← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 116

Sashe 22

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zo gidan nan ba ta yi ba, dariya sosai take shi kuma yana kallonta cike da birgewa yanda ha oranta ke jere reras farare tas, cikin dariya ta dafe ciki tace" Wallahi ka na da abun dariya." Cike da warin gwiwa yace" Na sani Matata, dan ma baki sakin jikinki da ni, da ba ke ba zama gum." Wani kallo ta masa tare da an tsagaita dariyar tace" Ka ta a ganin inda aka ba kura ajiyar nama?" Tsammm! Ya yi yana kallonta, tabbas magana ta fa a mai kyau, sai dai bai ji haushi ba tunda gaskiya ta fa a, sai kawai ya bushe da dariya ya nuna kanshi yace" Ni ne kura?" Wata yar harara ta galla masa tace" Ni dai ban ce ba." Hannunshi ya kai da niyyar talla o ha arta dan ta kalleshi, wanda sabo ya jawo masa hakan ya manta da wacece ya ke tare, yana daf da zai kai hannun sai kuma ya tsaya cak yace" Oh! Yi ha uri, na tuba Allah." Sai kuma ya ora da" Kin san wani abu, al awari na ma kaina zan daina duk wani abu marar kyau, saboda ke." e fuska tayi idonta har sun an rarako tace" Saboda ni? Me yasa sai ni?" Saida ya cire duk wasa ya mayar gefe cike da kamala sannan yace" Saboda ke kika tunasar da ni mahimmancin sallah, hakan yasa na fara bibiyar wa'azizzikan malamai, hakan kuma ba aramin tasiri ya yi gareni ba, dan na ara jin tsoron ubangijina." Wata nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke ta kalleshi tace" A ta aice dai tsoron ha uwarka da Allah yasa za ka daina?" Jinjina kai yayi yace" warai." Sanyayyan kallo ta masa mai ban sha'awa tace" Allah ya oraka a hanya madaidaiciya, Allah ya baka ikon gyara duk wani kure da ka san kana yi a rayuwarka, Allah kuma ya baka lada a kan ya i da zakayi da tsohuwar abi'arka wajen iro sabuwar abi'a." "Ameen, nagode matata." Ya fa a yana kallonta da auna kamar a ce an aura musu aure ne. Da mamaki ta sake kallonshi tace "Me yasa ka ke kirana da matarka? Bayan kuma ka san ba haka ba ne." aga gira yayi yace "To ai ina sonki, kuma na fa awa su Abba sun san da maganar, har ma ya min al awarin zai je ya ga Abbanki, kin ga kuwa kin zama matata." Hankali tashe ta marairaice tace "Dan Allah Yaya Mu'az ka rufa min asiri, aure da soyayya, ni sam ban ma san su ba, dama-dama ma auren tunda ta hanyarshi aka haifeni, dan Allah kar ka ruguza min burina, sannan ka ga ina karatu kuma Abba ma ya ce ba yanzu zai aurar da mu ba sai mun cimma wata warrar matsaya a rayuwa." Yana tu i yana kallonta da mamakin dama tana dogon surutu haka wanda bai shafi nasiha ko karatu ba? Sai kuma ya auke kai ya ta e baki yace" Matata kar ki damu, idan mukayi auren za ki ci gaba da karatunki, burinki kuma ki zayyane min shi yanzu, ni zan cika mi shi da yardar Allah." Girgiza kai tayi tana kallonshi tace" Ni dai dan Allah ka dakatar da almarar nan da ka ke rerawa, sam bana son aure a yanzu saboda wasu dalilai na." Ba alamar wasa ya kalleta yace" Fa i biyu na ji." Rumgume hannaye tayi tace" Ba na sonka, sannan ina da burika." Da hannu ya mata alama ya ance ido yace" Fa a min buri aya na ji." Wani murmushi tayi mai kama da kuka amma ba tace komai ba, cikin kulawa ya kalleta sosai yace" Uhum! Ina jinki?" Iska ta feso daga bakinta ta ha e kukan da ya taho mata tace" Babban burina shine nima mahaifina ya yi alfahari da ni, ko sau aya ne ina so ya furta min cewa *ina alfahari da ke*, zan so ya dafa kaina ya saka min albarka, sai dai ban sani ba ko zan cimma haka, dan na yi iya arina wajen koyawa kaina fahimtar karatu amma abun ya gagara, ban san me yake damun kaina ba, gashi yanzu za..." Shiru tayi ta kalli Mu'az kamar a tsorace, dan gani take ta yi su ul da baka sosai wajen fa in abinda ke ranta ga wanda ba wata sha uwa ba ce tsakaninsu, goge hawayenta tayi ta aure fuska a dole ita ba komai kawai, lura da haka yasa Mu'az bai ce mata komai ba saboda a karatunshi ya karanci l'homme et le monde (mutum da duniyarsa) yasa ya bata damar hucewa kafin ya ce mata komai. Ba wanda ya sake magana har suka isa kasuwa shagon Alhaji Ibrahim, wanda Saleema ce ta san shi a nan suke siyan duk wank abu da ya shafi atamfa, leshi, shadda da sauransu, zaune take kan benci daga baki-bakin shagon, shi kuma ya na tsaye ya rumgume hannaye yana kallon duk wani motsinta, ita kam hankali na kan kayan da ake ta fito mata da su tana dubawa dan za en wanda ya mata. Mu'az da