Sashe 17
Badak'ala Complète Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To fara ina jinka." Cewar Abba, saida suka zauna a gardine akan kujeru sannan Khalifa ya fara rera kuratunshi tun farkon suratul *Mulk*, murmushi kawai Abba keyi saboda farin ciki, zai iya cewa suruntu da wayon yaron ne yasa yake da matuk'ar k'ok'ari ko a school ko islamiyya, saida ya kai k'arshe sannan ya tsaya yace a bashi kyautarshi, dole Abba ya bashi kyautarshi kad'ai ya rabu da shi.
*ZARIA*
*K'auyen Dabai*
*Salma* ce ta fito daga ban d'aki rik'e da buta a hannunta sai d'aya hannun dake rik'e da sandar dake taimaka mata wajen tafiya, da k'yar ta k'araso ta zauna akan tabarmar dake k'ofar d'akin ta, sai dai kuma wata masifaffiyar yunwa take ji wacce ke neman kaita gushewarta, dan har ta manta rabon data samu abinci mai kyau ta ci, tunda mahaifinta ya rasu tsananin rayuwarta a k'ara bunk'asa, dama kuma matar mahaifin nata ba k'aunar ta take ba, hasalima tana da hannu sosai a shigarta duniya, dan ita ce ta shanye mahaifinta ta yanda baya iya ja da maganarta, matsi da takura kuma suka sakata barin gidan gaba d'aya, yanzu kuma gashi daga ita sai matar baban nata a gidan, amma ba zama take ba tunda mahaifinta ya rasu ta had'a gonarshi ta siyar da kuma rabin gidan da suke ciki wai ta tafi neman kud'i, yanzu haka duk in tana son cin abinci saidai tayi bara ta samu abinci wanda hakan yana k'ona mata rai sosai, *Ma'aruf* da *Ma'arufa* kam dama bata ma kwance da su, dan in suka fita tare sai suyi wata d'aya basu zo k'auyen ba da sunan ganinta, kuka ta fara wanda ya zamar mata jiki tare da nadamar abubuwan data aikata a rayuwarta, ta jima tana kuka kamar ranta zai fita kafin ta ji yunwa na takurata sosai, da k'yar ta ciccib'a ta tashi tsaye ta d'auki wani tsohon hijabi ta saka ta fita daga gidan.
Duk inda taga gungun maza nan take tsayawa tayi bara, amma ba kowa ke bata ba saboda da dama mutanen k'auyen sun tsaneta, wasu kuma k'yank'yami ne na ganin tana saurin kai hannunta tana susar gabanta dake mata bala'in k'yaik'ayi har yanzu, da k'yar ta samu naira 60 ta siye garin kwaki harna talatin da kuma sugar na goma, canji ta k'ulle a zane saboda kuma gaba, haka ta sake rarrafowa ta nufo hanyar gida zuciyarta ba dad'i ko kad'an, tunanin halin da take ciki da kuma rayuwar da 'ya'yanta suka d'aukarwa kansu wacce bata da maraba da irin rayuwar da tayi.
*Bayan fitarta* da wasu mintina Ma'arufa da Ma'aruf suka shigo gidan, masha Allah yaran fa an girma sosai, sai dai kana ganinsu ba zaka ce Salma ce ta haifesu ba, dan kuwa sam basa kama da ita, ga mai da ma'arufa ke shafawa wanda yasa tayi jawur har tana d'aukar ido, kallon gidan suke kamar yau suka fara shigowa kafin Ma'aruf ya shiga d'akin yana fad'in "Wannan gurguwar banzar ko ina ta tafi kuma?"
Ma'arufa ce tace "Waya sani, watak'ila ta tafi yawon barar data saba."
Tsaki yayi yace "Bara na yi wanka na koma inda na fito, wallahi ba dan ke kika matsa ba ni da ban zo k'auyen nan ba."
