← Book details Badak'ala Complète Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 198

Sashe 63

Badak'ala Complète Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah)_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWUNA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._

*SADAUKARWA GA*

💞 _*MASOYA NA*_💕

_Bismillahir rahamanir rahim_

🇳🇪 *TAURARIN NIGER*
```(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)```

_10_

A cikin kwana biyu su Raihan sun gama shirye shiryen tafiyarsu tare da su Ma'awa, Abbas da kanshi ya kaisu airport saida ya ga tashinsu kad'ai ya juyo ya dawo, a kwana biyun nan kuma Ma'arufa na nan ta rasa yanda zatayi hak'arta ta cimma ruwa, bata samun wata dama ta keb'ewa dashi, da safe ma sai dai su had'u a kan dinning da dare ma haka, kuma tun anan suke saida safe sannan kowa yaje ya kwanta, hakan yasa take jin haushin Sameera sosai saboda a kwana biyun nan kuma wata irin soyayya da kulawa suke kulawa junansu, wanda hakan ya samo asali ne saboda Abbas na cewa Meerah yi kaza za tace to, a wajen Harira ma hakane sam babu fuska daga gurinshi amma duk da haka bata karaya ba kwalliyarta take cab'awa, haka kuma ya karb'o sakamakon gwajin da akawa Abdul wanda ya nuna baya d'auke da wata cutar.

Yau dai Ma'arufa tayi waya da Salma kuma ta fad'a mata abinda zatayi, dan haka yau a shirye take kuma ta saka ido sosai, amma sai sauk'i ya samu saboda yamma lik'is Sameera ta fita zuwa compagninta yin wani business, kafin ta fita kuma saida ta tura yaran wajen Bilkisu dan karsu damu Ammie kafin ta fita, sam babu wanda ya tsammaci dawowarshi wannan lokacin, daga yanda yake sauri zaka san abu na gaggawa ne ya dawo dashi gidan, tunda Ma'arufa taga shigowarshi ta tafi d'akin ta da sauri dan gani tayi ba ma zata bari daren yayi ba kamar yanda Salma tace mata, tana shiga kayanta ta cire ta d'aura towel ta shafa turare sosai, wayar da suka killace domin aikin nan ta fito da ita, k'arama ce sai dai akwai d'aukar hoto rad'am ya fito ko da daga nesa ne, saisaita mata zama tayi ta yanda zata iya d'aukar komai dake kan gadon kafin ta fara sakin k'ara.

Harira ma na ganin shigarshi part d'in Sameera ta bi bayanshi da niyyar tambayrshi da wani abinda yake so saboda ya ga kayan jikkinta, yana cikin bud'e d'akin Sameera dan d'aukar takardun da suka dawo dashi kawai yaji ihun Ma'arufa daga cikin d'akin ta, da sauri ya juya ya kalli d'akin da tunanin lafiya? Jin wata sabuwar k'arar yasa shi sakin makullin a jikin k'ofar ya tunkari d'akin, da zuwanshi ya bubbuga amma shiru sai ihun dake sake tashi, Harira ma dake bayanshi ta iso da sauri ta tako dan ta tambayi lafiya? Amma tana ganin ya zunduma kai cikin d'akin saita tsaya, tab'e baki tayi kafin ta fara takowa cikin sanyin jiki da niyyar shiga taga ko meye.

Yana shiga ya ganta can gaban gado zaune rik'e da k'afa, k'arasawa yayi yana fad'in "Lafiya? Meya same ki ne haka?"

Saboda tana so ya matso yasa ta sake fashewa da wani kukan tana fad'in "K'afa ta ce, gurd'ewa nayi zan shiga bayi."

