Sashe 87
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ka ga dole ka zama * awisuna*, duk da ana cewa budurwa ne allurar cikin ruwa, amma ni kaine *allurata* da Allah ya bani nasarar dam arka da hannu bibbiyu." Wani faffa an murmushi yayi yace" *Deeyah*, kina so na ci gaba da mulkin garin nan kuwa?" Jinjina kai tayi a snyaye tace" Ina so, ko dan a kirani da *sarauniyarka*." Girgza mata kai yayi yace" Ki daina fasa min kai haka, za ki sa a kasa gane wannan sarkin, oya muje, yanzu na san ana jiranmu a falon Ummina." Rusunawa tayi gwanin ban sha'awa tare da cewa" Yadda sarkina ya so." Rumgumata yayi jikinta a nutse suka shiga takawa harsuka isa bakin ofa, hannu yasa ya sake jawo mata hular ita kuma tana fa in" Wai shi sarki dole ne ya iya wannan takon asaitar?" Ba tare daya kalleta ba yace" A jini yake, ban fahimci haka ba saida na mallaki hankalina." Cike da tsokana tace" Amma dai yau zan matsa maka afafun nan, dan nasan suna maka ciwo." Murmushin daya saki mai arfi yasa dogaran dake tsaye wajen corridor suka farga da sarki na fitowa, suna isowa suka rusuna suka gaisheshi tare da bu e musu ofar, Saleema ce ta fara shigewa dan ya saketa sannan shi ma ya shige. Tunda suka doso falon bayan jakadiya ta sanar da sa on shigowar mai martaba uban talakawa Saleema ta sake daidaita tafiyarta da jikinta sosai, karatun da sukeyi da dattijuwar jakadiyar nan ne har yanzu bai fita a kunnenta ba, ta yarda cewa nuna ragwantaka a farkon lamarin nan da kuma raki kan sa wa ya ficewa namiji a rai har ya dinga shakkar ta aka, dan hakane ita duk wahalar da take ji yayin al'amarin nan da zaran an ida take iya arinta wajen nuna ba abinda ke mata ciwo, amma har yanzu daga asanta har mararta ciwo suke, dan tana tare da rashin sabo a fanni, Allah Allah take su rabu ta koma akinta ta sake shigewa ruwan umi dan daga jiya zuwa yau ta fahimci bata da masoya sama da su. Kanta sadde yake yayin da yake ri e da hannunta, abun mamaki shine duka wa anda ke zaune kan kujera zubewa sukayi asa duk da bata ga fuskokinsu ba, ba yadda suka iya girma ne kuma Allah ya bashi, idan a ke e suke zasu iya zamansu, amma tunda a cikin mutane ne har iyayen kansu su kan rusuna ne dan girmama wanda Allah ma ya girmama ta hanyar jarabtarshi da mulki. Gimbiya Ramlat kanta zaune take a kan wani darduma da ke zagaye da wani ton fillow irin wanda ake ora afafu, inda ta ga hannun gimbiya Ramlat na nuni tare da cewa "Zauna ata." A hankali ya saketa ta zauna kusa da ita duk da asa ta so zama amma ta ri eta, ta dai ji ya zauna amma ba ta san ina ne ba, gaisuwa ce ta sarakai kowa abun a jiinsa yake, hakan yasa iya gaisuwar ba ta wuce "Barka da safiya." Sai kuma annenshi da suke gaisheshi da "Allah ja zamanin mai mara awa." Ta hanyar lumshe idanu da yatsu biyu kawai yake amsawa, saida falon yayi shiru na wasu da u kafin gimbiya Ramlat tace " ata, nan duka ahalinki ne, zan iya bu e fuskarki dan ki ga an uwanki su ma su ganki?" Shiru tayi ba ta ce komai ba cike da kunya, a hankali gimbiya Ramlat ta an ja hularta baya ka an fuskarta ta fito, murmushi ta sakar mata ta nuna mata maza da matan da kuma iuayensu dake zazzaune kasancewar litinin ce kuma ba uwa ce ita akwai bu atar su san junansu tace "Ga su, sai ku gabatar mata da kanku." Wanda ya fara nuna kanshi ne yace "Abdul Karim, ni nake bi wa mai martaba sarkin mara awa." Nuna wata kyakyawar matashiya yayi yace "Ga matata..." Cikin nutsuwa da sanyin murya matashiyar ta ago kai tace "Rufaida, ina miki barka da zuwa ahalin masu adalci." Murmushi Saleema ta sakar mata bayan ta mata kallo aya ta kalli wata matashiya ita ma data nuna kanta tace "Ni kuma Sarah, ina miki barka." Wata matashiya ce ita ma ta yatsina fuska ta kalli Saleema tace "Izza, Izzatu, barka." Ta arashe tana hararenta sama da asa. Tsaf a idanun Saleema, hakan yasa ta shiga taitayinta da tunanin ita kuma me ye tsakaninta da ita to? Daga fara ganin juna yanzu sai harara. ...Da haka suka dinga gabatar da kansu har ananan, saida suka gama tsaf har iyayen kafin Saleema ta sadda kanta a ta aice tace "Nagode muku." Daga haka ba ta sake cewa komai ba, shiru ne akin ya ratsa inda gimbiya Kubra da arta ke mamakin iskanci irin na wannan ar talakawa, su yanzu duk da ba dan ita suka zo ba, amma dai hada dalilin ganinta, shine zata amsa musu duk gabatarwar nan da wai *nagode muku*! Gyaran muryar da Abdus-samad yayi a sanyaye ne yace "Amm..." Har gimbiya Kubra da ba haka ranta ke so ba dole ta sake sadda kanta duk qka ara nutsuwa dan jin bayaninshi, ci gaba yayi da fa in "Sakamakon ba in da har yanzu ke kai da kawowa, ba zamu samu damar tattaunawa ba kamar yadda aka saba..." Shiru yayi yana sauke numfashi a hankali kafin yace "Zamu ha u sati na sama in sha Allah." A tsanake ya shiga arin tashi, shiru akin ya sake auka kowa kanshi asa, saida ta ji mi ewarsa da kyau har ya an fara takun nan nasa dake saka ta jin tausayinshi ta aga kanta a hankali saidai ta fi aga idanunta fiye da kanta, hakan uasa idanunsu ha ewa dana juna. Da idanunshi ya mata alamar _"Na fita."