← Book details Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 116

Sashe 33

Baiwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na taho na baro masa wurin." Dariya kawai Safiya tayi dan ita kam ta san ba fa an ya mata ba, kawai idan tana wannan yanayin ne ha urinta kan zama ragagge sai saurin hushi. Fita tayi a akin ta rufo mata ofar dan zuwa wajen mahaifinta ta ji ya zasu are kan lamarin da ya jijjigasu yau, dan ita kanta bata auka a haka abun zai zo ba. Da sallama ta shigo akin na shi, amma ganin yanda gaba aya ya tattara hankalinshi kan waya ya sakata ha e murmushin dake kan fuskarta ta shiga takowa har ta zo kusa da shi ta zauna kan hannun kujerar da yake, a tsanake take ci gaba da kallon fuskarshi mai auke da yanayi na mamaki da al'ajabin wani abu, matse aramin bakinta tayi tace "Abban Hajia." Zabura yayi ya kalli inda ya ji maganar, dan sam bai ji shigowarta ba bare zamanta, ganin haka ya sakata mamaki sosai har tace "Yalla ai, me kake tunani haka?" Zuba mata idanu yayi yana tunane tunane, to shi bai san ya zai mata ba, shin ya ri e wuyanta ya jijjiga ne saboda oye masa lamarin nan? Ko kuma dai ya rumgumeta har sai tayi arar wahala sannan ya mata godiya kan haifa masa *darajar gidansa*? Sai ya ke ganin duk wanda ya yi a yanzu za ta cutu, kuma cutuwar ta ta ce ba ya so duba da abinda ke cikinta. Sai kawai ya girgiza kai ya kalli wayar dake hannunshi yace "Mutanen nan ne ke bani mamaki, duba fa duk status insu yarinyar nan ne." Murmushi ta saki a nutse tare da an sunkuyar da kanta a ladabce tace "Lamarin Allah kenan?" "Hmmmm!" Ya fa a yana jinjina kai alamar hakane, a hankali ta ora hannunta na dama akan hannunshi dake kan cinyarshi ya na ci gaba da kallon wayar tace "Ka yi ha uri dan Allah, ba mu da wani za i ne da ya wuce mu aikata hakan ba tare da saninka ba, ka yi ha uri ka yafe mana." Wani murmushi yayi mai kama da ciwo kawai ya girgiza kai yace "Ba komai, ya wuce." ora ha arta tayi a kafa arshi tana fara'a tace "Nagode sosai mijina, Allah ya saka da alkairi." Ajiyar zuciya ya sauke tare da fa in "Gobe ki ce ta shirya da wuri, zamu je ganin gwamna tare da ita." Da sauri ta ago tace "Gwamna kuma? Wane gwamnan?" Kallon fuskarta yayi kamar wacce aka ba tsoro yace "Gwamnan garinmu mana, yana son ganinta ne, har orafi ya yi wai ban fa a mishi ba." Jiki a sanyaye ta sake maida kafa arta tace "Allah ya nuna mana goben, Allah ya sa mu ji alkairi." "Ameen." Ya fa a, dan fa shi tunaninshi bai wuce dalilin haka zai sa gwamana ya ara jawoshi a jiki har yayi nasarar cimma burinshi akan siyasa ba. *Washe Gari* Doguwar rigar shadda ta saka wacce ke da oyayyar tsaga daga baya, ma'ana tsagar da ka shatinta amma ba ta fito ba, shaddar kalar kore ce sosai da ta ona, hakan yasa ta saka takalmi kalar yelow mai duhu da hijabi kalar takalmin wanda aka mishi hula a kai da kuma ha a, sannan ga hannayenshi na roba sannan har asa, ita kanta duk da ta san ba kyawun fuska gareta kamar na an uwanta ba, amma dai ta san ta fito tsaf da ita sannan kamalarta na a mace da darajarta sun fito ras, dan kuwa saida Mamanta ta sakata saka kwalli a idanunta, hakan yasa fuskarta fitowa tass! A nutse ta fito falon ta samu Abbanta tsaye da alama ita yake jira, yana ganinta ya juya zai fita a falon, agawa mahaifiyarta hannu tayi dake tattare kwanukan dake kan tebur, ita ma hannu ta aga mata tace "A dawo lafiya Hajiar Babanta." Ardiya da yau ba aiki take zuwa ba saboda lahadi ce ta kallesu sannan ta ta e baki, Saleema ta bi da kallo tana ayyana ina ma Hadeeya ce haka ta faru da ita? Ai da mahaukaciyar kwalliya za ta mata, sai kuma wata zuciyar ke raya mata "Me ma yasa duk arinsu a makarantar boko ba su ta a samun irin wannan karramawa ba? Me gwamnan zai mata?" Da sauri ta mi e daga falon ta shiga akinta tana kiran lambar amaryar gwamnan wacce ko shekara ba ta yi ba a gidan, saboda awancensu kawai za ta nemi alfarma ta saka mata idanu a kan zuwansu ne dan kar a samo wani abu a hanata dan ba ita ta haifeta ba. *Suna* fitowa farfajiyar gidan mai gadi na tahowa a guje, yana zuwa ya zube asa da alamar rikicewa a tare da shi ya aga hannu yana jinjinawa tamkar yadda ake gaishe da sarakai yake fa in "Yalla ai ba i ne, ba i ne a waje suna son ganinka, sa o ne daga *fada*." Da alamar rashin fahimta Alhaji Yusuf ya kalleshi yace "Kai nutsu dallah, fa a min su waye a wajen?" ewa yayi jikinshi na rawa dan abin da ke wajen nan ya fi arfin wasa, lamarin