← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 116

Sashe 83

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai zuciyarshi ke raya mishi yau kai ma ka zama *dogari*, ta na fitsari kai kana tsaye bakin ofa ka'a jiranta. Wani sakaran murmushi ya sauke yana jinjina kanshi, lalle aure ma rahama ne, in ba dalilin aure ba ta ya yana sarki guda da yanzu da zai ce zai fita sai an busa sarewar dake nuna zai fita duk wa'da ya san yana cikin tawagar ya shirya, wanda kullum jikinshi a rufe yake da manyan kaya na mutumci, wanda har yanzu akwai wanda ko kashesu za'ayi ba zasu nuna mai kama da shi ba, amma gashi dalilin aure yau har yayi tarayya da wata a gado aya, a haka kuma yana tsare bakin ofar ban aki yana gadinta. A asan zuciyarshi yayi godiya ga Allah da ya sa bai mutu ba shi ma ya ji abinda kowane cikakken namiji ke ji, sannan ya udurawa ranshi ko da babu soyayya ba zai zamar mata dodo ba ta yadda za ta kasa sakewa da shi, wannan sunayen irinsu *yalla ai*, *ranka shi da e*, mai *martaba* da sauransu baya son jinsu daga bakin iyalinshi, sunan da zasu nuna yana gaban hutunshi yake so ya ji, sunan da zai tuna masa ita matarsa ce kuma mafi sanin ololuwar sirrinsa. Alwala ta auro tana fitowa ta shinfi a sallaya, har ya zauna kan gadon zai kwanta, amma da ya ga abinda take shirin yi sai ya kalleta ta asan shanyayyu idanunshi dake cike da bacci yace "Me za ki yi?" A ta aice tace "Sallah." Kallo na tsanake ya mata, ba zai tantance me ya ji game da ita ba, amma dai ya ji nauyi sosai, wata ila kuma wannan dalilin ne yasa yarinyar ta zama daban a mutane, dan fa shi ya yarda * ar baiwa ce* tunda har ya warke ta dalilinta, mi ewa yayi shima ya shiga ban akin dake zazza in ya sauka, dama kuma na lamarin daya jigatashi ne kai tsaye, alwala ya yo shima tana ganin abinda yake shirin yi ta gyara tsayuwarta ya shiga gaba ka an sannan suka ci gaba da sallah. Kiran sallah asuba da aka fara a cikin gidan yasa shi sallamewa ya shiga wani akin, saleema na zaune ya fito da sassau an shirin doguwar riga fara tas har asa da dogon wando sai aramin na in farin rawani da siririn glas, kallo aya ta masa ta sadda kanta asa, an gyaran murya yayi da yasa ta kalleshi, da idanu ya mata alamar ya fita sallah, a ladabce ta amsa da "A dawo lafiya, sannan a mana addu'a." Tsayawa yayi ya kalleta, da sauri ita ma ta kalleshi da tunanin to ko ba haka ake masa sallama ba kuma? Ta fara shirin mi ewa yace "Me kike nema a duniya?" ewa tayi tsaye ta kalleshi tana fa a murmushinta, hakan yasa shi hango fararen ha oranta da kuma ha oran makkarta guda biyu da suka mata kyau, cike da yarinta ta shiga rausaya jikinta tace "Idan ka ro awa kanka zama cikin farin ciki tare da samun ingantacciyar lafiya ma ya wadatar dani, sai kuma anena Ahmad Allah ya raya min shi, sai Mamana ita ma Allah ya dawwamar da farin ciki a rayuwarta." Murmushi tayi ta aga kafa a tace "Shikenan." Sadda kanshi yayi yana murmushi, bai san me yarinyar ke nema a tare da shi ba da take neman tsaya masa a rai haka kawai daga fara zamansu daren jiya, ita kuma ura masa idanu tayi tana kallo duk da bata gane murmushi ne yake, gyara tsayuwarta tayi ta sake fa in "A dawo lafiya." Jinjina kai yayi alamar ameen, sannan ya shiga cira afafunshi zai fita, da kallo ta bishi har ya kusa fita tace "Kada ka manta da raka'atanil fijir, idan ka wayi gari bayan ka gabatar da ita, zaka kasance aya daga cikin bayin Allah da suka fi kowane mahaluki arzi i na tsakanin sama da asa." Tana fa a ta koma ta zauna ta fara tasbihi kafin a ara kiran sallah ita ma ta gabatar da na ta sallah, ya an jima tsaye yana kallonta kuma ta gane amma ta yi shiru kamar ba ta san yana tsaye ba, murmushi kawai yayi ya fita a akin ya rufo mata ofar. *Baccin* da ya auketa akan sallaya yasa bata san da shiglwarshi ba, har ya wanke zanin gadon nan ya shanya a ban aki ba ta san an yi ba, saida ya fito ya auki aramar wayarsa ya tura sa on za'a iya zuwa a tafi da ita ka ai ya tasheta, alkyabbarta ta mayar jikinta kafin suka fito falo tare ta zauna shi kuma ya koma akin dan shiryawa. ______________ Wayar dake hannunta ya kalla da acin rai dake damunshi tun jiya yace "Ban hanaki aga min waya ba? Me yasa ba kya ji?" Da murmushi a fuskarta tace "Papan Safwan ba fa kira akayi ba, kawai ina kallon hotuna ne." Da sauri ya tako ya figi wayar yana fa in "Kada ki kuma aukar min waya daga yay, na fa a miki." Juyawa yayi a fusace ya arasa gaban