Sashe 109
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin fushi da ɓacin rai ya sanya hannun sa ya ɓanɓaro Makeken Tv su dake kunne yana magana ya dame sa da kara, da karfi ya ɗaga Tv sama yayi wurgi da shi a jikin bango, ji kake tarrsss Tv ya tarwatse kaca kaca, wani irin ihu yayi, har yanzu idan ya tuna maganar Tyrone sai yaji kamar ya sanya gun ya harbe kan sa dan haushi, gashi duk gidan ba wani wanda ya isa ya tinkari sa idan yana cikin farinciki ma bare kuma idan ransa ya ɓaci
Da karfin gaske ya buga kan sa a jikin bango yana mai sauke wani irin numfashin wadda jin ta kawai ya isa yasa mutun suman tsaye, yau ina James ina Michael sune kaɗai ke iya sanyayawa lion rai idan ya shiga ɓacin rai gashi dukkan su basu nan.
Kaca kaca lion yayi da palon nan, sai da ya fashe komai, har kujerun palon ɗaya bayan ɗaya ya rinƙa ɗaukan kujerun yana wurgi da su jikin bango, duk ya watsa komai ya fashe komai, duk da haka bai huce ba lokacin ne ma zuciyar sa ke kara tafarfasa tana masa zogin zafi, har Sojojin da suka zo da Tyrone sai da ya sumar da su gaba ɗayan su, ga hannun sa da kafafun sa sai zubar da jini suke, amma ina kamar ba jikin sa ba sam bai ji ba, yau ran maza ya ɓaci, sai faman fashe komai na palon yake, dan ya gama sumar da kowa dake palon, har goshin sa sai da ya fasa saboda buga kansa da jikin bango da yayi tayi, dan ɓaci rai.
A hankali Tga ya miƙe dan shi bai suma ba, lallaɓawa yayi kar lion ya gansa, ya wuce ya haura saman bene da sauri ya wuce word room na su, Musharraf yana kwance yana barci bai san meke faruwa ba
Sauri sauri Tga ya haɗa allura ya fito, a hankali ya lallaɓo ta baya ba tare da lion ya ankare ba, cikin sauri Tga ya caka masa alluran a wuya, nan take lion ya sulale kasa sumamme, nauyayyar ajiyar zuciya Tga ya sauƙe tare da ɗago ido yana bin palon da kallo, duk girman palon nan babu wani abu ɗaya da ya rage a mazaunin sa, duk Romeo ya watsa komai, yayi kaca kaca da ko'ina, duk wasu kayan fashe wa ya fashe su.
Girgiza kai Tga yayi a filli yace "Lallai da alama yau muna da sauran kwana a duniya, haka shima palon nan yana da sauran kwana a duniya, badan haka ba da ba wani abun da zai saura wanda zaka iya gane wa kace wanna kaza ne a palon nan, to wai ma me ya haɗa lion sa da su Tyrone ne har ransa ya ɓaci?" Ya tambayi kan sa tambayar da bashi da amsa, a hankali ya dawo da kallon sa kan su daddy girgiza kai ya kuma yi kafin yace "daddy kai ma kana da problem kasan baka da lafiya kuma kasan halin lion idan aka ɓata masa rai baya ji baya gani riƙiɗewa yake ya zama lion ɗin da gaske, amma sai ka rinƙa zuwa wajen sa yana cikin ɓacin rai, kai kake ja ma kan ka ai" ya kai karshen maganar tare da wucewa ya nufi waje harabar gidan.
Jim kaÉ—an ya dawo tare da jibga jibgan sojojin su masu jini a jika, manyan sojoji biyu suka É—auki Romeo Tga ya musu jagora zuwa bedroom É—in Romeo, dan ba wani sojan da ya san in da bedroom É—in lion yake a cikin gidan, dan bai yarda dasu san in da bedroom É—in nasa yake ba.
Saman katafaren gadon sa suka kwatar da shi, sanna suka fito sukaje suka ɗauki su dad ko wanne suka kai shi ɗakin sa, sannan suka dawo suka kwashi su Tyrone suka wuce da su hospital A&E Accident and emergency, dan a basu taimakon gaggawa, dan dukkan su suna gaɓar mutuwa, sun ji bugun namiji, ai lion ba wasa ba,
Ko da sukaje hospital ɗin ma sai da doctors ɗin suka tambayi sojojin shin da mota su Tyrone sukayi accident ne? Nan fa sojojin ke sanarwa doctors ɗin a kan cewa GAR ne ya dake su wato The general of the army, jin sunan Romeo yasa doctors ɗin su ka ja bakin su suka yi shiru suka fara aikin duba su, a ran kowannen su suna tunain ai in dai GAR ne ma ka ɗan ya musu, dan hukucin sa yafi haɗarin mota muni, idan ya zuciya ran sa ya ɓaci duk wani halitta mai rai dake wajen sai hantar cikin sa ta kaɗa, sai yaji kamshin lahira, domin Romeo fa yaci sunan sa da dad yace lion
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai🤪
💞Star Lady💞
TRIPLET'S💞
💞 FATEEMA MUSA💞
(💞STAR LADY💞)
*GargarÉ—i*
_Ban amince wani ko wata yayi amfani da wani sashe na book ɗin nan ba ta kowace siga, ko akaranta mun shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba, ko a haɗamun document, ko amin Edit, Idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutun zaibi mun haƙƙina_
WhatsApp me for more information 09162620621
Episode 36-37

A ɓangaren Tga kuwa, waya yayi a kan masu decoration na gida suzo su cire komai na palon nan su zuba sabbi, dan wayan nan duk sun tashi a aiki, duk Romeo ya fashe su.
