Sashe 34
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
falon ya fi komai damunta, kanta a asa duk a tsorace take, bata san cewa babu wanda zai iya yin waran motsin aga hankali a irin wannan lokacin ba, *mai jiran Gado* bai shigo ya gaisar da mahaifiyar tasa ba, yau an sako shi a gaba da ba i kuma a'ida ne baya tsallake rana aya bai le o inda mahaifiyarsa take ba. A ka an ta auki kusan awa aya da rabi a zaune, tun afafunta basu gajiya ba har suka fara mata zogi kafin ta ringa jin murya na gabatar da isowar wacce aka kira da gimbiya uwar marayu, uwar talakawa, uwa a wajen jama'ar MARA ewa ta yi tsaye a lokacin da matar ta arasa saukowa, domin cikar zatin halittarta da lallausan murmushin da take fitarwa dole ya saka ka girmama girman darajar sallolin nafila dake ara haskaka goshin makusancin ubangijinsa. asa Saleema ta so zubewa dan gaishe da matar, sai dai kafin ta karasa ta ji wani hannu mai laushi ya tarota an mi ar da ita tsaye, saida matar ta arewa fuskarta kallo kafin ta saki lallausan murmushi a hankali ta janyota jikinta tana furta "Masha Allah, Masha Allah, Assalama alaiki hasken matasa." Ita in da kanta sakin lalausan murmushin da ya sake haska tata fuskar tayi, madadin ta zaunar da ita a asa sai ta zaunar da ita kan kujera sannan ta zauna gefenta ta ri o hannunta tana kallonta da murmushi tace " Saleema ata ya gida, ina Umminki da Abinki? Ya ya karatu?" Cike da kunya da girmamawa Saleema ke bata amsa, ita kuma tana sake jin da in hirar da ita sosai, ba wani sha mata amshi ko ja mata aji kamar yadda wasu gimbiyoyin ke yi take ta hirarta Saleema wace farin ciki ke cike a cikinta, yau ita ma gata ga sarauniyar garinsu wacce ko kallon a hoto ba ta ta a tunanin ganinta ba, dama dama ma sanda Allah ya wa mai martaba rasuwa sun zo tare da iyayensu wajen gaisuwa, amma fa basu samu damar ko da shigowa babban falo da ta ji ana magana ba bare su ga wani daga cikin iyalen mamacin. Shigowar jakadiya da du awarta nesa kadan ya sa su maida hankali gareta, muryarta a tausashe kanta a sadde sosai take fa in "In sha Allah Mai jiran gado zai araso nan da an mintuna." Jin haka ya saka Saleema bin gimbiya da kallo ganin duk amshin akin da sanyin akin ta saka an ara wani, du irin tsaftar dakin ita da kanta ta mi e tana kallon wajen da zai zauna in sannan ta dawo ta zauna tana murmushi ta fara sanar mata ko wanene aka kuma sheda arasowarsa dan haka ta yi shiru. Idannunta ita kam a asa suke, kwata kwata bata ji takun tafiyarsa ba, sai lallausan afafun da idanuwa ka ai sun isa su shaida ma ka laushinsu masu auke da gashin saman an yatsu ba e si ik, lallausa masu she i da girman afar suka shaida mata mai auke da su in namiji ne, dan haka ta ago da dubanta hankali kwance ta sauke a kansa a lokacin da ya an ja ya tsaya da mamakin ganin wata ba uwa na zaune daf da daf da mahaifiyarsa zama irin wanda rabonsa da ganin mutum ya mata haka har ya manta. Ido cikin ido suka kalli juna, ara kallonsa ta yi harda an wara idanunta sai kuma ta an ta e bakinta ka an ta janye dubanta a kan fuskarsa a ranta ta ayyana "Allah mai girma da iko, mai tsara tsarin halita, ga fatarshi dai mai duhu, amma yana auke da kyakyawa kuma salihar fuska." Wani mamakin ya nemi kasheshi ganin ya ara second kusan goma bai ga zubewarta asa da di an gaisuwarta ba, bai san cewa bata ta a sanin hakan ake yi ba da ta yi, domin ita in bata cikin masu raina wasu ma balle wannan da take tunanin ko wanene babba ne a gidan sarautar, dan ita kam wallahi bata sanshi ba. Ganin kamar a tsayen nan ya i motsawa, ita kuma tana so ta basu waje sai kawai a asan ma oshi cikin sriryar muryar ta a nutse ta furta " *Barka dai.