Sashe 38
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasa tayi ta murya cikin girmamawa tace "Kayi hakuri ni ban san waye kai ba ne shiyasa nake tambaya" a ta kaice cikin faÉ—a yace "Mijin kine to, idan kin koma ki sanar da mahaifin ki idan na samu time zan zo a É—aura aure!!" tashin sense shi kuma Akil kalar nashi soyayyar kenan, waro ido waje Umaisha tayi muryan ta na sarkewa tace "Akila amma wan nan mahaukaci ne kika haÉ—ani da shi ko?" Waro ido waje Akila tayi su daddy kuma sun zubawa Umaisha É—in ido
hannu Irfan yasa ya amsa wayar, yana bin screen É—in wayar da kallo, ganin an rubuta Yaya Akil ne yasa Irfan ya sanya wayar a hand-free, cikin tsawa Akil yace "Ke ni kike cewa mahaukaci dan zan rufa miki asiri to wallahi ko kina so ko baki so sai kin aure ni gwara ma ki sani tun wuri idan kin koma ki sanar da mahaifin ki idan na samu time zanzo na kawo sadaki na É—auke ki, amma kafin nan dole kullun sai munyi waya kuma idan na kira baki É—aga ba wallahi zakiyi dana sani, gobe kafin na tafi zan sayo waya na kawo miki dan naga kamar baku da karfin sayan waya kina jina ko? Idan kika kuskura kika min taurin kai Allah zan sa a É—auko ki a kawo min ke a daren nan na kira limamin masallacin mu a waya ya fita ya tara jama'a ya daura mana aure kuma zama dani ya zama maki dole!!" Tashin sense shi dai daddy abun ma dariya ya bashi yau ga ikon Allah soyayya dole aure dole, yau Aafia taji abun da yafi karfin ta shi kan Irfan ya rasa bakin magana dan Akil yafi karfin sa, Imran ne yayi ta maza ya amsa wayar yana faÉ—in "Sannu Akil idan ma son ta kake ta haka ake ansar soyayya?" cikin masifa Akil yace "Yaya Imran babu ruwanka dani ni ba son ta nake ba Auren ta zan yi kuma dole a aura min ita dole kuma ta zauna dani tana min aiki da biyayya dan daman da yar aiki take kama yar datti ma irin ta!!" ita dai Umaisha yau taga tashin hankali shiru tayi ta sunkuyar da kan ta kasa,
a kule Imran yace "Okey yar datti ko to ka bar mana yar dattin mu idan ka sake kiran ta a waya Allah sai na ɓallaka zan ga wanda zai nema kama auren nata wallahi ko bappa ya baka ita sai na hana" cikin fushi Akil yace "Kai yaya Imran waye yace maka ni ina neman izin daga wani wai bappa ya bani Auren ta? Kai ka san wani abu wai izini ni ban san shi ba, ni abun da na sani shine dole a bani ita ko anki ko anso idan ba haka ba kuma muzuba mu gani kasan sauran" ya kai karshen maganar tare da katse kiran salati dad yasa yana faɗin "Anya Akil baya shan wani abu kuwa?" Girgiza kai Imran yayi yana faɗin "Wallahi daddy baya shan komai shi dai haka yake komai da karfi da izza yake cewa zai ansa shi bai san wani abu wai bada hakuri ko lallaɓa mutun ya baka abu ba, a'a shi yana ganin kamar komai kuɗi na iya saya shi yasa sai yace komai da izza da kuɗi zai ansa" jinjina kai daddy yayi kafin yace "Yarantace zai daina idan yayi hankali" shiru Imran yayi yana tunani,
dafa kafadar Imran ɗin Irfan yayi yana faɗin "Karka damu my bro ni nasan yarinta ke damun Akil" kallon su Umaisha da sukayi mutuwar zaune Imran yayi kafin yace "Sister kuje daki ku kwanta ko tun da already kun ci abinci" ba musu suka miƙe suka wuce bedroom nasu palon ya rage daga daddy Irfan sai Imran ita ma Jelly ta wuce bedroom na daddy
dawo da kallon sa kan Irfan Imran yayi cikin nitsuwa ya fara magana "Irfan tun da kaji Akil yace zai auri Umaisha to tabbas da gaske yana son tane kuma in har ya kai wa Ammie da Abba maganar nan tofa mai iya hana wan nan auren sai dai Allah, dan ko bappa yace ba zai bawa Akil Umaisha ba Abba yana iya sawa a ɗauko ta kuma a aure mata Akil a gaban bappa ba yadda ya iya, ni duk wan nan bashi ne damuwa ta ba Akil yaro ne bai wani mallaki hankalin kan sa sosai ba 22 years yake da shi san nan bai san yin abu a hankali ba shi komai da izza da karfi yake kwata bai san girman nagaba da shi ba baya girmama mutane ba zai taɓa ganin darajar sister ba a wulakance zai riƙe ta na san halin sa sosai tabbas yana son ta tun da har ya iya cewa zai aureta amma duk da wan nan son da yake mata ba zai taɓa riƙe ta da daraja ba dan bai san darajar ɗan adam ba kullun cikin faɗa muke da shi a kan hakan, nike gaba da shi amma saboda wan nan banzan hali na sa yasa na sallama masa girman yana da jiji da kai ga izza da masifar faɗa ga ɗaukan zafi zuciya da rashin kunya duk ya haɗe komai, zan yi iya kan bakin kokari na wajen naga na gyarashi ya zama mutun, nasan zai sai wa Umaisha waya kamar yadda ya faɗa to dan Allah Irfan ina neman alfarman da ku kyaleta ta rinƙa magana da shi a hankali hankali har mu samu ya sauya tun da yana son ta In Sha Allah idan suna waya zamu iya samun wani sauyi" jinjina kai Irfan yayi yana faɗin "Karka damu ɗan uwana" sai murmushi daddy ke yi yana yabawa Imran a ransa, daga haka suka miƙe suka nufi table ɗin cin abinci daman already su Aafia sun ci nasu abincin tun kafin su daddy su dawo sallar issha.
