Sashe 43
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rimsha ta gwada wan nan ta cire wan nan, ta gwada kaya yafi a ƙirga duk wanda tasa se tayi complain a kan bai mata ba.
Se daga baya tayi final choice akan wata wedding dress (kayan Amare) doguwar riga ce fara kal me high neck ga ƙasan ta ya buɗe sosai yana jan ƙasa daga saman kuma fitted da dogon hannu ne Amman net ne hannun, rigar ta zaɓa tare da ɗauko high heel black color sai crown sima black color, Sai ɗankwali wanda zata daura shi ma black.
Wani ma'aika ci ne ya nufa Rimsha da irin abun da Amare ke sawa wanda ake rubuta Bride To Be, cikin natsuwa ya fara magana "Me zan rubuta maki anan" yayi maganar cikin harshen turanci yana nuna mata abun, da murmushi É—auke a face nata tace abata inda zata rubuta.
shi dai daddy ya zuba mata ido duk matsin ta akan idonsa, Jehan kuma kamar ba ta a wajen tayi shiru hankalin ta na a kan wayar ta tana latsawa,
Miƙa mata Memo aka yi da pen, ta ansa tayi rubutu ta miƙa masa, 5mins ya dawo da abun black anyi rubuta da farin zare an rubuta ta gaban * Happy graduation First lady Rimsha* ta baya kuma aka rubuta *Finally done with primary school*. Amsa tayi ta nufi daddy tace "look daddy how does it look?" Tayi maganar tana miƙa masa,
zaunar da ita yayi a saman cinyar sa sannan ya amsa abun cike da so da kauna yace "It looks beautiful" murmushi tayi tana kwantawa a ƙirjin sa karaf dara daran sleeping eyes nata suka sauka akan Jehan dake zaune tana latsa waya kaman ba ita a gurin "Jehan aren't you buying the clothe" Rimsha ta faɗi cikin kulawa tayi maganar tare miƙewa daga cinyar daddy ta nufi Jehan ɗin ta zauna a gefen ta, tana kallon face nata
Miƙa wa shima daddy yayi ya nufo su yana faɗin "My Jehan what's wrong bazaki sayi kayan bane?" Ya faɗi cike da kulawa yana ƙaraso wa wajen nasu, tsaki tayi tace "Daddy kayan da nake son saya I can't find the picture on my phone" tayi maganar cikin sanyin murya, buɗar bakin daddy sai cewa yayi "kinga kayan da Rimsha ta ɗauka?" Girgiza masa kai tayi alamar a'a tana faɗin "No daddy am busy looking for the picture, my mind wasn't there" jinjina kai daddy yayi kafin yace "okay take a look at that outfit there" yayi maganar yana nuna mata irin rigar Rimsha dake rataye a matsayin sample, zumbur Jehan ta miƙe tana murmushi wanda ya kara fito da kyan ta, "Yeah daddy it's, it looks more beautiful in reality" ta kai karshen maganar tare da wucewa ta nufi wajen rigar, sosai ta kurawa rigar ido tana kare masa kallo kafin ta juyo tace "Daddy what about the rest of the stuff?" Tayi maganar tana zuba masa dara daran Idon ta "zasu yi maki irin kayan da Rimsha ta zaba ai" Cewar daddy ya kai karshen maganar tare da juyowa ya kalli ɗaya daga cikin ma'aikatan yace "Get her what to write what she wants for you to write for her" ya ƙai karshen maganar yana nuna mata gefen sa akan tazo ta zauna, ba musu ta dawo ta zauna kusa da shi, ma'aikacin ya kawo mata, ita ma tayi nata rubutun tagama ta miƙa masa
Miƙa wa daddy yayi tare da riƙo hannun su yana faɗin "muje mu karasa shopping ɗin kafin suyi packaging ɗin, it's getting late now" miƙewa sukayi suka nufi kofar fita, juyo wa daddy yayi yace "package everything in less than 30 minutes we'll be back in a while" Ya kai ƙarshen maganar tare da fice wa ɗan sandan sa ya rufa masu baya, tun kafin su fice ma'aikatan suka amsa da "Alright Sir" Jiki na rawa suka fara haɗa masu kayan suka yi packaging suka saka a leda suka yi bill ɗin.
A bangaren su Rimsha kuwa direct cikin mall suka nufa suka sassayi kayan da zasu kai na party, ko mai kayan ciye ciye na students, abubuwa sosai suka saya kama daga Capri-son, Happy hour, Munchit, Cocopops sweets kala kala komai seda suka saya daga ƙarshe suka sayi leader ɗin party park, Jehan ta ɗauki na Barbie Rimsha ta ɗauki ta Sofia, the first suna fitowa dara daran idon Rimsha ya sauka akan Ice cream cikin zumuɗi tace "Daddy i want this Ice cream" tayi maganar tana nuna masa Ice cream ɗin "No my Siha sanyi yayi yawa" marairaice masa face tayi kamar zata yi kuka, cikin sauri yace "A'a My Rimsha me abun kuka kuma ɗauki dole ma ai na sai miki kefa Jehan zaki sha?" Turo baki Jehan tayi tana faɗin "Ni Smoothie nake so" jinjina kai daddy yayi Rimsha ta ɗauki ice cream ɗin daddy ya biya suka fice daga wajen
suka koma Boutique aka yi masu Bill na kayan da suka ɗauka, daddy ya bada ATM nashi, suka ansa suka sanya a POS na su san nan suka miƙo masa POS ɗin dan ya saka pin nashi, a tare Jehan da Rimsha kowa ya miƙa hannu suna rige rigen wai su zasu saka kowa yaƙi bari ɗaya yasa, mamaki ne ya kama daddy, a mall da zai biya kuɗin ice cream shi ya sanya pin da hannun sa basu damu ba sai a nan ne zasu ce su zasu sa.
