Sashe 92
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dark brown curly hair sa dad ya shafa yana faɗin "How far My Tiger?" Kara turo baki Michael yayi yana wani turɓune fuska, jawosa jikin sa daddy yayi yana ɗan bubbuga bayan sa alaman rarrashi, kamar wadda akayi wa wani abun, shiko Romeo a jikin sa ya ci-gaba da buɗe wa dad drugs yana bashi, idan dad yasa drug ɗin a baki, sai Romeo ya sanya masa cup na ruwa a ban nasa dan ya haɗiye maganin.
Calmly yace "Where is James?" Yayi maganar ba tare da ya ɗago ya kalli Michael ɗin ba, cikin sauri Michael yace "he is in the word room" miƙewa Romeo yayi bayan dad ya kammala shan maganin, ya nufi hanyar fita daga bedroom ɗin hannun sa rike da sauran drugs ɗin yana faɗin "you and James meet me in my room" ya kai karshen maganar tare da ficewa, shiru Michael yayi kamar mai tunanin wani abun, zuba masa ido dad yayi yana kallon sa, ba tare da wani yace da ɗan uwan sa uppan ba.
A ɓangaren James kuma.
Zaune yake kusa da Musharraf yana kallon sa, wani irin yana yi yake ji duk lokacin da ya kalli kwayar idon Musharraf, ji yake kamar É—an uwan sa na jini, haka kawai yake jin kaunar Musharraf sosai.
Kallon sa Musharraf yayi kasa kasa yace "I want to pray, it's time for prayer" kallon diamond watch ɗin hannun sa James yayi kafin ya dawo da kallon sa kan Musharraf yace "Okey now what do you want?" "I want to perform ablution" miƙewa James yayi ya ɗauko ruwan roba a fridge, ya dawo ya ɗauko wani kwano na silver mai faɗi irin wadda marasa lafiya ke amfani da shi idan zasu yi alwala ko wani abun, saman gadon ya haye, da yake gadon yana da girma.
Hannu yasa ya ɗago Musharraf ya ɗan zaunar da shi tare da sanya masa pillow a bayan sa, abun da ya bawa Musharraf mamaki shine alwalar da James ya masa babu tangarɗa ko wani kuskure, kasa hakuri Musharraf yayi har sai da ya tambayi James, ya akayi yana Kristen ya iya yin alwala dai dai haka, yar murmushi James yayi yana faɗin "I knew it through my friend, i have a Muslim friend, he is of good character, i like him more than your expectations, I understood a lot of Islam perspective from him" sosai Musharraf yayi mamaki tare da ɗaukan kudirin in dai ko hakane suna da masani a kan addinin musulunci kuma sun san wasu daga cikin littafan musulunci to ba zai bargidan ba har sai ya tabbatar ya musuluntar da su, bai gama tunanin da yake ba ya jiyo muryan James yana faɗin "Don't allow uncle, dad, and the rest to know you are a Muslim, because All of these people that your seeing in this house they don't like Muslim, they hate Islam, especially dad, uncle Herry, but lion has a Muslim friend" sosai Musharraf yaji daɗin bayanan James dan ya kara samun makama da zai musuluntar da su, a iya ɗan zaman sa a gidan ya fahimci kowa na gidan yana tsoron lion da suke kira kuma suna shakkan sa, duk da bai taɓa ganin wannan lion ɗin ba, yasan dai yadda suke maganar sannan shine mai power a gidan, da alama shike juya kowa, amma Alhamdulila tun da shima lion ɗin yana da aboki musulmi hakan yazo masa da sauki, dan yana da tabbacin shima lion ɗin ba zai rasa sanin wasu abubuwa dangane da addinin musulunci ba, through wannan abokin nasa.
Ganin Musharraf yayi shiru ne yasa James yayi tunanin ko dai yaji tsoron dan nace masa yan gidan nan basa son musulmai ne, karfa ya shiga damuwa gashi kuma bashi da lafiya, tuna haka yasa James yace bari ya masa wata dabara dan karya sa kansa cikin damuwa yazo ya kara ciwo kan ciwo "No uncle don't worry, me a really like Muslim people, I'm thinking about there religion, sometime they are doing something good, I read some Muslim books, most of the things that I saw in the books are true, that's means they are not laying, which is why I believed in the books, I'm thinking about the religion, this is the reason why i hate our pasto, he is lying to us everyday, he is always talking about something that is not coming to pass" jin hakan ma ya sanya Musharraf ya kara jin daÉ—i, da tunanin James ba zai yi wuyar shiga musulunci ba, saboda shi ya fara gane gaskiya, zai yi saurin amsan kalmar shahada, shi kuwa James sai kokarin tattaro kalaman da zai kwantar wa da Musharraf hankali yake, dan bai son ganin Musharraf ya shiga damuwa saboda rashin lafiya da yake ciki.
