← Book details Badak'ala Complète Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 198

Sashe 25

Badak'ala Complète Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nuna mishi dakalin tayi tace su zauna, bayan sun zauna ta saita nutsuwarta tace "Maryama 'yar asalin garin *Gouré* ce dake yankin *Diffa*, tana rayuwa kamar kowa ita ma tare da iyayenta, ita kad'ai suka haifa a duniya, dan haka suke matuk'ar sonta musamman mahaifinta, tana samun duk wani abu da take so a duniyar nan, mahaifinta na nuna mata gata duk da cewa ba mai k'arfi bane, tana karatunta na islamiyya da boko, suna tsaka da rayuwarsu cikin farin ciki wata rana mahaifinta yayi had'ari da moto, munanan raunikan daya samu ne suka jaza mishi kwanciya jinya na tsawon shekara biyu kwance a gida, k'afafun shi basa takuwa haka ma ko zama baya iya wa sai kwanci, wannan rashin lafiyar tashi ita ta jijjiga Mari da mahaifiyarta, ta kai ta kawo sun cinye duk wani abu da suke da shi, yan uwa kuma babu mai k'arfin da zai iya d'auke musu wannan nauyin, sun shiga matsi da takura ta yanda Mari har karatunta ya samu matsala, da haka suke rayuwar babu dad'i, rana tsaka sai wani ciwon ya taso mahaifinta a gaba, bayan sun kaishi babbar asibiti ne aka tabbatar musu da hantarshi kuma ta samu matsala, yana buk'atar aiki da gaggawa, haka ma k'ashin bayanshi a karye yake, da k'yar dangi aka samu aka biya kud'in da aka mishi radion (scanning) d'in ma, hakan yasa ido suka raina fata akan kud'in da za'a mishi aiki, gashi ance aikin hantar sai a *zinder* za ayi, kwanansu biyu a asibiti suka ce zasu sallamesu tunda basu da niyyar biyan komai, a yammacin ranar Mari tayi kuka sosai saboda ikrarin da sukayi na sallamarsu, bayan sallah magriba mahaifinta ya dinga wani abu kamar na fitar rai, hakan yasa hankalinsu tashi Mari tana kuka tace ita zata fita ta nemo kud'in, babu wanda ya kula da ita saboda kowa ya rud'e, tana fita kuma ana iska hadari ya had'e gari, sam wannan bai dameta ba haka ta d'auki hanya ba tare da sanin ina ta dosa ba, tayi tafiya mai tsayi aka sako da ruwa kamar da bakin k'warya, ruwa ake sosai tare da iska mai k'arfin gaske, kan hanya babu kowa sai motoci dake wucewa suma ba akai akai ba, duk motar da ta zo wucewa haka zata daga hannu tana neman su tsaya, amma babu mai kallonta bare tasa ran a taimaketa, cikin hakane wata k'aramar mota mai kyau ta zo wucewa a hankali, kamar a mafarki tana d'aga mishi hannu harya wuce sai kuma ya yo baya baya ya tsaya, saurayin matashi ne a cikin motar da ganinshi kamar mai hankali, zuge glas d'in motar yayi ita kuma ta lek'a cikin kuka tace...

"Dan Allah malam ka taimake ni kamar yanda Allah ya taimake ka, mahaifina ne bashi da lafiya yana asibiti kwance, ka taimaka min dan Allah karya mutu."

Kallonta yayi yace "Wane asibiti yake."

Da sauri tace "Babba, babba ce."

Jim yayi kafin ya bud'e mata k'ofar yace "Shigo muje ko."

Da sauri ta shiga ta ja k'ofar ta rufe, kallonshi tayi tana tattare hijabinta tace "Nagode."

D'an motsa bakinshi kawai yayi ya tada motar ya wuce, ita kuma sai tattare kayanta take saboda a jik'e suke sharaf har zuba ruwan keyi, yanda suke tafiya a hankali haka ma rywa suke fara dama dama, amma abinka ga ruwan sama sai kuwa wasu ruwan suka sake gabcewa da k'arfinda yafi na baya, hakanne ya tilasta mishi paka motar ya kalleta yace "Ruwan nan sunyi k'arfi dayawa, mu jira su rage sai mu tafi."

