Sashe 71
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yayin da shi kuma daddy bai dawo gida ba sai 2 na dare, da kyar yake iya jan kafar sa ya shiga bedroom na shi, nan ya samu dolly saman gado sai kuka take, ba karamin tayar masa da hankali dolly keyi ba, dan in ya ganta sai yaga kamar Jelly na zaune a gefen ta, yau daddy ya kasa cin abinci ma bare wani zancen wanka, yana shigowa bedroom É—in dolly ta taho da gudu ta haye jikin sa tana yar kara, runtse ido yayi ya wuce yaje ya sanyata cikin kejin ta sai kuka take amma ya share ta kamar bai jiba ya wuce ya dawo ya zauna saman gado ya haÉ—e kai da gwiwa yana tunanin mafita, ta ina zai fara neman Jelly gobe.
A wajen zaune ya kwana kamar yadda yaga rana haka yaga dare, babu alamar barci ko kaÉ—an a idon sa
ana kiran sallan asuba ya fice daga gidan ko wanka bai samu daman yi ba, yana yin Sallah ya wuce police station dan yaji ko ansamu wani information akan ta kwata kwata yama manta da wayar sa bai kaita gyara ba.
Ko da yaje police station ba wani information haka ya wuce neman ta lungu da sako ko abinci bai ciba dan baya jin yinwa ko kaÉ—an, bazama yayi cikin gari kawai yana neman ta.
💞KADUNA💞
💞Aafia💞
Zaune Aafia take a cikin department nasu department of law, tayi shiru tana latse latse a wayar ta, jikin ta sanye da atamfa riga da skit ɗinki ya kamata sosai, ya bi shape ɗin jikin ta ya zauna, yayin da tayi ɗaurin ture kaga tsiya a kan ta, ga uban attachment da ta zubo har baya kamat gashin ta, sai faman turɓune fuska take.
Baki ɗauke da sallama Rufee ta kariso wajen tana wani murmushi kamar ba na lafiya ba, hannu ta miƙa wa Aafia suka gaisa, Aafia na faɗin "Ina su Amal" "Amal tana tare da Mansur, ita kuma Anisa taje sayan drinks" Rufee ta bata amsa, shiru Aafia tayi bata sake magana ba.
"Aafia a koi wani Alhajin dake son magana dake ya takuramin, dan Allah a wannan karon kam kiyi hakuri ki bashi dama shi kam, na san halin ki yanzu zaki iya cewa ba haka ba shi yasa tun kan kice nake nema masa alfarma" ɗaure fuska Aafia tayi kafin tace "Rufee kin dai san bana son irin hakan ko? Karatun nazo yi school ɗinnan ba kula samari ba, bani da lokacin ɗa namiji a rayuwa ta ta yanzu, idan kuma na gama School kin san zaɓi na mutun ɗaya ne Prince Nawid duk da ban san shi ba, ban san ina zan ganshi ba, ban san wanene shi ba, amma dai shi nake so, tun ranar da na fara ganin taimakon da yayiwa wata mara lafiya a Tv daga ranar ya shiga raina bana ganin kowa sai shi, shiyasa ma bana kula maza kin san hakan, dan haka kada ki sake kawomin zancen wasu mazan bana so" yar dariya Rufee tayi kafin tace "To shi kuma TGA ɗin fa? Ko kin dai na son shi ne?" Guntun tsaki Aafia taja kafin tace "Ina mutuwar son shi mana, amma tun da na san ba samun sa zan yi ba ai dole na kama dahir, mutumin da Bature ne bai san Nigeria a ido ba sai dai a suna, kuma chiristen ne fa waya sani ma ko baya son bakaken fada, ko ya tsani Musulmai kin san fa turawan nan haka suke basa son Musulmai da kuma bakaken fata" dariya Rufee tayi kafin tace "Wallahi kuwa muna wahalar da kan mu wajen son turawan nan, gashi mafiyawancin su ba son bakaken fata suke ba, sannan dayawa daga cikin su basa son musulmai da addini musulunci baki ɗaya" Aafia na kokarin yin magana Umaisha ta kariso wajen bakin ta ɗauke da sallama
