Sashe 127
Badak'ala Complète Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya fara yin k'asa yana d'aga rigarta sama dake iya gwiwanta yana fad'in "Kamar haka." Saida ya tabbatar ya cire rigar daga jikinta da wandon rigar, zanin rufar yaja musu ruf yayin da ya fara bata kulawa yana tsotse mata fitsarin🙈 (Sis Chappa karki karanta wurin nan zuciyarki zata buga), cikin k'ank'anin lokaci ya gama rikita mata lissafi yana neman gangarawa, Allah ya sani baya gajiya da ita, sai dai duk da haka bai iya manta daren farkonshi da yar uwarta ba, wannan daren na musamman ne a wurinshi, amma Amna fa ba baya bace ita ma wajen gamsar dashi kamar yanda yake so, jin yana saisaita manyan kayan zai turasu babban birni yasa ta d'ago da kanshi ta kalleshi cikin shagwab'a tace "Yah Ammar, bacci nake so nayi fa."
Saida ya sumbaci kumatunta tare da da saka mamanta a bakinshi yace "Ai shi salon yaki iri iri ne, wani magaucin naka zai fi kyau ka masa shigar dare, wani kuma shigar safe ta dace dashi yanda zaku ga juna ga da ga, ina so na kashe mak'iyina ne wanda suke son min kutse a cikin dare saboda tunanin bacci nake a wannan lokacin."
Bushewa tayi da dariya ta k'ara jawo kanshi ta d'ora bakinta kan nashi tace "Kai na musamman ne jarumin mijina."
Had'e bakinsu tayi ta shiga tsutsa tana wasa da harshenshi yanda tasan yafi so, numfashi ta sauke mai k'arfi tare da sakin bakinshi saboda yanda ya shigar da kanshi jikinta, yana fara hak'arta ta kalleshi tace "Yah Ammar, ina son zama da kai, na fahimceka mijina, a baya muna maka kallon wani mugu, ashe duk dan bamu zauna da kai bane, ka yafe mana dan Allah, *ina sonka* sosai."
Wani k'arfi ne yaji da yasa shi k'ara gudu da aukin abinda yake yi, bai ce mata komai ba ya ci gaba da aiki tuburan, saida yayi lak'was kafin ya saka harshenshi cikin kunnenta yana d'an wasa dashi ciki, ya jima yana mata haka har bacci ya fara ridarta taji yace "Nima haka, *ina sonki*, ni naki ne ke kad'ai kamar yanda ke ma tawa ce ni kad'ai, Amna ko bayan raina zaki ci gaba da zama tawa, idan kuwa wani yayi k'ok'arin rab'ar inda kayana suke, to wallahi zanyi fatalwa na addabi kowa, ke ba wai ke da shi hatta wanda suka halarci d'aurin aurenku sai sun shiga dubu uku, kinji ko."
Bushewa tayi da dariya sosai ta ture shi daga jikinta ta tashi, ban d'aki ta shiga ta had'a ruwan d'umi dan yin wanka, yana shigowa ya gani yace "Ruwan zafi? A wannan lokacin? Kina matar soja kina jin sanyi."
Juye ruwan yayi a banza hakan yasa taja baya tace "Allah yah Ammar ba zan iya dasu ba sanyi nake ji sosai."
Jawota yayi da tsiya yace ai sai tayi ko bata so, da k'yar da lahaula ta d'anyi wankan sama sama mai had'e da alwala, tana idawa ta mik'e zata jawo towel ta fito ta barshi ya rik'eta, saida ya tsaya da ita gaban dogon panpo ya kunna musu ruwa, saida ta zabura zata ja baya ya rik'eta ya rumgumeta a jikinshi, tun daga saman kai har k'afafu ruwan ke saukar mata, haka yasa ta rirrik'e shi gam ta danna kanta cikin k'irjinshi sai numfashi da take a hankali baki bud'e, saida ya tabbatar ya gama abinda yake kafin ya d'aura towel a k'ugunshi ita kuma ya sumgumeta hakanan ya fito da ita, ajeta yayi tsaye yace "Karki saka kaya ina zuwa."
