Sashe 66
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai lokacin gwaggo ta lura da gidan ma da suka saya, ashe gidan ma irin gidan mazan nan ne ɗaki biyu ne a cikin gidan, sosai su mum suka shiga damuwa, gashi ba halin zuwa police station basu da zaɓi dole su hakura, wan nan abokin Murtala ne ya taimaka musu ya nema musu gida a Unguwar farin yaro da kan sa ya musu jagora suka sayi gidan 3 millon suka biya kuɗi, san nan suka ɗauki 500k suka sayi kado da kayan abinci da sauran kayan amfani na talakawa, sauran 500k suka bari a account ɗin mum while ita gwaggo daman bata da account sai account na Jehan mai ɗauke da 1 million a ciki.
Tun da sukazo Unguwar Jehan bata cin abincin da su mum ke girkawa, kuÉ—in account nata kawai take kashe musu ita da Rimsha, dan ita Rimsha bata da account ita ma Jehan É—in da kyar bank suka yarda suka buÉ—e mata account tana da 15 years sai da daddy ya nemi alfarma san nan suka bata account, kullun Jehan ke fita ta sawo musu abinci ita da Rimsha da su mum, ita kuma Rimsha tana gida bata fita, dan ita unguwar ma tsoro yake bata shi yasa bata fita take zaune a gida.
Tun da suka zo sau biyu Rimsha ta fita ranar da ta raka Jehan restaurant, sai ranar da ta fita a ka sace ta shi kenan.
*KADUNA*
A wan nan satin Abbi ya auri amaryan sa Halima wadda wani abokin sa ya haÉ—a su kasan cewar Halima yarinya ce mai hankali ga addini sai dai yar gidan talakawa ne sosai da sosai, shi kuma Abbi yanzu arziki ba'a magana su Aafia an kara goge wa dama ba daga nan ba.
Wan nan shine takaitacen labarin a kan abun da ya raba su Jehan da daddyn su da kuma abun da ya sanya daddyn Jelly zai aurawa Jelly Muneer, da kuma yadda Abbi ya auri Aunty har su Aafia ke mata rashin mutunci. Yanzu sai mukoma cikin asalin Story.
STORY.....âœï¸ðŸ¤ª
MUCH KAUNA MASU MIN COMMENTS ALLAH YA BAR ZUMUNCI ALLAH YA BAR KAUNA â¤ï¸ðŸ’– KUMA MASU MIN LIKE MUCH KAUNA â¤ï¸ MASU MIN SHARE ALLAH YA BIYAKU DA GIDAN ALJANNATUL FIRDAUS INA GODIYA BA ZAN MANTA DA KU BA MUCH KAUNA â¤ï¸
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai🤪🤪
B 💞Star Lady💞
TRIPLET'S💞 21
https://chat.whatsapp.com/Fv91yECNmlW3W0mQG2hGSo
*THE BEGINNING*
💞*STAR LADY*💞
Mai neman karin bayani yamin magana ta wan nan number 09162620621
EPISODE 21
```*💞BACK TO THE STORY💞*```
______Da iya karfin su wayan nan magicians (Matsafa) suka sanya hannu suka fara tsigewa yaran nan gashin kan su, koda É—aya daga cikin su ya damko gashin Rimsha ya ja yana kokarin shigewa, ihu ta fasa tare da furta kalmar shahada da karfi, hakan yayi sanadiyar magicians É—in suka ja da baya da sauri, gudun kar su kone, jin sunan Allah yasa Santilago É—ago kai da sauri yana kallon su, yayin da sauran magicians suka ja baya suna zaro ido gwanin ban tsoro, ita kuwa Rimsha sai sauke ajiyar zuciya take tana ambato sunan Allah ta runtse ido gam.
