Sashe 105
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Oh Allah, akan rakaki fits..." Da sauri ya sauko daga kan gadon saboda ganinta zaune asa sai gumi take ha awa, dur usawa yayi yace "Matanmu lafiya? Ko na uda ce kike? Haihuwa kike ji?" o rigarshi tayi cikin azaba da ra i tace "Ita ce, ita nake ji... Ummi, kira Ummi." "To to." Ya fa a yana Mi ewa tsaye ya an nufi gaban madubi ya koma ya nufi ofa ya sake dawowa, wayarshi ya auka ya kira Ummi wacce a lokacin tana tsaye kan afafunta tana addu'ar Allah ya sauke Saleema lafiya, tana ganin kiran a wannan lokacin ba ta tsaya ata lokaci ba ta nufo angaren nasu tana amsar wayar da gata nan tafe. A halin da ta sameta kawai ta tabbatar haihuwarta kusa take, dan haka ta ce ya yi sauri ya kira malamar asibitinsu, ya fita falo dan kiranta a waya, ya kirata ta aga tana gaisheshi kawai ya ji wata arfan nishi daga akin Saleema na fa in "Wayyo Ummi, Mamana, ya taho wallahi." A gigice ya dawo akin da gudu yana maida wayar aljihu ba tare da ya kashe kiran ba, ganin Ummi dur ushe gabanta ta yaye mata yaloluwar rigar baccinta sama tana ara ware mata afafu yasa shi arasowa da sauri, ita ma Ummi da sauri ta dakatar da shi tace "Maza bani kayan haihuwarta." "To." Ya fa a yana juyawa zai fita sai kuma yace "Ina ne suke Ummi?" Kallonshi tayi tace "Ba kai da ita kuka san inda kuka aje abunku ba?" Da sauri ya fita a akin yana fadin "Oh, na tuna." Haihuwa dai kam an yi ta a akinshi dan haka sai dai daga baya a tsaftace masa wurin, yana shigowa akin da kayan ni i-ni i suka ha a idanu da Ummi da take shirin fita a akin yana son ya tambayeta kukan jariri yake ji fa tun daga falo, da sauri ta kar i kayan tace "Maza bani sabuwar re..." Sallamar da aka kwa a daga wajen falon yasa su kallon ofar dake bu e, Ummi ce tace "Je ka gani waye." Inda Saleema ke kwance asa kanta a kan filo ya kalla yace "Ummi kukan jariri nake ji." A nutse tace "Ta haihu, duba ka gani." Sake kallon Saleema yayi wacce idanunta ke rufe zufar da take yi azun tana bushewa a jikinta, washe baki yayi ya fashe da dariya ya rumgume Ummi duk da kayan dake hannunta yace "Ummi ta haihu? Ta haihu lafiya, wayyo Allahna." Jin wata sallamar kamar an an shigo daga ciki yasa ya saki Ummi ya juya ya fita a akin, jim ka an suka shigo tare da likitar da ko da ta ji maganarshi a waya cewar ina kayan suke? Ta tabbatar da abinda ta fara zargi da yasa aka kirata a wannan daren, dama kuma aikin kwana take a asibitin dan haka kawai ta shigo tare da sanar ma dogarin dake tsaye abinda ke faruwa shiyasa ya mata iso zuwa ciki. Ko da ta yankewa jaririn cibiya ta jaye mata rigarta daga sama ta ora mata shi a kan irjinta, duk kukan nan da yake sai kuwa yayi shiru inda ita kanta Saleema ta ji wata azababbiyar soyayyar jinin nata ta ara huda duka sassan jikinta tamkar dai bu a zuciyarta ne aka yi aka saka mata shi ciki, lumshe idanu tayi ta ora hannunta na dama ta dafe bayan yaron dake ta wutsilniya da afafu bakinshi kuma na ta ramumin abinda zai tsotsa. Hakan yasa Ummi dake tsaye tana gyara zanen da za'a sakashi ciki tace "Wannan miji nawa an ya ba acici bane?" Dariya likitar tayi ta kalleta da kyau tace "Ranki shi da e, an yi sa'a fa batayi ari ba." Murmushi Ummi tayi tace "Alhamdulillah." Matsowa tayi ta auki yaron ta tsaftace mishi jikinshi kafin ta na eshi cikin tattausan zanen sannan ta nufo hanyar falon, tana bu ofar Abdus-samad da yake ta le e daga nan yayi saurin juya mata baya yana sosa eya, murmushi kawai tayi ta girgiza kanta tace "Ka dai yi ha uri a gyara mata jikinta, in ya so idan za ka iya ma ka wuni tare da ita." Juyowa yayi da sauri tunda ta fara maganar, ganin jaririn a hannunta yasa shi tara hannaye yana son kar arshi, a nutse ta ora mishi a hannayenshi ya zubawa fuskarshi idanu, murmushin daya saki ne ya ba wallar da ta jima tana taruwa masa a idanun damar zubuwa ta ijiyarshi ta dama, sumbatar bakin yaron yayi kafin la aba masa abinda shari'a ta koyar a kunnenshi na dama wato kiran sallah. Suna tsaye likitar na taimaka mata tana mata durwa ( unzugu) ya shigo akin, ita kanta Saleema sai da ta ji kunya duk da jikinta a rufe yake, da sauri likitar ta gyara mata aurin zanenta tare da fita a akin ta auki bokitin dake cike da ruwa da sabulu na ruwa na tsaftace muhalli masu amshi bayan an gyara akin tsaf. Jirin da ya nemi aukarta ne yasa ta saurin Ri o hannunshi da sauri shima ya ri eta gam tare da taimaka