Sashe 111
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma da yaga duk wani tunani da zai yi sunan James tunanin yake bashi sai ya fara wasu tunani, ya akayi James ya iya harbi da bindiga ranan? Ya akayi ya iya tsere da doki? Ina James yake yawan zuwa? Idan suka tambaye sa sai yace party yaje, yanzu ma gashi yace musu ya tafi party a New York, anya gaskiyane New York ya tafi kuwa? Wayan nan abubuwa suna kamanceceniya da juna, wani tunani ne ya sake faÉ—o masa, anya wannan watch É—in na Michael ne kuwa? Nan take zuciyar sa ta fara bugawa da sauri sauri, cikin sauri ya ciro wayar sa ya fara bin hotonan wayan nan criminals É—in yana kallo.
Daga farko har karshe ya kalli hotonan, amma babu na James a ciki, da karfi da yaji ya tilasta wa zuciyar sa a kan James ba criminal bane dan haka ta dai na zargin sa, har wani yar firgice wa yayi lokaci guda dan zuciyar sa ta fara zargin James, kwakwalwan sa ba zata iya É—aukan James a matsayin criminal ba, cikin sauri yayi kokarin ya kawar da wannan zargi da tunain banzan.
Gently ya dawo da kallon sa kan wayan nan maza daya É—aure, hannun sa ya sanya ya zame musu short É—in jikin su gaba É—aya, suka zauna tsirara ba komai ajikin su, dan dama already ya cire musu rigan jikin su kam, buÉ—e a kwatin dake gefen sa yayi ya ciro wani katon almakashi irin wanda James ya fitar yana yanke yatsun kafan sojijin can.
Ajiye almakashi yayi a gefen sa, ya sanya hannu ya cire musu abun da ya rufe musu baki da shi, kamar jira suke ya cire musu suka fara magana, hannu ya ɗaga musu alamar baya son wani magana, shiru sukayi suna zazzare ido kamar an tare ɓera a tarko.
Gently cikin harshen Chinese ya fara tambayar su, abun da yake bukatan sani daga gare su.
Sai faman zare ido suke cike da tsoro suka fara bashi amsa, muryan su sai kerman tsoro yake, har wani haÉ—iyar wahalallen yawo suke, suna ta haÉ—a zufa, kai da gani kasan sun gama tsorata over.
Almost 20 mins suna yiwa lion bayani, nan take face na shi ta sauya idon sa sukayi jawur, a hankali ya furta "Josephine why?" A fusace ya É—ago hannun sa ya mai da musu bakin nasu ya rufe ya É—auko wanna almakashin da ya ajiye a gefe.
Babu alamar tausayi ko kaÉ—an a face nashi dan ya fusata, da karfi ya sanya almakashin ya datsewa É—ayan gaban sa, saboda azaban zafi wanda aka datsewa gaban nasa bai san lokacin da yayi baya baya da kujeran ya faÉ—i kasa ba, sai Allah kaÉ—ai yasan me ye sukayi wa lion, babu ko tausayi ya datsewa É—ayan ma gaban sa, gashi ya rufe musu baki babu ta yadda zasu yi ihu sai mutsu mutsu suke kamar zusu mutu, ga hawaye wani na bin wani.
Shi kuwa lion zuciyar sa sai tafasa yake masa kamar zata fasa kirjin sa ta fito waje, rai a ɓace ya ɗauko wani mashin ɗan karami mai tsini kamar kifiya ya saita saitin cinyar ɗaya daga cikin su, ya kunna mashin ɗin
Yana kunnawa wannan tsinin jikin mashin É—in ya fara fasa namar jikin mutumin yana ratsa cikin gashin sa
A takaice wanna mashin É—in har kashin cinyar wannan mutumin ta fasa ya fito ta kasa, gashi babu damar yin ihu ya rufe musu baki sai zafafan hawaye kawai suke fitar wa, gwanin ban tausayi, amma shi lion ko kaÉ—an babu alamar tausayi a fiskar sa
Haka yayiwa É—ayan ma, ya fashe masu cinyoyin su har kashi, gashi ya yanke musu gaban su wato bananan su
Sai da ya musu raga raga da cinyoyin su sannan ya miƙe rai a matukar ɓace ya fice daga wajen ya nufi cikin gida, ya bar su awajen suna zubar da jini, suna hawayen azaba.
A ɓangaren James kuwa, tas ya datsewa sojojin nan yatsun kafafun su dana hannayen su, sannan ya ɗauko wannan chemical daya haɗa ya fara bin wajen da ya cire yatsun nasu yana zuba musu, ga kuma jinin dake zuba daga wajen, sai mutsu mutsu suke bala'i azaba suke ji, sun rasa ina zasu sanya ran su su ji sauki.
Face ɗin James ta sauya tamkar ba shi ba, idon nan nasa sun yi jawur kamar jini asalin kamannin sa ya bayyana sai faman furzar da iska mai zafi yake daga bakin sa, alamar yana cikin matsanancin ɓacin rai.
Bayan ya gama zuba musu chemical ɗin ne ya miƙe ya je ya ɗauki wayar sa ya fice ya barsu a wajen, nan take namar wajen da aka cire musu yatsun nasu ya fara dagargajewa saboda karfin chemical ɗin, sai zaro ido waje suke ga idon nasu yayi jawur Allah sarki bayin Allah abun tausayi, ko wai'wayan su James bai yi ba, ya wuce ya bar wajen.
