Sashe 37
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin sauri dad yace "I want you to investigate for me where James is out every early in the morning and coming back home in the evening" shiru lion yayi kamar bai ji me dad yace ba, bin wayar da kallo daddy yayi dan yaga ko lion ya katse kiran, bai kuma katse kiran ba ganin haka yasa daddy ya gane lion na nufin ko a koi wata matsala bayan wan nan, hakan yasa cikin sauri dad É—in yace "There's no other problem" dad na kai karshen maganar É—if lion ya kashe wayar sa, dogon numfashi daddy yaja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuciya ya É—ago ya kalli su Michael da suka zuba masa ido suna jiran suji ko lion ya bashi wani sako a kansu, su kuwa bodyguard sai sauke ajiyar zuciya suke tun da sunji ba karan su dad ya kai ba
Kallon Uncle Herry daddy yayi cikin harshen turanci suke magana "Herry ina mamakin Romeo sosai yanzu, ba ma shi kaɗai ba dukkan su suna bani mamaki over" cikin sauri Uncle Herry yace "Nima dai gaskiya ina mamakin Romeo da James how comes yanzu yake ɗan respecting naka how? why?" Shiru daddy ya ɗan yi kafin yace "Tun last 5 Month ago Romeo ya fara ɗaukan kirana in yayi tafiya har ma ya min magana cikin girmamawa har ma ya tambaye ni ko a koi wani problem abun da a baya ko zan shekara ina kiran sa sai ya ga damar ɗauka kuma ban isshe shi kallo ba to why? Why suka canza haka? Ina son sanin dalili" guntun tsaki Michael yaja tare da cire hannun sa daga cikin abincin ya ajiye spoon da yar karamar wukar hannun nasa, da sauri ɗaya daga cikin bodyguard ɗin ya ciro masa tissue paper ya goge masa bakin sa, sai kwaɓe fuska Michael ɗin yake ya miƙe ya nufi hanyar fita daga palon
"My tiger what about church?" Daddy ya tambaya, ba tare da Michael ya juyo ba yace "I can't go" cikin sauri daddy ya miƙe tsaye yana faɗin "Are you mad? Are you heard what you said?" A fusace Michael ya juyo a ƙule yace "I'm not mad, I knew what I said, let me repeat it again maybe you will understand what I mean, I said i can't go anywhere, in fact as from today i can't go to the church again" tashin sense cikin sauri Uncle Herry ya miƙe yana faɗin "William ina ganin mu kira Pasto yazo yayiwa Michael addu'a dan ina ga ya samu matsala a brain nashi" Johnson ne ya cabki zancen da cewa "Yes daddy saboda ya faɗa a School wai ya dai na shan wine" jiki na rawa daddy ya ɗauko wayar sa ya shiga contact tsabar ɓacin rai har idon sa baya gani sosai,
ganin daddy zai yi kirane kuma yasan mutun ɗaya zai kira yasa Michael saurin cewa "Sorry dad rai na ne ya ɓaci amma I'm sorry today i have an exam so ba zan samu damar zuwa church ba amma gobe zanje" ya kai karshen maganar tare da ficewa daga palon yana mai jin haushi, shi ba wani abu yasa bai son zuwa church ɗin ba pace Pasto su daya tsani gani, bai son pasto ko kaɗan tun yana yaro sai an sha fama da shi yake zuwa church ɗin,
Jin abun da Michael yace yasa daddy sauke nauyayyar ajiyar zuciya tare da komawa ya zauna sai ajiyar zuciya yake ta faman sauƙewa a ran sa yana faɗin "Thank you Jesus"
*Michael*
Kai tsaye School ya nufa, sai sharara gudu yake a kan shinfiÉ—aÉ—iyar titin mai laushi wadda babu kwarzane ko kaÉ—an, da motar sa kirar *Aston Martin*.
Yana shiga school ya kashe Motar sa a parking space na *Harvard Square Parking Garage*, ya fito tare da Lucky Copper Winston, kai tsaye office na dr tyrian ya wuce, babu ko excuse bare jiran umarnin haka ya faÉ—a cikin office É—in fuska a É—aure, tsabar tsorata Dr har yana kokarin guduwa dan banyi expecting ganin kowa a lokacin ba,
kai tsaye wajen sa Michael ya nufa fuskar nan tasa a ɗaure tam kamar hadari dan dad ya ɓata masa rai over,
Yana zuwa ya damko wuyar rigar Dr cike da bada umarni ya fara magana cikin harshen turanci "Idan har this time ma ka faɗar dani baka bani Mark ba kasa na kara samun carry over kasa Romeo ya bani punishment idan... Michael bai kai karshen maganar ba Dr yace "A'a ni na isa ai kana rubuta Exam nan dole na baka mark" kallon banza Michael ya masa kafin yace "Chemaka a kayi zan rubuta Exam ɗin? Ni ba wani Exam da zan rubuta kai zaka rubuta min da kan ka, kuma kayi marking ka bani mark full" ya kai karshen maganar tare da sakin wuyar rigar dr ya juya ya fice daga office ɗin yana wani kwaɓe fuska, nauyayyar ajiyar zuciya Dr ya sauƙe kafin yace "Oh wan nan bala'i da me tayi kama dole muyi meeting na malamai mu san yadda zamuyi mu bawa Michael result mai kyau dan ya bar School nan mu huta" haka dai Dr ya rinƙa surutan sa shi kaɗai,
Shi kuwa Michael yana fita kai tsaye gore place ya wuce yaje ya zauna su lucky suka zauna kusa da shi.
