Sashe 43
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a anin lokaci ta share akin ta auki turaren gwangwani dake kusa da teburin da tv take ta feshe akin da shi, aukar kwandon sharar ta yi ta bi ta ofar waje dan zubarwa a babban kwando, niyyarta ita ce rufe akin za ta yi da makullayen dake jikin ofar sannan ta tafi da su duk da ba'a haka, mahaifinsu ko barin gari zai yi baya cire makullan yana barinshi ne a nan saboda yarda da iyalinshi, to amma fa ba za ta bari sakarkarin ba in can su raina musu uba ba. *Sakin* kwandon ta yi sanda idanunta suka sauka a kansu, abun daga zuciyarta ne ya fito har ya sauka a sauran sassan jikinta, ko dan ba ta ta a tsintsar kanta a halin irin wanda ta fara shiga sanadiyar Mu'az ba, hakan ya ki imata sosai har ta ji hawaye sun fara mata zarya lokaci aya kamar wacce ta ga gawar mahaifinta. Tunda suka juyo a tare su ka ga ko wacece, cike da jin haushi Hadeeya ta auke kanta bayan ta aika mata harara sama da asa. Hakan yasa ta juyawa da sauri za ta koma in da ta fito. Da gudu ya ri o hannunta yana sauke wani huci ya tari gabanta yana kallon fuskarta yace "... *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:49 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _26_ Da gudu ya ri o hannunta yana sauke wani huci ya tari gabanta yana kallon fuskarta yace "Saleema..." Da irin yanayi na gatse ta zuba mishi idanu tace "Me ye?" asa ya yi da kanshi cike da kunya da kuma takaici, fincike hannunta tayi tace "In tambayeka mana, ni ka ke so ko anwata?" Da sauri ya kalleta cike da sigar rarrashi yace "Saleema ke na ke so wallahi, ba wai da nufi na yi hakan, kawai dai t..." Katseshi tayi da cewa "Ta yi me? Me ye kawoka wajen nan Mu'az? Me ya sa ba ka fa a min zaka zo ba? Bayan munyi waya da kai yau sau ba adadi." Kamar zai fashe mata da kuka yace "Saleema ki gane, wallahi Hadeeya ta matsa min da kira har tana i ararin idan ban zo ba za ta yi kuka s..." Cikin acin ran da ita tasan daga zuciyarta ne yake fitowa dan magana ta gaskiya sha uwar da ta shiga tsakaninsu kwanan nan musamman lokacin bikin Mu'awwaz da irin taimakon da ya mata ya sakata jin shi a zuciyarta, a hassale tace" Dan kar tayi kukan kenan sai ka taho?" Murya a sanyaye sosai da alamar jigatuwa kamar wnda ya yi tsere yace" Saleema ba haka bane, Hadeeya a matsayin anwata nake kallonta, kinsani Saleema ina sonki, ba ta yadda zan ha aki da anwarki." Idanunta jajir hawaye na sake silalo mata murya a asan ma oshi tana rawa tace" To ama me ya sa take ri e maka hannu? Ka fa min al awarin daina duk wani abu da ka ke aikatawa a baya." Da sauri ya kalleta da yanayi na farin ciki hangon kishinshi a idanunta yace" Wallahi ni ba abinda na ji da ta yi hakan, hoto kawai ta sa aka aukemu, kuma fa ita ma Yaya Mu'az take kirana." Fashewa tayi da kuka saboda suyar da zuciyarta ke yi tace" To me yasa ka zo ba ka fa a min na?" Sadda kanshi yayi asa yace" Babyyyyy! Ki daina min tambayoyin nan dan Allah, wallahi ji nake kamar zan mutu saboda fa uwar gaba, dan Allah ki yi ha uri kin ji." Shashe a ta fara yi tana share hawayen tace" Shikenan, amma ka min al awarin ba zaka sake ta a hannun kowace mace ba." Da alamar raha da tsokana yace" Iyeee! Kishi wai? an matana kenan, na miki al awarin hakan ba zata sake faruwa ba, ni da gaba aya jikina mun zama na ki kiyi yadda kike so." Cike da kunya ta sadda kanta tace" Kuma ni dai wallahi ka tafiyarka, idan ba haka ba zan kulleka a akin Abba har sai an matan nan sun tafiyarsu." Yanda tayi magana cikin shagwa a da nuna tsantsar kishinta a kanshi ya sa shi jin kamar zai suma a wurin, fa a murmushinshi yayi yace" Sabo..." Kafin ya fa a Hadeeya ta taho cikin jin haushi ta sake ri e hannayenshi tana hararen Saleema tace" Wai me take fa a maka ne? Muje zan yanka cake." ule hannayenshi yayi daga na ta yana fa in" Kinga Hadeeya ki daina ta ani, ni..." Harara Saleema ta watsa mishi ta ra asu ta shige falon mahaifinta, juyawa yayi ya bita da kallo har ta rufe ofar, a hassale ya kalli Hadeeya da ta jawo masa wasu ruwan bayan ya gama daidaita komai, cikin saurin maganar da idan ranshi ya ace yake samuwa ya fara nunata da yatsa yana fa in "Kinga Hadeeya ke aramar yarinya ce, ni dama can wasa nake miki