Ko da taji haka tasan me yake nufi, kenan zata kwana babu kaya ko? Tana kallo ya d'auke zanin gadon ya d'auko wani zai canza, yana idawa ya zo inda take ya kamata suka nufi gidan yana fad'in "K'anwar kankana kenan sarkin ruwa, ke fa kamar gulbi kike."
It dai k'ala ba tace ba sai son ta ganta cikin zanin rufa ta rufe, suna kwantawa ya k'amk'ameta sosai suka lullub'a cikin zanin nan yana ta ci gaba da wasa da jikinta, ba wuya bacci ya d'auketa shi kuma yana ganin haka ya tashi ya je d'akinshi ya sako doguwar riga ya dawo, sallah ya kabbara bai kuma jima da farawa sai aka fara kiran sallah asuba, saida yaje masallaci yayi sallah ya zo da niyyar tashinta, yana shigowa ya ganta ta fito tayi alwala ita ma.
Tunda sanyi safiya sosai mota uku ce ta rako Hajia zuwa gida, duk gidan na wasar baki na ganinta wanda bai kai ciki ba, kowa yaje ya kwashi gaisuwa da yi mata sannu, sai da rana ta fito sosai sannan ta fito waje, kaf saida ta zagaye gidan tana duba abinda aka b'ata dan anga bata nan, haka ta dawo falonta nan ma ta ga komai yana yanda yake sannan ta zauna, lokacin ne Maryama ta shigo gaisheta tare da Huda a bayanta, Hajia na ganinta ta sake d'aure fuska, har suka k'araso bata daina mata wani banzan kallo ba, ita ma cikin rashin kunya a tsaye ta kalleta tace "Anzo lafiya?"
Wani kallon kin ma rainani ta mata tace "Ban fad'a miki bana son ganin wannan shegiyar 'yarta ki a falona ba?"
Fuska a had'e tace "Shegiya kuma? 'Yar tawa?"
"Eh 'yar taki, ko kin manta hanyar da kika sameta ne?"
Saida tayi wata tsayuwar rashin mutumci kafin tace "A gaskiya Hajia bana so ana kira min 'ya da shegiya, idan ba haka ba fa akwai matsala."
Gyara zama Hajia tayi zatayi magana sai Zeinabu dake nesa dasu tace "Ke Maryama, yanzu Hajia zaki wa rashin kunya, wai ke wace irin fitsararra ce ne?"
Kallon Zeinabu tayi tace "Ki shinshina kiji mana, kunga nifa gaskiya ba zan d'auki wannan wulak'ancin ba, haka kawai daga shigowa gaisheki sai ku hau mutane da jaraba."
Zeituna da fitowarta kenan daga madafa ne tace "Maryama, shin bai ci ace kin girmama mutanen nan ba duba da matsayinsu a gurinki."
Husseina dake zaune kan d'aya daga cikin kujerun teburin cin abinci ce tace "Ke Maryama ya isa haka, wuce ki koma d'akinki bana son hayaniya."
A hassale ta kalli Zeituna tace "Wane matsayi? Wane matsayi garesu gare ni? To idan ni na tuna su ki tambayesu suna tunawa da hakane? Sam basa kallona da mutumci saboda karuwa ce ni, to ai kunsan da haka kuma kuka barshi ya aureni."
Daga zaunen nan Hajia tace "Yayi marar kunya, to dama wa zaiyi tsammanin ki girmama shi a gidan nan duba daga inda kika fito, sannan ki sani wallahi da Junaid ya bi ta tawa da ko a hanya ya ganki saiya tofar da yawu, dan haka yanzun nan ki fitar min a falo tare da shegiyar 'yar nan ta ki."