*" ewa ta yi ta an zagaya ta nufi hanyar da aka biyo da ita da nufin basu waje dan ta lura kamar hakan ya ke so, gimbiya da ta an zaro idanu ta kalli yaronta ganin har yanzu yana tsaye sai ta bi Saleema da kallo ta sakar masa murmushin da ta tabbata zai sanyaya abin da take hange a yanayinsa tana kallon jakadiya na nunawa Saleema wajen da zata zauna, ta yaba hankalin yarinyar na basu wajen da ta yi domin dama ba'a zama idan zai gana da mahaifiyarsa. Sai da ya daina jin motsin kowa sannan ya aga afarsa ya arasa gabanta ya du ar da kansa asa sosai ya ora hannunsa saman afarta da ya ga ta an kumbura alamar ta yi tafiya sosai bayan tana fama da hawan jinin da ya zame mata ciwon afa kuma an hannata yawan taka kafar a sanyaye sosai ya gaisheta irin gaisuwar da yake yi mata ita daya jal a kaf duniya. Da murmushi ta janye afar tata dan bata so ya fara magana a kan afar da dan zumu i ta shiga labarta masa ko wacece Saleema da kuma dalilin ganinta a nan in da ya yi ta ora da fa in "Kar kalar gaisuwar da ta maka ta ata maka rai Abbana, ka san bata san ya ya ake yi ba na tabbata shi yasa, yarinyar akwai hankali da nutsuwa, dama iyayenta zasu bani ita da mun bu e islamiya a nan falona muna karatu." Duk irin wannan doguwar maganar da ta yi amsar da ya bata aya ce wal, dan shi a ganinsa wannan in ai bai shafe shi ba, ita ma amsar a asan ma oshi ya amsa da" *Uhum!*" Kawai kuma mata shiru bai yi alamar zai sake cewa komai ba. Baki ta ta e da an jin haushin amsarsa, ita kam miskilancin an nata wani sa'in haushi yake bata! A tausashe ya dubeta yace "Ummi, likita ya ce ki rage taka afar nan, dan Allah ki rufa min asiri ki rage taka ta." Dakatawa ya yi ka an da maganar yana sake hango afar da take oyewa yace "Bani afar na murza Ummi." Ajiyar zuciya ta sauke ka an ta mi o masa afar, kamawa ya yi ya ora saman tufafinsa a hankali ya shiga murzawa yana an jan yatsun ya sake agowa yace "Ummi kin ci abinci kuwa?" Nan ma amsar ta bashi wace ta saka shi yin murmushi domin sai da ta fa a masa komai da ta ci ya ji cewa bata ci magi ba balle yaji, saida ya gamsu da murza afar sannan ya sake sadda kansa yana jin adu'o'inta a gareshi, har ta gama sannan ya mi e ya mata sallama cike da aunarta a zuciyarsa ya kama hanyar ficewa. A lokacin da ya fito sake tsayawa ya yi ya kuma zuba idannunsa a kan yarinyar, ba komai ya sa haka ba sai dan yana so ya tantance abinda mahaifiyarsa ta fa a da kuma shi wanda yake gani, abinda yake gani kawai tsagerar a ce marar kunya da zata dube shi ta ce masa wai Barka dai, Barka dai? Barka dai kamar ka fa a ma irin anin an naka, barka dai gaisuwar da ko mahaifiyarsa ba haka suke yi ba, barka dai amsar da shi yake badawa ne ba wai wacce ake bashi ba. Yanzun haka mahaifinta ya baro mutum mai kamala, wanda saida ya du a ya gaisheshi duk da ya tareshi, sai dai ita in bata da kunya. Gashi yanzu ma dan kuturun wula anci ya na tsaye yana kallonta amma gaba aya ta maida dubanta kan tv da ba kunne take ba, Saleema kuma tsarguwa ce ta sakata urawa waje aya ido tana Allah Allah ta bar gidan nan mai cike da shiru da takura ta ko ina. Juyawa ya yi cikin takun asaitarsa da ya sakata saurin juyowa tana satar kallonshi har ta0 sage wuya dan kallonsa, har ga Allah sai ta ji tausayinsa har take ji kamar ta mi e ta je ta taya shi aga kafar ya taka da kyau, wannan tafiya haka shi yake yi ama ita ce ta gaji daga zaunen nan, dan ya kai minti aya kafin ya fice a falon da ita a ganinta idan ta tashi ai kamar wal iya za ta wuce. *Ga mai bu atar humra ta musamman ta yi magana kafin ta are, humra ce da sai kin gwada kawai za ki ga alfanunta ta hanyar ganin murmushin mai gidanki fiye da baya, humra ce da wasu sinadaren da ba'a saba ha a humra da su ba wacce ta shirya siya kawai za ta min magana. Ga anfani ga sau aramin awo bakin farashin 1000f ga an niger, ga an Nigeria kuma 1000k.* ayya* (Mrs Abdul) wannan page ta ki ce kyauta. *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:49 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _22_ Fitowar nutsatsiyar gimbiyar tare da wasu hadimai a bayanta yasa Saleema mi ewa tsaye tana mamakin ta ina suka shiga akin, idan ta canka daidai ofofi ne bila adadi a gidan na sarauta, al'amarin ya so zautar da tunaninta sanda gimbiya Ramlat da kanta ke feshe jikinta da wani ha en turare mai sunan *Maryam*, sannan ta umarci jakadiyarta d ta saka mata alkyabbar nan, ba ata lokaci aka shiga sakawa Saleema wata rantsatsar alkyabba fara tass mai kwaliyya sosai da birgewa, ta auka an gama yanzu kam gida za ta tafi, sai jakadiyar ta sunkuya ta aje mata wasu takalmi na fara farare sak irin alkyabbar jikinta, wasu irin ananan jakunkuna guda biyu gimbiya Ramlat ta kar a a hannun wata hadima ta ba wa jakadiyar dake kusa da Saleema sannan tace "Ki kai mata sa on nan motar da za ta mayar da ita gida cikin aminci." Kallon fuskar Saleema tayi tare da yin takwaf takwaf d fuskarta,