← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 116

Sashe 41

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _25_ Har 11:00 na dare Ardiya na tare da Gaishata suna tattauna batu akan auren nan, daga arshe ne dai Gaishata tayi arin fito ma Ardiya a mutum ta hanyar fa in "Kinga awata, ni fa sai dai kiyi ha uri, amma gaskiya ar nan taki sai na koya mata hankali, wallahi na tsani yarinyar nan har zuciyata." Da ma aukakin mamaki Ardiya tace " ata kuma? Wace ar ta wa? Me ta miki?" Dan fahimtar da ita tace "Ba fa cikin anki ba, Saleema nake nufi." Wata ajiyar zuciya Ardiya ta sauke tace "Ohhh! Wannan? Hmmmm! Me ta miki ita kuma?" Cike da balbalin bala'i tace "Alhaji ne fa ya ce ita ta bashi shawarar ya aura wa Mu'awwaz azamar yarinyar can, ita ta zugashi har ya ha ana da kucakar can, wallahi ba zai yiwu ba, sai ta gane kurenta." Da wani sabon mamakin ta sake kallonta tace "Ita ce? Ta ya ya? Shi ma dai Alhajin kamar wani..." Sai kuma tayi shiru tuna maganar ba lallai ta ma Gaishata da i ba, Gaishata data fahimta jinjina kai tayi tace "Ai ni da fari zarginshi ma nake cewa yana son yarinyar, maganar aurenta da aka fara da Mu'az ne yasa na janye zargina." Zaro idanu Ardiya tayi dan bata san da maganar ba sam, duk da ta ga kwanakin nan yana yawan zuwa gidan, amma bata kawo komai ba saboda Hadeeya ta fa a mata yace yana sonta, ba tare da mamaki ya bar fuskarta ba tace" Mu'az kuma? Yaushe suka fara soyayya da Saleema? Ta ya duk ban san haka ba?" Cike da tabbaci Gaishata tace" warai, ta ha ana da ar aiki azama, ita kuma za ta shigo gidan nan a matsayin suruka, ta fito daga daula ta shigo wata daular, ba zai yiwu ba, in dai ina raye wallahi ko zanyi yawo tsirara sai yarinyar nan ta ana ku arta, Mu'awwaz tanadi na masa da shi kanshi bai san burina a kan shi ba, kawai rana aya ta wargaza min komai, gashi Alhaji ya gindaya sharu a masu tsauri, wanda idan na ce na dage to tass zai sakeni sannan ya tsinewa Mu'awwaz, duk a kanta ita aya? Ba zai yiwu ba." Ardiya sa ta ji zuciyarta na tafasa na wai Saleema za ta auri Mu'az, to yaushe ma aka tsara haka ba tare da ta sani ba, arta kuma da ta ce ya ce yana sonta? Ta san dai Hadeeya ba za ta mata arya akan wannan maganar ba, kenn yanzu rashin matsayin na ta har ta kai a fara tattauna lamari irin wannan Alhaji Yusuf ya kasa sanar mata? Lallai da ita suke magana. A sanyaye ta kalli Gaishata dake ta cika tana batsewa tace "To yanzu ke me zaki mata? An riga da an aura fa, ki barshi ya wuce kawai." Girgiza kai tayi a hassale tace "Na fa a miki ba zai yiwu ba, ita ba nan za ta shigo cikin farin ciki, tana murnar ta samu ha e kamar Mu'az, to dole ita ma ta tasashi ko tana so ko bata so." Da mamaki tace "Ban gane ba?" Rai ace tace "Wai ke ba kya ganewa ne? Ba zan bari auren ya faru ba bare har ta shigo gidan, kuma wacce ta yi sanadiyar shigowar ta ta gidan nan sai na fitar da ita." Wani shu'umin murmushi Ardiya tayi daya fito da ha oran makkarta guda biyu cike da siga ta makirci tace" Ke yanzu kika fara da ita, ni kuma da uwarta nake kishi, abu ne da ba zan yarda ya ta a faruwa, ana mata uku ban aurar da ko aya ba, a ce Saleema ta fara aure kuma da namiji kamar Mu'az, tana da iya wawuya a ce ta samu namijin da ya kereta a komai." Sassauta acin ranta ta fara yi ta kalleta sosai tace" Hakan na nufin za ki taimaka min kenan?" Jinjina mata kai tayi sosai tace" * warai kuwa, ke burinki dakatar da aurenta da Mu'az, ni kuma burina akan Saleema, hanata auren duk wani wanda zai iya zama gata a gareta.*" Yanzu kam mamaki ne ya bayyana a fuskar Gaishata tace" Ban gane ba? Gata kamar ya?" Ba tare data ha iyi murmushin muguntarta ba tace" Nufina shine, duk wani namiji da zai iya zama wayayye, mai zurfin ilimi na boko, sannan an manyan gida, bugu da ari wanda yana ri e da babban aiki na gwamnati ko kuma an banki." Jinjina kai Gaishata tayi tana murmushi tace" Amma ta ya zakiyi haka bayan ba ke ce ubanta ba?" Murmushi tayi tace" Ki zuba idanu ki gani, ba mahaifiyarta na tun aho tana rayuwa a gidan mijinmu ba duk da bata da ilimi kamar ni? Ba boka ba malam zan ruguza rayuwarsu ba tare da sun ankara ba, ilimina ne zai anfaneni a karo na ba adadi." e fuska tayi sosai ta kalli asa cikin jin haushi tace" Har ni zai fara wula antawa saboda wata banzar nasara da Saleema ta yi, har yake fa a min ka an ya rage ya fara ciyar damu da arzi nta, hmmmm! Zan gani." Kiran da ya