Shiru ta masa sai shiga d'akin da ita ma tayi, duk da ta same shi yana cire kayanshi hakan bai dameta ba, aje jakarta tayi akan katifar da bata da maraba da tabarma, cire d'an kwalinta tayi ta zuge zip d'in rigarta ta cire, haka ya rage mata daga ita sai bras da pant ba tare da jin kunyar yayanta ba, d'an kwalinta ta d'auka ta warware ta juya baya ta cire bras ta d'aure k'irjin ta da kallabin, zage pant d'in ta tayi sannan ta juyo zata fita daga d'akin, idonta ne suka sauka kan ma'aruf daya saki baki yana kallonta yana had'iyar yawu, sosai yaji sha'awar yar uwarshi na ratsa shi ta ko ina, dama zaman da suke a gidan masu zaman kansu d'aki d'aya suke, haka yana yawan faruwa tsakaninsu ba wani abu bane su a wajensu, basa damuwa dan sunga tsiraicin junansu, sai dai wani abu bai tab'a shiga tsakaninsu ba, kowa harkar gabanshi yake da na shi mutanen, amma kuma duk da haka shed'an yana tusa musu sha'awar junansu, ita kanta Ma'arufa tana irin hakane saboda tana so ta d'auki hankalinshi ya nemeta, shi kuma yana so ya nemeta amma yana jin rashin dacewar abun a zuciyarshi.
Fitowa tayi ta duba duk inda tasan zata samu ruwa amma babu, tsaki tayi ta lek'a d'akin tace mi shi "Dan Allah ka fito ka samo mana ruwa waje gidan nan babu ruwa."
"Babu ruwa ne?" Ya fad'a yana cire belt d'in shi, banza ta masa ta fito ta zauna akan turmi, fitowa yayi da riga a hannu yana shirin sakawa yace "Ina zan samo ruwa yanzu a wannan busashen k'auyen?"
Wajen ban d'aki ya nufa ya d'auki bokiti ya juyo da nufin fita idonshi suka sauka kan Ma'arufa, k'aramin d'an kwalin data d'aura k'irji dashi yasa duk cinyarta a fili suke, ba wai cinya kad'ai ba har gabanta yake hangowa daga nan, ganin yanda yake kallon k'asan ta yasa ta sake ware k'afafun ta tana kashe masa ido, aje bokitin yayi ya nufi wajenta da azama, yana zuwa durk'ushewa yayi gabanta yana kallonta ido jawur cikin wata irin murya mai d'aukar hankali ta bariki yace "K'anwa... ta zaki iya...amincewa da..ni?"
D'aga hannayenta tayi tana wata irin mik'a mai tafiya da ruhi ta cije leb'en ta na k'asa, hannunshi ya d'ora a cinyarta yana shafa d'aya hannun kuma saiya fara tafiya dashi a hankali harya sauke shi a gabanta, yatsanshi yasa ya dinga wasa da gabanta wanda yasa ta fara narke masa harta had'a bakinta da na shi, mik'ewa sukayi daga nan suna rumgume da juna ba tare da sun raba bakin su ba, suna daf da shiga d'aki suka ji muryar Salma tace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un, Ma'aruf!"
*Allah ka karemu ka kare mana zuri'armu, Allah ka shirya mu ka shirya mana zuri'armu, ka gafarta mana zunubanmu.*
27/05/2020 à 16:35 - Ummulkhairi: 👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨
*SANIN MASOYI*
_(sai Allah)_
*BAYA DA K'URA*
👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨👩❤️👨
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*Litattafan marubuciyar*
*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWU NA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._
*SADAUKARWA GA*
💞 _*MASOYA NA*_💕
_Bismillahir rahamanir rahim_
_3_
Zaune tayi kamar kayan wanki tana fad'in "Ma'aruf abinda kukeyi kenan dama? Ashe dama kusancinku bana shak'uwa bane na iskanci ne, amma ko Allah ya wadaranku wallahi, bak'in cikin da kuke saka min Allah ya saka muku ninkin baninkin shi, tsinannu kawai la'anannun Allah, kai yanzu inba tab'ewa ba duk matan duniya ka rasa wacce zaka nema sai k'anwar ka da kuka fiti ciki d'aya, tir da halinku shegu kawai..."