mata ta zauna bakin gado, kallon fuskarta yayi tayi fess da ita sai lumshe idanu tayi, murmushi yayi yace "Dama ta ce za ki iya jin jiri, amma yanzu za ta kawo miki magani, ki kwanta ki huta." A ladabce idanunta a rufe tace "Um um! Ummi ta ce zan koma akina ne." Marairaicewa yayi yace "Me yasa? Saleema idan kika koma can ganinki wuya zai min, kinga mutane zasu yi ta kai da kawo." Matse bakinta tayi sosai ta li e idanu, ra ata yayi a jikinshi yana kallon fuskarta yace "Matanmu, nagode miki, kin canza min rayuwata gaba aya, *ina alfahari da ke*." Murmusawa tayi ka an tace "Nima nagode maka da ka canza min rayuwata kuma ka min ciki." Murmushi yayi ya kara rumgumeta a jikinshi yace "Nima nagode da kika yarda na miki cikin." Turo baki tayi gaba tace "Bayan nan fa?" Tallabo ha arta yayi suka kalli juna duk da ita bacci da kuma jiri ne ke damunta a yanzu, amma haka take lullumshe idanun, a sanyaye sosai cike da salo da kuma tabbatar mata da abinda ke zuciyarshi ne yace "Sannan kuma *ina sonki*, ina sonki Haleematu, ina sonki fiye da yadda kike tunani, ina aunarki tamkar babyn da kika haifa min yanzu, har ma na rasa wane na ffi so a cikinku ku biyun." Hannunta tasa a bayanshi ta zagayo ugunshi idanunta cike da hawaye a sanyaye tace" Bawan Allah, ka kusan irin farin ciki da ka sakani dalilin fa an wannan kalmar? A kullum tunani shine ka da baka sona, kullum zuciyata tana raya min ko dan an tusa maka ni shiyasa ka kasa jin sona a zuciyarka, gashi kuma ni na kamu da naka son ta yadda ba zan rayu babu kai ba, shiyasa ka ga ina matsa maka da sai ka fa a min kana so na..." A hankali ta sake fa awa jikinshi suka rumgume juna am tace" Ina sonka Abdul, ina sonka Abdus-samad, ina aunarka da gaba aya zuciyata." Lumshe idanu yayi ya kara matseta warai a jikinshi yace" Ni ma wannan fargaban ya hanani fa a, yadsa aka dam aki gareni ba tare da shawararki ba yasa nake tunanin ko har yanzu akwai birbishin soyayyar wanda aka fara saka miki rana da shi, dan Ummi ta bani labarin komai daya faru, sai na ke jin tsoro kar na fa a miki ke kuma ki ce ba kya sona, shiyasa na za i muyi ta zama a haka, amma yanzu da na tabbatar mun zama aya ga kuma anmu, ban damu da komai zai faru ba, abu aya dana sani zan iya ya i a kanki dan na ga na sameki ni ka ai." ara matseta yayi yace" Ina sonki." ara ta saki tace" Ahhh! Abdul ka za allani gida biyu..." Sassauta mata ri on yayi yana murmushi yace" Yi ha uri matanmu." Banko akin Ummi tayi tana ganinsu ta kawar da kanta tana kame-kame tace" Amm..kai...Babana fita ka bamu wuri za mu kaita akinta." A sanyaye ya mi e shi dai ji yake kamar a barta ita da jaririn duka zai kula da kayanshi, amma sai gashi sadda likitar ta fita da Saleema a akin Ummi ta kalleshi tana jijjiga jaririn dake neman fashewada kuka tace" Babana, ka san da dai sai tayi arba'in ko? Kuma a angarena za ta yi wankanta." Zaro idanu yayi yace" Arba'in na me Ummi?" Da mamaki tace" Oho! Baka sani ba?" Sai kuma tayi murmushi tace" Hakane, to tunda wannan ne farko a gareka za ka san me arba'in ke nufi." Sosai Saleema ke jego cikin farin ciki da kwanciyar hankali, dan kuwa a angaren Ummi aka ware mata aki ita da jaririnta suna karbar kulawa ta musamman, Da kanta ta kira Iklim a waya ya shigo har falo na biyu na Ummi, bayan sun gaisa ta. bashi kayanta da za'a mata inkin shigar suna tare da takardun da take yin zane tace "Irin wannan nake so." Sannan ta nuna masa kowane zane da kayan da take so ya kasance a kai, tunda ya urawa zanen idanu yake kallo da mamaki kafin yace "Ranki shi da e, wannan in a wani wuri kika kalla sannan kika fitar da zanen? Ko kuma dai ke kikayi?" Murmushi tayi tace" Ni nayi Iklim, dan Allah ka maida hankali ka min shi yadda ka ganshi a takardar nan." Jinjina kai yayi mamaki da al'ajabi yasa shi kasa cewa komai, saida ta sake cewa" Ka ji ko?" Sannan yayi saurin cewa" To to, in sha Allah uwarmu za'a yi shi yadda yake a nan." *Ranar suna* sosai inkunan Saleema suka zama abun kallo ga mutane, gashi abu ne da ya tara manyan mata da suka amsa sunansu, dan wani ala ar ko ta nesa ce ya kan zo dan shi ma ya kasance aya daga cikin wanda suka zo bikin gimbiya, sai ya zamana wasu na aukar hoto da ita ne a wayoyinsu dan kawai inkinta. Haka har Hajia Mardiya wacce anwa ce ga premiere dame ma'ana matar shugaban asa wacce suke an uwa ga gimbiya Zulaihat data gayyacesu ita ma ta ga inkin kuma ta ke tambayar gimbuya inkin