shigo wayar Ardiya ne yasa ta kallon wayar dake kan gado, saida ta ta e baki tace" Ka tuna bana gidan kenan?" wafa tayi sannan ta auka, a ta aice daga angarenshi yace" Kina ina?" A yatsine tace" Ina inda ka kawoni mana." A dake yace" Ki fito gani ofar gidan." it! Ya kashe kiran ita kuma ta aje wayar ta mi e tana fa in" Kinga wani sabon rashin mutumci kuma, sai da ya zo sannan ya kirani." Da haka sukayi sallama ta fita da ba wa juna tabbacin zasuyi waya da safe. Haka suka rabu kowace zuciyarta fes na samun matallafi akan burinshi, wani angare kuma una ce ta aukar fansa akan bayin Allahn da ko tunaninsu ba sa yi bare su cutar da su. _Zan iya cewa yanzu ne za mu fara wasar, *BAIWATA* ba wai iya baiwar Saleema ta inki bane kawai yake magana a kai, akwai wasu oyayyin baiwar ma da sai kun bini a sannu za ku fahimci haka, maudi'unmu ba wai wa zai koya mata inki bane, *wanda zai tallafa mata* wajen tsaya mata akan cikar burin na ta shine maudi'unmu, da ba dan haka ba ai za mu iya saka mahaifinta a matsayin tela wanda zai koya mata, amma anan burinmu shine fito da baiwar yaran da ake tauyewa ta hanyar hanasu nisawa wajen cimma burikan rayuwarsu, baiwar Saleema za ta fito ko babu *Huzeifa*, kamar yanda wanda suke ganin sai ta auri Mu'az ne burinta zai cika, ba haka abun yake ba a tunani, iyayyar wasu ga Saleema ba za ta barta zaman lafiya da farin ciki a gidan dayawa daga cikin mazajen da suke sonta ba, ni kuma littafina ban tsarashi da tunanin rubuta gwagwarmayar rayuwar aurenta ba, zan iya saka. Hakan dan nisha i amma ba gundarin labarin ba, maudi'ina shine ta ya Saleema za ta cika burinta? Sannan yaushe burin zai cika? Kuma waye zai taimaka mata wajen cikar burin? Sannan *me ce ce ha anin BAIWAR SALEEMA*? Wannan shi ne._ *Da* mugun sauri ta juyo tana kallon ofar, har ga Allah ta auka surukarta ce dan ita har yanzu a tsorace take da matar, ajiyar zuciya ta sauke ganin Mu'awwaz ne ya shigo, kakkare jikinta ta fara yi dan ta gaji da zaman, yanzu ma tashi ne tayi har ta cire zip in rigar da niyyar yin wanka. Tafiyarshi da yanayinshi take suka nuna mata ba lafiya yake ba, saidai ta fi ta'alla a hakan da maye, tsaye take bata gusa ba kuma bata daina kallonshi ba har ya zo daf da ita yana layi sai dai ba irin cancan ba, yadda yake matsota sosai yasa ta fara ja baya tana yatsina baki saboda warin sigarin daya daki hancinta. Gaff! Ta dangane da jikin bango, amma sai ya sake matsawa yana are mata kallo da jajayen idanunshi yana fa in "Wato amaryata, hahahahaha! Wai ke ce Abbana ya aura min ko? Kuma na san farin ciki kike, to ni bana yi saboda bana sonki, kawai dai..." Sai kuma ya ha ata da bangon tare da ora hannunshi na hagu kan cikinta, sannu sannu ya aga rigar ya ora hannun kan fatar jikinta ya matsa cikinta, rufe idanu tayi tasa hannaye ta turashi tace" Mu'awwaz ka dawo hankalinka fa,." Kallon fuskarta ya yi duk da ba wani bu a idanun yake ba yace" Keee! Ni ne ma ban da hankalin? A gidan ubana fa kike, sai in miki rashin mutumci." Sake turashi tayi dan ita warin nan neman sakata amai yake tana sake fa in" Ka matsa daga gareni." Har yayi baya sai kuma ya sake saurin matse mata wuri sosai har numfashinsu na gauraya, hannu ya sake kaiwa jikinta da yanayi na zafi-zafi yana son since zanen dake jikinta yana fa in" Ke kin isa ki dinga tureni haka? Dama ba abinda kike so ba kenan har kika yarda kika aureni, to zan miki shi yanzun nan ki ji da inkiiiii." Bakinta da yake laluba yasa kaucewa a rikice tace" Mu'awwaz karka wula antani haka mana, dan Allah ka da ka keta min haddi alhalin kana cikin maye." Wawan mari ya kashe fuskarta da shi tare da cewa" Zan kasheki kika sake min magana a nan, ke za ki fa a min me zan yi ne? Rayuwata ce fa, ina ruwanki?" Fashewa tayi da kuka saidai ba ta sake arin hanashi abinda yayi nufi ba, tana ji tana gani ya mata kaca-kaca a darensu na farko ba tare da bin ko wace irin a'ida da ya kamata abi ba, daga gurin bai sake motsawa ba baccin masifa ya aukeshi, sai ita ce ta yi jinyar kanta dan lokacin da aka an samu rabon da wani abu ya shiga tsakaninsu da taimakon wata awarta ta an kimtsa kanta, duk da ba wani gagarumin gyara bane, amma dai ta san jikinta ya kar eshi daga abinda ya faru yanzun, dan ma birkitaccen ba a hankalce ya shigo mata ba. _______________ Yau fa ko da suka tashi gidan da shirye shiryen shagalin murnar da Hadeeya ta shirya suka
Chapter 41 · 0% Book details