Ma'arufa ce ta kasteta da fad'in "A'a dakata haka malama, ya isa kinji ko, addu'ar ki ba zata sani jin haushi ba domin kuwa ke Allah ya fara tsinewa kafin mu, dan haka ai ba wani abun kunya bane, hakan ma shine zai tabbatar da mun gada kenan ga uwa ga uba, sannan naji dad'in sunan da kika kiramu da shi na shegu, wannan shine asalin sunanmu dama, amma daga yau karki k'ara mana katsalandan a rayuwarmu kamar yanda a lokacin da muke yara muna kallonki kina rayuwarki babu wanda ya saka miki ido, ina fatan kin fahimta."
Juyawa tayi ta shiga d'akin Salma na fad'in "Dan ubanki ai ni duk iskanci na banyi da wanda yake d'an uwana ba, har nayi yawon bariki na gama ban tab'a nema da wanda ya sanni ko na sanshi ba, amma kuma fa? Ciki d'aya fa kuka fito, ni ce nan na haifeku."
Ma'aruf ne ya tab'e baki yayi yace "And so what dan ke kika haife mu, naga dai abun kunya ba kanmu ne aka fara ba bare ace zai k'are a kanmu, ke tab'argazar da kikayi ma waye zaiyi irinta a duniyar nan, shine har zaki wani mana fad'a sai kace hallitarmu ki kayi."
K'wafa yayi yana shirin shiga d'akin ta dakata da kukanta tace "Amma ai duk iskanci na ni ban tab'a iskanci da wanda ke d'an uwana ba ko da na nesa ne bare kuma shak'ik'i, kawai ku dai ku ce taku tsinuwarce tafi tawa."
"To sai me? Idan har mu tsinannu ne ke fa? ke da kike cin amanar mijinki da amininshi, kika haifi yara har biyu a gidanshi da sunan nashi yaran dan kawai ki ci gadonshi, yanzu ba gashi nan ba wa gari ya waya? Ba kud'in, ba farin ciki, ba jin dad'i."
Salma kam kallon Ma'arufa kawai take dake fad'a mata magana son ranta, Ma'aruf ne ya d'ora da "Kula ba k'afa ba, sannan duk fitsararmu bamu tab'a neman jinsinmu ba, amma ke fa? Kinyi tarayya da 'yan uwanki mata ma saboda lalacewa, a haka har zaki mana wani wa'azi."
Cikin kuka ta dafe k'irji tace "Ina uwarku kuke fad'a min duk abinda ya zo bakinku? Wallahi kunyi asara."
Ma'arufa ce tace "Hum! Wannan kuma ke ta shafa."
Ma'aruf ne yace "Kwad'ayi ai mabud'in wahala ne dama, yanzu gashi baki samu komai ba sai wahala da kike, abinda zaki ci ma gagararki yake yi, shi kuma Abbas yana can da matarshi da yaransu cikin farin ciki sun ma manta da wata hallita wai ita Salma kamar dai yanda suka manta da wannan rub'abb'en margayi Abban."
Cikin jin haushi da takaicin ambatar sunan Sameera tace "Amma ai har yanzu Abbas bai sake ni ba, tunda abinda ya faru ya faru bamu sake had'a ido ba, dan haka ni nasan bai sake ni ba har yanzu."
Wata dariya Ma'arufa tayi tace "Kaji matar nan da hauka, to tsufanki ne ke nuna miki har yanzu ke matarshi ce? Domin Allah ke yanzu ko mata sun k'are a duniya me zaiyi da ke."
Ma'aruf ne yace "Inhar gaske ne ma bai sake ki ba to ina inada tabbacin bai sake ki bane saboda yana so sai kun had'u ido da ido, dan nasan sakin da zai miki sai ya kai dubu biyar."