← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 116

Sashe 59

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kuma kallon Saleema take da bata da niyyar tashi, hakan yasa ta fa in "Babyn Abbanta, muje ko?" Alhaji Yusuf ne yace "A'a, zasu yi magana ne." Da mamaki ta kalleshi, sai kuma ta shanye mamakinta ta bi bayanshi, suna fita ya wuce ya fita ita kuma sai ta tsaya bakin ofar ta kasa kunenta sosai duk da mutane na shawagi, amma dole tana so ta ji me zai wakana tsakanin Saleema da gwamnan garin nan da za'a barshi daga shi sai ita a ke e, me ye tsakaninsu haka? A ciki kuma suna fita akin ya sake aukar shiru, jami'in nan na tsaye ba tare daya basu wuri ba ya kalli Saleema da kyau yana fa a murmushi yace "Haleematu, ana ta hidima?" Cike da kunya ta sadda kanta ta aga kai tare da cewa "Umm!" A nutse ya sake fa in "Kinga na sa a kiraki ko?" Kai ta sake jinjinawa dan gaskuya kam tana son sanin me ke tsakaninsu da zai sa a kirata a irin wannan lokacin kuma har mahaifinsu ya fita ya barsu, nisawa ya sake ya gyara zamanshi ka an yace "Haleematu, na san kina mamakin dalilin da yasa na yi haka, ba abun mamaki bane, na samu labarin an fasa aurenki, tun waccen lokacin na so yin magana da ke Allah bai nufa ba, Haleematu." "Na'am." Ta amsa dan yadda ya kirata, orawa yayi da "Ke yarinya ce mai nutsuwa da tarbiya, ni kuma babba ne mai hankali da hangen nesa, Saleema kina birgeni, kuma kin fara birgeni ne tun ranar da na fara jin muryarki tun ma ban san wacece ke ba..." Ajiyar zuciya ya sauke yace "Hameelatu *za ki aureni*?, zaki iya auren tsoho kamata? Za ki arfafa sunnar manzon Tsira ta hanyar auren wanda ya girmeki? Dan kuwa Annabin Rahama ya auri Nana Aisha tana da shekara shida, inda ta tare tana da shekara tara a duniya, a zance ma fi inganci an ce gaba aya shekara goma sha takwas ta yi a duniya, ma'ana kamar shekarunki." Shiru yayi, shiru irin na yana jiran ya ji me za ta ce, hakanne shiga hali ma fi imuwa da tayi a rayuwarta, jiran amsar wannan bu ata daga bakin babban mutum ta kowace fuska, a shekaru da matsayin da suka dame na ta tas suka shanye, saita samu kanta da rikicewa, ta kasa tsayar da tunaninta wuri aya ta shiga wala-wala da idanunta. Tsaf ya gama lura da hakan, musamman hannayenta dake cikin hijabi daya ga suna ta motsi, murmushi ya saki tare da sake tausasa murya yace "Haleematu, kada ki aga hankalinki, ki nutsu sannan kiyi tunani, ba ujila nake ba game da wannan lamari, ki bari hankalinki ya kwanta, bayan an gama bikin nan sai kiyi tunani ki kuma yi shawara da zuciyarki, idan kika yanke shawara sai ki sanar da ni." aga kanshi yayi ya kalli jami'in nan da kanshi ke kallon bango, hannu yasa aljihu ya mi o mishi katin gwamnan na musamman, kar a yayi sannan ya mi e a hankali, hakan yasa ta kuma sadda kai sosai tana addu'ar ya fita ko ta samu ya sauke numfashi, dan magana ta gaskiya dattijon nan kasheta yake neman yi. arfarshi data tsaya gabanta duk da sanye take cikin ba ar safa yasa ta lumshe idanu dan amshin nan ya sake kusanto ta sosai, ba ta san sanda ya du a ya aje mata katin tare da ku i ba yace "Ga katina nan sai ki kirani ko sau aya ne dan naga lambarki." ewa yayi tsaye da kyau yana kallon yadda duk ta takure, murmushi yayi tare da taka afarshi aya kan lallausan carpet in, tako uku yayi jami'in na gaba dan kula da gabanshi sai kuma ya tsaya, cike da fara'a da yanayi na zolaya ya juyo kanshi ka an yace "Idan kuma baki kirani ba, to zan sa mahaifinki ya wankeki ya kawo min, kinga shikenan na sameki a sau i, amma idan a shirye kike da nuna min yarinta, to nima a shirye nake da kama layin gusulon ofar gidan nan dan ganin na lashe ya in za en nasarar samunki." Tana juyowa dan ganin wai da gaske shi ya yi maganar, sai kawai ya fice a akin ya barta da zulumi baki sake, kamar wacce aka daka ma tsawa aka ce ta fita haka ta tashi da mugun sauri ta auki katin ta fice a akin. Da sauri Ardiya ta bar jikin ofar auke da mamakin da Alhajin ya bata hannu bibbiyu, maza! Maza! Kawai take ambata, in ba takaici irin na namiji ba, ina abun so a jikin Saleema ga wanda yake da mata kamar Hajia *Iklima*? In ba rainin wayo na namiji ba ma da wani lokacin idan yayi abu ka kalleshi kawai, me ye ha in gwamna da yarinya kamar Saleema? Shi fa a hakan gani yake yayi daidai, sam baya duba zubar ajin da rashin dacewar? Tabbas maganar nan Iklima za ta ji, ba