Sashe 95
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To masu karatu me kuke tunani zai faru, a gidan su Sadiq da kuma restaurant? sannan ga gidan Hajiya baban Nawid, ga kuma soyayya tsakanin mutun da aljani wato, Rimsha da duna, ga kuma Aafia ta amsa zata haɗu da alhaji, shin ma wani Alhaji ne? Sannan ga kuma man a jefe, shin Musharraf zai yi nasara a kan burin sa na musuluntar da dad da familyn sa kuwa? Yaya Michael zai kare, yaya Umaisha za tayi idan Akil ya dawo? Sannan ga Man na son ta, yaya su Hajiya Umaiya za suyi da dodannin nan? Waye baba? Ku dai muje zuwa yanzu wasan yanzu zai fara sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai amma dai akoi show 💃💃💃🤪
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai🤪
💞Star Lady💞
💞TRIPLET'S💞
https://chat.whatsapp.com/BuWeogC8lCiKW1AK808Nde
💞 FATEEMA MUSA💞
(💞STAR LADY💞)
*GargarÉ—i*
_Ban amince wani ko wata yayi amfani da wani sashe na book ɗin nan ba ta kowace siga, ko akaranta mun shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba, ko a haɗamun document, ko amin Edit, Idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutun zaibi mun haƙƙina_
WhatsApp me for more information 09162620621
Episode 29
💞WASHINGTON DC💞
Da kyar da kyar Michael ke fitar da numfashi, ga jikin nan nasa kamar wuta, sai nishi yake kamar wadda ya tiki uban gudu, cire masa rigan jikin sa Romeo yayi, sannan ya É—auko A box ya fara duba shi, dan cito rayuwar sa.
Kasan cewar already sun san da matsalar sun saba da matsalar, sai Romeo bai sha wata wahala ba wajen sai ta komai Michael ya dawo dai dai, kan kace me Michael ya ɓige da barcin wahala, miƙewa Romeo yayi ya mufi toilet dan yin wanka, mai da A box ɗin yayi first kafin ya wuce toilet ɗin.
A ɓangaren James kuwa shima wanka yayi, ya haye saman lafiyayyiyar bed nasa, yana sauke ajiyar zuciya, ba jimawa barci tayi awon gaba da shi.
💞NIGERIA💞
💞GIDAN ABBA💞
Tsaye Hajiya Umaiya take gaban dining table, taci kwalliya sosai kamar ba ita ba, sai kamshi take zubawa kamar anyi ɓarin turare a jikin ta, sai wani taunar chewing gum take kamar yan mata.
Da sallama Abba ya shigo palon ya sauko daga samma, ya sha mamakin ganin Hajiya Umaiya tayi kwalliya yau, kuma bata amsa masa sallamar da yayi ba, bai wani damu ba, ya wuce yaje ya zauna saman kujeran table É—in yana faÉ—in "Ina Akila?" Bai kai karshen maganar ba ya dakata, sakamakon ganin yau Hajiya Umaiya girki ta musu da kan ta, ba abincin restaurant bane.
Daɗi ya sanya shi ya miƙe ya rungume ta yana faɗin "Yau da kan ki kika mana girki, gaskiya naji daɗi sosai, dole naci abinci na koshi" shiru ta masa ba tayi magana ba, kara matse ya yayi a jikin sa yana faɗin "Yau fa da alama Umaiya suna gaban goshi, dan naga anki min magana, ko dai nayi wani laifin ne ban sani ba? To idan nayi laifi a faɗa min na bada hakuri dan yau kin gamamin komai tun da kika mun gir... Bai kai karshen maganar ba yaga wata Hajiya Umaiya ɗin zaune a saman sofa ta zaro masa ido tana kallon sa, a sukwane ya saki Hajiya Umaiya da ya rungume yana kallon face ɗin ta, kwas kwas kwas ya jiyo ta bayan sa, tsoro ya hana shi juyawa, ji yake Kamar ya fasa ihu amma ba hali, gashi tsoro ya kamasa har fitsari yake ji, kamar zata zubo masa a wandon sa.
Bai ankaraba kawai sai ganin wata Hajiya Umaiya É—in yayi tazo ta zauna saman kujerar table É—in tana faÉ—in "Abban Akil wani abinci zan zubama?" Still dai tsoro ya hana shi juyawa yaga wacece, gashi kuma muryan Hajiya Umaiya yaji, sannan ga wata Hajiya Umaiya a gaban sa, ga wata saman sofa a zaune.
Kan kace me wasu Hajiya Umaiya ɗin su biyar sun bayyana saman kujerun table ɗin, ɗaya na daka a wata yar turmi irin na daka karunfari, ɗaya kuma tana tsosan ƙashi, ɗaya na shan tea, ɗayan kuma tana cin abinci, na karshen kuma ta zuba masa idon dara dara kamar zasu faɗo kasa, idon nata ba kyan gani gwanin ban tsoro.
A sukwane ya juya da nufin guduwa zuwa sama, kwatsam idon sa ya sauƙa kan face ɗin Hajiya Zainab matar Alhaji Mustapha, suna zaune saman sofa suna hira da wata Hajiya Umaiya, sai dariya suke suna tafawa, amma ba ka iya jiyo sautin komai, sai dai kaga bakin su na motsawa.
A guje Abba ya haye sama, da karfi ya banko kofar É—akin sa ya shiga, ya mai da ya rufe, a tunanin sa bedroom nasa ya shiga ashe na Hajiya Umaiya ya shiga tsabar ruÉ—u, yana murza key ya juyo sai ganin asalin Hajiya Umaiya yayi tsaye gaban gado tana latsa wayar ta.
