Sashe 36
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kallon Akila Imran yayi kafin yace "heartbeat jeki gyarawa Auntyn ki make up ɗin ta ya ɗan ɓaci" cool murmushi Akila ta saki tana faɗin "Yaya wan nan ne daman Auntyn mu? Ita ce kullun kake faɗa mana?" Gyaɗa mata kai yayi ala'mar eh cike da jin daɗi Akila tace "Yaya Akil yau dai ga rabin rai ɗin da yaya Imran ke ta magana a kan ta" kwaɓe fuska Akil yayi har suna haɗa baki da Aafia wajen cewa "Wan nan mummunar" a sukwane Irfan ya ɗago kai yana mamakin rashin kunya irin na Akil da Aafia a gaban baban yarinya kuce mata mummuna, Irfan na kokarin yin magana Jelly ta rigashi da cewa "Ku da kuke maganar kyawawane ku? Da wasu fuskan ku kamar an gasa big (Alade) ya kone tayi baki" shi dai Imran shiru ya musu dama bai tanka musu bane dan yasan Jelly zata kwatarwa kanta yanci dan ba'a mata ta kyale,
tsawa Aafia ta daka mata "Ke mara kunya idan kika ce zaki min rashin kunya sai na fasa miki baki!!" shi dai daddy yau yaga ikon Allah, girgiza kai kawai yayi dan baruwan sa da faɗan su yan uwan juna su karata can, Irfan zai yi magana Imran ya ɗaura yatsa a saman lips na shi alamar yayi shiru, murmushi Akila sarkin fara'a da kaunar mutane musamman yan uwan ta tayi cike da fara'a a face nata tace "Aunty Aafia abun ai bai kai ga haka ba, dan Allah ku bari, ni fa tun jiya da yaya Imran ya faɗa min zanzo wajen yan uwan Abba wallahi ko barci banyi ba saboda murna zanzo naga yan uwana da ban sansu ba, ban taɓa ganin su ba kuma nake mararin ganin nasu, ni ada duk tunanina Abba bai da wasu yan uwa sai jiya da yaya Imran ya sanar da ni to dan Allah karku ɓata mana wan nan farin cikin" Akila bata gama rufe baki ba Jelly tace "Ke ce mara kunya kuma wallahi ba'a haifi wadda zai fasa min baki ba" a fusace Aafia ta miƙe da niyar ta bugi jelly, sai dukan uku uku kirjin daddy ke yi dan da a dakar masa Jelly gwara a sanya shi frog jump, gashi kuma bai son shiga faɗar nasu kar a ce ya shigarwa yarsa kar su ce dan sun zo gidan shi ne dama ga yadda zumuncin nasu ke rawa, Aafia na zuwa ta sanya hannu zata fisgo Jelly daga jikin Imran a fusace Irfan ya ɗaga hannu zai mareta Imran ya riƙe masa hannun nasa yana faɗin "Ke Aafia kuce kije ki zauna heartbeat jeki gyara min babyna" ya kai karshen maganar tare da sakin hannu Irfan, shiru Irfan yayi sabida Imran yayan sa ne duk kan su ya girme su, shi dai Akil ko ajikin sa sai kwaɓe fuska yake a ransa yana faɗin "Wan nan gidan talakawan ne za'a ce mu zauna har one week wallahi ba zan iya ba kuma sai na faɗa wa Ammie sai dai yaya Imran ya kashe ni, amma sai Ammie taji in da ya kawo mu gida sai wari yake gashi ɗan karami kamar keji tsuntsaye na" ita kuwa Aafia a fusace ta juya ta koma ta zauna saman sofa tana kunbura kumatu, miƙewa Akila tayi ta riƙo hannun Jelly ta kalli daddy tace "Bappa ina ne ɗakin ta" murmushi ya saki har cikin ransa yake jin kaunar Akila saboda kirkin ta ga kuma fara'a ga son yan uwanta, yau tazo gidan amma har ta rungumi Jelly ta riƙe ta hannu bibbiyu, da hannu ya nuna mata bedroom na su da murna ta ja hannun Jelly suka wuce sama,
dawo da kallon sa daddy yayi kan su Irfan kafin yace "Ku tashi kuje ɗaki kuyi wanka kuzo kuci abinci" ya kai karshen maganar tare da kiran Zuwaira da Nana a kan su zo su kai su masaukin su miƙewa Akil yayi, yayi gaba yana faɗin "Ni banga abincin ci a gidan nan ba haka kuma ban ga wajen kwana ba dan haka hotel zan tafi na kama" yayi maganar cikin harshen turanci murmushi daddy yayi yana mamaki Akil, Abban su Imran yana da kuɗi na fitar hankali haka ita ma Ammie su dan tafi Abban su ma kuɗi nesa ba kusa ba, to amma shi ma daddy Jelly bazaa kirashi talaka ba koda kuwa a gaban su Ammie ne ya wuci su kirasa da talaka kuma wan nan gidan nashi yafi karfin a ce ba'a ga wajen kwana ba, kawai dai Ammie su ta ɓata su da kuɗi ne suna abun da suke so shi dai Imran yana da kyakkyawar zuciya ne kawai shi yasa baya biyewa abun da Ammie ke yi musu baya damuwa da kuɗin da suke da shi
