka na damuwa? Ba aurenta za ka yi ba?" e fuska yayi yace" Amma aunty ke da kinsan auren hausawa sai a saka lokacin aure wata shida ko biyar, ina ni zan iya jiranta har wannan lokacin? Bayan kin san komawa zanyi nan da sati aya." Dariya tayi tace" Kwantar da hankalinka, ba dai kana so ba? To na maka al awari ba zaka koma asar nan ba saida yarinyar can." Dariya yayi yace" Da gaske aunty?" Cike da tabbaci tace" Kuma? Ina wasa da kai ne? Ka zuba idanu ka ga yadda za mu yi da mah..." Shigowar Alhaji Yusuf ta ofar waje yasa su kallon ofar, shi kanshi mamaki ne ya rufe shi dan bai san da mutane a lokacin ba, sai kuma ranshi da ya ace ganin wani ba o da bai san shi ba, shi fa ba wai damuwar ya ganshi tare da matarshi bane, yadda dai yake zaune akinshi sirrinshi shine ya fi ata masa rai, a da ile ya araso sanda Ardiya ke fa a masa ya shigo mana Kabil ne fa an Aunty Zinatu, lokacin ka ai ya saki fuskarsa suka gaisa da ya ji yaron na gida ne. Sun jima suna an ta a hira kafin daga bisani Ardiya ta dafashi cike da kissa tace "Alhaji, ka san me ya kawoshi gidan nan kuwa?" "Sai kin fa a." Ya fa a yana kallon Kabil din dake ta sunne kai, orawa tayi da "Dama wai yaga hoton Saleema ne tun lokacin auren Hameeda dana tura masa, shine ya ji yana sonta amma kuma kunya ta hanashi fa a, shine dai yau na ce ya zo ga ka gashi sai ya ji komai, tunda na ga Saleema ba saurayi gareta ba har yanzu." a murmushi yayi yace" Masha Allah, wannan ai abun farin ciki ne, na ji da i sosai." ara shafoshi tayi tace" Ka amince kenan Alhajina?" Murmushi ya mata yace" Me zai hana? Ba dai kin amince da shi ba?" Da sauri tace" Sosai ma." jinjina kai yayi yace" Na san ba zaki za a mata wanda bai dace da ita ba, san haka ba matsala, idan ta amince kawai sai a yi, Allah yasa alkairi." Da sauri tace "Sai dai kuma Abban Hajia akwai wata ar matsala." "Wace irin matsala?" Ya tambaya yana kallonta, cike da kissa tace "Ka ga fa sati biyu ne dama ya auka zaiyi, to kuma satinsa aya da zuwa, sannan idan ya tafi zai iya daukar shekara biyu da rabi kafin ya dawo, shine nake ro a masa alfarma idan ka lamunce ba sai an tsaya ata lokaci ba kawai a aura musu aure ko da ana jibi tafiyarsa ne, kaga zai samu damar yi mata viza don tafiya." Shiru yayi na wasu da u yana tunanin lamarin, kamar tasan me yake tunani tayi saurin katseshi da" Alhaji ka san mahaifinsa da mahaifiyarsa, yaron kirki ne Kabil kuma ga kyakyawar sana'ar da take shigo masa da milyoyin ku i a matsayin riba, sannan kaga idan suka tafi can ma zai iya mayar da Saleema makaranta, wata ila ta fara fahimta a can, tunda ai tana da walwa tunda har ta haddace Al ur'ani a kanta." Murmushi ya saki dan wannan magana uta ta bugashi a asa, jinjina kai yayi yace" Hakan ma yayi, wannan shawara ce mai kyau." Kallonta yayi cikin idanu yace" Ban ta a tunanin haka kike ma Saleema fatan alkairi ba." Shagwa e fuska tayi tana hararensa tace" Ko? Ai ko ban mata fatan alkairi matsayinta na ar kishiyata ba na mata matsayinta na Hajiar mijina." Dariya sukayi kafin ya kalli Kabil da ya matsu ya bar wurin ko ya busa sigarinshi yace" Ba damuwa Kabil, idan ka je sai