Sashe 102
Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yau hutun nan da na samu in yi shi a tare da ke." Da farin ciki da kuma jin da in hakan tace "Karka damu yarona, ka samu ai." *Ba ta* san shirin me yake ba a kan ta, ita dai ya tsareta gabanshi ya dinga tambayarta me da me ta koya game da harkar inki a farko? Sannan me ta fi iyawa? Wata nawa ta yi? Ta iya kaza da kaza? Haka duk ta amsa mishi kafin ya tura cikakkun bayanai wa mutumin da yake son orata a inda ta tsaya. Yau kuma da ya bata babbar wayar tablet dole ya fa a mata ya biya ku i ne a koya mata inki, dan haka ta kula ta maida hankali dan ta waya ne za'a arasa koya mata kamar yadda mai dinkin ya ce in sha Allah ba zasu jima ba tunda duk abubuwan da ya tambaya ta ce ta koya kuma ta iya wasu ne take cewa ka an ya rage ta koya aka samu matsala ta dakata. A tafiyar mulkinshi kuma saida aka auki cikakken sati biyu kafin ya nemi jin ta bakin Inspecteur in da tun farko ya sa a kawosu Sharha gabanshi, bincike yasa aka yi mishi gale su idan suna da wani tsohon case a ofishin an sanda ko babu? Hakanne yasa Zeid da biyu daga cikin an matan da kuma biyu a cikin mazan aka sallamesu ya zama sai su hu u ne aka mi asu hannun jami'an tsaro aka ce a kaisu kotu kawai, musamman ayan ma da aka ce an kamashi da laifin siyar da waya ne sai Sharha kuma da aka sameta da laifi har biyu na yi wa wasu mummunan rauni har yake sa ana rufeta. Babban abinda ya sake aga masa hankali da tunzurashi game da lamarin Sharhasila har ya umarci da lallai a gaggauta kawar dasu daga gabanshi kafin ya ari takobin anbaka ya cire kanta shine, a takardun case in da aka kawo aro- aro ya ga sunan Haleematu Yusuf da kuma sukan Alhaji Yusuf Jiji wanda alamu suka nuna mishi su ma dai daga arshe rufe case in aka yi. *Tabbas* ba zai manta ranar da suke kwance da ita ba dake bras ce ka ai a jikinta ya ga an shatin ciwo a cikinta kusa da cibiya ya tambayeta ta ce ciwo ne kawai, wato wannan she aniyar ce ta so halaka masa mata. Da kakkausan yanayi ya kalli Inspecteur in sannan yace "Ba dan iyalina ba, sai dai sauran al'umma, wannan yarinyar za ta iya zama gobara a cikin mutane, ko waye ubanta, ko wa ye ke tsaya mata, wannan karan da kaina zan ja shari'ar daga nan har duniya ta tashi, amma sai na tabbatar da ta kar i hukuncin da ya dace da laifin da take aikatawa." Wannan magana ta sarki ta toshe duk wata ofar da mahaifin Sharhasila zai bi dan ku utar da yarinyar, duk inda ya nufa sai a ce ai sarki ya sa baki a maganar ba abinda za'a iya yi masa, dan harka ce ta iko kuma sarakunan gargajiya na da tasiri sosai a al'ummarmu sannan suna da ikon fa a-aji, hakan yasa babu yadda ya iya da ya wuce ha uri da lamarin da kuma zubawa sarautar Allah idanu, sai dai kam ya yarda wannan karan Sharha ta ta o *ubansu* daga ita har shi *Alhamdulillah.* 29/06/2022 15:29 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _54_ *Bayan Wata Uku*: Da hanzari ya araso yana aje babbar envelope in dake hannunshi ya dafa kafa arta yace "Subhanallah! Matanmu lafiya? Me aka miki kike kuka?" Ture hannunshi tayi daga kafa arta ta mi e tsaye tana kallonshi tace "Abdul kana sona ko a'a?" ance idanu yayi ya gyara zamanshi a hannun kujerar yace "Me ya kawo wannan maganar kuma?" Jinjina kai tayi ta juya bayanta ta auki gyalenta tace "Na zan zauna in ba, ai dama cewa kayi muna zuwa nan zaka fa a min komai dake ranka, shine da kaga ka raboni da asar iyayena za ka wani yi banza dani." Juyawa tayi kamar za ta fita daga falon gidan da suka sauka a Niamey saboda arasa shirinsu na tafiya Umra, fizgo hannunta yayi da karfi har ta fa a kanshi ta saki ara, ido cikin ido suka kalli juna yace" Me ye? Dole ne sai na fa i abinda bana ji? arya kike so nayi?" Turo baki tayi ta kawar da kanta tace" Ni ban damu ba, ko ma aryar ce ka yi min dan na ji da i mana." Yatsarshi yasa yana share mata hawayen data aro azun yace" arya haram, in yi kuma ki zo ki yayatani." Tsura masa idanu tayi a matu ar sanyaye tace" Yanzu kai Abdul baka jin ya dace ka min adalci? Me ye a cikin kalmar to da ba za ka iya fa a ba?" Murmushi yayi yana sake ri ugunta da kyau yace" Idan hakane to fara fa auke