Sashe 39
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
koyawa mata." Dariya tayi tace "Ya dai fa a ne, amma shi ya koya mana har ma da wasu cousins inmu." Marairaicewa Saleema tayi tace "Ni dai ke nake so, sai dai in kema ba zaki koya min ba, kuma fa da ku i nake so ba kyauta ba." Kallonta tayi tace "Allah ba haka bane, amma tunda kin ce hala shikenan, zan koya miki." Zunbur ta mi e tsaye ta arasa gabanta d farin ciki tace "Da gaske? Kai amma na ji da i sosai, nagode Fareeda Allah ya biyaki." "Ameen." Ta fa a kafin ta ora "Yanzu dai mu samu a gama wannan, sai na baki lambata daga baya muyi magana." Jinjina kai tayi tace "Hakan ma yayi, nagode sosai." Kiran sallah magribar da aka fara ya ba Saleema damar fitowa ta aura alwala ta koma akin Fareeda ta nuna mata sallaya ta shinfi a ta kabbara sallah, har ta ida Fareeda na zaune kan telar, saidai yanzun bata jima ba ta gyara rigar daga jirketa da tayi ta kakka e sannan ta mi a mata "Allah yasa haka ya yi?" "Za ma tayi in sha Allah." Saleema ta fa a tana ninke rigar ta saka cikin leda, bu aramar jakarta tayi ta ciro jaka ta bata tace "Gashi ki sha ru..." Tun bata gama fa a ba tace "A'a wallahi, ai an biya ku inkin tun farko." Da fara'a Saleema tayi tace "Kyauta ne na baki wannan." Da fara'a ita ma tace "To ki bari watarana kin bani, amma yanzu da na amsa sai na ji kamar na aikin da na miki ne kika biya." Tare suka taho da Fareeda da buta a hannunta za ta ebi ruwa a fanfo dake daf da ofar shiga, saidai samarin da suka shigo yasa Saleema raku ewa dan basu damar shkga sannan ta fita, da zumu i Fareeda tace" Yaya sannu da zuwa." Wannan sarkin surutun Saleema ta kalla daya ura mata idanu duk da ba haske sosai yace" Sarauniyar jin kai, ke ce a gidanmu?" Ba ta tanka mishi ba saboda Fareeda dake fa awa Huzeifa" Yaya dama wajenka ta zo, amma har na gyara mata." Sai kuma ta kalli Saleema tace" Ga alhudahudan ya zo." A tsorace Saleema ta kalleta tana rarako idanu, sai kuma ya an sadda kanta ka an tana satar kallon Huzeifa da ya kalli Fareeda da mamaki sannan ya kalli aren da Saleema take, da yar da lahaula ya cira bakinshi yace" Huda-huda?" Da sauri Saleema ta aga kai ta kalleshi tana girgiza kai tace" Ni ban fa a ba, kawai dai..." Shiru tayi saboda kallon da yake mata irin na kana jiran arin bayani ne kawai, ledar hannunta ta sake tamkewa sosai ta kalli saurayin nan tace" Zan wuce, sauri nake." in matsa mata yayi yace" Wai waye alhudahuda? Yayan na wa? Saboda iliminshi ko? Ai ya cancanci sunan, shi fa haka yake, yana ganin abu sau aya yake shiga kanshi, yanda kika san wata na'ura haka yake, kuma kinga a haka fa yake da..." Wani kallo ya watsa mishi yace" *Kabeer*." Tsittt! Ya ja bakinshi ya tsuke, Fareeda dake dariya ce tace" Yaya, inki take son koya dan Allah ka koya mata idan an gama sabgar nan." Kallon da ya ma Fareeda yasa ita ma ta ja na ta bakin tayi shiru, kallonshi Saleema tayi da mamakin wai shi dodon ina ne? Sai kuma ta shagwa e fuska tace" Dan Allah malam Huzeifi ka da ka hanata koya min, ka ga kai ka ce baka koyawa mata, shiyasa na ce ita ta koya min." Saida ya ji ta dasa aya kafin ya juyo da dubanshi gareta, tsaf ya dire idanunshi kan la enta da suka furta sunan *Huzeifi*, me ye kuma Huzeifi? Ya tambayi kanshi, da sauri ya auke idanunqhi a kanta saboda jin she an na neman tuna mishi ranar can da ya ga sirrin da take oyewa cikin hijabi. Dake gidan ya an yi shiru saboda tafiyar wasu matan wasu kuma suna akuna wajen sallah, da mugun sauri ya dinga cira afafunshi zai bar wurin, Saleema da ranta ya fara acewa game da halin ko in kula na shi yasa ta gyara tsayuwa tana sake ri e ldar hannunta da kyau tace "Kai malam! Wai me ye matsalarka ne? Na ce ka koya min ka ce a'a, ita tace za ta koya min shima ka hanata ta hanyar bata umarni da idanunka, me kake nufi to? Ba ka so na koya ne? Ko ku i ne matsalarka? Idan su ne ka fa a min nawa zan biya sai k..." Juyowa yayi a hassale jin tana neman kawo mishi zafin kai irin na Sharhasila dake ta amar za ta iya siyan komai da ku in mahaifinta, da wani mugun kallo ya fara takowa zuwa gareta. Sam Saleema ba ta yi asa a gwiwa ba wajen saurin la ewa bayan Kabeer tana fa in "Ka ga magana ce fa ta fatar baki, me ye sai ka dakeni kuma? Allah baka ha uri *sarkin ma inka*." Cak! Ya tsaya tare da shafa goshinshi yana sakin murmushin da har ga Allah su uce masa ne yayi, kawai abin da yake