← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 116

Sashe 17

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tare. Yanda su ka barsu nan suka same su, sai dai su Hadeeya sun fito daga akin suna zaune kan kujera, ganin Hameeda da Hamdeeya sun sa Mu'awwaz tsakiya duk sun shige jikinshi suna kallo abu a waya, kuma kowa na kallonsu ba mai tunanin komai, ga amarya da hakan ma ya mata da i a ganinta suna fahimtar junansu kenan. A sukwane Saleema ta yi kansu, ta na zuwa duka hannayensu ta kamo ta jawosu da arfi ta watsar a gefe, hakan ya sa Hamdeeya fashewa da kuka ta tashi da gudu ta nufi Hajia Rabi, rai ace Saleema ta nunawa Hameeda yatsa tace "Ki yi nesa da shi, idan ba haka ba ranki zai ace." ewa Hameeda ta yi za ta yi magana sai kuma cikin hargagi Saleema tace "Wannan zaman a'a ne da kunya? Ki na mace kadarar da ta fi kowace kadara daraja ne za ki wani shige jikin wanda ba ki san halinsa ba, to ki kiyaye." Wani dogon tsaki ta ja tare da wurgawa Mu'awwaz da ke kallonta baki sake harara sannan ta fice ko ta kan iyayen ba ta bi ba, wani salihin murmushi Mu'az ya saki tare da an girgiza kan shi ya mi e ya koma akinshi dan arasa shiryawa ya fuce aikin shi. Amarya kuma da abun ya ona mata rai fiye da kima mi ewa ta yi ita ma ta kalli Mu'awwaz tace "Biyoni akina." Jiki a mace ya mi e ya bi bayanta inda sauran suka bisu da kallo, ajiyar zuciya Alhaji Auwal ya sauke yana tunanin lamarin yarinyar nan da zuciyarshi ke neman raya mi shi ko dai *waliyiya* ce. Suna shiga akin cikin acin rai ta kalleshi tace "Kai, kana son Hameeda ne?". Mamaki tambayarta ta bashi sosai, sai ya auke kai cike da rashin ba wa abun mahimmanci ya zauna bakin gadonta yace "Wane irin so kuma?" A hargitse tace "So dai so, so wanda ka sani." e baki yayi yace "Ban ta a jin haka ba, wata ila ko nan gaba." ewa ya yi zai bar akin tace "Dan ubanka magana na ke magana." Tsayawa ya yi ya kalleta yace "Ina jinki." Kallonshi tayi sosai ba tarz da damuwa da yanda ya ce kna jinki ba in kamar wata awarshi tace "Idan na sama maka aurenta za ka amince?" Tsura mata ido ya yi yana mata kallon nan na nesa yace "Wai me ye matsalar? Auren me kuma ina zamana a haka? Shekarata nawa ne duka da za ki wani ce ki min aure?" Da sauri ta matso ganin kamar ta na hassalashi ta dafa kafa arshi cikin rarrashi tace "Haba yarona, kai ba ka ga Hameeda kyakyawa da ita ba, ga ta da wayewa da ilimi, ga sura mai kyau da iya kwalliya ga hasken fata kamar dai kai in." Kashe masa ido aya tayi tace "Haba dai na wa, ka duba da kyau ka gani mana." Shiru ya mata ya na sauke numfashi tare da tunanin abin da ta fa a, samun kansa ya yi da murmushi sanda she an ya raya masa "Hameeda ai kamar tuffa ce, ka yarda ka aureta ko dan ka yi ta gatsar abar ka duk sanda ka so." Wata sahihiyar dariya ya saki ya kalli amarya yace "Shikenan to na amince." Ya fa i hakane dan auren Hameeda ba shi zai hanashi gudanar da rayuwarshi yanda ya so ba, wani irin da i ne ya kasheta da fara'a tace "Yawwa an mamanshi, je ka yanzu bari na kira mahaifiyarta na fa a mata." Juyawa ya yi ya fice ta bishi da kallo musamman ma ugunshi dake auke da sa ulallen wando irin na gayu. aukar wayar tayi ta dannawa Ardiya kira dan ta ji yanda za su arke. *Wajen* Saleema kuma ganin sun zagaya ta inda jiya ta kama Nafissa da Mu'awwaz yasa ta fa in "Wai a cikin gidan yake dama?" "E, nan baya akinsu ya ke." Da mamaki ta sake kallonta sai kuma ta maida hankalinta kan ofar da Nafissa ta tura suka shiga ciki, mangaza (store) ne na ajiyar kayan abinci da sauran abun bu ata, kallo ta dinga yi har suka ratsa kayan Nafissa ta bubbuga wata ofa, daga ciki ta ji muryar dattijo da za ta iya kira da tsoho aka ce "Shigo." Tura ofar Nafissa ta yi ta shiga da sallama, Saleema da al'ajabi da kuma tunani suka mamayeta a lokacin a asan ma oshi ta furta "Assalama alaikum." Tun daga bakin ofa ta ke kallon akin, ba wani datti a akin dan aikin Nafissa ne kula da aki, sai dai yanayin da ta ga tsohon, bayan ga manyanci ga rashin isassar lafiya, sai ya ba ta tausayi lokaci aya. arasawa su ka yi Saleema ta tsuguna ta na kallon tsohon da ya rame sosai, maganin Nafissa ta bashi kamar yanda take bashi kullum, saida suka gama har za su fita Saleema ta kalli tsohon ta an ri e hannunshi tace "Baba, kana jin da in zama a nan kai ka ai kuwa? Sai