shi dai Irfan gaba ɗaya sai yaji babu daɗi sai ma yaji da bai sa Imran ya tawo da su Akil ba gashi sunzo suna yiwa bappa rashin kunya, jiki ba kwari shima Imran ya miƙe Zuwaira ta musu jagora zuwa boys quarters su Aafia kuma Nana ta kai su ɗakin kusa da na daddy Aafia Umaisha Akila, ita kuma Jelly daman gadon ta na bedroom ɗin daddy
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai
💞Star Lady💞
*💞TRIPLET'💞11
*💞The beginning💞*
*Episode 11*
*🛫WASHINGTON DC🛬*
*LOT 33.*
*07:30*
Iskan sanyin safiya na kaÉ—awa yanayin weather garin gwanin ban sha'awa, iskan na kaÉ—awa a hankali hankali, duk da cewa a koi sanyi hunturu amma hakan bai hana kaji daÉ—in iskan dake kaÉ—awa ba, a hankali Michael ke tattako staircase yana saukowa jikin sa sanye yake da wando 3 cutar blue da t-shirt mai laushi mara nauyi fari kal kamar yanzu ya fito da ita daga kwalin ta saboda haske ta ya É—aura jacket blue color mai É—an girma a saman kayan nasa, hannun sa na É—aure da dankareriyar gold watch mai bala'i kyau da tsada sai kyalli yake yana É—aukan ido, ya tara kyakyawan dogon gashin can nan nashi daya sha gyara ya É—aure a bayan wuya ya zubo kaÉ—an ta gaban goshin sa kamar mace, fuskar nan a É—aure tam kai da ganin sa kaga Tiger ne da gaske,
katafaren palon su a gyare tsab sai daddaɗar kamshin air freshener da sanyin Ac ke tashi, kai kace yanzu a ka zuba komai na palon saboda yadda suke tsab kamar hannu bai taɓa taɓasu ba,
kai tsaye wajen table É—in cin abinci Michael ya nufa, wasu jigba jibgan Bodyguard ne tsaye a wajen table É—in sanye suke cikin suit baki da glass baki a face nasu fuskar nan tasu kamar hadari a É—aure tamau babu alama imani ko É—igo a ransu, sun jeru yali gefe da gefe sun sanya table É—in a tsakiyar su, bodyguard 12 ta gefen nan 12 ta gefen nan,
tun Michael bai iso wajen ba suka fara sara masa, ko kallon in da suke bai yi ba ya nufi saman kujerar table É—in, a sukwane É—aya daga cikin bodyguard É—in ya ja masa kujerar baya, ya zauna, cikin sauri É—aya daga cikin su yace cikin harshen turanci "Sir me za'a zuba maka?" Da hannu ya musu nuni da wata dan kareriyar warmer mai É—auke da Nasville hot chicken, nan take suka fara serving na shi, nan daddy da Uncle Herry suka isko sa, da sauri bodyguard suka ja musu kujera suma suka zauna,
suna zama sai ga John da Jay suka iso wajen, suma haka bodyguard suka ja musu kujera suka zauna
Cike da so da kauna daddy yace "My Tiger where is James?" ba tare da ya kalli in da daddyn yake ba yace "I don't know" cikin sauri John yace "he had gone out" shiru daddy ya É—an yi kafin yace "Why two days É—in nan James ke fita since morning kuma baya dawowa sai can dare" shi dai Michael bai tanka daddy ba abincin sa kawai yake ci hankalin sa kwance
waya daddy ya É—auko ya shiga contact ya fara kiran number da a kayi saving da my lion, sai ringing wayar take amma ba'a É—aga ba, har wayar ta katse ba'a É—aga ba, sake kira daddy yayi, a karo na biyu ma ba'a É—aga ba, sai a karo na uku shima sai da wayar ta kusa katsewa san nan a ka É—aga, kara wayar a kunne daddy yayi ya tattara nitsuwar sa cike da so da kauna yace "Hello my lion" shiru a ka É—an yi na 40 second kafin wata zazzakar voice mai tashin kai mai bala'i daÉ—i yace "Good morning dad" nauyayyar ajiyar zuciya dad ya sauke kafin yace "my lion how are you doing this morning?" Shiru ya É—an yi, su Michael duk sun nitsu, shi Michael ma har abincin ya dai na ci yayi shiru ya nitsu dan yaji ko karar sa daddy zai kai, shi kam John har kerma jikin sa keyi Uncle Herry sai zazzare ido yake, Jay kam ba'a magana, ba su kaÉ—ai ba har ta jibga jibgan Bodyguard dake tsaitsaye a kan su dan basu kulawa sai da suka kara shiga hankalin su kowannen su sai zazzare ido yake sun kasa kunne suna sauraron daddy, kowa sai addu'a yake Allah yasa ba wani abu a kan sa daddy zai faÉ—a ba
"What's going on daddy you called me this early morning hope there is no problem?" Lion yayi maganar cikin sanyin muryan ga sexy voice nashi mai bala'i daÉ—in sauraro ciki ciki yake magana kamar bai son buÉ—e bakin sa,