idanunta tayi daga kanshi tace" To ai ni bana sonka ne, da ina sonka dana fa a maka tuntuni." e fuska yayi yace" Oho! Hakane?" Jinjina kai tayi tace" E mana, hakane." Tureta yayi daga jikinshi yace" To ni na fa a miki ina sonki in ne da kike son tursasani? Bana sonki malama wuce akinki." Ya fa a da nuna mata ofar akin na ta, dafe irjinta tayi sai kuma ta dinga an bubbu a hancinta kamar tana sha ar wani abu, yatsina fuska tayi tace" Nima bana sonka Abdul kuma bana son amshin turarenka mai kama da... " Sai kuma tayi shiru saboda tasowar da yayi ya sake ha ata da kugunshi yace" Uhum! Me kama da me?" Sadda kai tayi tace" Wallahi gaskiya zan fa a maka, turaren nan yadda kasan kayi wanka da Gwanda." Tintsirewa tayi da dariya ta ja baya daga ri on da ya mata saboda mamakin da ta bashi, sau uku kenan yana canza turare tana cewa bai mata ba, wannan in fa ma da tsada ya siya amma wai kamar yayi wanka da Gwanda, girgiza kai kawai yayi ya ra ata ya auki envelope in da ya shigo da ita yana fa in "Ba dai sarkin naki kika raina haka ba, ci gaba *Sadiyayye* akwai ranar da zan rama, kuma na fasa miki albishir in da na zo da shi." Da gudu ta bishi saboda akin da yake neman shigewa ta ri o hannunshi tace "A'a yalla ai, ni wallahi iya gaskiyata ce na fa a maka, amma tunda baka so ba zan sake ba, fa a min me ka zo min da shi?" o mata envelope in yayi yace "Shaidar kammala koyon inkinki..." Duk da ya kai arshe amma ihun da tayi tare da ma ale masa a wuya yasa dole ya auke wuta, sumbatarshi ta shiga yi a fuska har saida ta kunna masa caji ya shiga mayar mata da martani, da sauri kuma ta nemi zillewa ya fa a da ita kan gado yace" Baki isa ba Salee baby, ke kika tsokanoni fa." Daga nan suka sauya wata tashar aka mata da duk wata rigimar wa ke son wani wa ye ba ya son wani, sai dai suna mantawa idan suka shiga wannan falin na daga babu wanda baya fa awa an uwanshi kalmar kna sonki ina sonka ina aunarki ina aunarka, amma idan suna duniyar mutane sai suyi ta zare idanu su a dole sai aya ya fara fa a kafin ayan ma zai fa *02:43 na dare* ta dadda ashi, ko bu a idanu bai yi ba dan ya san me zaiyi ya mi e idanunshi rufe yace "Muje." Tsaye tayi wuri aya tace "Shine kuma ko kallona ba za ka yi ba, kenan na fara takura maka ko?" a idanu yayi da tunanin ya rasa me ke damunta da yanzu ita abun magana baya mata ka an, haka kawai tayi ta masifa tana nemanshi da rigima, kama hannunta yayi ya akaro murmushi yace" muje matanmu." Suna isa bakin ofar ban akin ya bu e mata ta shiga yayi tsaye kamar yadda yake yi kullum, saida ta gama ta fito ya dawo ya kwanta, ruwan data auka a cikin gora za ta sha yasa shi fa in" Dan Allah karki sha, kinga ba na sake tashi rakaki ba sai dai ki yi shi a gado." Marairaicewa tayi tace" Ma oshina ne fa sai ya bushe sosai idan ban sha ba." wafa yayi yace" Ni dai na fa a miki, kina sha ki nemi mai rakaki." e fuska tayi ta bu a bakinta da yanayi na jin rigima da koma waye tace" To dan All..." Da sauri ya ha e hannayenshi alamar ro o yace" Na ji, na ji sha Hajian Abbanta, zan rakaki." Turo baki tayi ta aga gorar ta kifa kai cike da jin ta fa kai mafa aciya ita ma, saida ta sha rabin robar sannan ta aje, matsowa tayi daf da gadon ta ora hannayenta, wara afarta aya tayi ta saka nashi afafun tsakiya, bu a idanu yayi ya kalleya yana jira ya ga ta etara amma ba ta yi hakan ba sai ma ora kanta a urjinshi dake yana kallon sama, rufe idanu tayi tace "Yalla ai dadda ani bacci zanyi." Girgiza kai yayi ya ara rumgume da kyau a jikin nashi yana ayyana "Allah ka sa wannan bala'in nata ya zamar min alkairi." A zahiri kuma cewa yayi "To shikenan sarauniyar mara awa." A sanyaye tace "Um um! Kai ne sarkin mara awar ai." A sanyaye shima yace "A'a na bar miki, a duk garin Mara i da kewayenta wa kika ta a gani na raka ban aki? Ko kuma kin ta a ganin wacce ta hayeni hakane kamar dai ke in nan?" Da sauri ta ago kanta ta kalleshi fuskarta da alamar tuhuma tace "Ban gane na ta a gani ba? Yo dama kana hakan ne a oye ban sani ba? Inna lillahi wa'inna ilaihi...!" Ganin tana niyyar sauka kuma har ta bu e baki kamar za ta fashe da kuka yasa shi saurin ri eta gam yace "Shiiii! Baby ba