← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 116

Sashe 21

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ake aje motocin, da gudu Hamdeeya ta tunkareshi dan tarbanshi, kamar an kirata ita ma sai kuwa ta mi e duk da kayan da ke jikinta. Ta wutsiyar ido Saleema ta kalleta sai kuma ta maida dubanta ga gyaran persil in da take taimakawa Nafissa, har ya fito daga motar yana ri e da hannun Hamdeeya, ita ma Hadeeya ta na arasawa ta ri o hannunshi tana kallon kyakyawar fuskarshi tace "Sannu da zuwa Yayana." Kallonta yayi da fara'a ya amsa da "Sannu budurwata, kina lafiya?" Farrr! Ta masa da ido alamar e, are mata kallo yayi ya kanne mata ido aya yace "Uhum! Kin ganki kuwa? Gaskiya kin yi kyau sosai." Murmushi tayi tace "Dama kai na yi wa." Da mamaki yace "Da gaske?" Jinjina kai tayi, an kallon Hamdeeya yayi ya mi a mata wayarshi yace "Je ki ina zuwa." a tayi da farin ciki ta juya shi kum ya kalli Hadeeya ya saki hannunta ya ri e ha a yace "To juya na gani in dai ni aka wa kwalliyar." Rufe fuska tayi da tafukan hannaye alamar kunya, a haka kuma ta juya masa bayanta sannan ta juyo, daga sama har asa ya are mata kallo, irin an guntun siket in dake jikinta da rigar, ba arya kayan sun mata kyau, matsowa ya yi kusanta sosai ba tare da ta ankara ba ta ji ya shafo mazaunanta cikin wani irin yanayi yace "Gaskiya anwata ke babbar yarinya ce..." Da sauri ta kalleshi amma yanda ya yi narai-narai da ido kamar zai yi kuka yace "Ba ki ban amsa ba har yanzu, ko dai..." Sai kuma yayi shiru ya jawo hannunta gaba- aya ta fa irjinshi ya tsare fuskarta da kallo, kallon fuskarshi ita ma take tana ganin idan fa ta samu guyen nan ba aramin kamu ta yi ba, masha Allah son kowa in wanda ya rasa, ga wata asumba da gemu irin na an zamani da ya ma fuskarshi awanya. Da sauri ta dawo hayyacinta sanda ya sake fa in "Ina jinki mana cheri, ko dai ban miki ba ne?" Lumshe idonta tayi tana tantance amshin me ye bakinshi ke fitarwa? Inibi ko tuffa? Take she an ya saka mata wani tunani cewa "To ai dan ya ta ani ba wani abu ba ne, wayewa ce kawai, kuma da babu kyau ai da Mamanmu ba ta yi a gabanmu ba ita da Abbanmu, dan haka ba komai ba ne, kuma ma ai so na yake shine zai aureni, dan haka ba komai a ciki." Ta na gama wannan tunanin ta bu e manya kuma fararen idonta ta sauke a cikin na shi, ba tare da tunanin komai ba ta zubar da ajinta ta kai la anta a kan kumcinshi ta sumbata, sai bayan ta yi ne kuma she an ya bijiro mata da wata kunyar ara durmiyata halaka sai ta rufe ido da sauri ta jaye jikinta ta ruga a guje. Da kallo ya bita bayan ya ora hannunshi inda ta sumbata ya saki wani sha iyin murmushi, a zuciyarshi ya furta "Tukuna ma, sai ranar da kika fara tatso min madarar da ke addabata da bakinki." A hankali ya shiga takawa har ya isa inda bai tsammanin samun mutane, amma sai ya samu su Saleema zaune suna aiki, Nafissa ce tace "Ina wuni Alhaji." aga ido tayi ta kalli Nafissa cikin ra a tace "Wai Alhaji, sun je makka ne?" Ita ma Nafissa cikin ra a tace "Ai har autan gidan nan ya je." e baki tayi tace "Amm..." Zabura ta yi saboda sunkuyo kanshi da ya yi daf da wuyanta kamar zai ta ata, urawa juna ido sukayi Saleema na kallonshi cike da jin haushin wannan abi'a ta shi, murmushi ya sakar mata ya yabta mata ido aya yace "Ina sonki." ata ya yi ya wuce ta bishi da harara, tsaki ta ja sannan ta koma ta zauna, Nafissa kuma dariya ta yi ganin yanda Saleema ke ta kumbura kan wannan abu da ba komai ba ne a wajen samarin wannan gida. Daga cikin falon Alhaji Auwal ya wala ma Saleema kira, da sauri ta amsa da "Na'am." Aje farantin dake kan cinyarta tayi ta mi e ta shiga, tsaye duk ta same su shi da matan sun sakashi tsakiya, tana zuwa asa ta dur usa tace "Abba gani." in da ke hannunshi ya mi o mata yace "Yawxa yar albarka, kar i wannan kin ji, ku je an kasuwa yanzu ku siyo labulen aki mai kyau da carpet, sannan ki siyo sababin kwanuka guda biyu da aramin tebur na tsakar aki." Ba ta tambayi komai ba ta jinjina kai tace "To Abba." Saida ta mi e sannan ta rusuna tace "Abba zan iya tafiya tare da Nafissa? Saboda dreba baya nan." Jim ya yi kamar mai tunani sai kuma ya kalli akin Mu'az sannan yace "A'a, ku je ke da Yayanki Mu'az, bana son hawa abun hawa na waje." Tsammm! Ta