dubawa shine su yara ba ruwansu da damuwa, inba wauta ta yarinyar nan ba ta ya za ta yi tunanin zai daketa ne? Fa a murmushinshi yayi ya juya zai ck gaba da tafiyar sai kuma ya tsaya ya sake juyowa ya kalleta tana fitowa daga bayan Kabeer dake ta she a dariya, cikin sakakkiyar muryar da shi kanshi yayi mamakin tsintar kanshi cikin farin ciki yanzu yanzun nan yace "Shikenan, za ta koya miki, abinda ya fi arfinta sai na koya miki." Farin cikin da ta tsinci kanta a ciki yasa ta takawa da sauri ta arasa gurin Fareeda ta rumgume tana ara mata godiya, ba tare data raba jikinta da na ta ba ya ra asu ya wuce ta bi eyarshi da kallo duk da yana sanye da hula da kuma manyan kaya na farar shaddar da ta sakashi fitowa a matsayin ango. Ya bu akinshi kenan zai shiga Saleema data ago ta kalleshi tace "Allah ya sanya albarka a gareka, kuma ya yi maka albarka, kuma ya ha a tsakaninku da alkairi." A hankali ya juyo da mamakin jin addu'ar da ake yi wa wanda yayi sabon aure ko abun hawa a bakinta, a tausashe daga inda yake ya amsa mata da "Jazakhillaha khairan." Murmushi ta sakar masa da ya sakashi waro idanu sai kuma ya lumshesu kamar zai suma, agawa Fareeda hannu tayi kafin ta juya bayan ta kalli Kabeer tace "Aku sarkin surutu sai anjima." Da dariya ya bita da kallo yana fa in "Wa ye akun wai? Ni? Zan kamaki." Da farin ciki marar misaltuwa ta isa gidan mai kwalliyar, nan Nafissa ta saka kayan sannan suka tafi bayan Saleema ta biya ku in, bata gushe ba har saida aka sada Nafissa da akinta wanda Mu'az na cikin aukar amarya kuma musamman saboda Saleema y zo kuma a motarshi suka tafi. Ganin dare yayi kowa na tafiya yasa ita ma sukayi sallama da Nafissa, har ta juya za ta fita Nafissa tace "Hajia Saleema." Juyowa tayi ta turo baki tace "Hajia ko? Zan yi zuciya na tafi Hajj nan na huta, kinga sai na amsa sunan Hajiar." Dawowa tayi ka an tayi tsaye tace "Ina jinki? Wani abu kike so?" Fuskarta da alamar damuwa tace "Tsoro nake ji..." Cike da kulawa ta dafa kafa arta tace "Keeee! Tsoron me kuma? Ai yanzu zai shigo gidan, kuma ba su Mama da aunty amarya suna nan ba?" A rikice Nafissa tace "Ai shine matsalar, dubi fa yadda ta kar an uwana, na tabbata basu ji da i ba kawai sunyi shiru ne." Girgiza mata kai tayi tace "Kar wannan ya fara aga miki hankali Nafissa, a gidan nan kina da goyon bayan Abba da kuma Papi, duk wanda ya sa a miki kawai ki fa a musu, na tabbata ba zasu bari a tozartaki ba, sannan ke kika fi kowa sanin Mu'awwaz, karki yarda ya bu e miki ido na banza da wofi, ke da shi kar ta san kar ne fa." Jinjina kai tayi tace" Hakane, in sha Allah zan warara kaina da arfin gwiwar da na samu daga gareki." Murmushi ta sakar mata ta sake dafata tace" Ni zan tafi saida safe." Har ta juya ta ji Nafissa ta ri e hannunta, juyowa ta sake yi ta zuba ido a kanta, mi ewa Nafissa tayi tsaye ba ta ata lokaci ba wajen fa awa jikin Saleema tana fa in" Nagode awata, kin wato min ancina, ha a da kowane mai lalata a mata yana samun hukuncin daya dace da shi, da izuwa yanzu sun shafawa rayuwarmu lafiya." agota Saleema tayi tana kallon fuskarta tace" Hakane, amma ki sani ba kowane lokaci bane irin wannan hukuncin ke daidai da mai keta haddin mata, Nafissa wani she anin hukuncin kisa ne ya fi dacewa da shi, amma mun bar hukuncin Allah shiyasa musibu suka kewaye rayuwarmu." Sai kuma ta sauke numfashi tace" Kinga ni zan tafi dare na yi, kuma Yaya Mu'az na jirana a waje." Da haka sukayi sallama Nafissa na jin kewarta sosai kamar ta zauna suka ci gaba da rayuwa, saidai ta wani angaren ta ji da i tunda ita ma za ta auri Mu'az ta tare a gidan nan. ______________ A tsanake ya shiga ma ala machete in hannun rigar mai kalar maroon wanda ido ka ai zai nuna maka mai tsada ne, yana gama sakawa ya auki agogon dake zagaye cikin ba in soso cikin wani aramin akwati kamar na sar ar mata, ma ala agogon yayi sannan ya auki kyakyawar al alamin da take zuwa tare da sauran kayan ya saka a gaban rigarshi wacce alkyabbar da ya ora sama ta oyeta, gilashin dake tare da kayan ya auka siriri fari ya rufe idanunshi da shi sannan ya auki aramar carbin dake da duwatsu masu yalli an mul-mul ya ri e a hannunshi, juyawa yayi a hankali ya fara cira afafunshi dake rufe cikin maroon in takalmin sak kalar kayanshi wanda duka wannan kayan awar tafiyayyi ne daga kamfanin *Diamond Bleu*, ha in turaruka kala biyu ya fesa, *Aman dior* ya fara fesawa a