← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 116

Sashe 53

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da na ga tsiraicinsu ba, yanzu da Saleema ta kwatanta kanta da biyan bashin wautata, sai na ji ina ma ba'a haifeni ba, Papi da nayi wani mafarki a yanzu a gaban idanuna wasu na arin shiga gonata, Papi sai na ji ta ya zan rayu idan haka ta faru?" ago kai yayi suka ha a idanu yace" Papi, idan wani ya keta min haddin Saleema ko da a bayan idona mutuwa zanyi, wallahi zuciyata ce za ta buga na mutu, idan kuma a kan armu wannan masifar ta sauka, to fa ganin Saleema a cikin halin damuwa, to shi zai fi zama hukunci mafi muni a gareni, dan zan dinga mutuwa ne a bayan kowane sakan aya saboda ba in ciki, ka ga kenan Papi idan haka ta faru da me na aru Saleema? *Auren biya min bashina*? Ko kuma *haifa min ar da za ta biya*?" A haukace, a gigice, hankali tashe Papi ya kifa nashi kan a kan Mu'az shima ya fashe da kuka yana fa in" Ba laifinku bane Mu'az, kuma bashi kuka biya wa Kakanku..." A gigice Mu'az ya ago da mugun arfi duk da kuwa Papi na jikinshi ne, da yanayi yanayin tsoro da kuma rashin ganewa ya dinga kallonshi, kanshi na sadde ua dinga jinjinawa yana share hawaye yace" Mahaifina ya yi rashin ji tun da uruciyarsa, ina aramin yaro a lokacin ban san komai game da abinda yake aikatawa ba, saidai a auyenmu na kan fuskanci tsangwama da zun e har ma da habaici na mutane cewa ni ne an Bureima, a lokacin ban san me yasa aka wareni ni ka ai ake kirana da an Buerima, saidai a ganina dan ni ka ai ya haifa kuma yana sona, saida na ara hankalina na fara fahimtar mahaifina baya da wurin zama sai dandanlin an caca, da sannu na fahimci wasu lokuta baya ma kwana gida, wata rana na ta a jinsu shi da mahaifiyata suna rigima, tana koka masa kan yawan shigarshi birni yayi yawa kuma shi ba kasuwanci ke kaishi ba, sai yake fadamata bata isa ta hanashi hutawa da rayuwarshi ba, ku inshi ne dole yayi yadda yake so, da sannu abinda yake tutiya dasu suka are, dan dama gonar da mahaifinshi ya bar mishi yasa ake noma mishi, bai damu da ci gaban gonar ba sai anfaninta dan ya siyar kawai yayi shagalin gabanshi, kwatsam wata ranar da har yau bana mantawa, ranar da ita ce ta zama silar zamana maraya, an kama mahaifina da matar abokinshi, daga inda aka dinga dukanshi ya samu ya fita da gudu, jin wannan labari ya sa mahaifiyata fa uwa, ko motsawa ba ta ara yi ba a wurin, daga ranar na zama maraya gaba da baya, dan kuwa ban sake bi ta auyenmu ba tunda na baroshi, kamar yadda ban kuma ganin ko da mai kama da mahaifina ba." Dogon numfashi yaja tare da ajiyar zuciya, Mu'az na kallonshi ba ko yabtawa, saida ya ora da" Na yi sa'ar gina sabuwar rayuwata tare da Kakarku, wacce ta aunaceni duk da ban da komai ban da kowa, a haka har ta bani kyauta mahaifinku Alhaji da kuma anwarsa Bara'atu." Kallonshi yayi yana murmushi yace" Kuna dai jin labarin mahaifinku na da anwa Bara'atu wacce ta rasu tun tana shekara sha biyu, amma kun san dalilin rasuwarta?" Mu'az da ya zama kamar gunki kasa amsa mishi yayi, sadda kai yayi yace" Fya e aka mata, ta arfi na fara biyan bashin mahaifina, na yi fata hakan ya tsaya daga iya nan, tu'da na wayi gari wannan lamari ya fara auke min ata da kuma matata da na fi so, na sadaukar da komai na wa dan na ga Alhaji yayi karatu ya zama mutum, burina da hasashena a kanshi shine idan yana da ilimi ba zai zama mai arna a doron asa ba, na siyar da duk abinda na mallaka dan ganin na cimma haka, kuma na yi nasara dan kuwa duk da baka shaidar yaro, ni zan iya shaidar Alhaji cewa bai ta a shiga hurumin da ba nashi ba, hatta da mahaifiyarka Rabi saida na amince masa sannan ya fara neman aurenta, kullum idan na tsaya a gaban ubangijina addu'ata aya ita ce zuri'ata, sai dai...ban yi nasara ba, tunda na ganin wasu alamomi a tare da Mu'awwaz na san shima yana aya daga cikin wanda Allah ya jarabta da wannan lamari." Ajiyar zuciua ya sauke ya yi shiru na wasu sakanni, kamo hannun Mu'az yayi yace" Iya zina illarta yawa ne da ita, ba sanin ta inda ka fara bane matsalar, sanin yaushe kuma ta ya ya za ka gama, kai za ka iya farawa, amma jikokinka ne za su are lamarin, zai za ka iya gamawa cikin rufin asiri, amma zuri'arka za ta iya gama na ta a wula ance cike da rashin daraja da kima, kai za ka iya gamawa lafiya har ka koma ga mahaliccinka, Allah ya maka talala sai ka sameshi can, amma ba lallai zuri'arka su sha ba, idan ubangiji ya so *kun* (kasance) kawai zai ce, *fa ya kun* (sai ya zama mai