Gigitatchiyar tsawa Santilago ya daka, tare da fara Yaren tsafin su, da karfi ya É—aga hannu tsama nan take idon sa suka sauya launi, kan kace me gidan ya turnuke da duhu da hayaki kamar guguwa mai karfi, Rimsha bata cikin hayyacin ta sosai ba zata iya ja da su ba, dan bata san meke faruwa ba, salatin Annabi ka É—ai take iya furtawa sai kalmar shahada dake fita daga bakin ta, shima kuma ba'a dai dai take karan tasu ba saboda ruÉ—u da tashin hankali, yayin da shi kuma Santilago ke faman kiran abubun tsafin su, kusa da shi Barbushi ya zo ya tsaya, suka haÉ—a hannu da murya sama suka ci-gaba da ambato sunayen manya manyan jiga jigan magicians É—in na su, gidan gaba É—aya sai kara duhu yake kamar dare, ga wani iska mai karfin gaske dake tasowa daga ta saman gidan mai birkita tunanin É—an adam.
Nan take Rimsha taji an ɗaure mata maƙogwaro da karfi kamar za'a tsinke mata shi, ta kasa magana shiru tayi tare da waro sleeping eyes nata waje, wadda yanzu suka sauya sukayi ja sosai kamar garwashin wuta, Saboda kuka da wahala ga yinwa da barci duk sun haɗe mata waje guda.
Kamar a mafarki taji an É—aga ta sama ta rabu da kasa haka zalika ta fita daga cikin igiyar da suka É—aure ta,
sama sosai sukayi da ita, sai da ta kusa kurewa tsayin gidan, a hankali ta kalli kasa, ba karamin tsorata tayi ba lokacin da taga babu wanda ya ɗaga ta haka nan ta tashi sama, runtse ido tayi a ranta tana ambato sunan Allah, dan afilin kam ta kasa faɗa sun shake mata maƙogwaro.
Almost 5mins tana tsaye a saman iska kafin su fara bujijjigata suna wainata kamar fanka, ga wan nan iskar guguwa mai karfi mai haÉ—e da yashi wato kasa sai shiga mata hanci yake dan ta runtse idon ta kam sosai, da kyar take samu tayi mumfashi nan ma sai ta buÉ—e bakin ta take samun damar yin numfashin
da karfi suka ja ta da tsafin su suka bugata da jikin wani bango sai da ta fasa ihu mai rikita ƙwaƙwalwa, a cikin ihun nata ne take kiran "wayyo daddy na mummy gwaggo Jehan ina kuke zan mutu kuzo ku taimake ni, wayyo na shiga uku mutuwa zanyi wayyo Jehan kizo ki taimake ni"
ba shiri ta sake fasa wani ihun sakamakon buga mata kai da sukayi da jikin wani karfe dake tsakar gidan, jijjigata da karfi suka sake yi kafin su juyo da ita kan ta na kallon kasa kafafun ta a sama, da karfi sukayo kasa da ita, kamar zasu makata da kasa, sai kuma suka da katar da ita, dark black curly hair tan nan ya curkuÉ—e saboda wahala yana ja a kasa, yayin da kafafun ta ke saman iska, tana lilo tsakanin kasa da sama, a nan ma kara jujjuya ta sukayi kamar fanka, sai da suka tabbatar ta jijjigu a ganin su tafita hayyacin ta sannan suka juyo da ita suka sauke ta kasa
Suna sauke ta kasa su kuma su barbushi suka dakata da ambaton sunan suwagabannin tsafin na su, suna dakatawa gidan ya washe duhun ya tafi haske ya gauraye ko ina, haka shima kuran ya ɓace ɓat kamar ba'ayi ba.
Shiru Rimsha tayi ta kasa buÉ—e idon ta saboda wahala,
ta kuma kasa zama waje guda sai juyawa take saboda jijjigata da sukayi suka ta juyata kamar fanka, amma dai har lokacin Allah da ikon sa bata fita hayyacin taba
su barbushi sun sha ruwan mamakin ganin bata fita hayyacin taba, basu taɓa yiwa wani ɗan adam irin abun nan da suka mata kuma a ce mutumin bai fita hayyacin sa ba sai ita sun yi mamaki sosai, sun kuma kara jin haushin ta da tsanar ta.