_ Lumshe idanunta ta fara yi alamar _"To."_ Sannan ta warasu sosai sama, sai ta an daga yatsarta manuniya ta nunashi alamar _" Allah ya tsare min."_ Nunashi da tayi ya tabbatar masa _" Shi. "_ Kenan take nufi, a sau e ya lumshe idanu sannan ya arasa fita daga falon ya bi ta hanyar da yanzu dogarai na nan suna jiran fitowarshi. Saida ya fita Izzatu ta mi e da sauri ba girmamawa ta kalli mahaifiyarta gimbiya Kubra tace "Mama ni zan shiga ciki, sai kin taho." Juyawa tayi ta tafiyarta, a hankali gimbiya Kubra ta bi bayanta kafin da aya duk su bar falon, daga Saleema sai gimbiya Ramlat kadai aka bari, hakan yasa gimbiya Ramlat kamo hannayen Saleema cikin nutsuwa tace "Saleema, ya ba unta? Fatan dai kina jin da in zaman gidan namu?" Murmushin ya e kawai tayi, yo ita gidan da ko gama sanin gabanshi ba ta yi ba, har yanzu daga falonta zuwa akinshi ka ai ta sani, bayan nan ko a yankata ba za ta kai kanta akin da ake mata gyaran jiki ba zuwa akinta, gida uwa akin kurege, can ofa nan aki, a da tana jin ana cewa gidan sarki ofa takwas ke akwai ta shiga kawai, amma yanzu da ta shigo sai take tunanin anya ba ta fi haka ba? Ta yiwu kawai shaci-fa i ne na mutane ko kuma dan a rikita munafukai. Ita ma murmushin tayi ta jinjina hannayenta da kyau tace "Saleema, akwai abinda na so fa a miki tun ranar da aka kawoki, ama ban samu dama ba, shin zamu iya yin magana yanzu?" A nutse kanta sadde tace "Ranki shi da e zamu iya yin magana, ba sai kin ji son ra'ayina ba." Murmushi tayi tace "Hakane, amma da fari ki daina ce min ranki shi da e, ko dai baki aukeni tamkar uwa bane?" A hankali ta girgiza kanta tace "Tamkar uwa nake kallonki, a gafarceni, zan kiyaye in sha Allah." Jinjina kai tayi tana murmushi tace "Saleema, kinga nan gidan sarauta ne, babu abinda muka rasa na daga dukiya ko iko, daidai gwargwado Allah ya mallaka mana, tun fil'azal kakannin wannan masarauta an kasuwa ne da aka sansu akan harkarsu, kuma a da jikoki basu yada wannan gadon ba, babu abinda zaki nema a nan ki rasa, sai dai akwai abu aya da bamu da shi a gidan nan." A hankali ta so aga kanta ta kalleta sai kuma ta i hakan saboda suna kusa ne sosai, lura da haka yasa gimbiya Ramlat ci gaba da fa in" Hakane Saleema, akwai abu aya da ba lallai ki sameshi a nan ba, wannan abun shine *ha in kai* na an uwa, kin gani Alhamdulillah muna da yawa, sai dai yawan na taron tsintsiya ne ba shara, abu alkairi ba zai sameka ka waiga ka ga an uwanka na gidan nan a kusa da kai ba, Saleema wasu mutane na aukar duniyar nan da zafi sosai, mulki, mulki sai ya sa ka nesanta daga an uwanka, kinga mijinki...?" Ta fa a da yanayin tambaya ta tsareta da idanu, sadda kanta tayi cike da kunya ta aga kai ka an, orawa tayi da" Karki auka yana cikin farin ciki ne da wannan nauyi dake kansa, ba kuma zai fi kowa arziki ko matsayi bane, Saleema a halin yanzu mijinki tamkar *tsokar naman da aka jefata a tsakiyar kuraye ne*, a lissafinki ya zasu farauci wannan tsokar?" oyayyen numfashi Saleema ta sauke kafin tace" Wawaf da zasu daka a kanta abun ayatarwa ne wajen kallo, sai dai abun tausayi ne ga su kurayen, dan kuwa duk kurar da ta samu ba zata anfaneta da maganin yunwa ba, bayan cutar da kawunansu da zasuyi, dan akwai yiwuwar su kashe kawunansu wajen aukar wannan tsokar." Murmushi tayi tace" Da kyau Saleema, to wannan kujerar da mijinki ke zaune a kai ita ce tsokar naman, kinga kuwa ba za'a sameta ba sai babu kowa a kai, idan kuma ya zama akwai wani mahaluki a kant? Hakan yasa suke kawar da duk wanda ya nemi shan gabansu." Ajiyar zuciya ta sauke kamar za ta yi kuka ta sassauta murya sosai tace" Saleema, abu biyu zan fa a miki da zai taimaka miki wajen zamanki lafiya a gidan nan, na farko ri e sirrinki, duk tsanani duk wuya kada ki ta a fa awa wani abinda ya shafeki ko ya shafi ke da mijinki, komai girman mutum ko matsayinsa a gun mijinki, dan wasu zasu iya anfanin da matsayinsu a gareshi su