kalli fuskarshi, ta ya za ta nuna masa ba ta son kusanci da *tantirin nan*? Bare har ta fita da shi waje, kamar ya san a kan me take tunani sai yace "Karki damu kin ji, ku je tare da shi kuma kar ku jima." A sanyaye kawai ta jinjina kai ta nufi akinta dan shiryawa ta fito, tana ji Alhaji Auwal na fa awa Hajia babba ta sanarwa Mu'az za su fita yanzu. *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:40 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _15_ A sau e ta shirya kamar dai kullum cikin shigarta ta mutumci ta fito, Hajia babba ce ta mata nuni da ofa tace "Mu'az in na zuwa, ki jirashi a waje." Hanyar ofar ta nufa inda amarya dake zaune kan kujera ta bita da uwar harara cike da takaicin wannan yarinya, ita gaba- aya ma ta ga komai na gidan ya sauya tunda yaran suka zo, kuma Saleema ita ce silar komai, yanzu ma gashi Alhaji na wata banzar magana wai za'a gyarawa Baba akinshi, ga wasu uwayen dokoki da ya lafta musu cewa dole yanzu wacce ta yi girki ita za ta kai masa har akin da rana ko kuma a ba cikin yaran da ya haifa, na safe da dare kuma shi kanshi zai kai mishi, sannan wai kowace safiya sai sun je gaisheshi, abun da bai ta a faruwa ba! To idan ba Saleema ba wa ye ua zigashi? iri- iri ya auko ma odan ku i ya bata ta siyo kayan akin bayan sai da ta ro i ya bata dan ta san sauran canji za su zama na ta amma ya i. Dan haka ita gwara ma su gama kwanakinsu su bar gidan, idan ba haka ba za ta kasa oye acin ranta har ta fatattaki yarinyar nan ta koma gidansu, dan dama uwarta ma ba wani shiri suke ba, saboda ita ma dai kamar ar take, amma abun mamaki uwar ma ta fi Saleema wayewa da an cakarewa, dan ita tana saka mayafi musamman bikin awaye, sannan ta na kwalliya ga uya aukar wanka sannan ga ta kyakyawa ta fi ar, amma ita sai fama da hijaban da suka fi arfinta, da haka ta jinjina kai da tunanin za su ha e idan ta sake kutse a rayuwarsu. *Saleema* kam ta an jima a tsaye kafin ta hangeshi ya na tahowa, juya baya ta yi har ya araso ta bayanta yana fa in "Matata ki gafarceni na saka ki jirana." e mata ofa ya yi da kanshi yace "Shiga mu je." Shiga ta yi ba tare da ta kula shi ba, dan niyya ce ta yi ba za ta biye mishi sosai ba bare har ya ga damarta ya kawo mata wargi, suna aukar titi ya kai hannu ga redio ya kunna pm3, take sautin tattausan ki a ya kara e cikin motar, sanyayyar wa a ce ta hausa ta soyayya ka rantse babu komai a duniya sai zallar soyayya saboda yanda baitukan suka fita. Hannu tasa ta na wasa da kuncinta saboda jin Mu'az na bin wa ar yana ka a kai alamar dai da a tsaye yake zai uya taka rawa ma, dan yanayinshi ya nuna hakan ba ka an ba, girgiza kai tayi a hankali yanda ba zai ji ba tace "Allah ya shirya." "Ameen matata." Ya fa a yana kallonta sannan ya ora da "Abinda na ke son ji daga bakinki kenan, ina ji a jikina addu'arki gareni kar iya ce." Numfashi ta sauke ta kawar da kai ba ta tanka masa ba, le a fuskarta yayi yace "Matata, hushi kikayi ne?" Kallonshi tayi sai kuma ta sake maida dubanta ga titi, cike da tsokana yace "Gaskiya ki saki fuskarki, yanzu idan na ha u da abokina ta ya zan nuna masa ke da wannan ha iyar fuska? Ya auka satoki na yi?" A hankali ta furta "Ya Allah." Waro ido yayi yace "Lahhh! Wai har na dameki hakane?" Yatsa biyu ya sa ya dam e la anshi yace "Shikenan na yi shiru, idan na sake magana ki mari fuskata irin na jiya." Da sauri ta kalleshi dan ita kam ta ma manta da ta mari fuskar nan ta shi da alamu suka nuna yana kula da ita, sunkuyar da kai tayi cike da jin kunya, dubanta yayi da kyau yace "Hajia kin san da marin nan ko ka an ba zafi? Shin tausayina ne ya hanaki marina da kyau? Ko kuma dai iya arfinki ne?" ala dai ba ta ce masa ba, dogon numfashi ya ja yana kallon titi yace "To! Mu'az ka yi ha uri, ita dama soyayya haka take, fatana bai wuce wanna. Babyn ta so ni kamar yanda na ke sonta, idan kuma ba haka ba..." Da sauri ta kalleshi da an jin haushin takura mata da surutu tace "Idan ba haka ba fa?" Da hannunshi ya yi alama a wuyanshi kamar wanda zai yanka ma ogoronshi ya an zuro harshe waje kamar wata dabbar da ta yi mummunar mutuwa yace " itttt! She awa zan yi." Me Saleema za ta yi? Sai kuwa ta bushe da dariyar da za ta rantse tun da suka
Chapter 21 · 0% Book details