Saita nutsuwar sa yayi ya karisa cikin ɗakin, turɓune fuska Hajiya Umaiya tayi tana faɗin "Ina kuma ka fito?" Bata gama rufe baki ba sai ganin wani Abba tayi ya buɗe kofar bedroom ɗin ya shigo, kallon face ɗin Abban asali tayi, ta sake juyawa ta kallin face ɗin wanda ya shigo yanzu, komai nasa iri ɗaya da Abba, kai Abba ne ma, sai dai sun zama biyu baka iya rabewa, tana kokarin yin ihu wani Abban ya buɗe kofar toilet ya fito yana faɗin "Hajiya ki shirya muje restaurant muyi breakfast ko?" ihu tasa ta haye saman gadon ta runtse idon ta tana jiran taji sun kashe ta kawai
ihun ta yasa Abba juyawa, aikuwa yana ganin masu kama da shi, ya fasa wani mahaukacin ihu ya watsa a guje, yana baza babban riga ya haye saman gado suka dukunkune shi da Hajiya suna jiran suji me zai faru gaba.
Tsawon lokaci suna hakan ba wani abun da ya faru, karjin su sai dukan uku uku yake gaba É—aya sun rasa ina zasu sanya ransu, Hajiya sai kuka take ta rasa meke mata daÉ—i a duniyar nan, Allah sarki baiwar Allah duk ta rasa ina zata sanya rayuwar ta, sai numfashi sama sama suke fitarwa, gashi sun dukunkune kan su cikin bargo basa samun iska sai haÉ—a zufa suke, sun yi shiru suna jiran saukan bulala.
A hankali Akila ta turo kofar ta shigo bakin ta ɗauke da sallama, ganin iyayen ta a dukunkune a cikin bargo ne yasa ta juya da wuri zata fita Abba yayi saurin miƙewa dan yaji voice ɗin ta, waige waige ya fara yi a ɗakin babu kowa, shiru duk masu kama da shi ɗin sun tafi, a hankali ya kira sunan ta "Akila" juyowa tayi ta ɗan ricinar da kai tace "Abba ina kwana?" Sai lokacin Hajiya Umaiya ta taso tana faɗin "Akila baki ga kowa ba da kika shigo?" Girgiza kai Akila tayi tana faɗin "Ban gani ba" dirowa kasa daga saman gadon Hajiya Umaiya tayi sauri sauri ta fice daga ɗakin, dan kar abubuwan su dawo, shima Abba da sauri ya diro kasa tare da zuwa ya riƙo hannun Akila suka fice waje, yana tafiya yana waigo ɗakin, dan shi har yanzu bai yarda da wayan nan masu kama da shi ɗin sun tafi ba.
A palo suka tsaya Abba yace da Akila ta É—auko mayafin ta suje restaurant suci abinci, to kawai Akila tace sannan ta koma sama taje ta É—auko mayafin ta, dan daman yinwa ne yasa taje kiran su Abba.
Abba da kan sa yayi driving na motar suka fice daga gidan suka nufi restaurant kamar yadda suka saba.
To mu leƙo su Jehan mu dawo
💞KATSINA💞
Yau dai a ɗakin maman Sadiq Jehan ta kwana kasan cewar gwaggo na asibiti da mum, ita kaɗai a ɗaki kuma bai yi ba, shine maman Sadiq tace, tazo su rinƙa kwana har sai an sallamo su mum.
Kamar kullun maman Sadiq na tsakar gida tana shara, while Jehan na zaune saman kujera tana son taya maman Sadiq aiki amma bata iya ba, shine kawai ta zauna ta zuba mata ido tana kallon ta, yayin da shi kuma Sadiq yana yiwa maman sa wanke wanke, ita kuma amarya tana tsaye a bakin kofar É—akin ta tana latsa waya, da alama kira take son yi, mama Hanan kuma tana kitchen tana kokarin hura wutar itacen su mai bala'i hayaki, dan ta musu É—umamen towon jiya, abun gwanin ban sha'awa yadda suke a tsakar gidan.
By mistake kawai maman Sadiq irin ta ɗan sharo dattin da ɗan karfi, dattin ya watsu kaɗan ya haura saman barandar bakin kofar ɗakin amarya har wasu dattin suka taɓa mata kafa, a sukwane Amarya tayo kan maman Sadiq, ba kunya ba tsoron Allah ta ɗaga hannu zata mari maman Sadiq, da sauri Jehan ta miƙe ta riƙe hannun nata tare da wanke ta da wani mahaukacin mari ta tureta gefe, tana mata kallon sama da kasa
Kukan kura amarya tayi tayi kan Jehan da nufi duka, Jehan na tsaye ko motsi bata yi ba, amarya na zuwa zata kama ta da faɗa wani marin Jehan ta kara sauƙe mata tare da hankaɗe ta cikin faɗa tace "Wannan bata haifeki bane? Stupid wani dirty girl dake, wlh in dai ina gidan nan sai na gyara miki zama" duk wanna masifa da Jehan take cikin harshen turanci take yin sa
Da sauri Sadiq ya kariso wajen yana faÉ—in "Dan Allah Jehan ku bari ya isa haka" ita ma maman Sadiq abun da take faÉ—e kenan, dan suna gudun bala'i baban sadiq, ita kuwa maman Hanan daÉ—i taji kamar ta zuba ruwa a kasa ta sha, dan daman kullun addu'ar da take kenan Allah ya kawo mai ci musu uban amarya koda sau É—aya ne, wata kila zata rage rashin kunya da fitsari da take musu a cikin gidan nan