Da dai daddy ya ga basu da niyar bari É—aya yasa pin É—in sai ya ansa ya sanya pin É—in ya raba gardama.
Ɗan sandan su na tsaye yana riƙe da kayan da suka sayo a mall ɗin, zai ɗauki kayan Boutique ɗin ɗaya daga cikin ma'aikatan yayi saurin ɗauka yace "Its my duty lemme take it to the car" haka akayi ya kai masu kaya har mota daddy ya ciro rapper na 500 ya bashi godiya ya rinƙa zubawa har suka bar wajen ya juya ya koma bakin aikin sa.
Ko da suka koma gida su mum na palour suna jiran su. Daddy da Rimsha ne kawai suka yi sallama, Jehan kuwa cinyar Gwaggo ta haye ta fin cike Hijab ɗin kanta tana faɗin "My Goggo am tired am hungry" shafa kanta Gwaggo tayi tace "sorry let's go and have dinner daman ku muke jira" ta ƙai karshen maganar tana kama hannun ta suka nufi dining. Ita kuwa Rimsha gun Mum ta nufa ta zauna a gefen ta ta kwantar da kanta a kafadar ta "let's go and have dinner" mum ta faɗi tare da kama hannun Rimsha takai ta kan dining gun su Gwaggo ta dawo wajen daddy ta masa Sannu da zuwa tace suje su ci abinci tun da yayi wanka kafin su fita in yaci abinci se yayi wankan kwanciya. Jinjina kai yayi san nan suka wace dining ɗin suka fara cin abinci.
After some hours.
RIMSHA & JEHAN
Zaune suke a Palon sama Kowa Cikin kayan bacci.
Sun baza tulin kayan da suka sayo suna aikin sassakawa a leda, se kusan 11 pm Suka kammala sannan kowa ya nufi makwacin sa kamar yadda suka saba sai murna da farinciki suke.
*PRIZE-GIVING* DAY
A yau ne ranar ƙarshe da zasu makaranta zasu yi hutu sunyi shirin su kaman amare komai irin daya Gwaggo ta daura masu ɗankwali kaman gwaggoro suna sanye da danƙara danƙaran gold kaman larabawa, sun fito sun yi kyau over. Daddy na sanye Cikin danƙareriyar getzener ɗinkin babbar riga Fara kal anyi mata Aiki na Manyan Mutane da Blue ɗin zare ya saka Hula ita ma blue takalmi ma blue se kamshi yake zubawa kaman sabon ango.
Bayan sun yi breakfast se wurin 9:30am suka bar gida kasan cewar 10:00am ne partyn Rimsha ta matsa su tafi shiyasa suka tafi da wuri.
Tun daga bakin gate É—in an tsara komai anyi adon da ballons kalar uniform É—in makarantar, a cikin Hall É—in makarantar za'a yi partyn kowa yayi shiga ta alfarma.
Daddy a motor sa ya tsaya yace da ɗan sandan ya rakasu ajujuwan su ya kai masu kayan su, haka akayi tun daga nesa da ajin su ƴan ajin su Rimsha suka rinƙa mata kirari "Our first lady is now our Princess" aji ta shige suka fara gaisuwar rungume rungume juna da students yadda suka saba, Aunty ta fito ta amsa kayan da ɗan sandan ya biyo Rimsha dasu.
Jehan kam tuni ta wuce zuwa class É—in su tace ma É—an sandan ya fara kaima Rimsha se ya kawo mata na ta kayan, bayan Aunty ta amsa kayan Rimsha sai É—an sanda ya nufi ajin su Jehan ya kai mata nata kayan, san nan ya dawo parking space wajen daddy ya tsaya a gefen motor.
10pm
Dukkanin É—alibai da malamai duk sun hallara a Babban Hall É—in makarantar wasu parents ma duk sun shigo Jehan da Rimsha se zuba ido suke suga shigowar daddyn su bama su kaÉ—ai ba kowa jira yake yaga shigowar Nawazuddeen amma shiru bai shigoba.
Sai 10:30am ya shigo yana tafiya ta ƙasaita irin na manyan mutane kana ganin shi ko baka san wanene ba zaka san ba ƙaramin mutum bane. Malamai ne cike harda me makarantar duk suka miƙe don girmama shi, ɗalibai ganin Malaman su sun miƙe yasa suma suka miƙe sauran parents ma haka, shi mai makarantar ne ya zo ya taro daddy ya miƙa masa hannu sukai musabaha. San nan ya masa jagoranci zuwa inda aka tanada domin shi, kafin ya zauna ya buƙaci a bashi mike zeyi magana, jiki na rawa MC ya bashi aka kashe kiɗan dake tashi saman sama, Cikin natsuwa da wannan zazzakar voice nashi yayi Sallama dinbin al'umma dake wajen suka amsa masa sannan ya buɗe musu taro da addu'a da turancin, daga ƙarshe ya musu godiya ga karrama shin da suka yi sannan ya buƙaci kowa ya zauna kamin shi ma ya zauna. Duk abinda ke faruwa akan Idon mummy da Gwaggo ne da sauran dubban al'umma waɗan da suka kalla live a TV ciki harda abokan takarar daddy.
Mai makarantar ne ya amsa mike É—in cikin girmamawa yace "ku tafa masa" gaba É—aya Hall É—in ya dauki tafi raf, raf, raf, na kusan tsawon minti biyu,