Yana zuwa gabanta yaga daga ita sai towel, kawar da kanshi yayi ya d'an kalli gadon, bai ga alamun hijabi ba dan haka ya d'auki rigar data cire yanzun ya jefa mata a jiki yace "Ki saka wannan saiki fito muje asibiti a duba k'afar nan."

Wata yar banzar shagwab'a ta saki wacce ta sa shi juyowa kallonta saboda mamakin ta lokacin da take fad'in "Please Abban Khalifa ka taimaka min to na mik'e, ba zan iya da kaina ba ni kad'ai."

Kallon k'ofa yayi kafin ya zuro mata hannu a ranshi babu tunanin komai sai kallonta kamar 'yar daya isa haihuwarta, tana jin ta kama hannunshi ta mik'e tsaye sai kawai ta zage towel d'in jikinta, dama kuma babu komai a jikin dan haka ta bayyana tsirara a gabanshi, shi kam yana cikin kallon k'ofa yaji alamar ta tashi, ya fara zame hannunshi daga nata yaji ta fad'o masa a jiki cikin salon k'warewa a harkar barikanci ta kai hannunta kan...Tsoro al'amarin ya bashi ta yanda ya zaburo ya kalleta, yana juyowa tayi nasarar had'a bakinta da nashi, duk da ba wani k'arfi bane ya saka mata amma yanda ya tureta yasa ta fad'a kan gadon, nunata kawai yake da hannu ya rasa me zai ce mata tsabar mamaki, da sauri ta taso ta sake kanainayeshi ta zagaya bayanshi ta zura harshenta a kunnenshi hannunta kuma cikin rigarshi, da k'arfi ya juyo gabanta ya kasheta da mari, ya nunata da yatsa yace "Ke!"

Duk da marin ya shiga jikinta amma nasararta take hangowa, sake danna mishi k'irjin ta tayi ta sake sauke hannunta wannan wurin, jin harta tashe shi yasa ta kalleshi tana son had'e bakinsu tana fad'in "Karka cutar da kanka mana, kai fa ba yaro bane, kawai kaji dad'in rayuwarka."

Duk tana maganar ne tana lasar fuskarshi shi kuma yana son yakicewa daga gareta cikin ruwan sanyi, dan sosai ta kama lagwonshi hakan yasa ya rasa kuzarinshi, jin ya fara mata sanyi yasa ta kamo hannayenshi ta d'ora kan mazaunanta, wai! A gaskiya duk da shi d'in ba mai sha'awar ganin mace da mazaunai bane manya amma jinsu yana shafawa yasa shi sake jin wani irin chock, tahowa ta dinga da hannayenshi sama ta sake saukewa kan boobs d'in ta, tana jin komai ya fara tafiya daidai ta zura harshenta bakinshi ta kamo na shi harshen ta fara mishi wata irin tsutsa, a d'aya b'angaren kuma kayanshi ta fara rabashi da su har ta mishi tsirara shima, Abbas dai idonshi rufe suke ruf tunaninshi ya tsaya, wacece wannan? Me nake shirin aikatawa? Matata fa? Zina ce fa? Meyasa? Bakayi haka ba ko lokacin k'uruciya, meyasa sai yanzu? Kana da 'ya'ya mata fa? Abbas farka mana.

Zunbur ya zabura ya tureta daga jikinshi ya bud'e idonshi, amma dake Ma'arufa tayi niyya sai tayi saurin zubewa ta durk'ushe tayi wuf da k'asan shi sai cikin bakinta, rintse ido yayi yar labb'anshi na kakkarwa tsabar jarabar data taso mishi da ita, dafa kanta yayi da niyyar fizgota amma ina, wata irin tsotsa data masa tare da kamo waccen biyun baisan lokacin daya sake danna kanta ba, a hankali saiga Ma'arufa ta kwantar da shi kan gadon tana sarrafa shi inda shi kuma ya manta da komai ya dinga biye mata, sun jima haka jin ya kasa samun nutsuwa sai kawai ya birkitota da k'arfin shi ya mata rumfa, sabo da kuma rashin sanin takamaimai inda zai shiga yasa shi karanta addua'r saduwa da iyali, k'arfin daya zo mishi yasa mata gaba d'aya ya shiga, duk da tana yar duniya saida tasan ya ratsata, dan haka ma ta gama yarda Abbas namiji har yanzu da k'arfin shi...