ma zata ba kanta wahaa wajen fa wa uwar gidan ba, dan ba wani shiri suke sosai ba, amma Iklima? Ta san dole hankali ya tashi, uwa uba kuma idan suka ha arfi da arfe ita da Gaishata wajen arawa wutar fetur, tasan dole za'a babbake. ______________ Ba fa alamar wasa ya sake nunata da yatsa yace "In dai nine mijinki to ban yarda ki fita a gidan nan ba tare da Nafissa, idan kuma kin isa da kanki to bismillah." Yana gama fa a ya sa kai ya bar akin, da harara ta bishi dan har ga Allah ya ular da ita, to ita da ta riga ta gama shiryawa ita da Ummee, sai ya wani ce sai tare zasu tafi da azamar nan dan kawai ya zubar musu da mutumci, gashi ita tun safe ma da suka karya tare ba ta kuma sakata a idanu ba, a ufule ta fito daga akin ta nufi akinsu dan balbaleta da bala'i sannan ta sa ta shirya a hargitse su tafi ko babu kayane bai dameta ba. *Nafissa* kuma tunda suka karya a daddafe ta dawo aki ta kwanta, yana shigowa ya ganta kwance ya ja tsaki tare da arasawa gaban gado ya jawo aramar drowa, ku i ya iba tare da wasu takardu ya juya zai fita ba tare da ya kulata ba, a kasalance ta tashi zaune da yar tace "Yalla ai." ufule ya juyo yace "Me ye?" A raunane tace "Dama bana da lafiya, ko zan iya tafiya asibiti?" Tsaki yayi ya yatsina fuska yace "Matsalarki ce, idan kinga dama ki je ko ki zauna ciwo ya kasheki, matsalata aya ce za ta ragu." e abinda ya tokare mata ma oshi tayi ta murmusa kawai, fita yayi ya rufo akin, amma kamar wanda aka koro sai gashi ya dawo da sauri ko rufe ofar bai yi ba ya shiga binta da wani kallo yace" Ke, ban yarda da ke ba, shirya na kaiki da kaina, ta yiwu ma da wani ne zaki ha u, in gaskiya ne muje na kaiki da kaina." Girgiza masa kai tayi ta dakata daga shirinsauka a gadon tace" Ka daina fa an haka ba kyau, wallahi babu wannan tunanin a tare da ni, kaima kuma ka sani." Da mamaki ya nuna kanshi yace" Na sani? Ta ina na sani in? Kinga malama tashi ki shirya in za ki je, t ya zan san garada nawa kika ba kanki bayan ni?" Wani malalacin murmushi tayi tace" Alhamdulillah, nagode ma Allah da ya zamana bayan kaine ba kafin kai ba." Wani kallo ya mata yace" Me kike nufi?" Sauka tayi a gadon tace" Ka fini sani." wafa yayi yace" Laifi na ne da na sakar miki fuska, amma zaki gane kurenki." e baki tayi cike da shakkarshi da ta rage a zuciyarta yanzun tace" Na gama gane kurena tunda na yarda na aureka, arshen hukuncinka kuma ka wannan ne... " Ta fa a tana nuna masa gado, sannan ta kalleshi tace" Game da hakan kuma a shirye nake, dan tun babu igiyarka a kaina nake kar an wannan horon." Hijabi da jaka ta auka suka fita a hanyar ma suna yadawa juna maganganu har suka isa asibiti. Malamar asibitin da suka samu tunda ta tambayeta mijinta ne wannan? Ta kuma ce mata e, kawai ta bata ar roba dan tayi fitsari ta mata gwajin ciki, ba ata lokaci kam gwajin na farko ya bayyana sakamakon ciki na sati tara. A tare suka kalli junansu sanda take fa a musu sakamakon, duka yanayin fuskarsu bai canza ba, sai dai kamar kowanensu na an mamaki ne da son gasgata abinda ta fa Jinjina kai yayi ya kalli likitar kawai ya mi e yace "An gode." Ya juya zai fita tace "Yalla ai." Dakatawa yayi ita kuma likitar tace "Akwai magungunan da ya kamata a siya mata." Dawowa yayi ya tsaya amma fa fuskarshi a mugun ha e, har ta gama rubutawa ta mi a mishi ya sake juyawa, da sauri Nafissa ta bi bayanshi dan ita kanta ba ta ce ga abunda take ji game da wannan sa o da aka isar mata ba, farin ciki ko akasin haka? Tana shiga mota ta rufe ofar cikin masifa da bala'i ya sha o wuyan hijabinta yace "Ke! Ni na ce miki ina son ciki? Na ta a fa amiki ina son haihuwa ne? Da uruciyar tawa za ki lalatani, to ba zai yiwu ba wallahi, cikin nan cireshi za'ayi kinji na fa a miki, ban tashi haihuwa yanzu ba." arfi ta wace kanta idanunta sun cika da hawaye tace" Ni ma an fa a maka ina son cikin ne? A zubar in sai me? Wa ya yi asara? Kai ne wallahi, dan kana zubar min da ciki sakina zakayi na je na auri wanda ke son haihuwa, kai kuma wallahi a gantali zaka zubar da an da Allah ya addara maka samu." Hannu ya sake kaiwa da niyyar sha o ta zille tana fa in" Kada ka kuskura ka ta ani wallahi." Wani uban ran washi ya zuba mata a kai yana fa in" ar iskar banza, a ganinki akwai wanda zai aureki bayan kin gama ta zubar in? Ai ni ne wannan addarar ta fa a ma, kuma da idonki zaki ga sanda
Chapter 59 · 0% Book details