Sai da ya fito gaba ɗaya daga wajen ne ya ɗago hannun sa da niyar bari ya duba time a watch nasa, sai yaga babu watch ɗin, zaro idon sa waje yayi cike da tashin hankali ya fara taɓa aljihun sa, walam babu komai, da sauri ya juya ya koma cikin wajen nasu, ya koma in da ya kwanta aka masa treatment na hannun sa.
A hargitse ya fara duba ko ina a wajen amma wayam babu, duk matasan dake wajen ya tambaye su, cikin girmamawa suka ce masa basu gani ba, sosai ya shiga damuwan ya zai yi da rayuwar sa, wannan watch É—in tamkar rayuwar sa take, dan duk in da zai je idan yana tare da watch É—in ji yake tamkar yana tare da Triplets nasa, babban damuwar sa ma idan Romeo ya tambaye sa ina watch É—in me zai ce masa, tunani cike fal ransa, jikin sa ba kwari ya bar wajen ya nufi hotel É—in da ya kama dan yace wa Romeo ya tafi party a New York sai gobe zai dawo shiyasa ya kama hotel.
Yana shiga hotel ɗin wayar sa ta fara ringing, ko da ya ciro wayar sai yaga My lion ne ke kiran sa, cikin sauri ya saita nitsuwar tare da yin picking call ɗin, a nitse yace "Hello lion" daga ɗayan ɓangaren Romeo yace "Duk abun da kake ka bari ka dawo gida ina son ganin ka yanzu" kara zaro idon sa waje yayi ya ɗan juyo ya kalli ciwon hannun sa, a hankali yace "Okey give me 30mins" ɗiff Romeo ya katse kiran ba tare da ya sake magana ba.
Wurgi da wayar James yayi a saman bed É—in dakin hotel É—in ya nufi toilet da sauri, Allah ma yasa ba wani ciwo sosai yaji ba, sauri sauri ya sakarwa kan sa shawa, ya fara wanka.
Yana wanka yana tunanin yadda akayi watch na sa ya fita hannun sa, ya san dai lokacin da sojoji suka zo wajen taron nasu suka fara harbin bindiga yayi kokarin guduwa ya bar wajen, kasan cewar daman yasan da zuwan sojojin shiyasa ya shirya ta yadda zai gudu idan suka zo, sai dai an samu akasi dayayi yunkurin gudu wasu sojoji uku sunbi bayan sa, sai da ya tsaya yayi faÉ—a da su, ya kashe É—aya ya kama biyu ya É—aure su ya tafi da su, sune yaje yana azabtar dasu a wa can É—akin,
To abun da ya faru shine a wajen faɗan da yayi da sojojin ne watch nasa ta fita daga hannun sa ba tare da ya sani ba, kasan cewar ya jiwa sojan da ya kashe ciwo hakan yasa jikin watch nasa ta ɓaci da jini, wannan shine ta yadda akayi ya rabu da agogon kuma ta yadda aka samu jini a jikin agogon.
Sosai James ya rinƙa tunanin ai na ya yasar da watch nasa, da kuma amsar da zai bawa Romeo idan ya tambaye sa ina agogon sa.
Har ya gama wanka ya shirya abun da yake tunani kenan, High neck sleeve shirt ya sanya a jikin sa tare da Ripped Jeans sai ya É—aura jacket É—in su ta sukafi kauna wato puffer Jacket, sannan yasa Booth a kafar sa, ya canza kamar ba shi ba, ya fito sauri sauri ya shiga motar sa, da gudun gaske ya bar hotel É—in ya nufi gida.
A ɓangaren Romeo kuwa yana fita daga wannan ɗakin nasu na hora masu laifi kai tsaye bedroom na dad ya nufa ransa a matukar ɓace.
Dad na kwance jikin sa duk yayi weak saboda maganin sa da Tga ya bashi, gefen sa Romeo yazo ya zauna, cike da ɓacin rai yace "Dad I want to talk to you" miƙewa zaune dad yayi har lokacin jikin sa na kerma dama haka ciwon nasa ke masa.
Cikin harshen turanci sukayi magana mai É—an tsawo da dad sannan ya kira James a waya yace yazo gida yana son ganin sa, daga haka sukayi sallma da dad ya fito ya wuce part nasa.
After some minutes.
Kamar wani mara gaskiya haka James ya shigo gidan, ko da yake dama ba gaskiyan gare shi ba, yasha mamakin ganin an canza komai na palon, ran sa cike da tunani kala kala ya haura sama.
Kamar zai wuce part É—in Romeo sai kuma yace bari ya shiga part É—in sa ya sanya hulan sanyi a kan sa, dan kar Romeo ya masa faÉ—a, akan ya fita cikin sanyin nan babu hula a kan sa, da sauri ya shiga part É—in sa, nan ya isko Michael yana ta zuba barcin sa hankali kwance
Kai tsaye dressing room nasa ya nufa ya É—auko hula ya fito ya tsaya gaban mirror dan ya duba jikin sa ko akoi wani abun da zai sa a gano sa, sai ya gyara
Ganin babu wani abun da ya bayyana a jikin sa na rashin gaskiya ne yasa ya sanya hulan a kan sa yana kallon face É—in sa, kamar a mafarki ta cikin mirror ya hango watch guda biyu a gere saman bed nasa, dana hannun Michael da kuma wadda ya faÉ—o daga aljihun Micheal É—in.