💞💞💞💞💞💞💞💞
*KANO*
Bayan sallar issha zaune suke gaba É—ayan su a palon daddy amma ban da Akil, sai Jelly da Akila da basa wajen suna cikin É—aki suna can Akila tasawa Jelly wan nan ta canza mata wan nan sai shiri suke kamar wayan da zasu je party
Daddy na zaune kusa da Imran da Irfan suna hira, wayar sa tayi kara alamar shigowar kira, cikin sauri ya duba wayar dan daman yana expecting na kira, Engineer Muhammad Imam shine sunan da ya bayyana a kan screen ɗin wayar jikin daddy har kerma yake wajen picking na call ɗin ya manna wayar a kunnen sa yana faɗin "Engr ya ake ciki" tsabar zumuɗi ya manta da sallama ma, daga ɗayan ɓangaren Engr yace "Congratulation sir company mu gomnati ta bawa contract na aikin nan" miƙewa tsaye daddy yayi tare da dukawa ya ajiye wayar yayiwa Allah sujudur shukur yana zubawa Allah kirari da godiya mai tarin yawa, ganin daddy yayi sujudur shukur yasa Irfan da Imran suma suka sauko suka taya sa yiwa Allah godiya ta hanyar yin sujudur shukur ɗin suma duk da basu san me ya faru ba me daddy ke wa sujudur shukur ɗin,
Daddy ya É—an jima yana yiwa Allah godiya kafin ya É—ago ya É—auki wayar sa yayi ta zubawa Engr Muhammad Imam godiya da fatan alkhari, san nan sukayi sallama ya katse kiran,
cike da murna ya sanar da su Imran abun da ya faru, sosai suka taya shi murna da yi masa fatan alkhari, sosai suka ji daÉ—i su Aafia duk sun masa addu'ar fatan alkhari yaji daÉ—i sosai,
Cikin wan nan farincikin Jelly da Akila suka fito daga bedroom suka same su, jelly tasha make up mai bala'i kyau Akila ta sanya mata wandon jeans blue mai stone a jiki sai yar karamar riga mai karamin hannu pink color tayi kyau sosai da sosai,
wow shi ne abun da Imran ya iya furtawa kenan, kyau iya kyau Jelly tayi Akila ta tsantsara mata kwalliya, sosai Aafia da Umaisha suka zuba mata ido dan Jelly ba baya ba wajen kyau bare kuma kyan ya haɗu da make up kai Masha Allah, kasa jurewa Imran yayi yana bala'i son Jelly tun tana yar jaririya, miƙewa yayi ya riƙo hannun ta yana jin kamar yace daddy ya ɗaura musu Aure yanzu sai a barta sai ta girma sai yazo ya ɗauki matar sa dan gani yake kamar za'a kwace masa ita tun da shi ba'a kano yake ba, shi ma daddy ya lura da halin da Imran ɗin ke ciki da kuma abun da yake so sai dai ba zai iya yiwa Jelly aure a haka ba har sai ta mallaki hankalin kan ta ta girma ta faɗa da bakin ta a lokacin tana son Imran ɗin, dan tayu yanzu soyayyar yarinta ne kar ta girma tazo ta canza raayi,
shi dai Irfan sai murmushi yake yi abun sa yana yiwa Imran fatan alkhari shi da Jelly a zuciyar sa, sai shagwaɓa Jelly ke zuba musu Imran na biye mata ita kuwa Akila na musu video, sai murmushi dad yake yana addu'ar Allah ya cika masa burin sa ya aurar da Jelly ga Imran, Aafia tayi nadamar cewa Jelly mummuna da tayi ashe kwalliyar da daddy ya matane yasa tayi muni ashe kyakyawace ajin farko,
Akila na tsaka da yi wa su Imran video wayar ta ta fara kara alamar kira ya shigo, Yaya Akil shi ne sunan da ya bayyana a kan screen ɗin wayar, cikin sauri ta ɗauki call ɗin tare da kara wayar a kunnen ta tana faɗin "Hello yaya Akil" a ta kai ce yace "Bawa yarinyar nan wayar" shiru ta ɗan yi kafin tace "Wace yarinya kuma yaya Akil?" Dogon tsaki yaja kafin yace "Wan nan mai kama da Abba mana" ɗago ido Akila tayi ta kalli Aafia da Umaisha dan ta ga waye kuma mai kama da Abban su a cikin su, sai taga ashe Umaisha ce mamaki ne ya kamata ko yaushe yaya Akil ya ga Umaisha har yasan tana kama da Abba kuma ohon masa mutun kaman wani mai juju a kai, tayi nisa cikin tunani sai jin muryan Akil tayi yana faɗin "Ba da ke nake bane?" Yar firgigit tayi tare da miƙawa Umaisha wayar, ba musu Umaisha ta ansa tare da mannawa a kunnen ta tana faɗin "Waye ne?" Cikin tsawa Akil yace "Ni kike tambaya waye Ni?" Kallon Akila Umaisha tayi dan ita har lokacin bata san da wa take magana ba bata ɗauki muryan sa ba tun da yau suka taɓa haɗuwa kuma yau ɗin ma ba wani magana sosai yayi da su ba,