Ita kuwa ta kasa buÉ—e idon ta sai jin duniya na juya mata take, ban da sunan Allah da sunan daddy da mum ba abun da take kira a ranta.
Haka su Barbushi ba dan sun so ba suka bada umarni a kai ta next room wato Part 2, su kuma sauran yaran sanadiyyar abun da a kayiwa Rimsha yasa wasu daga cikin su suka fargaÉ—o wasu kuma suka dawo cikin hayyacin su,
Santilago ne yasa sauran magicians suka tsince yara masu hankali a ka haÉ—a su da Rimsha a ka wuce dasu wani É—akin, su kuma sauran yaran da basu dawo hayyacin su ba, Barbushi ya yankasu, kamar yadda suka saba suka kaiwa dodannin tsafin su jinin, kai da kafa kuma a ka kaiwa dodannin su masu cin kai da kafa, su kuma suka wuce da naman dan suje suyi ferfesun su.
Wani part dake cikin gidan suka wuce da su Rimsha, sai a lokacin Rimsha ta samu damar bude dara daran sleeping eyes nata sunyi ja sun kan kance saboda wahala, a hankali ta fara bin wajen da kallo, ba karamin tsorata tayi ba ganin wajen, waje ne mai cike da gumakan dodannin tsafin su, abun gwanin ban tsoro da rikitarwa,
bata kara tsinke wa ba ma sai da suka buÉ—e wani kofa suka jefasu suka rufesu sukayi tafiyar su, su uku ne rayar da su ka rage masu hankali sai Rimsha ta huÉ—u.
Wani irin ɗaki ne idan ka ganshi zakayi tunanin gidan prison ne, gefe da gefen dukka an sanya burglaries daga sama har kasa an tare wajen kamar keji, shi kuma tsakiyar an barshi kamar hanyar wucewa, gaba ɗaya wajen sai wani irin fitinanniyar wari mai tada hankalin mai shaƙa ke tashi.
Wayan nan magicians ɗin suna jefa su Rimsha ciki, wasu jibga jibgan dodanni ne suka taso ta cikin burglaries ɗin suka fara miƙo hannun su ta cikin burglaries ɗin suna son kama su Rimsha
jibga jibga ne sosai masu siffar spider (gizo gizo) sai dai girman jikin su ya kai kusan giwa, gashi ido É—aya gare su a tsakar goshin su, gasu da bala'i muni, fuskar su kawai ya isa ya sanya mai rai suma saboda muni, hannun su da kafafun sun nan babu kyan gani ko kaÉ—an, bakin su kuwa kamar mutun yayi ta kwarara amai idan ya gani, haka suka bufo su Rimsha suna gurnani mai razana kwakkwal mai rai.
Gudun cetan rai su Rimsha suka fara yi a wajen gashi wajen ba wani faɗi ne gare sa ba, sai zuro hannu dodan nin nan suke suna son kama su, da gani a matsanancin yinwace dodannin suke, abin ci kawai suke buƙata
ihu sosai Rimsha take kamar makogwaron ta zai fashe, gwanin ban tausayi, duk in da ta gudu a wajen sai dodanin sun je gashi an É—aure mata makogwaron ta bata iya kiran sunan Allah, hakan ba karamin cutar da ita yayi ba, sai ihu take tana gudu ta rasa ina zata sanya ranta, sukam sauran, yara biyu daga ciki sun sume a wajen, saura yarin ya É—aya dake ta faman gudu tare da Rimsha, su kuwa dodannin sai musu barazana suke, dan hannun su ba zai kai su iya kama su Rimsha É—in ba, su Rimsha ke ganin kamar dodannin zasu kama su.
*KADUNA*
Aafia