Sashe 18
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mutu bai daina ba, sannan ranar iyama idan har ba'a samu da-idai da wayar zarra na shirka a aikin bawa ba, sannan aka samu sallarsa cikakkiya, to akwai yiwuwar ya zama aya daga cikin wa anda Allah zai saka aljanna da rahamarsa ba tare da hisabi ba." Wani kallo ya aikawa fuskarta mai cike da birgewa yace" Sallah..." Sai kuma ya sauke numfashi ya an sosa eya yace" Zan yi arin tsayar da ita a kan lokacinta, babu sallan da ke kubce min, matsalata aya wasu lokuta sai lokacinta ya kusa fita ko ma ya fita na ke gabatar da ita." Waro ido tayi tace" Subhanallah! Kasan kuwa illar da ke cikin yin hakan?" Cike da rashin sanin babban abu ya ke aikatawa yace " Ai ina yi ba wai ba na yi bane, kawai dai..." Dakatar da shi tayi da cewa"... *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:40 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _13_ Dakatar da shi ta yi da cewa "Hakan ai babbar matsala ce, in har da gangan ka ke bari sallar sai lokacinta ya wuce, to ya za ka ji idan aka ba ka tabbaci wannan sallar da ka yi ba a kan lokacinta ba Allah ba ya kar a?" an bu a baki ya yi da yanayin mamakin nan sai kuma ya yi murmushi yace" Dan ari, da an samu matsala babba ai." "Dan haka sai ka kiyaye." Jinjina mata kai yayi da fara'a yace "Zan kiyaye." an murmushin ya e ta mishi ta ra a za ta wuce, da kallo ya bita yace "Nagode." Juyowa ta yi tace "Akan me fa?" Da murmushi a fuskarshi yace "A kan komai ma." aga girarenta tayi sama sannan ta yi shigewarta, sai da ya ga shigarta ka ai ya kama gabanshi shi ma ya na jin yarinyar na ara shiga gaba- aya zuciyarsa, ruhinsa da ma gangar jikinsa. ______________ Bayan sun gaisa sosai a tsanake ta fara da " awata, dama wata shawara na ke so mu yi da ke, ban sani ba ko za ki yi amanna da abin da na zo miki da shi." Duk da ba gabanta take ba amma fuskarta a sake tace "Haba awata, ai tsakaninmu babu haka, ki fa a ko ma menene ni na san zan amince, saboda ra'ayinmu na zuwa aya a mafi yawancin lokuta." Numfasawa amarya tayi tace "Hakane, dama Mu'awwaz ne ya nuna sha'awarsa ta son auren Hameeda, shine na ce ya bari na fara tuntu arki da maganar, dan na san burinki a kan yaran nan, ba yanzu ki ke so suyi aure ba har sai sun cimma wani matsayi na rayuwa, amma na ce ya bari yanda mukayi sai ya ji." Wani da i ne ya ziyarci Ardiya har saida ta dafe irjinta ta waina ido tamkar ta na gaban mijinta cike da farin ciki tace" Haba awata, wannan abun arziki har sai kin nemi shawarata? Kai tsaye fa kina iya turowa a nema masa aurenta, ai Mu'awwaz ana ne kamar yanda Hameeda ta ke arki, duk so na burina kuma in dai a kan ki ne ai zan iya ruguje shi, sannan fa karki manta Mu'awwaz yana da ilimi sannan ya san mahimmancin boko da ribar da ke cikinta, ina da tabbacin ba zai hana Hameeda ci gaba da karatunta ba." Da farin ciki amarya tace"Tabbas haka ya ke awata, ai ko bai tsaya mata ba ni mai taimaka ma ta ce a kan karatunta har mu ga ta tsaya da afafunta, kuma na ji da i sosai, hakan na nufin zumuncinmu zai ore ta hanyar sake zama surukan juna." Da haka sukayi al awarin sanar da mazajen na su idan suka dawo sukayi sallama kowace ranta fess tamkar an mata bushara da aljanna, domin kuwa burikansu ne za su cika ta hanyar ha a auren nan na * warya* ta bi * warya*. Ardiya a ganinta nasararta ce kuma sa'ar arta ce samun namiji kamar Mu'awwaz, matashi mai matasan shekaru, ga kazar-kazar da birgewa, ga shi kuma an babban gida, a ko ina Hameeda ba za ta ji kunyar nuna mijinta ba musamman a cikin awaye. Tana kwance kan doguwar kujera ta gama waya da Mamanta tana an wasa da wayar Nafissa ta fito daga madafa ta tsuguna gaban Hajia Rabi tace "Hajia na idar, ki kawo sa on." Fuskarta ba yabo ba fallasa ta jawo aramar jakarta a gefenta tace "Yawwa, har kin gama duka?" "E." Ta fa a a ladabce, ku i Hajia ta fito da su ta bata tana fa in "Yawwa gashi, kuma dan Allah ki yi sauri ki dawo, sannan ki shiga akina akwai rigata wacce aka kawo ranar da ta yi yawa a wuya, ki kai masa sai ya rage min ita." "To Hajia." Ta fa a tana mi ewa ta yi hanyar akin, jim ka an ta fito hannunta ri e da leda, Saleema na ganin haka ta aje wayar ta tashi zaune tace "Mama zan iya