Sashe 44
Badak'ala Complète Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba tausayi ta mik'e ta d'auki zaninta tayi d'aurin k'irji ta nufi k'ofar fita, wani takaici ne ya rufe shi dan tunaninshi d'aya ne akwai abinda ta mishi tun waccen ranar shiyasa yake jin haka, hannunta ya fincikota ta fad'a kan gadon ya bita ya haye, zata tureshi ya rik'e hannayen nata ya matseta d'aya hannunshi kuma ya rufe mata baki sosai yace "Wallahi duk abinda kika min sai dai ya k'are kanki, ina zamana lafiya kika tsokano ni."
Haka ya janye zanin nata ya bud'e k'afafun ta ya danna kanshi ciki, lilis ya mata dan bai tausaya mata ba ko kad'an saboda takaicinta da yake da shi, ita kanta tasan ta shiga uku a ranar, dan bata tab'a tsalmanin irin haka ba, tunda wannan abu ya faru Zeeya ta sake tsanarshi, zagin yau daban na gobe daban, duk wata mummunar kalma bata jin nauyi ko kunyar fad'a mishi ita, kullum saita mishi gorin daga ta lasa mishi zuma shine zai zama jarababbe, mugu azzalumi, macuci, wannan kalmomin kam tamkar sawar albarka ne a wurinta, tun ranshina b'aci yana tunanin ya fad'a mata shi fa yasan komai har ya kai ma baya son tona mata asirin, haka rayuwar ta ci gaba da gungura musu har lokacin da Allah ta mishi baiwar gane Zeeya na da ciki tun ita bata fahimta ba, kuma ya gane ne daga yanda kwana biyu ko kallonshi ba tayi bare tayi masifa da bala'in data saba, sai yawon tsargin yawu da take ga kuma kyawu data k'ara, duk da ta tab'a d'aukar ciki amma saita kasa ganewa da wuri cewa ciki ne da ita, yau ma kamar kwana biyu da suka gabata tana zaune k'ofar d'akinta tunda safe ya fito zai fita, kallonta yake sosai ganin kwanon d'umame a gaban ta amma ta kasa ci sai yamutsar fuska take tana tofar da yawu, karo na farko a zamanshi da ita da ya ji wani abu ya bugi zuciyarshi a game da ita tare da jin wani mugun tausayinta ya kama shi, dan a iya fahimtar da yayi mata ya fahimci tana son cin d'umamen tuwo musamman ma miyar kuka, dakewa yayi yana murmushi yace "Ni zan fita, me kike so na taho miki da shi ne? Tunda na ga baki son cin tuwon."
A zatonshi zata taso mishi ne kamar yanda ta saba cikin wannan muryarta ta data zama zazzak'a a kunnenshi, amma sai tace cikin ruwan sanyi "Ina ruwanka da matsalata to, kaje kayi abinda ke gabanka malam."
Cikin wani yanayi yace "Taya zan iya kallonki a haka baki ci komai ba, bayan kuma bake kad'ai bace."
"Ban gane bani kad'ai bace? Mu nawa ka gani anan? Kaga malam dan Allah ka fita ka bani wuri ko, wallahi na tsaneka ban son ganinka kusa da ni."
Murmushi ya mata yace "Ashe da ido na zanga ranar da Zeeya'atu take gajiya da surfa tijara, to shikenan idan na fita na siyo miki tsire sai na zo na kawo miki, dan bana barki da yunwa ba alhalin kina da juna biyu."
Yana fad'a ya sa kai ya fita, sosai ta girgiza da jin wai ciki ne da ita, ai sai ta kasa zaune ta kasa tsaye, sam tana ji ba zata iya yarda ta haihu da Suley ba, dan haka ta canza kayanta ta nufi gidansu, da shigarta mahaifinta ta fara cin karo da shi zai fita shima, da mamaki ya tambayeta "Zeeya'atu lafiya na ganki da safiya haka?"
Cike da girmamawa tace " Lafiya k'alau Baa, na zo ganinku ne dama."
"Amma a safiyar nan? Ina mijin naki yake?"
"Baa ai tare muke da shi ma ya wuce kasuwa, yace na zauna zuwa yamma saina koma."
Fita yayi ita kuma ta shiga ciki, nan a mahaifiyarta ta samu sai dai bata fad'a ata meya kawota ba, dan tasan ba lallai ta yarda da abinda ya kawotan ba, duk da tana goya mata baya amma wannan karan tasan zasu iya samun matsala, dan haka taja baki tayi shiru amma ta saka ido kowane lungu da sak'o na gidan da tasan mahaifiyarta na ajiya, kusan wuni tayi a gidan kafin tayi nasarar ganin k'ullin maganin da suka je suka amso wajen wani mai maganin gargajiya na zubar da ciki, d'auka tayi ba jimawa kuma tace ta tafi gida, tana zuwa bata tsaya komai ba ta jik'a maganin kamar yanda sukayi waccen lokacin tasha, baifi awa d'aya ba cikinta ya fara matsanancin ciwo, lokaci d'aya ta fita hayyacinta kamar ba ita ba, ana haka kuma jini ya biyo baya ya fara mata zuba, Suley ne ya shigo da sallama amma jin ihunta yasa ya hanzarta lek'awa d'akin nata, k'arasawa yayi yana tambayarta lafiya, amma ta kasa magana sai matsar ciki take, tunawa da yayi yanayin daya ganta waccen ranar da kuma tunawa da yayi tana da ciki, ranar farko da ranshi ya b'ace fiye da kima a kan Zeeya wanda har yasa shi zabgeta da mari duk da halin da take ciki, kamar zaiyi kuka yace "Yanzu Zeeya'atu cikin nawa ne zaki zubar? Cikin da muka samu ta hanyar sunna?"