da na ce ina sonki, ni da ke bamu dace ba ko ka an, kuma yanzu haka maganar aurena ake da Yayarki, dan haka ki auki duk abinda ya faru tsakaninmu a matsayin raha." Hadeeya da tunda ya fara magana ta fara hawaye na una da ra i, ba ta gama sarewa ba saida ya ce wai ta auka a matsayin raha, da hawayen da suka wanke mata fuska lokaci aya kwalliyarta na neman lalacewa tace" Raha? Raha fa ka ce? Ka ce min kana sona har ka dinga ta a min jikina wajen sirrina, sannan ka ce raha? Kana nufin ni ka latsi jikina a banza kenan? Ita kuma za ka aureta ka killaceta?" Girgiza mata kai yayi yace "Ki yi ha uri da waccen abun da ya faru, ba zai sake faruwa ba in sha Allah, amma dan Allah ki manta da komai daya faru tsakaninmu." Cikin kukan da ya sake taho mata tayi saurin ri e hannunshi tace "To amma me yasa ni ba zaka aureni ba? Me ka gani a jikin waccen bagidajiyar da ba ta kaini komai ba?" Wani murmushi yayi yace "Ba zaki gane ba, wata ila dan ba namiji ba ce ke, ko kuma dan baki da wayewa ne." Da mamaki ta ha e kukanta tace "Wayewa? Ni in ce van da wayewa?" Dariya ya sakar mata yace "Hadeeya, kowane namiji na san mace wayayya, amma ba irin wayewarki ba." Gaba aya ta game naman fuskarta yanayin mamaki ya kasa barinta ta yi magana, saida ya ra ata zai wuce ta yi arfin halin cewa "Ban gane ba? Wai ni bana birgeka? Dubeni fa?" Cak! Ya tsaya ya juyo a hankali ya kalleta, girgiza mata kai ya sake yi yace "Hadeeya ba kowace waye bace ta ke da birgewa, kin ganni nan? Kin san da tun kafin a haifeki na ke karatu, na etara asashe duk dan neman ilimin duniya, amma ha uwata da Saleema da ba ta fi kwana goma ba na san wasu abubuwa da ya kamata a ce na san wannan karatun na sallah tun ina da shekara goma a duniya, ta ya zan yarda na auri wacce ba za ta umarceni da na tashi na gana da ubangijina ba? Idan na aureki Hadeeya duk wuta zamu shiga, kinga kenan ba anfanin zamanmu tare." Ko da ya gama fa a mata ya fice da sauri yana kiran lambar abokinshi *Zeid*, dan shi dai kam baya jin zai iya kwana ba tare da an shirya tsakaninshi da Saleea ba, kai shi idan ta kama ma ofar gidansu zai kwana har sai ya ga dariyarta, dan Allah ya sani yana aunar yarinyar fiye da yanda yake son kanshi. Lallai Hadeeya ta ga ba ar rana, dan kuwa shagalin nan rai ace aka idashi da ita, Ardiya ta fahimci hakan musamman da ta ga fitar Mu'az ba fara'a da yanayin tashin hankali, amma sai ta ha e komai da niyyar idan aka watse hankalinsu ya kwanta ko da tsakiyar dare ne za su tattauna ta ji me ye matsalar. *Bai* matsa a ofar gidan ba saida Zeid ya zo ya sameshi a ki ime saboda fa a masa da ya yi ba lafiya ya zo da wuri, yana ganinshi ya fito a motar ya tunkareshi, hannu ya mi a mishi yana fa in "Yawwa abokina, ka ga fa Saleema ce ke hushi ni, kawai daga ta ganni da Hadeeya muna hoto." Sai kuma ya sassauta murya yace "Dan Allah ka kirata ka bata ha uri, ka ga ni ina ta kira ba ta aga min waya, wallahi a tsorace na ke." Da yanayi irin na haushi haushi dan bai auka dalilin da ya sa ya kirashi kenan ba ya girgiza kai yace "Yanzu Mu'az dama saboda yariyar nan ne ka kirani?" Cike da tabbaci yace "E mana, ba ta kai a kiraka saboda ita bane?" A hassake Zeid yace "Ba ta kai ba..." Sai kuma ya gyara tsayuwarshi yace "Mu'az, wai sai yaushe za ka fahimci yarinyar nan wahalar da kai kawai take? Ni ban ma gane maka ba wallahi, sam ban ga abin damuwa a jikin yarinyar nan ba, me ye ka gani a tare da ita da yake aka a asa ne? Ita ba kyau ba, ba hasken fata ba, ba ilimi da..." A matu ar hassale Mu'az ya matso daf da shi kamar zai ha eshi ya nunashi da yatsa yace" Kar ka soma Zeid, idan ba za ka taimaka min ba kawai ka tafi, amma ba zan juri jin wannan ba en maganganun na ka ba." A fusace ya juya ya koma motarshi ya bu e ya zauna, Zeid da ya ga rashin kyautawarshi numfashi ya sauke sai kuma ya tako a hankali ya bu e motar ya shiga ya zauna mai zaman banza ya rufe, shiru motar ta auka a alla na mintuna biyar, a nutse Zeid yace" Me ta ga kana ma Hadeeyar? Kuma gaskiya za ka fa a min dan ka san na fi kowa saninka." Saida ya galla masa harara ta gefe idanu sannan ya auke kanshi, kamar ba zaiyi magana ba dan har da rumgume hannaye kafin kuma yace" A ganinka zan mata lalata ne?" Wani