zuwa tare da ita?" Kallonta tayi ta kalli Saleema tace "Me ya sa za ki tafi tare da ita? Wajen mai inki ne za ta je." Amariraice tace "Mama na gaji da zaman ne ni ka ai, kuma ai na ga ba asa za ta tafi ba." Ba wai dan ranta ya so ba tace "Shikenan, tashi ku tafi, amma kar ku jima." Dan ita a ganinta ar aiki ba tsararta ba ce da za su fita har su jera tare a gansu. Cike da zumu i Saleema ta shiga akinsu ta an fesa turare sannan ta auki hijabinta kalar ruwan asa mai hannayen roba da hula mai kallabi, tsaf ta aure abunta a baya inda a baya kuma har asa ya ke ja idan ta na tafiya saboda tsayi, fitowa tayi ba tare da ata lokaci ba suka kama hanya dreba ya ja su zuwa shagon. Ganin irin tafiyar da aka yi yasa Saleema kallon Nafissa tace "Wai yanzu tun daga can su Hajia ke kawo inki har nan?" "E, ya yi nisa ne?" Nafissa ta fa a tana kallonta, girgiza kai tayi tace "Gaskiya akwai nisa, wannan ya za su yi idan mai inkin ya sa a musu al awari? Sai a yi ta kai da kawowa kenan?" Dariya Nafissa ta yi tace "E to gaskiya sai na ce mi ki ba'a sa a musu al awari, bai ta a min inki ba bare na bayar da shaida, amma dai daga yanda Hajia babba da Hajia arama suke sa ni zuwa kar o musu inkinsu, ya tabbatar min da shi in mai al awari ne, dan ban ta a zuwa ya ce bai ida ba, shiyasa ba na zuwa da fargabar abin da zan tarar." Jinjina kai Saleema tayi ta an maida dubanta ga titi. Dammmm! Ta ji gabanta ya yanke ya fa i, da sauri ta wara idonta a ofar da tunanin ko wani abu ne ke faruwa a wajen, sai dai ba abin da ta gani kuma ba ta ga fuskar da ta sani ba, a hankali ta sulale ta jingina kanta a madubin ofar ta na ci gaba da kallon hanya, a can asan zuciyarta kuma a nutse ta ke jin gabanta na ci gaba da bugawa zuciyarta kuma na harbawa a tsanake. Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke ta lumshe ido tare da furta "Hasbunallahu wani'imal wakil, La'ilaha illa anta subhanaka inni kuntum mina zalumin! Daga cikin kwana dreban ya faka motar suka fito saboda rashin sarari a inda shagon yake, hakan yasa suka an tako a afa suka tsallako titi, daf da titi shagon yake ga kuma samari da ke zaune ofar shagon da alama ma har da ma inka, amma a haka kuma gida na kallon shago sai aramin masallaci a gefen gidan, Nafissa ce ta kalli samarin da ke zaune tace "Sannunku." "Yawwa Sannu." Suka amsa mata, arasawa sukayi da sallama a bakunansu suka shiga ana amsa musu. an tsayawa ta yi tana sake bu a idonta dan tabbatarwa kanta abin da take gani, tabbas dai shine tunda gashi shima ya mata kallon sani duk da ya auke kanshi kamar wanda aka tsorata, dogon bencin da ke cikin shagon ta zauna kamar yanda Nafisa ta zauna ta na fa in "Ina wuni malam Huzeifa." Taushin muryarshi da yanda ya amsa ba wani sakin fuska da irin rahar nan ta samari ya sa ta an saci kallon fuskarshi, kan gemunshi ta sauke ido da ke ba irin ya masa kyau a fuska duk da duhun fatarshi, ta na ji Nafissa na tambayar an ida, da sigar ban ha uri yace "Ki an yi ha uri ka an Nafissa, shi na ke arasawa yanzu, idan akwai in da za ku je za ki iya tafiya sai ki dawo." "A'a zamu jira, ba in da za mu je." Ta fa a tana gyara zamanta, jinjina kai ya yi yana rintse idonshi da arfi sosai, to fa a dole zuciyarshi da she an ke son fizgar idonshi ya kalli yarinyar da fitina ce kallonta a wurinshi, shiyasa ba ya so ya kalleta bare ya ji irin abin da ya ji ranar, dan ya fahimci abun a jikin *wannan ka ai ya ke ji*, dan suna ha a ido farkon shigowarta gabanshi ya fa i tsikar jikinta ta yamutsa. Shiru shagon ya auka, Saleema arewa komai na shagon kallon take, ji take ina ma tana aya daga cikin ma inkan shagon nan, garin kalle-kallen har ta juyo da kanta ta sauke a kan shi ya na inkinshi a nutse da tela ta lantarki da ko ararta ba'a ji sosai. Ba tare da saninta ba ta saki baki cike da birgewa take kallon yanda ya ke inkin ta na jin kamar ta wawa masa *BAIWARSA*. Tunda ya lura shi take kallo jikinshi ya auki makyarkyata yake ji ina ma yana da arfin halin da zai iya kallonta yace "Dan Allah sarara min haka, kawar da idonki a kaina." Sai dai jikinshi ari yake sosai ta yanda idonshi suka fara disashewa yana neman yin abin da bai dace ba a inkin mutane, Allah ne ya ji tausayinshi ta hanyar jefo aya daga