na ga shiru ya yi yawa wurin." Murmushi ya mata irin murmushin nan da ake ce ma na babba da yaro, girgiza kai ya yi alamar sam baya ji, amma kuma a bakinshi sai yace "Ina ji ata." Ita ma murmushin ta mishi, dan ko ya fita shekaru zai iya ninketa ta bai-bai, ta an karance-karance wanda ta hakan za ta iya fahimtar sigar kowane kallo indai ta lura da kyau, jinjina kai ita ma tayi alamar shikenan kawai sannan ta saki hannunshi suka fita a akin. Suna hanyarsu ta shiga ta kalli Nafissa tace "Ta ya za su bar tsohon nan a bayan gida? Bayan gidan ma a akin ajiye kayan abinci? Haba dan Allah." Cike da jimami ta girgiza kai tace "Ko da na zo gidan nan a nan na same shi, kuma ni na ke bashi magani kullum." Daf da ofar shiga falon suka ha e da shi, fa uwar gabanta da kauce masa dan wuce a tare suka gudana, amma sai ya tsaya a hanyar bai da niyyar wucewa ko kauce musu, harara ta dalla masa ta juya da niyyar barin wurin gaba- aya har ya tafi ta dawo, amma ta na juyawa ruff! Ya dam o hijabinta wanda hakan ya tilasta mata tsayawa ta juyo, takowa yayi ita ma ta shiga ja baya tana jan hijabinta da fa in "Ka ga malam sake min hijabi." Nafissa na ganin ya gusa a hanyar ta yi saurin shigewa ciki, ganin ya na biyota kuma ya i sakin hijabin yasa ta nuna acin ranta sosai a fuska tace "Sake min hijabi na ce." Ta fa a tana fizge hijabin, wayar idonshi ta kalla ta nunashi da yatsarta manuniya da sigar garga i da fushi tace "A rayuwata ban ta a tsintar kaina a yanayi na fushi ba sai da na zo gidan nan, idan ka na son na ci gaba da girmamaka matsayinka na wanda ya fi ni shekaru, to ka kiyaye yi min watan-gaririya da mutumcina, dan kimata ba abar wasarka ba ce, idan kuma ka ci gaba to zan nuna mata abin da mahaifiyata ta ce na yi wa duk wanda ya kawo min wargi game da mutumcina... Ka fahimta?" Kashedi ta ke masa! Garga i mai lasisi ta ke buga masa! Amma wani farin ciki da da i irin na bugawa a mujalla ya ke ziyartarshi a tsayen nan, tabbas ba kyakyawa ba ce kamar an uwanta, amma rufaffen jikin nan da kamalar fuskarta, sun fi mi shi *lu'u lu'u* haske da she i. Tsintar kansa ya yi da sakin murmushi ya zuba hannayenshi a aljihun amammen wandonshi da ya dace da shi ya na ci gaba da kallonta, cikin sanyayyar muryar da bai san ya yi magana da ita ba yace "Na fa a miki ina son ki, me ki ka ce?" Wata harara ta wanka masa tace "Ni? Allah ya tsareni, me zan yi da kai?" Murmushi ne ya su uce masa tare da an sunkuyar da kan shi, yo in ba haukan yarinyar nan ba, shi ne za ta ce me za ta yi da shi? Ta dubeshi da kyau mana, ko ar uwarta Hadeeya ba ta fishi jar fata ba duk da ta na mace, a haka ma dawowarsa asar nan ne rana ta fara lalata masa fata, sannan ya na da ilimi da ku i, to me take nema a jikin namiji? Da ba za ta samu a wurinsa ba. Hijabin da ke jikinta ya nuna da yatsa yace "Me ya sa ba kya cire wannan abun ko dan ki huta?" Murgu a masa baki tayi tace "Saboda shi ne mutumcina." Kallon tuhuma ya mata yace "Me ye mutumcin gaba- aya?" Cikin ido ta kalleshi tace "Shi ne kimata." e baki yayi yace "Me ye ita kimar ke nufi?" Numfashi ta feso ta ance ido tace "A wajena kimata ita ce madogarata." Da mamaki na fasahar harshen yarinyar yace "Madogara? Me ye ita kuma?" Ba tare da shayin komai ba tace "A idata." Tsareta ya yi da ido kamar ba zai yi magana, dan abun da ya fahimta ba za ta rasa abun fa a ba, sai kuma ya numfasa yace "Me a idarki ke nufi?" "Addinina." Ta fa a kamar dama jira take ya sauke maganar ita ta auka, da mamakin amsarta ta arshe ya nunata daga sama har asa yace "Idan na fahimce ki dai-dai kina so ki ce ke karan-kan ki ke ce addinin?" Da sauri ta girgiza kai tace "A'a, ba ni ba ce, nufina a nan shi ne, duk wani da yake amsa sunan musulmi, to ya kamata q na ganinshi gaba- ayansa a ga musulunci, a tattare da musulunci kuma akwai, imani da tauhidi." Girgiza kai yayi yana murmushi yace "Maganarki nan fasa min kai take, na fahimci wasu kalaman na ki amma ban gane wasu ba." Rumgume hannayenta tayi a irji tace "Ka yi imani da Allah?" Cike da tabbaci yace "Sosai ma, ko shirka ban ta a kwatanta yi ba." Kallon fuskarshi tayi da an jin ya birgeta ta wannan fannin sannan tace "Ka yi arin tsayawa a kan wannan sai arar, dan laifin shirka shi ne laifin da Ubangiji ba ya gafartawa mai yi idan har ya
Chapter 17 · 0% Book details