*Allah ka kare mana mazajenmu daga fad'awa tarkon kowace kucaka.*👏

Duk bura-ubar nan da ake Harira na tsaye har da kuka take wanda ta ma rasa dalilinsa, ita dai kawai taji hawaye na zubo mata kuma tana jin haushin abinda suke aikatawa, bata bar k'ofar ba saida taga aikin gama ya gama sannan ta bar k'ofar tana tunanin ko ta kira Sameera, wata zuciyar ta haneta da yin haka dan kuwa yau saidai su kwana a bola, dan babu abinda zai hana Sameera k'ona gidan nan sannan tayi ajalin yarinyar can wacce ita kanta take mata kallon kama da wata data sani.

Kiran sallah magrib da akayi ne ya dawo dashi tunaninshi, wata firgita yayi ya sauka daga kanta ya zauna bakin gadon ya dafe kanshi, "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un, la'ilaha illallah, muhammadur-rasulullahi sallalahu alaihi wasallam, hasbunallahu wa ni'imalwakil, Allahumma ajirni fi musibati, waklufli khairan minha." Addu'o'in da yake maimaitawa kenan, meya aikata? *Zina*? Meya jani haka? Bai gama tunanin da yake ba yaji Ma'arufa ta kwantar da kanta kan bayanshi tana shafa shi, da k'arfi ya tashi tare da juyowa ya kasheta da wani sabon marin daya d'auke jinta da ganinta, kasa fad'ar komai yayi sai saka kayanshi da yayi ya bar d'akin a wani mummunan yanayin da shi kanshi ba zai iya misaltashi ba, kai tsaye d'akin shi ya shiga ya wuce bed d'in shi ya cire kayanshi, toilet ya fad'a ya sakarwa kansa ruwa wanda yake jinsu kamar tafasashin ruwa.

Yafi minti talatin a ciki yana kuka da dana sanin haihuwarshi da akayi a wannan rana, ya k'yamaci kanshi da tir da halinshi da bai zama namijin da zai iya kare kanshi daga aikata babban zunubi ba, kunyar iyayenshi data 'ya'yanshi ba zata bari ya sake had'a ido da su ba, bare kuma *Sameera*, wacce ba kunyarta kad'ai ba har tijararta da bala'in ta ba zai yarda tasan meya aikata ba, da wannan yanayin ne har zazzab'i ya sauko masa mai k'arfin gaske tare da ciwon kai, yana fitowa da k'yar ya iya saka dogon wando da doguwar riga fara ya kwanta ko sallah baiyi ba.

A wajen Ma'arufa yana fita ta d'auke hannunta daga kuncinta ta sauko daga kan gadon ta d'auko wayar data aje tana d'auka, zaune tayi ta dubawa taga komai yayi rigimarsu ta farko ce kawai wayar bata d'auka ba kuma taji dad'in haka, save d'in shi tayi ta aje wayar ta shiga wanka zuciyarta fari tas, tana fitowa ta kira Ma'aruf tace ya zo ya d'auketa ta gama abinda zatayi, tana gama shiryawa ta had'a kayanta ta fito, a lokacin kam babu kowa data had'u da shi a falon harta fita babu wanda ya sani, tana fita k'ofar gidan kuma taga motar Sameera ta danno kai zata shiga, da sauri ta b'uya bayan gate d'in gidan, tana shiga ta fito ta nufi inda sukayi da Ma'aruf zai d'auke ta, ko da taje bata wani jira shi ba sai gashi ya zo, shiga tayi yana tambayarta ta gama komai, wayar ta bashi ya kunna ya fara kallon abinda ta d'auka, dariya yayi ya kalleta yace "Komai yayi daidai, zuwa gobe kuma wannan vidéo recoding d'in zai zama silar arzik'inmu a doron duniyar nan."
Chapter 63 · 0% Book details