Shiru yayi yana tattara nutsuwarshi kafin ya juyo ya kalleta yace "Insha Allahu indai wannan cikin na halak ne wallahi babu abinda zai same shi, ba zai zube ba Zeeya'atu saiya fito duniyako ba kya so."
Hak'ik'a a duniya akwai bayin da Allah ke musu baiwa ta hanyoyi daban daban, Zeeya'atu kam tasha wahala a banza dan kuwa cikin nan bai zube ba, zan iya kiran haka da dama Allah ya rubuta cikin nan zai rayu kuma zai fito ya taka k'asa, ko kuma na ce Suley bawan Allah ne wanda Allah ya kub'utar da rantsuwarshi saboda kar kaffara ta hau kanshi, (duk hakan mai yiwa ne a wajen ubangiji), saida akayi tafiya mai nisa aka kaita babban asibiti, jini aka k'ara mata tare da cewa a kiyaye gaba, daga haka kuma ta fara rainon cikin, sai kuma sabbin rashin mutumcin data fito da su kala kala, amma sai Suley ya sake banza da ita yana shanyewa kamar yanda ya shanye na baya.
Yau ma kamar kullum daga d'akin shi ya fito cikin shirin fita, ya rufe k'ofa ya juyo kenan kamar saukar ruwan sama sai ko yaji ruwa a jikinshi, saida numfashinshi ya sauke na wucen gadi dan sosai ruwan suka dira a fuskarshi, kusan minti biyu yayi a haka kafin ya bud'e ido ya sauke akan Zeeya dake gabanshi da robar wanke-wanke ita ma tana kallonshi, a hankali ya fara kallon jikinshi ba wai jik'ewa kad'ai kayanshi sukayi ba harda datti na abinci duka, sake kallonta yayi wata zuciya na fad'a mishi yi mata shegen duka gobe ba zata sake ba, amma yana kai kallonshi kan tulelen cikinta da yanzu yake wata na bakwai sai kawai yaji ya k'ak'aro wani murmushin da ganin kasan na bak'in ciki ne, girgiza kai yayi yace " Ke ba shed'an bace Zeeya, dan haka baki fi k'arfin addu'a ba, duk da nasan komai a kanki wanda ba kya tunanin na sani, amma ina miki fatan shiriya saboda ina so na zauna dake cikin aminci ko dan hallacin da mahaifinki ya min a rayuwa, dan haka kije Allah ya shiryeki shirin addinin musulunci, Allah ya ganar dake gaskiya."
Cikin sanyin jiki ya cire rigarshi ya shanyata a zanar data shiga tsakanin filin gidan da k'ofar shigowa, d'aki ya koma ya sake kaya ya fito ita kuma ta ci gaba da kai da kawonta , saida taga harya kusa kaiwa k'ofa tace "Ni idan ka fita ka siyo min masara ina so zan dafa."
Juyowa yayi ya kalleta yace "To, zan siyo miki."
To fa da irin wannan wulak'ancin suke zaune, duk da dai an samu canji ta b'angaren zuciyar Zeeya, amma a halinta kam babu abinda ya sauya, *kwana tashi* a haka har Allah ya sauki Zeeya lafiya, ta haihu kuma haihuwa ta ban mamaki a waccen lokacin, domin kuwa *'yan uku* haka ta haifesu kuma duka maza, ba mutane a kad'ai har gwamnati saida ta shiga lamarin yaran nan ta hanyar basu kyauta da kuma iyayensu, yara sun zo da arzik'i dayawa, dan bayan kyautar da gwamnati ta musu har sarkin garin agadez mai zamani a wannan lokacin saida ya musu goma ta arzik'i, masha Allahu yaea sun ci sunan *Hassan*, *Hussein*, da kuma *Harouna* (wanda suke kiranshi da *Gambo*), duk abubuwan da Zeeya tayi a baya Suley ya manta da su ya kuma mata uzuri, gashi tunda ta haihu abubuwa sunyi sauk'i saboda kakarta da kuma k'anwar ta *Fatime* suke zaune a gidan tare da ita, Fatime yarinya ce mai nutsuwa da kunya, dan ko ido bata had'awa da Suley bare wasa ya shiga tsakaninsu, har tayi arba'in suna tare da ita saboda rainon yaya uku da wahala sosai, ganin idon mutane yasa Zeeya ziyartar d'akin Suley idan dare yayi, yanzu kam sai ladabi da take mishi idan gaban mutane ne amma bayan idonsu kuma halin take siyarwa, a haka wata rana ta shiga d'akin na shi ya nemi hakk'in shi wurinta amma ta zazzaga masa bala'i son ranta, har da cewa ba zata yarda wani abu ya sake shiga tsakaninsu ba bare harta sake haihuwa dashi, murmushi ya mata yace "Kuma gashi kam an fad'a mana a tarihin gidanmu muna da baiwar haihuwar 'yan bibbiyu, sai gashi ke kin fara da uku abun birgewa, mahaifina ma yana da Husseini, sannan k'annai na ma yan biyu ne."