💞💞💞💞💞💞💞💞
*KADUNA*
Wata hajiya ce zaune cikin wani katafaren palo na alfarma mai ɗauke da manya manyan sofa set, set 2 launin Ash da baki ga Makekiyar Tv plasma manne a bango, daga ɗan gefe hadaɗiyar table ɗin cin abinci ne mai matikar kyau mai ɗauke da kujeru 6, daga kusa da table ɗin staircase ne mai kyau a wajen ɗan gaba da staircase ɗin kofar kitchen mai girma gaske ne a wajen, gaba ɗaya curtains na palon launin Ash da ratsin baki ne kalar sofa ɗin, daga tsakiyar sofa set ɗin wata kyakkyawar Chinese carpet baki ne sai sofa table saman carpet ɗin, duk wan nan haɗuwar palon babu gyara dan ko ina a watse yake kaca kaca duk datti ga kwanikan abinci saman table ɗin duk anci an bar ragowa shi kan shi kitchen ɗin a watse yake sai warin ruɓaɓen abinci ke tashi ta ko ina a cikin kitchen ɗin gaba ɗaya ya buɗe palon da wari, ta ko ina a cikin palon ledojin takeaway da su kan su takeaway ɗin ne, palon dai ba kyan gani, zaune hajiyar nan take saman sofa mai zaman mutun 2, ba karya kyakkyawace ajin farko fara ce tas har hasken nata ma yayi wani iri kamar bata da jini a jikin ta saboda hasken da tayi, sanye take cikin wata mahaukaciyar bubu irin na larabawa masu manya manyan mayafan nan, gaba ɗaya rigar duk datti ita kan ta hajiyar warin datti take, babbar mace ce wadda a kalla zata kai 45 years sai dai tana da ɗan ƙaramin jiki wadda idan ka ganta zaka yi tunanin 25 years ko 30 years take da shi duk da bata gyara jikin nata amma yana da kyau sosai, ta ɗaura kafa ɗaya kan ɗaya tana latsawa wayar ta kirar Samsung A72, da sallama wata hajiya ta shigo palon tare da wani Alhaji na biye da ita a baya, tun daga bakin kofar shigo hajiyar ta toshe hanci tana faɗin "Subhanallah me haka kuma Hajiya yana ji wari palon" ko kallon in da suke Hajiya bata yi ba ta ci-gaba da latsar wayar ta, karisowa cikin palon suka yi suka zauna saman sofa shi kan shi Alhajin sai kwaɓe fuska yake ya tara yawu a baki ya kasa haɗiyewa "Hajiya dan Allah me ya mutu a palon nan?" Cewar hajiyar da ta shigo yanzu cikin faɗa Hajiya tace "Ke Zainab ban san iskanci fa waye ma ya gayye ku gidan nan?" Kallon Alhajin Zainab tayi kafin tace "Baban Farooq kaji ko? Sai da nace maka ba zan zo gidan nan ba ka dage sai munzo mun duba abokin ka to ga irin ta nan" ta kai karshen maganar tare da miƙewa ta fara tattara palon tana faɗin "Ni ba zan iya zama a kazantar nan ba" shi dai Alhaji ya kasa magana sai mamaki kazantar Hajiya yake ita warin ma baya damun ta tab lallai abokina na kokari wai irin wan nan abu haka, ita dai Hajiya ko kallon in da suke baya yi ba kan ta na kan wayar ta, ita kuma Zainab ta ci-gaba da da tattara palon har ta kai kitchen, wani warine ya bugo mata hanci wadda yasa ta yin baya ba shiri, cikin masifa tace "Ke dai Hajiya wallahi kinji kunya, ga yaranki nan tsab tsab da su basa son kazan ta amma ke sai uban kazan ta kamar zai kashe ki thank God ma da Allah yasa Part na yaran daban ai da kunyar da zakiji sai tafi haka" ita dai Hajiya bata tanka ba, da dai taga surutun Zainab ya ishe ta sai ta miƙe ta haura sama abun ta, dogon tsaki Zainab taja tare da wucewa ta koma cikin kitchen ɗin ta ci-gaba da aikin tana toshe hanci, girgiza kai kawai Alhaji yayi tare da ciro wayar sa ya fara latsawa ga uban yawu da ya tara a baki,