Aafia da Rufee har suna haɗa baki wajen amsa mata sallamar, kusa da Aafia ta tsaya sai faman kwaɓe fuska take tana turo baki kamar biro "lafiya Umaisha kike kwaɓe fuska haka?" Cewar Rufee uwar son jin gulma, kara turɓune fuska Umaisha tayi kafin tace "Wannan yaya Akil ɗin ne mana ya wani dami mutun da kira, nifa Aunty Aafia yanzu bana son shi, da ɗin ma soyayyar yarin tane, yanzu kuma ina big girl kama ta me zanyi da Small boy, ni gaskiya sai babban mutun irin mai 35 years ɗin nan zan aura" shekewa da dariya Rufee tayi tana tafa hannu tana faɗin "Gaskiya Umaisha yanzu ai ke ba matan yara bace sai manyan alhazawa dama kuma gashi suna ta bibiyar Aafia taki kulasu, ke tun da irin sune zaɓin ki wlh sai na haɗa ku kawai" Umaisha na kokarin yin magana Aafia ta rigata da cewa "Ke Umaisha wallahi ki kiyayi kanki ina rabaki tam, karki kuskura ki bari yaya Akil ya damkeki kin san dai halin sa, wallahi ina faɗa miki yanzu in da ya jima rabon sa da Nigeria nan ina da tabbacin ya kusa zuwa" dogon tsaki Umaisha taja kafin tace "Nifa a dane ya min wannan iko da iskancin nasa kuma na hakura na biye masa, yanzu ko wlh bai isa ba, ina da yancin nayi abun da nake so, kuma babu wanda ya isa ya aura min wanda bana so yanzu nasan me nake" Aafia zatayi magana wayar Umaisha ya fara kara, ansan wayar Aafia tayi, da mamaki ta ɗago ta kalli Umaisha "Ke Umaisha waye kuma Basir ɗan damuwa?" "Yaya Akil mana shi na sawa basir kuma ɗan damuwa" Umaisha ta faɗa tana jan tsaki, waro ido waje Aafia tayi tana salati, Umaisha tafi karfin ta, ita kam Rufee hannun Umaisha taja suka wuce tana faɗin "Ke dai Aafia ki zauna kan ki ya kulle ga kanwar ki nan ta gane gaskiya, muje Umaisha ke ba matar yara bace" baki galala Aafia ke kallon Rufee da Umaisha har suka kurewa ganin ta, sannan ta dawo da kallon ta kan wayar Umaisha dake ta faman ringing.
Bayan kiran Akil É—in ya katse ne ta shiga binciken wayar da kyau dan taga me Umaisha ke yi,
ko ta ina Aafia ta shiga a wayar sai ta samu massage É—in Akil, kama da ga WhatsApp, facebook, Instagram, Twitter, dukka massage É—in Akil take cin karo da shi, in da yake wa Umaisha zazzafar warning a kan kar ta kuskura ya dawo ya samu tayi wani abun da ba dai dai ba, sai kuma massage na tambayar ta lafiya bata É—aukan call É—in sa tun last week.
Sosai Aafia ta binciki wayar dan taga ko dai Umaisha ta samu wani saurayi ne yasa tace bata son Akil, amma ina ba wani hiran ta da wani namiji da ta gani, Akil ɗin dai shi kaɗai ne, sosai Aafia ta sanya ƙwaƙwalwar ta cikin tunanin me yasa Umaisha zata ce bata son Akil yanzu, bayan tun tana da 15 years a duniya take dakon son sa bata taɓa cewa bata son shi ba sai cikin yan kwanakin nan, haka Aafia ta rinƙa tunani amma bata samu wani solution ba, gashi sai kira Akil yake ta kasa ɗauka dan bata da amsan da zata bashi in ya tambaye ta ina Umaisha kuma tasan halin sa yanzu tana ɗauka zai iya fara mata ruwan bala'i shi yasa ma bazata ɗauka ba, ranta cike da tunani ta tura wayar Umaisha cikin jakar ta ta ci-gaba da latsa nata wayar tana mamakin sauyawan Umaisha.
*💞WASHINGTON DC💞*
Zaune suke a palon kasa da daddy, uncle Herry, James, Tga, John, Jay, sai Michael da ya tada kai da cinyar Tga yana latsar wayan sa, Romeo ne kaÉ—ai baya wajen kasan cewar shi daman bai cika zama a palon kasa ba, sai hira su uncle Herry suke cikin kwanciyar hankali, ga sanyin Ac da daddaÉ—ar kamshin air freshener dake tashi a palon, gwanin ban sha'awa.
Baki É—auke da excuse wata kyakkyawar maturiya ta shigo palon wadda idan ka ganta zakaga kamannin Micheal a face É—in ta, jikin ta na sanye da wandon jeans baki sai t-shirt ta É—aura fleece jacket a saman kayan nata wadda yazo mata har gwiwar ta, babbar mace ce ba yarinya bace.
Jin voice ɗin ta yasa Michael miƙewa a sukwane, yayin da gaba ɗaya palon suma suka miƙe suna kallon ta da mamaki.
Kallo ɗaya Michael ya mata ya kawar da kan sa, nan take face ɗin sa ya sauya kamar ba shi ba brown eyes nashi suka sauya launi zuwa ja jijiyon wuyar sa dana kan sa duk sun tashi cikin tsawa da ɓacin rai yace "get out before I open my eyes!!!" cikin sanyin Murya James yace "Please Michael stop saying h....Bai kai karshen maganar ba Michael ya daka masa tsawa mai firgitar da kwakwalwar mai sauraro "shut up James!!" Tashin sense a fusace James yace "are you mad Michael? are you heard what you are said"