Kai kawai ta d'an jinjina mishi dan ita da a k'asa take babu abinda zai tsayar da ita, a hankali taga yana k'ara kwantar da kujerarshi baya idonshi a lumshe, da ganinshi zaka san kamar akwai abinda ke damunshi shima, lokaci lokaci sai Mari ta juya ta kalleshi amma shi idonshi rufe kamar zaiyi bacci, tunanin mutumin dake son taimaka mata shima a damuwa yake yasa Mari cewa "Mmm...ala..m l...afiy...a? Ko baka da lafiya ne?"

Sam Mari bata tab'a fahimtar muryar da tayi magana da ita ba zata sake d'aukar hankalin mutumin, a hankali ya bud'e ido saboda yanda tayi maganar ya sake tayar mishi da tsikar jikinshi, tasowa yayi daga kwanciyar da yayi ya sake kallonta zaiyi magana, sai kuma ya kalli jikinta wanda ke jik'e da ruwa duk jikinta ya bayyana, duk da zaune take amma saida ya sake jin wani abu, take a wurin shed'an ya fizge shi yaji ya rasa duk wani k'arfin kare kanshi daga abinda zuciyarshi ke raya mishi daya aikata.

A hankali ya kai lallausan hannunshi ya jawo hannunta da yayi sanyi saboda ruwa, bai sauke hannunta a ko ina ba sai kan hantsar wandonshi, yana jin tafin hannun mace ya sauka a inda ke mishi k'aik'ayi sai kawai ya lumshe ido ya sake matse hannunta had'e da nashi hannun, ita kuma da tsoro ya rufeta fizgo hannunta tayi tare da sakin k'ara, da sauri ya kalleta idonshi jawur dasu sai lumshesu yake, cikin k'ak'aro magana yace "Bbbbanda lafiya, ki ta...ima..ka min."

Cikin firgici ta juya da k'arfi ta kama hannun motar zata bud'e ashe tun shigarta ya rufeta ruf, juyowa tayi ta fashe da kuka tace "Dan Allah malam kayi hak'uri karka cutar dani, neman taimakon ne na..."

Yanda ya k'ura wa bakinta ido da fuskarta ne yasa yake ayyana kyawunta, bai bata damar k'arasawa ba ya fizgota ya had'e bakinshi da na ta, matseta yayi sosai a jikinshi yana kiciniyar yaye mata hijabi, dukanshi ta fara da hannayenta tana tura shi baya tana so ta raba bakinsu, yana jin haka amma kamar bashi take duka ba duk da kuwa har abincinshi take kuma yana jin zafi, sam baya hayyacinshi bare ya fahimci warin da kanta keyi wanda baya samun gyara saboda rashin kud'i gashi kuma ruwa sun dake shi, yanda suke kokawa yasa bai iya cire mata hijabin ba, dan haka ya kwantar da kujerarta ya bi kanta ya taushe ta, yanda take bille bille da neman taimako ne yasa ya raba bakinsu ya kaishi saitin kunnanta ya rad'a mata "Kiyi shiru ke, ba wani abu bane ba, ni zan taimaki mahaifinki har ya samu lafiya, zan baki kud'i masu yawa idan kika barni, kuma fa ke kika tambayeni..."

Yana cikin maganar kuma yake fito da kayan aikinshi😎da hannu d'aya, hannun yasa ya janye siket d'in ta yasa hannu ya shafi cinyarta, jin hakane yasa ta mishi wata bangaza har saida ya kaiwa k'ofa karo, tashi tayi zaune tana neman hanyar arcewa, cikin jin zafi ya sake haye ruwan cikinta ya fara tattare mata siket d'in, ihu ta fara wanda yasa shi rufe mata baki da hannu d'aya, yanda ya sakar mata nauyi ta ji ko numfashi ba tayi da kyau yasa ta saduda cikin kuka tace "Dan Allah malam ka taimake ni kar ka cutar dani, ni fa taimako kawai na nema wurinka, mahaifina yana can rai a hannu Allah karya mutu bana kusanshi."