ya jijjigashi ba ka an ba, takardar dake aya hannunshi ya mi o mishi yana fadin "Duba ka gani." Fizgar takardar yayi ranshi ace da tunanin shirme kawai yake mishi ya fara warware tsadaddar envelope in mai ban sha'awa fara tas tare da tambarin da aka yi zagayayyen rubutu aka rubuta *mai mara awa*, yana warwarewa ya fara karanta doguwar takardar mai auke da nutsatsen rubutu da manyan ba i kamar haka. _"Aminci, salama, albarka ta tabbata ga iyayen wannan yarinya *HALEEMATU YUSUF JIJI*, bisa ari da jajircewa na wannan yarinya fadar mara awa na gayyatar wannan yarinya da iyayenta dan kwatanta karramasu tun a nan duniya kamar yadda Allah ya yi al awarin mayar da iyayen mahaddata Al ur'ani mai girma sarakai ashin inuwar al'arshinshi mai girma, fatan za su amsa mana wannan gayyata da gaggawa?"_ o daga mai girma sarauniyar mara awa *Hajia Ramlat Ali Haidar Kiari*._ Zazzaro idanu yayi ya zubawa mai gadin yace" Kai shashashan banza, wa ye ya baka? A ina ka auko wannan takardar?" Nuna masa ofa yayi yace" Ai Alhaji suna nan waje, suna nan wallahi suna jiranka." Da mugun sauri ya tunkari hanyar fita, har kusa rabin tafiya sai kuma ya juyo da gudu gudu ya nufo Saleema dake tsaye ta rasa me ke faruwa, dan ita maganar mai gadina shirme ta aukeshi ita ma, ra ata yayi ya shiga falon ta bishi da kallo, matsawa tayi daga jikin ofar ta arasa kusa da motar mahaifin na ta wacce mai gadin ya gama wankewa hancinta ya kalli ofar fita, tsaye take tana jiran fitowarshi dan ta tabbatar zai fito. "Tohhhh." Saleema ta ambata a zuciyarta ganin mahaifinta ya fito da wasu sababin kaya ba wanda ya saka yanzu ba, kuma wannan in kaya ne da ita dai za ta ce ta jima rabon da ta ganshi da irinsu, wato babbar riga da yar ciki ga kuma hula, duk da mahaifinta ya girma amma fa idan ya auki wani shirin ita kanta birgeta yake har tayi fatan samun mijin da ya iya aukar wanka kamar sa, abun mamaki duk da shirin da yayi madadin ta ga tafiyarta tamkar ta awisu data saba gani, amma sai ta ga yana tafe yana gyara kayanda kyau da hular kanshi sannan da sauri kamar zai tashi, kuma ko kallonta bai yi ba kai tsaye waje ya nufa sai hannu da ya mata alamar ta taho. Tunanin da ya zo mata ne yasa ta aga afa ita ma da sauri ta bi bayanshi. Ba ta arasa kaiwa ba ta ji an auki wata irin busar sarewa a ofar gidan tare da wani irin kirari da ya yi kama da mutanen gargajiya, ma'ana daga masarauta suke, jiki a sa ule ta fito tana son ganin me ke faruwa a nan in, sai dai bai bata damar gane komai ba ya nuna mata wata irin Prado da aka bu e alamar ta shiga, da mamaki a fuskarta ta nufi motar za ta shiga dan ba za ta iya musa mishi a wurin nan ba, za ta shiga motar wani galadima da ya fi sauran warin murya ke fa in "Takawarki lafiya ba uwar sarauniyarmu, gaba salama baya salama, * ar baiwa*, ar albarka irin albarka, wacce ba ta gaji tsiya ba." Baki bu e take kallonshi da ma sauran galidiman da suke cikin kaya iri aya, duka manyan riguna ne da rawuna a kawunansu, inda rigunan nasu ke da wata irin kala ta yelow mai haske da ja. Ta na shiga motar aka rufe sanda mahaifinta ke daf da shiga da tunanin nan zai zauna shima, sai dai ina wata motar aka nuna mishi dake gaban motar da take wacce arama ce irar Mercedes kamar sauran motoci hu un, ta biyar in dake tsakiya ita ce Saleema take ciki, suna gam shiga gaba ayansu aka tashi motocin cikin nutsuwa suka auki hanya, mai gadi dake ofa yana kallons u cikin farin ciki da jin da i yake fa in "Allah ya tsare, Allah ya kiyaye, ai da ka ga wannan kiran ka san alkairi ne, in sha Allah da arzi in da ya fi na ku za ku dawo, kira daga fadar mara awa? Ai ku gode Allah kawai." Tsare tsaren lamarin gidan sarauta Saleema ta zubawa ido tana kallo, tunda suka samu wucewa babbar ofar fadar da yar da caje caje aka rabata da mahaifinta aka ce za'a kaishi wajen gagara badau ita kuma aka yo wannan falo da ita mai neman zautar da ita, wani gauron ajiyar zuciya ta sauke tana sake ha e jikinta waje aya domin sanyin falon ratsata yake yi kamar a garin ara, sanyin kansa idanunta ba su nuna mata na'urar dake busa mata jikin da falon gaba aya ba, uwa uba irin tarin abubuwan da aka jere mata cikin wasu irin kwanonin da ko wu a za'a ora mata a saman wuyanta ba zata ta a iya bu e su ba balle har ta anfana da abin da yake ciki, kai ta tabbata idan ta yi garajen cin abu aya a nan sai ta arke da zawo, domin ba kalar cimar da ta saba auka bace. Shirun
Chapter 33 · 0% Book details