ya kula da wani matashin da ke yawan kallon Saleema gyara tsayuwa ya yi yace " anena, sassauta mata kallon nan haka ka j, ka yi ha uri ka bar min ita ta wa ce, ka ga ni ma ba kulani take ba bare kai." Tunda ya fara maganar ta aga kai tana kallonshi tana kallon matashin, sai da ya gama ta girgiza kai ta kalli yaron shagon da kunya ta kamshi yana ta sosa eya tace" Yawwa wannan na ke so." Nuna masa duk wanda ta za a ta yi sannan ya jinjina kai yace" Bari na fa awa Alhaji." Shigewa ya yi ciki ita kuma ta kalli Mu'az tana sauke numfashi, shi ma kallonta yake da fara'a a fuskarshi yace" Ban san me yasa ba, amma dai haushi na ke ji idan wani na kallonki." Fuskarta a ha e tace" Ka daina wasar nan mana, na fa a maka komai fa yanzun nan, sam ni da kai ba mu dace ba." Sam babu alamar ya ji zafin maganarta ko makamancin haka, sai ma murmushi da ya sakar mata yace" A gaba za ki so ni, lokaci kawai ki ke bu ata na baki, kuma na baki daga nan har a aura mana aure." auke kai tayi ta kalli mai shagon dake fitowa yana mata murmushi suka gaisa, nuna masa kayan ta yi ya lissafa ya fa a mata tare da mata ragi sosai saboda sanayya, godiya ta masa bayan ta biya ku in yaronshi ya auki kayan ya na saka mata a mota. Ba su yi nisa ba aka fara kiraye-kirayen sallah magriba, faka motar ya yi gefe ya kalleta yace "Matata, za ki iya jirana na yi sallah?" a baki ta yi za ta yi magana sai kuma ya langa e kai yace "Dan Allah madame, kar ki hanani, ke ce fa ki ka nuna min mahimmancin sallah kan lokacinta, shiyasa na ke arin kamantawa yanzu." Sakin fuskarta tayi daga aurewar da ta mata ta saki murmushi tace "To shikenan, a sakamu a addu'a." a motar ya yi zai fita yana fa in "Tunda na ganki na ke addu'ar samunki, kar ki damu matata, addu'ata ta ki ce." Saida ya rufo mata ofar kawai ta saki wani sanyayyan murmushi tana girgiza kanta, gyara zamanta tayi sosai tana hangenshi bakin ofar masallacin yana alwala, irin yanda yake sauri saboda an kusa tayar da sallah, amma kuma a nutse yake kamar ba jikinshi ke kazar-kazar in ba, ba ta gushe tana kallonshi ba har suka kabbara sallah. ______________ Da sallama dattijuwar ta shigo akin, a sanyaye ya amsa yana tashi zaune, cike da ladabi ya kar i kwanon hannunta yace "Mama da kan ki? Ina su Fareeda?" Saida ta zauna tana fuskantarshi kafin tace "Suna can suna aikin da aka saba, ka san asabar in nan uta ce ta farkon hutun makaranta da aka shiga, dan haka akwai bukukuwa da dama." Jinjina kai ya yi yace "Hakane, amma Mama ai da ba ki kawo min da kanki ba." Irin kallon nan na manya ta aika masa tace "Na kawo maka da kaina ne saboda a gabana na ke so ka ci ka bani kwanon." Cike da kunya ya sosa eya yace "Mama, Allah za..." Dakatar da shi tayi da hannu tace "Ka ga Huzeifa, ka ci abincin nan yanzu ko ranka ya ace." Sunkuyar da kanshi asa ya yi tare da talla e ha arshi, bai san ta ya zai kwatanta ma mahaifiyarshi ba ya sha'awar cin komai ba? *Allah sarki, Allah ji an Babanmu*! Wannan zazza ar murya ita ke masa amsa-kuwa a kunnuwa, sahihiyar fuskarta mai cike da kamala da haiba, tsintar kanshi ya yi da murmushi shi ka ai a zaune. Mahaifiyarshi da ta ura masa idanuwa ta na jiran ya ci abincin ta ga shiru, a arshe sai ganin ta yi ya ige da murmushi shi ka ai, cike da kulawa tace "Huzeifa." Zunbur ya kalleta dan ya manta a gabanta ya ke, da sauri ya kalleta ya an rarraba idanu yace "Ah...ahhh, na'am Mama." A tausashe tace "Me ya ke damunka?" Girgiza kai yayi kanshi asa yace "Ba komai Mama." ara gyara zama ta yi sosai tace "Huzeifa, kada wannan jarabawar ta sa ka illata kanka, ka daina cin abinci gaba aya, kullum karatu ba ka da lokacin hutu, an lokacin da ba karatun ka ke ba kuma inki ka ke yi, kana ganin hakan ya yi dai-dai? Ba ka tsoron ulcer inka ta tashi?" Kallonta ya yi a ladabce yace" Ki yi ha uri Mama, in sha Allah zan kiyaye, ai komai ya zo arshe tunda an gama." Cike da tabbaci tace" An gama, amma jiran tsammanin sakamakon shi yake jefaka a halin tunanin nan, me zai hana ka bar wa Allah za i, idan ka yi nasara ka gode masa, idan ba ka samu ba ka gode masa ka kuma duba wata hanyar ka bi." Ajiyar zyciya ya sauke ya jinjina kai yace" Hakane Mama, in sha Allah zan yi yanda ki ka ce." "Allah yasa." Ta fa a tana kallon kwanon abincin tace "Maida hankali ka ci abincin." "To Mama." Ya fa a yana jawo kwanon dan ba ya son yin
Chapter 22 · 0% Book details