"I want to see this lion" cewar Musharraf, girgiza kai James yayi kafin yace "give thank to god da a baya baka taɓa kallon lion ba, kuma ka roki Allah yasa kada kayi ido biyu da shi" "why?" Musharraf ya tambaya yana tsare James da ido, jinjina kai James yayi yana faɗin "kawai" "No James ni gaskiya ina son ganin sa" shiru James ya ɗan yi kafin yace "Anywhere yanzu dai i think yana wajen dad, yau ɗaya ga wata lokaci shan drugs na dad yayi, yana can yana bashi magani" cikin sauri Musharraf yace "meke da mun dad ɗin?" "Wine da yake shane before yayi affecting nasa over, yayi spoil na wasu abubuwa daga halittar sa, shiyasa something zakaga yana da saurin rikicewa, yana abu kamar like bashi da sense, kuma zakaga idan abu kaɗan ya faru zai birkice jikin sa ya fara kerma, baka ganin ko magana mukayi sometimes zaka ga jikin sa ya fara kerma kamar mai tsoron mu?" Shiru Musharraf ya ɗan yi kafin yace "to me yasa baku hana shi shan wine ɗin ba?" "We already stop him since before now, kuma yana shan drugs, by the God grace ya kusa samun lafiya ya koma kamar da" addu'a sosai Musharraf ya masa, James yana amsawa da Amin, sannan James ya sauƙo da kwanon ya je toilet ya zubar da ruwan ya dawo ya gyarawa Musharraf zama ta yadda zai ji daɗin yin sallar sa.
A wanna yanayin Micheal ya shigo ya same su, É—aure fuska yayi kafin yace "who is this James?" Yayi maganar yana kallon Musharraf, "is my uncle my friend also" James ya bashi amsa, yayin da Musharraf kuma ya tada kabbara ya fara sallah a rigingine, juyawa Michael yayi ya nufi hanyar fita yana faÉ—in "Lion want to see us, in his room now" kallon Musharraf James yayi yace "Uncle I'm coming" kasan cewar Musharraf yana sallah sai bai amsa wa James É—in ba, shima James bai damu Musharraf ya amsa masa ba saboda ya san idan ana sallah ba'a magana, ya san haka a wajen friend nasa.
A tare suka jera shi da Michael zuwa part É—in Romeo.
Bakin su É—auke da excuse suka shiga bedroom É—in Romeo, yana tsaye ya bawa kofar shigowa baya, ya goya hannun sa a saman kirjin sa, tun da sukaga haka suka gane ba lafiya ba, dan haka jiki ba kwari suka zauna a bakin katafaren bed É—in Romeo.
Shiru Romeo ya musu, suma shiru suka zauna almost 30mins kafin Romeo ya juyo a hankali, fuskar nan tasa kamar hadari, dara daran blue eyes nasan nan, sun sauya launi zuwa ja, lausasan laɓaɓɓan san nan har wani kwalli suke kamar yasa lips balm saboda ya ɗan ciza su kafin ya juyo, ganin shi a haka ba karamin razana su James yayi ba, nan take suka sha jinin jikin su.
Rai a matukar ɓace, first time da Romeo ya fara ɗaga murya yayi magana, cikin zafin rai yace "I was thinking you are responsible, but you people are not, your misbehaves has jump from our uncle now to our daddy!! I most give you specifies punishment, daddy didn't deserve that miscresant from you, have you forgotten wen he was up and down for us, it's time to repay him, to provide happiness for him and draw him close to us, met me at my place!!!" yana kai karshen maganar ya nufi hanyar fita daga bedroom ɗin, dukkan su sun fahimci kuskuren su na haɗawa da dad da suka yi tun ma Romeo bai fara basu horo ba, tabbas suna son daddyn su, amma basu san me yasa suke ɗaukan dad ɗin kamar su Uncle Herry ba.
Ganin Romeo ya fice ne, kuma baya son African time yasa suka miƙe da sauri suka bi bayan sa.
Kai tsaye wajen wannan filli na dawakan suka nufa, Romeo yasan babban kuskure ne ya bawa Michael wannan hukunci saboda ciwon sa, to amma bashi da zaɓi dole ya hukun tasu, saboda gobe kada su kara yiwa daddy abun da suka masa, sunyi babban kuskure, kuma sun san dad bai da lafiya amma haka suka rufe ido suka haɗe sa da su Uncle suka masa wannan tsiya, ya zama dole su karɓu hukunci dan gaba.
Zama saman ɗaya daga cikin manya manyan kujeru masu numfashi dake wajen Romeo yayi, sannan ya bada Umarni da a fito masa da dawakan sa, dan suyi tsre da Michael da James, abun da basu taɓa kwatantawa ba, yau zasu yi.
Haka kuwa akayi, suka fara tsare da wayan nan manya manyan dawakan masu jini a jika da ji da lafiya da karfi.
Sai dai abun mamaki, dawakan sun kasa wuce James, shi kam Michael tun ba'ayi nisa ba suka wuce sa, James ne ya sha fama da su har zuwa karshen wajen, kuma suka dawo dawakan basu wuce saba, ko kaÉ—an Romeo bai yi mamaki ba, ya danganta hakan da cewa dan jinin sane yasa dawakan basu wuce James ba, shi kuma Michael saboda laluran sa yasa suka wuce sa, so bai wani damu ba.
ÆŠaukan su yayi suka tafi mataki na biyu, shi dai Michael har kuka ya fara yiwa Romeo dan ba zai iya jurewa ba, bashi da lafiya bashi da kwarin jure hakan, amma haka dole ya jure suka shiga mataki na biyu