ba afi 10mins da kiran su da Tga yayi ba sai gasu da jibga jibgan motoncin masu ɗauke da manya manyan sofa masu numfashi wayan da suka amsa sunan su sofa, da kuma sauran kayan decorations, Tga ne ya lallaɓa kafar sa yaje ya tarbo su zuwa cikin palon ya nuna musu sanna ya wuce zai haura sama kenan idon sa ya sauka kan watch da Tyrone ya bawa Romeo
A tunanin Tga watch É—in Romeo ne dan yaga jikin watch É—in duk jini, kuma ya san Romeo yaji ciwo a hannu, hakan yasa ya É—auki watch É—in ya wuce part É—in Romeo.
A saman bedside drawer ya É—aurawa Romeo watch É—in sanna ya fito ba tare da ya lura da watch dake hannun Romeo É—in ba.
Yana fita ya wuce bedroom nasa, dan yaje ya kwanta ya hutawa ran sa, saboda gaba ɗaya jikin sa ciwo yake masa, wurgi da shi da Romeo yayi ba karamin zafi yaji ba, hakan yasa gaɓoɓin jikin sa duk suke masa ciwo.
After some hours.
Gaba ɗaya komai na palon kasa an sauya harta labulayen palo duk an zuba zabbi kal kal, sanna an kara sofa set, set ɗaya yanzu sun zama set biyar ne a cikin palon, ko ina yayi tsab gwanin ban sha'awa da ɗaukar hankali ga wani fitinanniyar kamshin air freshener da sanyin Ac dake tashi, an kunna sky blue light a cikin palon gaba ɗaya, hakan ba karamin karawa palon kyau yayi ba, ba zaka taɓa cewa palon da Romeo ya tarwatsa ɗazun bane, komai yayi need yanzu.
Su daddy kuwa duk sun farfaÉ—o daga suman da suka yi Tga ne ya bawa dad maganin sa yasha dan jikin nasa kamar yana son tashi,
A hankali lion ya sauko daga saman benen, yana tafiya kamar baya son taka kasa hannun sa na riƙe da watch da Tyrone ya kawo masa, ga kuma na sa watch ɗin a ɗaure a hannun sa, jikin sa na sanye da wando jeans guntu zuwa gwiwar sa, da yar riga mai ƙaramar hannun, hakan ya bawa damatsan hannun sa damar bayyana, suna cike tam kamar zasu fashe, fiskar nan tasa tayi fayau kamar wanda yayi rashin lafiya, a ɗauren fuskar tasa kamar kullun, bai ɗaure wanna kyakkyawan dark black curly sa ba, ya sake ta sai wani kyalli yake kamar ya shafa mata baby oil, sai tashin fitinanniyar kamshin perfume na sa yake perfume nasa mai kwantar da hankalin mai shaƙa da nitsar da zuciya, har yar rama yayi saboda abun da ya faru ɗazun, soft skin na san nan sai wani sheki yake, still hannun sa na ɗan zubar da jini, dan yaki duba hannun nasa, kafar sa kuma yana sanye cikin bedroom slippers masu kyau da tsada ga laushi.
Saman sofa mai zaman mutun 2 yazo ya zauna ya jingina kan sa da sofar tare da É—aga kan nasa sama yana tunain watch É—in wanene wannan, yasan dai dole watch É—in É—aya daga cikin sune dan su uku kawai ke da irin watch É—in, shi da kan sa yayi tattaki zuwa company nin apple ya basu design da yake so suka masa sanna kuma ya ja kusu kunne a kan karsu kuskura su yi wa wani design mai kama da nasu, dan baya son anko da wasu bayan Triplets nasa, shiyasa duk wani abu in dai nasa ne to ko kaje sayan irin sa ba zaka samu ba, dan shi baya sayan kaya kamar yadda kowa yake saye, aa shi sawa yake a buga masa design da yake so, kuma shi da Triplets nasa kaÉ—ai akewa.
Yayi nisa cikin tunanin sa na neman gano ya akayi watch É—in É—aya daga cikin su yaje wajen, dan shi bai yarda a cikin su ako criminal ba, ko da sunan wasa baya kawo wannan tunanin a ransa.
Babu ko excuse Micheal ya shigo palon ya dawo daga white house, ganin an sauya komai na palon bai wani bashi mamaki ba dan yasan dama duk bayan 6 month suna canza komai na palo da É—akunan su.