kasancewa), ka ga fa ba ya kasance ba aka yi magana a kai, ya zama mai kasancewa, shin da haka kasan ina illar za ta tsaya? Ka san wace irin annoba zata faru sanadiyar haka? Ha a kayi gaskiya, Saleema yarinya ce da babu ruwanta, kuma akwai yiwuwar wannan zunubi na Babanmi ya shafeta, ka ga za ta zama cikin mutanen da Allah ya ce ku ji tsoron taso da fitina, domin idan aka turota zata shafi kowane, da wanda ya san hawa da wanda bai san sanda aka hau in ba, da haka kaga ita ma zuri'arta za ta zama mai wannan mummunan fantin, sai dai kuma Allah da kanshi ne yace *rahamarsa ta yalwaci komai*, ba lallai ya zama Saleema za ta ani unar da mu muka ma kanmu ba, baiwarsa ce ta gari mai arin bin dokokinshi, Allah zai iya kareta da karewarshi, sanadiyar haka har albarkarta ta shafeka da kuma zuri'arka baki aya, kada ka yanke auna Mu'az, ka yi ta tuba ga Allah, in sha Allah zai gafarta maka, musamman ma tsayuwar dare, a lokacin da Allah ke saukowa yana neman bayin da suke tsaye dominshi, yana cewa ina masu ro ona na amsa musu, sannan Annabin Tsira ya ce, Allah yana kunyar bawan da zai aga hannu sama yana ro onshi ya sauke hannun ba tare da ya amsa masa ba." Jinjina kai Mu'az yayi yana sauke numfashi sannu sannu, cike da gamsuwa yace" Hakane Papi, kuma na ji zan nemi gafarar ubangijina, amma dan Allah Papi ka fa awa Abba ya je gidansu Saleema ya fa a musu na janye neman aurenta, duka maganganunku a auli ma fi rinjaye yana nuna tabbas bashi ce kuma ko wanda bai san komai ba yana biya, dan haka ba zan iya jazawa wanda basu san hawa ba basu san sauka ba, dan Allah Papi ka yi ma Abba bayani yadda zai fahimta, ku gafarceni." Da kallon tuhuma ya kalleshi yace "Ka tabbata Mu'az? Me zai hana ka ara tunani kafin ka yanke hukunci." Girgiza masa kai yayi yace "Hukuncin kenan Papi, dan Allah ka fa amasa." Tashi yayi jiki a sanyaye har ya fice Papi yana kallonshi cike da tausayi. Tashi yayi ya ci gaba da abinda yake dan Allah ka ai zai kawo musu mafita a wannan hali, dan magana ta gaskiya ba zai so rasa Saleema a zuri'arsa ba, sai dai kuma baya ganin laifin Mu'az, tabbas gaskiya ya fa a kuma hakan da yayi adalci ne na rayuwa, dan in har ire-irensu zasu dinga samu mata kamarsu Saleema, akwai cutarwa ta wani fannin, dan wani ba zai tuba ya gyara ba, hakan zai sa laifin ya ara girmama ga kuma ha i, ya fi kyau a ce mace ce ta tuba daga aikata sa o irin wannan sannan ta shiryu ta daina ta samu kamilin namiji, duk da mafi yawan lokuta suna fuskantar tsangwama da kyara kamar yadda Nafissa ke fuskanta a yanzu. Amma idan namiji ne shi fita yake, sai yayi da gaske yake manta wannan rayuwa ta baya, ga kuma matan da yayi hul a da su wanda zasu iya kawo masa tazgaro a sabuwar rayuwar da ya gina, wata za ta nuna sam bata amince da yankewar ala arku ba lokaci aya, wata ta ce ita ka lalata shine zaka manta da ita, wata ma ta yi arin yi maka bita da ulli, matsaloli irin haka dai da dama zasu iya kunno kai, yarinya kamar Saleema kuma haka ta faru ba zata iya maganin abun ba sai dai ta rumgumi kuka da damuwa a matsayin maganin matsalarta. *A gurguje* Kwana hu u aka auka ana yayyada maganar daga nan gidan zuwa can gidan, hankulan iyayen ya tashi sosai, rayuka na neman acewa inda wasu ke ganin ana neman tozartasu ne, saida Papi ya shiga maganar ya nusar da iyayen maza suka fahimci dalilin Mu'az in kafin wutar tayi sanyi, dan kuwa Safiya saida ta tisa Saleema gaba ta binciketa tas a ganinta ko ya lalata mata a ne shiyasa zai wula antata yanzu, Alhaji Yusuf dai yanzu ya fahimci lamarin duk sun an baya shi a gajarce kuma a jirkice, saidai a asan zuciyarshi ba da i kam dan duk ya gama shelanta auren arsa ta fari kuma mai sunan mahaifiyarsa, amma sai ya shanye na shi damuwar dan kwantar da hankalin uwar da ar da ya ga sun damu sosai, musamman Saleema da abun ya zo mata wani iri. *Luv u guy's *Alhamdulillah.* 09/06/2022 22:50 - MOM LATEEF *BAIWATA* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *SADAUKARWA GA* *AHALINA* *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* _(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ *[G. M. N. A]* _Bismillahir rahamanir rahim_ _31_ Irin zaman da tayi da jijjigar da take ya fahimtar dashi a ane take, dan haka ya bawa kanshi ha uri da niyyar ha e komai dan su fuskanci junansu, a nutse ya kalli Saleema dake asa ta ha a kai da gwiwaya sake fa in "Uwata, kiyi ha uri kinji, haka Allah ya addara, kada ki sa damuwa a ranka, ki auka hakan shi ya fi zama alkairi a
Chapter 53 · 0% Book details