ka fa awa iyayen na ka ko." Jinjina kai yayi yace" Shikenan, sai dai Abbana baya gari, amma zan turo an uwanshi." Dariya Ardiya tayi tace" Hakane kam, ya tafi Spain kwana uku da suka wuce, ai Saleema tayi dace." Murmushi kawai yayi kafin ya kalleta yace "Kawo min abinci." Mi ewa tayi da matsanancin farin ciki tunda ta samu abinda take so, kallon Kabil tayi tace "Muje ko." Bayanta ya bi suka fita a akin. A loakcin bai ma ko da Safiya maganar ba sai washe gari da safe bayan Ardiya ta tabbatar masa ba i zasu zo neman auren Saleema, lokacin ne ya kirata akinshi tare da mahaifiyarta ya fa a musu, aga kai Saleema tayi ta kalleshi a razane sai kuma ta kalli Safiya da ita ma ta kalleshi a matu ar gigice tace "Me? Shi Kabil in ne ya ce yana sonta?" Sai kuma tayi irin na sani in nan tace "Ko kuma dai matar so in ce ta gabatar dashi gareka?" A kausashe yace "Sofee kar ki min shirme, magana nake miki akan yaron da ta ce yana son Saleema, kuma zai turo magabatanshi yanzun nan, dan haka ki so ko kar ki so ni na amince kuma zan bada aurenta." Cikin imuwa Saleema ta fashe da kuka tace "Abba kar ka aura min mutumin nan, Abba wallahi bai min bai ko ka an, Abba ba mitumin kirki bane, da idanuna na ganshi jiya a akinka zai kunna sigari." Tsaki yayi ya auke dubanshi yace "Sai me? Mutane dubu nawa ne suka shan sigari? Kuma ma shan ta ai abi'a ce." Da sauri cikin matsanancin kuka tace "A'a Abba, wallahi ba abi'a bace orawa kai wahala ne irin na an adam, Allah da ya haliccemu hanya biyu ya nuna mana sannan ya bamu za ayar idan muka bi za ta kaimu har aljanna, ayar kuma zata jamu ne zuwa wuta, ba addinin da yake kare rayuwa da mutumcin an adam kamar addinin musulunci, Abba ta ya addinin da ya ce haramun ne an uwa ya nunawa an uwansa makami da sunan wasa zai yarda wannan an adam in ya shigar da cuta a cikin cikinsa alhalin yana sane? Abba da abi'a ce hakan da kai kanka kana sha haka ma ni da Ummana, Dan Allah Abba kada ka aurar dani ga wannan mutumin, na maka al awarin fito d..." Tsawa ya daka mata da ya sa tayi shiru yace" Shiru! Na tambayeki ne da zaki auke min wani fi'ili?" Tsaye Safiya ta mi e a kausashe tana kallonshi a yanayin da bata ta a masa ba tace" Ba zai yiwu ba, wallahi baka isa ka ma ata auren dole ba, da ake ganin ata na da nauyi akan komai kai ne sila, ba kuma zan yarda a sake tauye min ita ba, a wannan karan sai dai ko me zai faru ya faru." Tsaye ya mi e shima yana kallonta da mamaki yace "Safiya ni kike agawa murya dan zan yi abinda ya dace akan ata?" A hassale tace "An aga din ka yi abinda za ka yi, na gaji da wannan wula ancin Yusuf, na gaji! Haba!" Juyawa tayi kan Saleema da kanta ke sadde tana ta "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Hasbunallahu wa ni'imal wakil!" A tsiyace ta kama hannunta da arfi suka kama hanyar barin falon, da kallo ya bisu suna daf da fita yace "Ki shirya Safiya, dan ba abinda zai hana auren nan, idan kinga ba'a yi ba saidai in na mutu, dan na gaji da kallonta a gidan nan tana ha a kafa a damu." Juyowa tayi a mugun kausashe da acin rai tace "Za ko ka mutu, da ata bata dace
Chapter 75 · 0% Book details