gadon ya aje wayar ya shiga warware kayanshi zai saka sai gunguni yake, tsaf take are masa kallo tana murmushi, zai saka dogon wandonshi kenan tace "Tun jiya kake ta tsuma, kuma a sanina babu wanda ya ata maka rai a gidan nan." A zabure tamkar zai cijeta yace "To sai a ka yi me? Ki yaleni mana na ji da abinda yake damuna." "Me yake damunka?" Ta fa a a sigar tsokana, a ufule yace "Ba komai." Murmushi tayi mai ayatarwa ta mi e tsaye ta arasa kusanshi, arin aure zariyar yake amma tamkar yana aura bindiga a jiki saboda yadda yake sauri da arfi, a hankali tasa hannayenta ta shiga aura masa shi kuma ya auke kai yana kallon ofar shigowa, tsurawa fuskarshi idanu tayi tace "Aurenta shine musababbin acin ranka, shiyasa ka goge hotonta guda aya daya rage maka." Da sauri ya kalleta ya jaye jikinshi daga gareta yace "Ni ba wani abu mai kama da haka a zuciyata, kafin ta yi aure ai ni nayi, me yasa zan damu?" Da sauri ita ma tace "Ka damu mana, tunda ita ce soyayyarka ta farko, kuma har yanzu tana ranka." A mugun tsawace yace "Ki daina, ki daina tuna min abinda ya wuce, idan ba haka ba zaki ji ba da A gadarance tace "Sai me, na ji, gaskiya ce kuma dole na fa a maka, bana so ne wannan acin ran ya jima tare da kai dan zai shiga ha ina sosai." A hassale ya dam o hannayenta ya urawa fuskarta idanu da idonshi da sukayi jajir sun cika da hawaye yace "Ki daina matata, ki daina tuna min da abinda ya faru, bana so." Tsatsareshi ta dinga yi da idanu amma ba tace komai ba, karyewar da zuciyarshi tayi ne yasa shi jawota da arfi ya rumgume a jikinshi hawaye na masa zarya a kumatu, cikin raunatacciyar murya yace" Ya zanyi na manta da ita? Ya zanyi dan Allah? Ina so na manta da ita a rayuwata tamkar bata ta a shigowa cikinta ba, duk shekarun nan da aka auka ban ta a yanke auna da cewa za ta zama tawa ba, amma jiya! Jiya ta zama ranar da dole na cire jin hakan daga zuciyata, ta min nisa yanzu, a da na ka ganta idan ana sabga a ahalin nan namu, amma yanzu ita *matar sarki* ce, har abada ba lalle na sake ganin fuskarta ba, saboda sarauniya ta fi arfin kallon ire-irenmu." Sake ameta yayi yace" Ki min addu'a, ki tayani da addu'a matata ta fita a zuciyata ta shafa min lafiya nayi rayuwata, na gaji da wannan wahalar." Da sauri ta saka hannayenta tana shafa bayanshi saboda kukan daya wace mata itama, ta rasa gane wannan rayuwa, ba ta rasa komai a gidan Mu'az ba, hata da farin ciki da soyayya daidai gwargwado ta samu a gareshi, sai dai ta rasa samun gaba aya zuciyarshi, kuma dama tun farko ya fa a mata shi mutum ne da baida oyo, kai tsaye ya kan fadi abinda ke zuciyarshi ne, da ya maka arya ka ji da i gwara ya fa a maka gaskiya ka ji aci, ba ta ta a jin kishin Saleema ba sai yau, dan ta san yana kallon hotonta a kowane dare, yana hirarta a kullum wata rana ma tare suke hirar, amma ba ta ta a jin zafi irin na yau ba, duba da ita ma yanzu tana gidan na ta mijin har ta kwana aya ma. Amma a halin da yake ciki yanzu nuna acin ranta ba shi zai gyara ba sai dai ya ata, dan a hassale yake yanzun da acin rai, a kuma yadda ta sanshi ta san hada kishin abinda yake so ya zama na wani, cikin muryar kuka take fadin "Shikenan Yaya Mu'az, kayi ha uri ka ji, *matar mutum* abarinsa, na tabbata Saleema da matarka ce da ka sameta, kayi ha uri dan Allah karka tsoratani da lamarinka." agowa yayi yana share fuskarshi yace "Shikenan na daina, karki ji tsoron komai, idan kikayi nesa dani ina zan sa kaina? Ni dama abinda ke ata min rai shine, Saleema fa ta manta dani rayuwarta kawai take tunda muka rabu, ina tabbatar miki a sati aya sai ta durmiya soyayyar sarkin nan namu a zuciyarta yadda zata hanashi sukuni shima, hakan a jininta yake indai za ta zauna da mutum na awa aya sai ya sota, idan kika ga wani na inta to wanda baya son gaskiya ne, gashi kuma yanzu har ta kwana aya a gidan, komai fa ya are, yanzu na can tana can a halin jigatuwa dan na san Saleema tsar..." Idanun data zuba mishi da sauri yasa shi dakatawa daga abinda yake son fa a na tausayin Saleemarshi data ha u da gawurtaccen namiji jiya, ta e baki kawai yayi ya juya ya ci gaba da saka kayanshi zuciyarshi na ci gaba da kawo masa irin wannan tunanin akan Saleema. *PALACE Kallon kayan gimbiya take tana arawa, zuciyarta wani tafarasa take tamkar zata fito waje, rainin hankalin Abdus-samad in nan nema yake ya kasheta, in ba dan ya rainata ba ai ita ma kamar uwarsa take, amma shine
Chapter 83 · 0% Book details