A wannan lokacin hanya kawai yake nema, d'an wandonta daya sha jiki ya fizgoshi da k'arfi ya k'arasa cirewa, wani kukan tasa da k'arfi ta yunk'ura, k'ara dafe mata baki yayi yace "Shiiiii, ki kwantar da hankalinki kinji."

Da k'arfi tace "Ba zan iya ba, wallahi ni ba yar iska bace, ban tab'a iskanci ba, ka dubi Allah ka rabu da ni."

Cikin wata shegiyar murya yana cikin neman hanya yace "Babu komai fa a ciki, wallahi nima ba d'an iska bane, tsautsayi ne yasa ni kallon abinda ya d'aga min hankali, ke kuma sai kika shigo hanyata, hakan na nufin Allah ne ya sama min mafita, dan Allah ki nutsu kar kisa na ji miki ciwo dan wallahi ban tab'a yi ba."

Cikin azababben kuka tace "Tsoro nake ji, ban tab'a yi ba, kai ni wallahi ban tab'a ganin yanda akeyi ba, kuma fa ance ta haka ake samun ciki na mutum."

Jin abu na shafar ta a gabanta yasa ta sake rud'ewa tace "Idan fa ciki ya shiga jikina sakamakon hakan? Ya kake so na yi? Wai kai baka da imani ne?"

Take Jibril ya danna kanshi cikin matancin Maryama ba tare da sadaki ba ko tunanin wani abu, cikin kuka ta furta "Wayyo zai kashe ni."

Shi kam yana jin shi a sabuwar duniya sai kawai ya fara tafiyar da ita kamar wata mai ido bud'e, tsabar jarabar tashi a kusa take ko minti biyu baiyi ba ya samu sauk'i da nutsuwa, kwantar da kanshi yayi kan k'irjin ta zufa na keto mishi, Maryama kam tayi shiru sai kuka take na bala'in rad'ad'in da take ji a jikinta, jin baya da niyyar d'aga ta yasa ta tattaro k'arfin ta ta tureshi, yana d'agata sai yaji wata irin kunya da dana sani sun rufeshi lokaci d'aya, fita yayi daga motar yana gyara wandonshi duk da ruwan dake sauka jikinshi, kifa kanshi yayi jikin motar wasu hawaye ya fara yi na takaicin abinda ya faru, shi yanzu taya ma zai fara kallon yarinyarda ko sunanta bai sani ba, shin me zai fad'a mata ta yarda da shi? Ya zaiyi da ita? Da wane ido zai kalleta?

Yana cikin son sanin amsar wannan tambayoyin yaji an bud'e mota an fito, da sauri ya d'ago idonshi yana k'yakk'yabta ido saboda ruwan dake sauka akai, yarinyar ya gani sai faman gyaran jikinta take tana k'ok'arin daidaita tafiyarta, da gudu yasha gabanta yana kallon fuskarta yace "...

*Allah ka gafarta mana.*👏
29/05/2020 à 11:23 - Ummulkhairi: 👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨
*BADAK'ALA*
👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨

*Labarin Gaske*

*NA*

_SAMIRA HAROUNA_

*Litattafan marubuciyar*

*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah)_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWUNA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._

*SADAUKARWA GA*

👨‍👩‍👧‍👦 _*AHALI NA*_👨‍👩‍👧‍👦

🇳🇪 *TAURARIN NIGER*
```(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)```

_Bismillahir rahamanir rahim_

_5_

"Yaranku fa ya fito da gwanarshi."

A tare suka kalleta sai lieutenant da yayi saurin cewa "Ah da kyau, wacece wannan? Ina fatan dai yar gidan nan ce ko? Dan kunga muna da 'yan mata dayawa masha Allah, kamata yayi ace muna musu auren zumunci."

Murmushi tayi cike da kunya tace "Ai kayanka ya tsinke a bakin kaba, domin kuwa ma a cikin 'ya'yanka ne."
Chapter 25 · 0% Book details