Cikin jin zafin maganar Maryama tace "Shegiya? To kuji da kyau Nurul Huda ba shegiya bace, ita ma nan gidan ubanta ne kamar yanda kowane yaro ko ganin gidan ubansa ne nan, wallahi ko aure na da Junaid ya k'are ni zan bar gidan nan amma banda ita."
Wani kallon marar hankali suka bita dashi dukansu kafin Hajia tace "Au! Wai dama rashin hankalin naki har ya kai haka? To yaushe yayi adapténta a matsayin 'yarsa? Kina da hujjar anyi haka?"
Ita ma wani murmushin baku da hankali ta musu tace "Ba ina nufin gidan uban bogi ba, uba mahaifi nake nufi wanda ya haifeta, wanda ta fito ta tsatsonshi."
Sallama Junaid yayi wanda ya shiga can bai sameta ba ya shigo nan, da sauri Hajia tace "Yawwa k'araso, zo ka fad'a mana yaushe wannan aljanar yarinyar ta zama 'yarka?"
Murmushi tayi tace "Zaku jijjiga idan kuka ji ubanta na asali a gidan nan."
Sororo Zeinabu tayi, tunaninta d'aya shine Huda yar Junaid ce, kenan hakan na nufin *tarihi ya maimaita kansa*? Junaid kuma da baisan kan maganar ba kallon Maryama yayi yace "Bani na haifeta ba Hajia, kawai dai ina matsayin ubanta ne."
Murmushi tayi ta kalli Maryama tace "To kinji meya fad'a? Dan haka ki sani ko da zai mayar da 'yarki a matsayin 'yarsa dole saina yarda da hakan kafin yasa hannu a takardar sheda."
Zeinabu ta fara kallo kafin Hajia tace "Ina so daga yau kar a sake kira min 'ya shegiya alhalin tana gidan ubanta, idan ba haka ba wallahi duk saina tono shegun gidan nan in ya so ayi duk wacce za ayi, Junaid dama na aureshi ne dan shi ya matsa sosai, ko da na bar gidanshi ba zanji zafi ba, dan har yanzu sana'ata na nan na jirana na d'ora daga inda na tsaya."
"To sai me? Ki koma kasuwancinki mana ni kuma a randa kuka rabu dashi a ranan zan d'aura masa aure da wata, dan in tabbatar miki ke banza ce wallahi." Cewar Hajia a hassale ita ma, tab'e baki tayi tace "Amma ki sani ba zai so zab'inki ba kamar yanda ya so ni."
Juyawa tayi ta fita, shi Junaid kawai mamaki yake, ashe dama haka take? Lallai zuciya bata mana adalci da take samu son wanda basu dace damu ba, ya juya zai bita Hajia tayi tsaki tace "Malohon banza, yarinya k'arama ta tsaya tana fad'a min magana a matsayina na uwar ubanka amma kana saurarenta, ai ko da ni baka sona ba za iya mayar mata da martani ba saboda ni kayi dan uwarka ma."
Saida ta kawar da kai tace "Hum! Shiyasa ake cewa kowane kare da ranar sa, yau da Ammar ne matarshi ta tsaya tana fad'a mana magana, wallahi ko 'yar sarkin Istanbul ce ita saiya zabgeta da mari sai dai a d'aureshi ko a kashe shi."
K'ala baice mata ba yayi tafiyarshi haka ma Zeinabu barin falon tayi, yana fita d'aki ya sameta zaune sai cika take, cikin fad'a yace "Mari ashe baki da mutumci? Uwar tawa da kakata kika gurzawa wannan rashin mutumcin? To wallahi ya zama na k'arshe, inba haka ba zan miki abinda zakiyi mamaki, dan ba zaki mayar dani sakarai ba."
Ya juya zai fita ta mik'e tace "To indai hakane ka fad'a musu kar wanda ya sake kiranta da shegiya, nan gidan ubanta ne ita ma, kuma a shirye nake da na bar gidan nan amma ita tana nan duk da bata da gadon ubanta."